← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 225

Sashe 15

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da business dinta. Ga uban rashin kunyar data ke fetsa musu mum sosai ta soma sa ido don abun ya soma ishen ta. Daga bisani ma Kwata kwata zarah da dena samun break sabida haduwar ta da wani tsohon friend dinta Ahmad masari dan gidan minister of project and works shima he's all about career sai nasu tazo daya soai. in her busy schedule she still have time for Ahmad suna fita wajen shan iska suna business talks don har yanzu zarah bata fidda da rai zata setting companyn kanta ba.. Cikin lokaci kadan sosai Mum ta kammala bin ciken ta tsaf akan suhan and she was convinced da halayen ta don sumtimes dakan ta takan yi disguising kanta ta je har royal restaurant cin abinci tana lura da rayuwar suhan in person. Suhan ko bata dauka komai a ranta sumtimes imta gane mum sai taje har wajen ta su gaisa sumtimes kuma bata gane ta. Idan ban tsaya akan rayuwar yaro na zai lalace a banza hannun wannan yar da bata san darajan kowa ba bare kanta."mum alwys said. lokacin ana saura 4 days capt majeed ya dawo daga amsterdam yaje wani military meeting da sauran hidimomin sa . 4.35pm na yamma ranar laraba wasu convoy na motoci guda 5 suka shigo anguwar su suhan, Kowa yana binsu da ido yana staring in amusement don ko cikin motar ba a iya gani don ko ena a rufe take da tintec Mum aka bude mota ta fito sarari lokacin har yan gulma sun sanar da baban suhan yayi manyan bakin da ba'a sansu ba. A gurguje yazo don gane ma idon sa cos ance masa manya ne ba karya, Cikin gidan mum ta shiga ,jiki na bari baban suhan ya ce ,"barka da zuwa ranki shi dade ya nayi har yana kai kansa kasa don fadanci. Barka dai ,aka gaisa lpya lpya, wani bangaren zuciyan sa tsoro ne tam Cos as a retired millitary servant ganin wanda su kayi rakiyar mum as guards shikan sa ya san ba karaman mace bace, After brief and precised introduction, mum tace dama Akan maganan yar wajen ka suhan nazo,.. Ena Fatan zamu samu hadin kai daga gare ka Yace fadi hajiya insha Allah za a samu..cewar baba with full attention "ok ..ahmm,Nasan nayi muku garaje bada sanin ka ko sanin yarinya ba nazo amma ayi mana afuwa.. Bakomai hajiya bakomai ya fada a ladabce. Sai Ta dan murmusa tace nagode abunda ya kawo ni shine "ena nema ma dana izinin auren yarka suhan sabida na yaba da halayen ta da tarbiyan ta and im convinced ita zata dace da dana sosai da izinin Allah. WanI garas baba yaji don baiyi tsammanin haka ba..to ena wannan hamshakiyat mata tasan suhan? Ya tambaye kansa cikin mamaki Mum ta dade cewa "Ena neman alfarman ka In ba wani matsala na turo da magabatan sa a daura musu aure.. with brief smile mum ta karashe.. Shiruuuuu baba ya danyi yana kan zancen zuci Yace' oh Allah nagode maka daka kawo ni wannan lokaci.. Fansa ta ta samu yanzu zan cika buri na na rayuwa ta,its seems like matan nan a matse take tagama sa rai Amma in haka ne yau ko suhan tana so ko bata so sai ta auri dan wannan mata and i will name my price in baza su iya ba kuma su bar min yata ashe har masu hanu da shuni zasu rabe mu?hahaha bakomai bari na gwada wannan din naji. Mum tace "Da akwai matsala ne?naga kayi shiru..please ka taimaka,, in ma wani ne gaban mu sai asanar dani in takama sai ayi yar yarjejinya duk bazai gagara ba am ready kar ka damu and feel free to discuss Uhmm,uhhm baba yayi gyaran murya kamar mutumin arxiki, Toh alhmdull ,gaskiya naji dadin batun ki duk dama abu ne wanda ban shirya yin shi yanzu ba. ata suhan bata da wani tsayayye sabida haka maganan danki zai iya shigowa Mum tayi murmushi ,Alhmdulll ta fada a ranta "Amma kuma gaskiya akwai wani hanzari ba gudu ba,baba yafad kansa a kasa zuciyan sa na dar dar Ok fadi.ena jinka Uhmmm mmm, ya dan sosa kai, Ahhmm hajiya dama na fada miki gaskiya ban shirya ba cos da ke dani ba daya bane kuma dai an san sha'anin aure? Yeah gaskiya ne wannan, mum tace in absolute remark "ywwa toh yana daya daga cikin buri na a yanzu na siya gida kafin na aurar da suhan, Hmm as expected mum ta raya a ranta,cos she knew komai da komai a kansa ,"wato nikuma salon tambayar nasa kenan? Ta da kata da ido tana kallon sa..yana kai Gashi yau kince kuna bidan aure,nace shin dawuri sosai kuke so ne? Mum tace eh,gaskiya in ta nine ma i want it this week bana son bata lokaci Bude baki yayi zai kara wata maganan ta ce dakata malam... *Suriiem* [9/13, 13:44] Hapsy: * BRILLIANT WRITERS ASSO /8/ 2018 SAKAMAKO _The pitch blunder_ _Story and written by_ *SURAYYAHMS* _WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_ @ _IG:Surriem-sule_ *#Lovestory2018* *#romance#fiction..* *any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.* *Page 13-14* Baba Yayi shiru yana sauraron mum...tace kar kadamu in har wannan ne ba matsala a ai na kowa ne, duk zamu shirya abunda ake bukata kar kaji komai Mum ta sa hannu cikin jaka ta zaro cheque book Tana kammala sign ta ce toh gashi,nan da kwana biyu zan aiko ayi maganam aure Ba kunya Baba ya sa hannu ya karba 10millon nairah ce a rubuce cash.""mmm ahhmm uhumm uhm hajiya?.. ya dada gyara zaman hulan sa jiki na bari ...ya rada ra ena zai fara "nagode ..nagode hajiya Allah ya taimake ki Allah ya ara daukaka..sai kinfi haka hajiya ,,godiya nake itakam tana shiru tana binsa da ido tana wondering " aure kuma kamar anyi angama godia nake ya karashe cikin rawar murya all his life bai taba rike kudi mai yawa haka ba. Toh shikenan Zan koma kawai tace tana mikewa fuska ba yabo ba fallasa Bai laifi baba ya tashi har bakin mota ya raka ta yana famar godiya... Cikin mota ana tafiya mum tayi zugun cikin tunani...Ohh duniya...tafada tana tare guntun tears din ta, meyasa zalunci yayi yawa musamman ga yaya mata? Mmm ashe krnan da gaske ne maganan da ake fada min kan bawar Allah nan i wonder how that humble girl is living with him..kai insha Allah ni zan dauke ta ko ba don komai ba don na bata rayuwan daya dace da ita ,"some ppl are too good to be treated this way.. Mum itakam hankalin ta ya tashi sosai da irin wannan tunanin har ta isa gida as usual zarah bara dawo ba tukun.. Sai su kwana su tashi kowa na harkan gaban sa ba mai kula kuwa..sai dai sam mum bata ragar ma zarah in ta dago da wani rainin nata Baba ya gama kasafi har ya karbi kufi chas a hannun sa ,su Umma da suhan ko na chan asibiti basu sanda zancen ba haryan xu. Shiri sosai mum tayi she talked almost daily da cpt mj amma taki ta sanar dashi aure zata maasa. Ranar laraba magabatan cpt majeed suka xo da kudi kimanin n700box aka biya sadakin suhan aka kammala komai bisa tsarin addini ranar juma aka tsayar daurin aure.. Anan kuma Ranar alhamis cpt zai dawo nigeria Mum tayi zaman jira sosai don bai samu dawowa da wuri ba yau ita dakanta ta shirya masa abinci daga favourite dinsa ..chicken caserrole ne da chips mai dauke ido ta hada masa da fresh hand made strew berry drink . Sai 7.58pm na dare ya shigo gidan ya sameta a falou suka rungume juna da mom cos kullum hakan ne ,..i missed u mama,yafada a sakalce ta na shafa kansa tana murmushi "Jeka yi refreshing my boy mommah got sumtin special for u to eat ...ta dan tura sa sama tana dada murmushi 'Bai iya cewa komai ba cos mum ta hana shi sakat haka dai ya haura ya yaje ya kimtsa kansa yayo isha'i sannan ya dawo cikin shigar sa na simple jumfa sky blue ya gyara gashin kansa baisa hula ba Cikin so da kauna mum ta ke zuba masa yana ci,..he was so excited din rabon sa da yayi tafiya ya dawo akarbe sa haka har ya mance. Dariya sosai suke yi tare saboda zancen santi dake fitowa abakin sa.sai da suka kusa kammalwa ya dan dube ta"" Mum dina yaushe zaki sake min irin wannan? I wll really love it u know Ya kai last spoon bakin da yana binta da ido looking serious Mmmm mum ta maida masa murmushin manya, ..son kaima kasan zanso na sake maka koma miye ne ba wannan ba always amma banda lokaci sannan kaga kanada aure ur wife shud be doing this stuff not me.. Tabbbb ..yafada a takaice don sai yanzu ma ya dago da maganan zarah Son..mum ta katse shi da cewa "sai ya dago yana kallon ta da kyau baice komai ba Dama Akwai maganan da nake so muyi I want to tell you that gobe za'a kawo amarya nan gidan ..da sannun ta tafada straigth forwad amarya anan gidan kuma?for who mum ?..cikin mamaki ya fada Mum ta karkace da kyau ta gyara zama "For you majeed gobe insha Allah za'a daura auren ka da wata..ta damko hannun sa ta fada a nitse Shikan sa bai san lokacin da ya ja hannun sa yana kokarin zamewa daga na mum ma.. Mumm...mumm ni kuma?yafada a daburce,to.. Wacece wannan meyasa kuma sai ni zan aure ta?ya dan nisa fuskan sa a dame, "mum bana son na kara aure fa and u know it.. Mum kam bata daga hankali ba tana binsa da ido Tare da masa Kallon nitsuwa tace"I know ,majeed nasani baka son karin wani aure nima ba don na takura ka na yanke wannan hukuncin ba kasani i want the best for you always. Ya dan zame hannun sa kadan zai yi magana mum ta dada chafko hannun sa tace "shhhhh ka saurare ni.. ta tsare disturbed face din sa atake itama tasa fuskan tausayi da lallaashi...my son bawai nace kayi auren don bana son auren
Chapter 15 · 0% Book details