Sashe 134
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da sauki kana lpya ko?...ena kuma yata suhan ko bata zo bane don na mata fada? ...anan ya dan daburce ya rasa yadda zai mata bayani....cikin dauriya ya dago ya dube ta da kyau" yace ummah suhan ai tana gida ne kuma mun dan mata nisa ammah zan kira ta kuyi magana tayi murmushi tace ok .. ba bata lokaci ya dau wayar zai kira sai kuma tace ah a bari kawai ba yanzu ba.. Ya mayar ya ajiye yayi shiru...ummah ta dan dago ta kalle sa tace ya sunan ka..a nitse yace" abdl majeed ..tace ohh Allah sarki kaine mijin suhan dina ko kayi hakuri ban taba ganin ka ba ne shiyasa na tambaye ka don na tabbatar yaya maman ka? A kunyace Yace lpyan ta lau ...yaji wani iri don yana daya daga cikin kuskuren sa da yayi he dindt even care to know her family ace har mum din wife dinsa bata san sa ba?...ya daure dai yace " mum dina ta kira lokacin baki tashi ba ta na so ku gaisa ..ummah tace ba komai ai nagode sosai idan muka koma gida zan neme ta" ena likitan ne ena so na tambaye sa.. yace ai likita ya koma kasar sa amma yayi min bayanin komai ..anan ya shiga gaya mata komai da ya faru da duk wani abunda ta tambaya Ta sha mamaki sosai don sai yanzu ma take gane cewa ma ashe bata nigeria.. dan siririn hawayen ta ta goge tace Allah ya maka albarka na gode sosai kaji.. nan ma da kyar ya iya amsawa cos he is still unease zuciyan sa har buguwa yake ....sam bai jin dai dai a ransa amma he dint know if this is the right time yayi magana da ummah don harga Allah yana so ya bata hakuri he feels guilty for over looking his responsiblities ko don ma ba ciwon ba amma ya kamata ya san familyn matar sa tunda ya riga aure ta.. Cikin haka sai ga kira a wayar sa ya daga yaga suhan ce" sai ya ce ummah suhan ke kira ko na baki ita? Tace ah a bana so nayi magana yanzu..sai ya katse wayar ya taro hankalin sa waje guda kan ya sake magana ummah tace' tayi min laifi ena so ta san da haka ne...magana tayi kamar da kanta kawai take yi..ya marairace cikin ladabi da sanyin murya yace kiyi hakuri ummah dan Allah kar ki yi fushi da ita laifi na ne bana ta ba ..ummah ta dan kalle sa tace ah a,ai kai ban san ka ba sai ranar daka zo amma ita fa ? sam ba hakan na raine ta ba suhan ta bani mamaki... ya dada gyara zaman sa yace haka ne ummah na san baki san ni ba... amma ai nine baban abun kunyar da na kasa zuwa na duba ki tun farko sai ranar din... ena ga duk abunda suhan tayi kuskure na ne kawai bana wani ba .... ko wani da burin sa ya faranta ma iyayen sa musamman mahafiyar sa shiyasa tayi hakan.. a gida na hankalin ta ne bai kwanta ba kuma nima banja ta ajiki na nuna mata muhimmancin zaman mu ba... amma don Allah kiyi hakuri zan gyara duk ni na fara sata aikata miki halayen da bata yi miki da chan kiyi min hukunci kar ki daura mata laifi na...he feels free when he talks out Ummah ta na jinsa shiru yayi tsuru tsuru gaban ta kansa a kasa ta gama karanta sa tsaf ..chan tayi murmushi tace" babu komai ai ku yara ne yanzu kuka soma gina rayuwar ku na zaman aure... bazamu gaji da gyara muku ba in ta baci.. ni dai na yadda da dattako da karamci irin na mahaifiyar ka shiyasa ban daga hankali na ba..amma zanso ace kaima ka biye sawun ta kar ku bi na so zuciyan ku kuna bata lahiran ku tun yanzu.. ni bana bukatar sanin matsalan gidan ku Mahaifiyar ka bata boye min komai ba tun farko game da auren ku. Nasan bazai yuwu ta nike lokaci guda ba dama shi aure zaman hakuri ne ma masoya bare ace ku da baku samu fahimtar juna ba.? .da nima naso na ba yata abunda take so amma sai na yi tawassali da wani abu...tunda har an hada an kulla na yarda cewa"idan auren nan naku Alkhairi ne zaku zauna ba sai mun saku ba haka ma idan sharri ne zaku rabu babu kuma abunda zamu iya yi.... bayan ni babu wani na daban a duniya wanda ya dauke yata kamar nasa sai mahaifiyar ka... ko ba don haka ba kaima da ne a waje na shiyasa ina so na baka shawara kamar yadda uwa zata ba danta "kuyi adalci ma kanku ku zauna cikin amana da juna"ku dauka farin cikin iyayen ku ne hakan kai na miji ne aljannar ka bai kasan kafar kowa sai na ta.. in duniya kuma zaku duba ni misali ne muku kai da ita ka dubi duniyan nan ba komai bane illah miraji its fake it an illusion.. ..wata rana babu mu duka qaddarah ce ya sa zaku zamto ma'aurata imani ne kuma yadda da qaddaran ubangiji....sai dai muce Allah ya kara mana imani Ni ba wani laifi tsaka ni na da kai na yafe maka kaji Allah ya baku ikon gyara kuskuren ku. Abun duniya ya dame sa hankalin sa ya tashinDan siririn tears dinsa ya share cikin dauriya ya dago tare da cewa ameen ummah nagode sosai.. Ni dai ena rokon ki alfarma daya please ki bani dama nima ko sau daya ne na kula dake ba a matsayin komai ba sai dai matsayin danki kamar wanda kika haifa dan allah kar kice ah a..ya dago gwanin tausayi yana duban ta.... Ganin yanayin sa ya sa ta danyi murmushi ko zai dan sake ransa talura ya daga hankalin sa sosai..she can easily tell that hes soft hearted and kind.. Ummah Tace toh ai shikenan kar ka daga hankali babu komai a waje na kaima Allah ya baka wanda zai kula dakai haka wata rana " wani dadi yaji aransa take ya ce ameen .. Tace Toh ka kira mini ita na ji nata kiran. Yadda ta fada ya gane manufan ta sai ya dan yi karamin murmushi ba bata lokaci ya danna kira ma suhan kamar wacce take standby ko jin ringing din baiyi ba ya sinkayo muryan ta. "Ena kwana ta soma cewa but he can feel the eagenerss to ask cikin voice din ta ..yace lpya ga ummahn ki tana so tayi miki magana...bai jira ta fada wani abun ba ya mika ma ummah wayar ya fita " Kuka ta dan soma yi a hankali ...ummah naji ta ce suhan?cikin kuka ta amsa tace naamm ummah na kin warke ko ummah kiyi hakuri dan Allah bana kara miki karya dan Allah ki yafe min..murmushi kawai ummahn tayi tace ya wuce suhan nasan ba halin ki bane..bazaki zo ki gaishe ni bane?..cikin hikima tace "wannann din shi waye kike turo sa ranar nayi kamar na ganshi a gida kuma sai gashi anan asibiti.. ta dan goge hawayen ta tace umm dama shine captain majeed din ..m.i...ji.na cikin kame kame ta karashe.. Dama ranar dana fito ne shine ya biyo ni ya zo ya samu baki da lpyaa sai ya kawo ki asibiti... amma jirgin bazai yi na biyo ku ba yace shi zai zo ya zauna dake a wata kasa inda kuke yanzu.. umma ta tabe baki tace ohhhh yanzu wannan shine mijin naki..ta gyada kai kamar tana gaban ta..ummah tayi shiruu chan tace yanzu baki ji kunya ba? sam bana so na dago maganan nan ne saboda lpyata yafi min komai muhimmanci yanzu tunda naga kamar har yanzu bansa yata akan hanyar da zan iya samun kwanciyar hankali ba koda bana duniya.... Cikin wani shakurarren kuka tace ah a ummah wallhy kin sani kuskure nayi kuma bazan kara ba..shima ai yayi min fada wallahy bana kara bata miki rai kiyi hakuri.. Ummah tayi shiru chan tace " ohon miki dai ni dai daga yau ido kawai zan sa miki nagani da kai na...tayi shiru tana tare hawayen ta..ummah tace ki buga ma jamila ki gaya mata na samu sauki amma insha Allah nan da sati biyu zamu dawo za'a an aduba ni anan .. Wani dumm kirjin ta ya buga har nan da sati biyu?taso tayi korafi amma sai ta hadiye maganan kawai Baki na rawa tace toh Allah ya baki lpya ummah zan gaya mata.. Daga nan Suka katse wayar... Haka rayuwan su ta kasance a kasar yamen shi yake kula da ita inta so ta sha iska ya kan sata a wheel ya zaga da ita suna hira sama sama da shike waje ne na larabawa samun duk wani abincin da aka tanadar ma rashin lpyar ummah baya musu wahala.. A hankali fahimtar juna ya ke shiga tsakanin ummah da majeed shi ya ke mata komai jo kadan baison ta motsa... Sosai ya burge ta musamman inda yayi kokarin kauda maganan abunda suka aikata na kuskure musamman ma part din suhan a wajen mahaifiyar sa don mum ita kadai ce bata san meke faruwa ba har yanzu.. ita dai mum in ta kira tana shan mamaki yanzu majeed ya sake kamar yadda ta san shi da chan ta taushin hali tausayi da nagarta... this is a day she have been praying for taga an samu fahimtar juna tsakanin su baki daya.. Suhan kuwa sosai take jin shaukin ganin mahaifiyar ta.. umma bata da waya so dole sai ta kira majeed kafin ta samu ganawa da ummah Sosai take shan wahalan yin haka domin zuciyar ta buguwa yake aduk lokacin da ya kasance sai sunyi magana da shi ko wani rana.. shi kuwa sai ya daure ya fita hanyar ta in magana bai shafe ummah ba baya son daga kai sosai so yake duk abunda zai faru yanzu kar ya kasance ya sake takura ta bare ta je ga aikata wani abu makamancin wanda suka so su aikata akan ummah. Ana saura 1 week su dawo suka bar asibiti ummah ta soma takawa da kanta a wani shakikiyar estate tsaddadiya suka zauna kowa da site dinsa ..amma kullum yana nan yana