Sashe 192
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_ @ _IG:Surriem-sule_ *#Lovestory2018* *#romance#fiction..* *any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.* WELCOME BACK MY ASMEE ENA MATUKAR FARIN CIKIN DAWOWAR KI *Page 71 72* [10/9, 01:14] Muryan zarah har na bari Tace" sannu makira munafuka..dama abubuwan da kike yi kenan don ki cusa min Bakin ciki toh Allah ya tona asirin ki....kuma bari kiji bana yafe miki kwanakin da kika hana miji na bani hakki na ure so selfiiishhh...ta gaya mata cikin radadin muryan bacin rai Ita dai suhan kuka take yi batace komai ba duk wannan ita bai dame ta tunanin ta yau ta bata ma sweetlove dinta rai ..ko ba ace ba yadda taga expression din face din sa tasan yayi fushi matuka da ita.... Yana wajen kamar baya nan zarah ke mata masifa...tana gaya mata bakaken maganganu in form of ranta ya baci... Shikan sa baijin dadin abun amma suhan ta bashi mamaki in har da ace don ta kasance da shi kawai tayi zai iya yafe mata amma meyasa bata kawo tunanin babyn sa dake cikin ta ba..wannan abun ya mugun taba masa zuciya..... tunanin me tayi oho sai ta juya zuwa gaban sa ta rusuna kan gwiwarta gwanin tausayi tana zubda hawaye don ta tsorata matuka" tace kayi hakuri...nasan nayi maka laifi na yi kuskure bazan kara ba..dan Allah ka yafe min bada gan gan nayi ba bazan kuma yi ba...dan Allah ka fahimce ni "magana kawai take fitarwa out of fear muryan ta na rawa..."i wont do it again sweetlove nayi maka alkwari .. ta fashe da kuka mai dan sauti kanta a kasa ...tuni zuciyan sa ta soma saukowa dama shi bai saba amasa laifi abasa hakuri instantly ba so he feel pity for her sai ya soma kawowa aransa cewa yaranta na damun ta sometimes kukan nata na mugun damun zuciyan sa altho yana so yayi mata fada dai sosai tasan ranshi ya bashi kuma abunda tayi bata yi dai dai ba...amma sai ya kasa furta komai ya tsaya yana kallon ta cikin wani irin yanayin mixed feeling.... Zarah na lura da reaction Dinsa a ranta tace tabb di kaji soko "wawa he's falling for a crocodile tears lallai ma yarinyar nan ta cika shaidaniya makira..."ta ce to wallhy karya ne a cuce ni agidan nan a zauna lpya....ita din wa? In ta asirce shi nikam nafi karfin ta... Yana shirin cema suhan ta tashi tsaye da niiyyar tsawarta mata kafin ya sallame ta don shi sam bai son kukan nata ..charaf zarah ta karbe bakin magana... Ta soma bori ta haukace ta firgice tace wai me ake jira ne ? Kawai a yanke ma mai laifi hukunci "bayan an cuce ni za ai ana bada hakuri...toh wallhy bazan yarda ba sai dai dik enda maganan nan zaije yau yaje.."3months ba wasa ba kuma bana ya fewa ta murkuda baki tana magana cikin kukkuni...dama ai idan mutum ya saba da bin maza hakan dabi'un sa zai kasance na dade ena so na gwada maka karuwa ka auro amma ka rufe idanun ka gashi nan yau an ace ta da namiji daya zata zauna tana neman haddasa fitina Wai ma in banda sabo da iskan ci 3 days is it not enough ?who knows kuma wani sirrin ake boye wa ..ran suhan ya baci sosai ta this point ta mike daga gaban sa cikin dauriya da disashen murya ta fuskan ce tace.."anji an shiga hakkin ki..wannan ai kuskure ne nayi accepting "amma ni kar ki sake cemin karuwa don ba tsoron ki nake ji ba in kika ki kuma wallhy henceforth duk abunda nayi miki ke kika jawo.... ya daka musu tsawa yace enough...bawan da ya sake motsi sai aukin harara Wuce ki je ki jira ni a daki na now....ya fada ma suhan in comand fuskan sa a daure.. Tana yunkurin haurowa zarah ta chakumota da karfi ta damke rigarta gam ta kalle sa tace tsoron ta kake ji ko? U cant tell her she's wrong majeed..bazaka iya cewa tayi laifi ba? kanaji har tana cewa zata min wani abun? What sort of a man are you? ranshi ya dada hawa 390 Yace zarah,are u crazy ki sake ta tayi abunda na sata first..ta daka masa tsawa cikin furious and comanding tune tace bazan sake ta ba hukunci zaka mata kuma agaba zakayi ...yayi shiru yana binta da wasu irin kallo ta tsorota kam amma ta fuske " tasani sarai baiso ya yanke mata wani mummunan hukunci ne atime din yake kokarin controling anger sa but she want to cause comotion daman tun tuni tana jiran rana irin wannan ta gaya musu abubuwan data kullace su da shi... Suhan ta soma kokawar zare hannun zarah ajikin ta.. Ta ki sam ta sake ta tana faman kwaro mata zagi " bazata ya sa hannu ya kame ya fincike yace ma suhan ta haura sama ... Ko one step bata kara ba zarah ta daka tsalle ta tsa ihu ahaujace ta kaimasa hannu kan kirjin sa "tace irin adalcin ka kenan u cant even say shes wrong ko ba hakki na ta shiga ba? I dont mean anything to u right???? ta kunce masa hauka muraran tana masifa a zafafe ...ure a cheater a bloody lier....oh now what" ai banga laifin ta ba dama kai ne dan iskan da ke koya mata iskan ci agidan nan take raina ni ..idon ta suka soma taro ruwan cos da dagon murya take fada tana neman komawa da shi baya...nishi yake saukewa a hankali ko iska zai kai throat dinsa hes boiling with anger .. tace say something now in kasan kaci kai majeed ne" u cheat me..mugu.. dama bakin ku daya da karuwar ka munafukai kawai..kuma Allah ya isa min you basta. r..d.. Wani irin karan tassssss taji akan fuskan ta" sam ya kasa daurewa har rawa jikin sa keyi" wani irin wawan makahon mari ya sauke mata wanda ya sata wani irin tumble daga tsaye har tayi kasa kamar an jefota ta fada tana juyayin radadi take ta fuce hayyacin ta bakin ta na fidda jini sai rawa jikin ta keyi atsomare akasan brain dinta lokacin ya fice a duniyan ma tana kan ganin stars tukum bare ta kawo kuka.. tsoro ya sa suhan rusunawa kasan tana neman kwala ihu cikim firgici da bugun zuciya ...radadin azaba da shocking ya sa zarah tsanan ta karkarwa take hawaye suka wanke mata fuska...sai chan daga bisani ta sauke wani fitannanen kuka she can't even move.. Shikam na tsaye akanta kamar ba shi ya mare ta Ganin zarahn a haka ya sa suhan ta sake kukan tsoro itama Ya juya a fusace yace " get lost.. ba jira da gudu ta bar wajen ta shige room din ta tsaban tsoro bayan lock har da danne kofa da bayan ta anan ta zube ta soma kuka... Yasan ya mata marin da ko namiji bazai iya dauka ba... Amma ranshi ya matukar baci idon sa dake cike da guguwan fushi ya sa mata ana ta yayin da ya tsuguna gaban ta har yanzu she cant move kuka take yi sosai marin bai sake ta ba.... Yace ni waye wajen ki.?.tayi shiru amma haka kawai ya soma bata tsoro sai ta daure tace "miji" Dan karamin tsaki yayi yadan tapping din legs dinta da karfi "yace good.. oya get up... ya mike tsaye fuskan sa babu qamshin rahma ... Da kyar ta daddafa ta mike zatayi magana ya shakuro wuyar ta daf da shi kuka ta sake fashewa da shi." this is the oda part of him data ke tsoron gani...yace im warning you daga yau you dont talk to me like that am i clear? Azaba ya sa ta gyada kai...yace answer me...ta ce ye...esss..yace naga kina kai kanki inda baki kai ba u better know ur limits nan gida na ne nina auro ki and u know that abu mai sauki ne na kora ki gidan uban ki ko? Ta dan fashe da kuka "..u must respect me and all other members of this family "ive alredy noticed that baki da'a tun da but yau doka na ke kafa miki dont dare me... "ta dada fashewa da kukan takaici her neck is in pain cos his hands are almost suffocating her.. ya danyi shiru yana binta da kallo a hakan ma sai da ta bashi tausayi"baki ji ne zarah" ya raya a ransa daga bisani ya sake ta ya dan sassauto da voice dinsa sai yafada a bayyane yace"zarah meyasa baki jina i look stupid to you right? Cikin shessheka mai dauke da matukar tsoron sa tace"me ka gaya ban maka ba? u hit me majeed duk akan wancan karuwar ?she dint want to look at him ita kanta bata san ta sake furtawa ba bakin ta rawa yake abu ne dake zuciyan ta yana cinta sosai Ya dube ta cikin mamaki da kallon wato zarah bata ji har yanzu bata horu ba"yace ba na soke kalmar karuwa agidan nan ba? You wanna know something ? Ta gyada kai alaman yes ya daure fuska yace "I married a virgin that got no explanations and story to tell ko kadan bana da shakku akan suhan da hakan so you better watch ur maught... kar ki sake ce ma wani karuwa agidan nan shima doka ne tunda baki ji..ta dago ta kalle sa Ta watsa masa harara tana jan hanci kp ajikim sa ya cigaba " an miki laifi yes... i know but u most wait for me to decide i am the man here.. Ta watsa masa wasu mugayen hot harara masu taken bacin rai" ta kau da kai murya kasa kasa tace ok Zuciyan ta na tsumayi cike da turirin fushi gqshi ba halin tayi reacting..da wanne zan ji ?gashi ba abunda ke mata daci yanzu illa kalmar cewa" a virgin with no xplanation or story to tell yanzu dama wannan shegiyar yarinyar virgin ce?" to meya ke nufi da hakan ta cije baki "she just cant believe that he just insulted her sai ta sa aranta da biyu yayi maganan don tasani. wato irin majeed yana so yace ni ba cikakkiyar mace bane agaban suhan ko? ...she wanna shout it out