← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 82 OF 225

Sashe 82

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

naje fa sai nayi celebrating success dinta cos enaga ma nafita farin ciki yau dama such a beautiful and intelligent woman shud not be limited at home ko ya kace?...zarah dake jin conversation din sun gaba daya kanta ya kumburo yayi kato tsaban jin yadda ake ririta ta ake zuga ta yadda rainta ke so nan ma sai itama taji shawa'ar ta hada masu dan get together su biyar cos wanda zai auri faiza yana gari kuma suma sunce zasu zo har gida mata murna.. Wasa wasa ita da aneesa suka hada plan akan anjima chan da yamma arnd 6pm za'a poping champaing da karamin party a gidan zarah.. It was just 12.na rana so tana da dan lokaci nan ta shiga shirye shirye ta bada oder irin abincin da za'ayi musu da duk wani kalar drinks da wine da chops din da zasu ci... Dadin abun ma shine mum yanzu bata cika zama ba saboda itama aiki ne ya ballo mata daga world health oganisation cos ansamu barkewan yawan number yan mata masu dauke da ciwon yoyon fitsari musamman a rural areas daban daban na kasa.. So mum ta kanje asibitai tana survellance suna tantance yadda zasu magance ko a rage yawan samum matsalar.. Sai ya zamo bata da lokaci sosai wata rana sai dare take dawo wa yu ma gashi har 5 da rabi na yamma yayi bata dawo ba waka zalika captain.. 5.54pm suhan ta sabule jiki ta danno kai ta kofar kitchen as usual ta shigo cikin sanda taje ta zare hijabin ta ta sauya uniform zuwa kayan ta ta boye sa sannan ta nifi kitchen don yin aikin ta na dare ko noticing yadda zarah da mukarraban ta suka tsara bangare guda na daya daga cikin manyan falors din gidan itakam batayi ba cos agajiye take sosai kuma bata so captain ya soma fahimtar tana fita koda wasa Kafin 6.30pm duk sun hallara lokacin wani tsinannayar riga da skirt fited na designer mai taken "zarah" tasa hatta shoes dinta taci kyau masha Allah.. Surutu suka dabaibaye ko ena aneesa na manne ajikin xarah cos itakam a duniya tana jin zarah har ranta ta gani take duk abunda zarah take yi a rayuwa dai dai ne haka mace ya kamata ta zama akan kafarta ba baiwar namiji ba .... Suna cikin haka lokacin har an zazzauna da drinks a hannu ana surutu.. Faiza tare da husband to be dinta shaheed sai ahmad da anisaah dake tsaye a dan gefe tana kan iyeyi da turancin slangs Karaf sai ga suhan ta fito dauke da plates dama doka ne takai ma captain abinci 2 times a day har dakin sa duk dama tasan baitaba ci ba har yau.. aneesa ce ta soma ganin ta itako sauri take zata wuce takai masa ta dawo ta kimtsa kitchen din kafin mum ta dawo..suna dariya duka sai sukaji aneesah tace and who is this? Tayi nuni da suhan Both ahmad da faiza sai suka sake fashewa da dariyan tsokana but zarah yau tana good mood ko ajikin ta sai ta maida abun abun dariya itama...tace ohhh wannan kike tambaya swthrt? Ai sabuwar yar aikin gidan nan ne Nan ma suka kwashe da dariya suhan alokacin ta soma jin su tana tahowa a nitse da faranti... aneesah data fi kowa rawan kai tace ..amma shine ohhh?ta tabe baki ta girgiza kai.. lemme talk to her ..ta dake ta ce ke!!! ....Sai da suhan taji faduwar gaba cos ko uwarta bata taba mata irin wannan comanding voice din ba..bata yi gaba ba batayi baya ba sai ta tsaya chak aneesah tace zo nan ..ena miki magana kina tsayuwa come her idiot..faiza a lokacin har kasa tayi don dariya ...."Heyyy take it easyy mana ahmad ya fada ma aneesah dake tsaye kamar soja tana bude ma suhan ido.. cikin dariya ya karashe shima cos yasan iskanci kawai suke son yi ma suhan suhan ta daure fuska ta kame zuciyan ta taho .. shikam shaheed yana kallon ikon Allah.. Isowar suhan gaban aneesah kowa yayi shiru zarah kam dadi kashe ta sai kallon kasa da sama take mata a wulakan ce..ke yar aiki ce a gidan nan so where is your uniform?!aneesa tace sounding curious tana kallon suhan "I dont know ...Suhan tafada da normal voice din ta looking at anisahn itama kamar ba mace bane agaban ta babu wani girgiza bare tsoro a fuskan ta.. what? aneesah tace ta juya tana kallon su irin yau ga mai aiki tana amsa mata magana Anan zarah ta taso tana rangwadi cikin takun ta mai dauke hankali tace calm down my angel ta dafa aniisahh.. wannan da kike gani ba wata bace illah wanda aka auro tana mana bauta.. auren sadaqa auren bauta kin gane .. Suka maida murmushin keta Suhan sai ta dake tana binsu da wani irin mugun ido..ko uffan batace ba yes "anisah wai wannan itace matar captain da aka lika masa by force... faiza ta fada itama sounding serious wani mugayen harara bazata anisah ta watsa ma suhan ta ja gefe ta tsaya cos dagaske ta dauka aikin take yi amma she looks difernt sai abun ya ja hankalin ta .. Tace I see ..ai ba sai kin fada ba my model daga ganin wannnan in akwai abunda yafi auren bauta da sadaqa zata yi Ahmad yace enough ladies please let her be . shahid kam shiru yayi yana kan kai drink bakin sa yana kallon drama don yasan kaf wajen baiga wanda zata nuna ma suhan komai ba sai dai in arziki. Zarah tace'Baki gani ba tunda tazo gidan nan itake shiga kitchen salon munafurci da makircin banza kisan kuwa duk yadda akayi da jaki sai ya ci kara .. aneesah nakan watsa mata harara I dont blame her tho cos nasan abunda ya kawo ta aba mu na Allah abamu annabi ne.. Faizah suka amsa da kwarai ma kuwa..if not ena hadin captain da wannan kazama almajiran god forbid bad thing.. Kaiwan su nan suhan ta juya a dan fusace zata bar wajen..zarah tayi saurin shan gabanta ena zakije ? Im not done talking to you ko akace miki akawai sararki anan ne ? Please leave me alone Suhan tafada souding upset har muryan ta naso ya fara rawa Dariya zarah tayi mai kularwa "ohh ashe ranki na baci? ai na dauka mutaccen zuciyan ki babu jini har hanzu ajiki.. Tazo daf da suhan tace ..i know u needed this marriage cos ke matsaiyaciya ce dangin matsaiyata amma zuriar mabarata..toh meyasa tun farko baki sanar dani na biya kudin sadaqar da zai ciyar da ke da uban ki da uwar ki kai dama zuriar kun ba.. most you come and pestered my home with ur ugly looking face? A tsawace zarah tafada wanda ya sa wajen gaba daya daukewa da silence ana kallon su Allah ya sawwaka" suhan tabfada tana kokarin danne zuciyan ta dake mata zafi...nan ma ta juya zata tafi. Wawiya..wacce bata da daraja yar gidan almajirai jahila ..look why dont you pack ur bags and live my house ni zan biya pride din ki ..."we dont need ur servicess here cos u sucked ganin ki amai yake sani ure dirty u stink...jaka kawai. Juyawa suhan tayi dq niyayan zata gaya ma zarah munanan kuma bakaken maganganu masu zafi.. don alokacin har idonta sun ciko da hawaye don bacin rai daga ido da zatayi sai ta kalle mum daga bayan su ta harde hannu alaman ta najin su.. *gudnite* *surriem* [9/13, 13:44] Hapsy: * BRILLIANT WRITERS ASSO
Chapter 82 · 0% Book details