Sashe 146
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_ @ _IG:Surriem-sule_ *#Lovestory2018* *#romance#fiction..* *any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.* *Page 57 58* Ajikin jirgi Bacci take kan kwasa akan kafadar sa bata san lokacin da suka iso ba... Wani karamin town suka sauka wajen is very quiet and peaceful dadin karawa dama kasar gaba daya albarkatacciya ce da niimomin Allah tare da kawatatun natural enviroments masu dauke ido da furanne masu qamshi.. its a believe that ko wani ganyen fure a kasar tana kamshi da kanta kasa ce da ta shahara wajen tarihi don anan aka soma sauko da annabi adam A.S da matar sa hawwa farkon zuwan sa duniya... Wajen da suka nufa is far from the city kusa da wani haddaden island ne a tsakiyar teku amma su ta baya suke cikin wani katon wood hause mai kyau da tsari.. it seems like ya san wajen sosai kuma ya sha zuwa nan amma ya dade bai zo ba.. Ko ena ashirye yake tsaf masu aiki suna ajiye lugages din su ya sallame su gaba daya Akan gadon sa madaidaci ya daura ta ba wani kayan duniya bane a wajen sai dai yadda aka tsara shi yayi kyau is more simple and relaxing..ya ajiye ta kan Gadon ya kimtsa kansa tsaf wardrob ne mai kofa biyu ya bude babu komai aviki in banda kananan kaya ya dauko daya daga ciki ya sa jeans ne amma iya gwiwar sa takai masa sai ya sa singlet fara mai kyau yayi waje... In banda shuke shuke da flowers babu abunda ke zagaye da su wani favourite space din sa yaje inda akwai mountain swing na flower dogo da chan su kanyi training da shi da best freiend dinsa mahmud idan suka taho tun suna kanana.. So sai ya haura ya kamo igiyan gaba daya wajen yayi duhu babban mountain ne suka rabu kashi biyu idan yayi lilo sai ya tsalle ke da shi tsakanin su duka ya sake dawowa da shi.... hakan dadi take masa don yana sa shi tuna abubuwa dayawa game da rayuwar shi ..kamar da chan lokacin da bai da damuwar kowa a zuciyan sa akwai baban sa da maman sa da abokin sa mahmud...akwai absolute peace of mind har sai da ya zo ya aure zarah kafin ya mance da komai... Ko minti 20 bai karasa ba mood dinsa ya sauya wani dadi da karfin gwiwa ke ratsa shi Daga daki suhan ta motsa laushin gadon ke janta amma a haka ta daure ta bude idanun ta da kyar... farko tana ganin wajen sai ta sake lumshe ido ta rufe kirif da niyyar inta bude zata dawo normal... Tana sake budewa taga ena har yanzu wani waje yake nuna mata... a firgice ta mike tana salati har zuciyan ta na bugu gaf gaf kamar zai fice.... Ta soma dube dube..taga dai ga daki da komai aciki kuma fankacece ne ta dada mustsaka ido tace ko mafarkin film nake yi ta fada a tsorace... Not withstanding ta yaye bargon ta sauko kasa har saida ta soma tafiya zata yi leke wani wood ya dan ja jelar rigar ta batare da ta kula ba ta shiga ja itama zata kwace.chan data dawo hankalin ta ta soma kallomln kanta a hankali ..ido biyilu sukayi da wani mirror ajikin bango an masa kwalliyar da flowers ta Ga kanta taga kayan dake jikin ta .... wani irin ihu ta tsala Tana tattaba a kanta a rude... Tace wayyo Allah na na shiga uku ena ne nan...? Waya samin wannan kayan ni bana wa bane ta shiga kwabe fuska.....tuni hawayen rudani suka sauko mata tama mance da shi.. Ta rasa yadda zatayi ta soma kiran help " tun tana fada a hankali har ta sake tana dube dubee window ta kai tana lekawa ta ga duhun forest din da suke ciki a razane ta dawo tare cewa hasbiyallahu wa neemal wakeel ...kasa ta koma ta zauna tayi tsuru tsuru ...ta fara magana da kanta tace calm down suhan kiyi tunanin ba wanka kika fito ba ko kinyi bacci ne aka sace ki to waye wannan me nayi masa a rude take fada tana dan bubbuga kanta kamar me shirin tuna abu... Chan sai ta tuna da cpt majeed tace ohhhhh ko shi ne ya kawo ni nan? Ta mike firgit cikin Nazari tace to ena yake? Ai bangan sa ba ta shi ga dube dube ko zata ga kayan su da sannin sa ya boye komai so bata gani ba it seems like daga ita sai ita ne...sai kanta ya daure ta fito sum sum tana dube dube maganan su na last take tunowa... Dama yace zan bata wata rana gashi tun ba'ace ko ena ba na bace..wani ya sace ni kenan?.to ena shi aka kaishi cikin Karamin kuka take fada tana kan leko waje kamar barauniya....amma wajen shiru Chak kukan ya dauke data fito sarari ta juya ta kalli view din gidan is so beautiful don babu irin kararen wood din da a kayi da shi a nigeria.. Hanya ne straight daga bakin kofar Gefe da gefen ta kuma forest ce babu komai in banda gamshin flowers da kukan tsuntsaye masu dadi....ta juya kudu da yamma ta kwabe fuska cikin tsoro tace hello? Somebody help me pls ...hello ta soma da gyel gyal tana duba ko ena amma shiru... A hankali ta fashe da kuka ta daura hannu aka tace shikenan yau na shiga uku...wani abu zai cinye ni anan ..to ena ya tafi ya barni ..ta juya ta kalli gaban ta ta kwala kira ""captain soldier" Shiru babu amsa ta dada matsowa tace... captain? Pls dont leave me ka fito mana ni tsoro nake ji.. Ta cigaba da tahowa da shike hanya ne...har ta kawo bakin inda yake...ta dan ture branches din ya rufe ganin ta da shi... Swinging yake shika dai baya ko juyi ...ta baya ta gansa amma sosai ta gane sa...take ta yanke kukan cikin masifa ta bangaje shukukun dake wajen Ta shigo .."captain soldier tafada a masife har tana sauri kamar zata tashi... Jin motsi ya sashi yayi juyi suna hada ido ya fashe da dariya ya cigaba da swinging dinsa... tana karasowa daf da shi taga abunda yake yi ai a hujajan ta matsa baya ta a koma a razane zata fasa ihu ya mike tsaye kan seat din swing din cikin sauri yace keeeee...kar kiyi ihu ba ayi anan..tayi saurin tushe baki cikin firgice tace "toh me aka maka da zaka kashe kanka ..ka sauko mana ko so kake ka fadi .. Ta dan sake lekowa Ta runtse ido bata so ma ta sake ganin wasar kasadar da yake yi...ya tsaya kallon ta yana yi a hankali kayan jikin ta ya burge sa sai ya mata kyau sosai sai ya dace da enviroment din.. baya sosai ta matsa jikin ta na dan rawa daga bisa ya sauko bata sani ba har ya iso daf da ita.... Hannu ya sa zai taba face din Ta tayi saurin firgita ta dago suna hada ido ya daga mata gyira jockingly yace matsoraciya kawai wai shin babu lilo a garin ku ne ya danyi murmushi...ta dan harare sa tace what? Wannan ne lilo?... yace uhhm ki zo mana ki gani ya kamo hannun ta cikin masifa tace nooo meyasa zaka na tsora ta ni ka ajiye ni wani waje nayi ta neman ka ban ganka ba... Ni kam ena jin tsoro wai nan din ma ena ne...ta karashe a shagwabe tana sauke silent tears. .. Ya riko kunnen sa ya marairace yace am sorry ai bacci kike yi dazun... tace ni? Yaushe nayi bacci ba tea nake sha ba..yace oho nima ban sani ba shine kawai na ajiye ki akan gado na zo nan yayi mata nuni da swing dinsa..tare da dan lekowa kadan ta dawo da masifan ta kan sa tace wai nan din Ena ne..yace gidan mu ne shima.. I think u wanna relax ko nan din bai miki bane.? Ta tabe baki ta juya tana kallon wajen is so beautiful kam amma abun tsoro ne ko ina yayi dan dark dark tsaban forest trees da suke rufe su... Ta dan giloge tears din ta ta kalle sa tace babu laifi ya mika mata hi five yana smiling dariya tayi ta bashi suka dan tafa ..ya kamo ta suka karasa chan tana yi tana kame jikin sa sa saboda tsoro gashi tana so ta dan daure ta sake jikin ta amma ena mountain ne fa wanda ba a ganin ko karshen su ....suna kaiwa daf ta koma bayan sa ta lafe tare da jan singlet din sa ta chukiuyo da hannayen ta duka tana maida numfashi.... lumshe ido yayi yana jin cool breath dinta a bayan sa.. Cikin sanyin murya yace yaya ne koma? Tace nikam mutafi bana son Nan wajen Zamu fadi. yayi kokarin Jawo ta amma ta turje samm ta takure shi baki daya ta manne masa...yace ok fine ki sake ni to sai mu tafi ko dauka na zaki yi ne? Ta dan ja tare da masa kallon me? Kato dakai na dauke ka...yace comn ni ena jin Dadin nan ki zo mana ki gani tace sam kawai su tafi don dolen sa sa ya hakura suka koma gida tare hannun sa acikin nata suke tafiya yana mata bayanin wajen.... Its almost 1.40 ya ce mata zakiyi wanka? Ta gyada kai chan kuma tace yunwa nake ji " yace ok kiyi wanka sai kizo ki ci abinci. ..barlta yi musu ba ta mike towel ya mika mata ta daura ta kama hanyar inda take zato bathrum ne amma shiru tana budewa kafarta ya taka wani coridor dan dai dai..daga nan ta hango wani kyataccen view na island zagaye da ruwa blue gwanin sha'awa tace woow .....ta shagala wajen kallo bata hankara ba taji mutum abayan ta ya cire singlet din daga shi sai bare chest dinsa daf da ita ya zo tana jin inuwar sa ta lumshe ido... Ya dan rungumota ta baya kansa gefen kunnen ta yace me kike kallo? Ba wanka zaki je ba.? Ta rasa sukuni cos muryan sa na shigar ta ga shi yabi ya manne mata kirjin sa a bayan ta..da