Sashe 8
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta dago adress ta dada dubawa ""wow wajen ya hadu sosai don acikin anguwan manya ne masu kudin gaske nan wajen isa kaita road, ""..maina hotel room 3 tagani jikin adress card din bayan ta biya a daidaita A breath of confidence tayi in and out sannan ta ci fuska ta shige ciki Ko masu gadi basu tsaya mata tambaya ba cos she look realy hot da wando da rigar ta da beret dinta.. Straight aka mata jagora dakin alhji wajen shiru dagaji ba tambaya kasan private ne,alhj kato ne baki mai babban ciki da karamin hanci, Melele ya sake tumbin sa ba kunya yana rawa ba ko riga ajikin sa sai gajeren wando. Dadi kashe shi ganin suhan tsaye gaban sa, ya washe baki Yayi wani yunkuri ya jawo ta saida tafada kan katon tumbin nasa, "My dream come true suhanah baby,.kin wahalar dani fa ...na yarda ke mai tsada ce yarinyar nan am convinced cikin wani loud and annoying loughter ya karashe "wayyo Alhajiiii, cikin yauki suhan tafada tana jan jikin ta da wayo tana murmushin yake ,to meye abun wahala kuma ba gani nan yau awajen ka ba,..ai kasan ku din ne bakku da cika alkawari shiyasa nake da tsada nima.. Ta sauya idon kalar rigima ta tana fari da su cikin rangwadi da kwarkwasa Ganin hakan alhji sani Sai ya rude ya tashi tsaye da kyau ya rasa ta ena ma zai fuskance ta "...baby wallhy ni bana haka ai na tura kudi dazu wajen zubby baby kin gani kuwa?alkwarin ki ai dole na cika Ke din ai ta dabance.. ""Are u sure ta sake shashantar da face tana cizan baki gabansa cikin salo mai kayatrwa A daburce Ya je yes yes yana dada kawo kansa kan kafarta charaf ta dan rike kan da hannun ta tana bi a sexy way, Tuni alaji ya soma neman haukacewa Uhmm uhmm alhji dakata...ta dan rike hanun sa, ni tawa ai mai sauki ce ,kaine bansan naka ba nan ta ta dada ture kansa gefe a shashance Kamar ya fa?.ya fada yana binta da zautaccen kallo "emm Ena nufin ka cika mana alkwarin mu baki daya tukunna kar ka hau netwk ka mance komai..ta dan daure fuska tayi kak tana jiran ganin reaction dinsa Hhhhhahah ya bule da dariyan kuruciyan zuci yace ..ahhhh haka ne fahhhh ,baby suhan a shirya take kenan ,tohh naji dadi kamar kuwa kin sani don wato yau en na fara dake ba mai raba mu tayi yake.. Cos Deep within her she is so scared amma sai ta dada sa smiles mai kayatar wa tana dada juyi da jikin ta kamar da gaske tasan harkan namiji, Zubbby duk hankalin ta bai jikin ta ,tunanin ta kar fa abu yayi turning musu? Tana Cikin hakan ""Kirrr kirrrr ta sake jin kara a waya tana dagawa taga alert murmushi ne ya kufce mata tace yessss::ba bata lokaci ta dauki jaka ta nufi atm a sace "Na tura baby naw give me one shot ..alhj ya fada tare da dan tsalle ya danne suhan kan gado yana faman lallatsa boobs dinta yana nishi mai sauti Ba yadda ta iya sai tana kakaucewa a dabaran ce ,can abun ya ishe ta ,ta mike alhji alhj ,tashi tukun muje muyi wanka im hot banna jin dadin jiki na a haka,ta kashe mai ido ta sadda murya sexy low tone tana yauki kamar wata kyanwa.. tace kaga daga chan ma zamu fara ko alaji na,,,tayi dariya tace kamanta ne? Scracht my back i wll scrach your back irin na film din jenifers diaryyyy katuna? ...cikin salo ta karasa ..shiko ya bita ya na dariya don tasani sarai yasan metake nufi Dariyan yake kanyi Bai iya cewa komai ba a daburce cikin rawan jiki ya mike zumbut Muje...muje baby suhan sai ta tashi Tana gaba yana biye da ita Don Sam Bata bari sun soma cire kaya ba tayi saurin kaisa bathrum. Shikuwa anan Sai harin kissing dinta yake sai ya kawo baki daf sai ta kamo bakin sa tana sumulmukawa tana makewa kadan kadan wawa shikuma sai dariya yake aganin sa duk salon iyawa ne. "Ohhhhhhh alajiiii tace a haukace ganin yana neman zare wandon sa zuwa kasa ... dakata kar ka ruda ni mana.. bari na je nan na cire kaya na a daki sai naxo kawai.. yace ahhh meyasa ba anan ba? tace ah ah alaji ka tube ka jira ni kawai sai ta dan shafa katon tumbin nasa tace... '"yanzu zanzo maka kaga kayan dadi a sarari ta fada cikin rada da shauki ta kama hanya za ta bar sa a cikin bayi..wayyoo dadi kashe shi ya dada shashan cewa yana dariya suhan tana rausaya yana dada haukace mata... Itako Tana ture kofar 2 mint bata kara ba ta fice a dakin abunta Tsakanin room 3 da 5 dogon zagaye ne amma kofar matakalan na gaban room 5 don excutive ce.. Sauri sauri take yi gaban ta na gaf gaf kar alahji yaji shiru ya biyo bayan ta, Shikam an barshi yanata wakoki da baituka suhannaaaaa my babyyyy..zoki rausaya min sai ya debo shoki cikin yayi gefe,ya sake tashi yana cewa Comme.. comme baby ur dady is waiting,yana yi yana wasu rap" yau dani dake ne babu me raba mu.. zamu moshare mu botsare mu shashe dani da baby na suhan... ya fada ya kai sau uku amma shiru gashi yayi tsinfir lukin sa sai yawo yake ba wando...jim kadan sai abun ya soma damun sa gashi ko motsinta baijii ba bayan kamar 5mint sai kawai ya fito shima Lokacin MJ shi kadaii ya zo haraban wajen don haka yayi parking ya fito" gate man sai ya kulle kofa yayi ciki abun sa yamma yayi sosai gashi ranshi a dakule take"" why will zarah pull up this game yake rayawa a ransa, Tafiya yake hankalin sa yayi nisa sosai yana kawo tunanin irin haka By then aljh na tsaye tumbur tsakar daki ya rude yana neman suhan Itako Sai sauri take tana waige waige akan dogon corridor ji take kamar bazata sauka ba kya kyat daga inda take taji kamar ana shirin hude kofar room 3 gashi tazo dab kwanan room 5 enda zata sauka ta chale.. Wani karin bugu zuciyan ta keyi har tana tuntube sai charaf taji ta jikin mutum suna neman kaiwa kasa tare ""ta dago a daburce tana kokarin furta abu amma ba abunda ke fitowa a bakin ta sai 'Ohhhh am ...uhmm...mm tama kasa furta komai mai ma'ana don tsananin tsoro da fargaba dake damun ta. Da kyar capt MJ ya dawo da su balance suka tsaya kan seti hannun sa akan waist dinta. "Behold!!! ,xuciyan sa tace Suna kallon juna da suhan cikin ido...itakam ta gama daburcewa ta shashantar da fuskan ta kamar na baby tsaban tsoro kamar zata yi masa kuka. Tuni Ya shagala kallin albarkataccen tsarin fuskan ta amma sai yayi kokari ya danne ya zame kansa " Excuse me, ya fada adan tsawa ce yana dan jan jikin sa da kyau daga nata.. ""ke baki da ido ne zaki buge mutane Cant you say sorry? Ita kam a rude take Ta daburce tana dubbe dube ko cikan ka bata ce masa ba gashi sun tsaya daf da daf da captain Suhannnn, .. alhaji dake zuwa a haukace daga shi sai wandon sa da singlet ya bangaje kofar toom 3 ya kwala mata kira ai ba shiri tayi wani wawan yunkuri ta bangaje captain mj da karfi bata damu ba ta ruga aguje kamar wanda zata tashi sama Capt Mj ya juya in absolute disgust yana bin ta da kallo abun ya bashi haushi"all he thinks is irin kananan yaran nan ne yan makaranta karuwai masu yin kazamar harka batare da sanin iyayen su. Ya ja tsaki zai sake heading gaba alhj ya karaso ",ena suhan nace maka ena suhannn? yake maida tanbayar kan Cpt mJ da ranshi ya soma gauraya matuka da bacin rai. Harara mai dumi ya mayar ma alaji "Im out of here.. yafada ma kansa a fusace ya juya don ya tsani ganin kayan raini da bacin rai gashi hotel ne ba hali ya ci ubansu duka musamman ma yanzu. "Amma lallai yarinyar nan ta raina ni ,i wish da wanka mata mari nayi wawiya kawai ..zarah duk ta jawo min wannan rainin ni na ma hakura da suprise din, yace yana saukowa Alhj na gaba yana biyo sa abaya dukan su kowa na nashi sumbatun a fusace Suhan data gama tsorata ta rasa yadda zatayi gashi mai gadi ya kama ya kulle gate kuma bai wajen a lokacin bata masan yana cikin dakin sa ba. Rakube takeyi jikin flowers hawaye sun wanke face dinta gashi wayar nokian ta na shago a chagi waya zai zo ya cheche ta anan ta fada tana dada bulbulan hot tears don tsoro.. Suhannnn,alhji ya dada razanar da ita da muryan sa alaman daf yake da last corridor na fitowa waje Rawan dari suhan take jikin ta karkarwa ta daburce komai a hannun ta yaki tsayawa neman mafaka take,.jim kadan kawai sai ta duro kasan motar captain mJ ta lafe Kamar da wasa sai ta soma hango kafafun su duka tana ji alaman kowa naji da bakbalun bala'i aljh sai danna mata kira yake kamar zai zare Dif dif gaban ta yake bugu..Tsoron ta ya tsanan ta karkashin motar sai ta dada shifting dayan side din garin yin hakan hannun ta ne ya danna wani abu bata sani ba sai taji kyat kamar booth ne ya budu. Sai Ta rakube ta dan leko kai waje taga yes booth ne ya bude .batayi wata wata ba ta daga ta shige ciki kirif ta rufe a hankali bai gama ma ruhuwa ba don yanzu kam tasan sun riga sun fito sarari kuskure kadan in tayi zaisa asirin ta ya tonu Tana gama kullewa mj ya doso kan motar sa. Tsaban yana son ya bar wajen ya bude car ya shiga acikin sauri ya kunna ya danna wata uban horn aka zo aka bude masa ya fice.. Yana tuki shikan sa baisan me ya daga masa hankali ba...cos Fuskan suhan ya ki fita mai a ido shikan sa yasan yamata kallon farillah ba laifi Amma sai dai sam ya kasa ganewa kan