← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 183 OF 225

Sashe 183

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_ @ _IG:Surriem-sule_ *#Lovestory2018* *#romance#fiction..* *any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.* *Page 67 68* ba laifi da safen ma sai da ya taimaka mata sosai cos anan ne asalin laulayin cikin yake tashi dawowar sa daga sallahr asubahi ya zo ya same ta still anan kwance tana maida nunfashi ya dago ta suka koma kan gado ajikin nashi bata yi wani minti 5 ba ta koma bacci. Zarah kam tuni ta cire zancen aranta cos ta dauka da gaske laulayi suhan ke yi.. ita yanzu ma so take ta koya ma ranta jin dadin ganin suhan a wannan halin wahala but is not happening.. Duk yadda take son daurewa yaki kishin cikin nan dai na nan na damun ta deep within her heart she feel bad about the prgnancy... Wajen 9.30am suhan ta farka ganin shi ya dukukune ta yana bacci ya sa ta sauke kayataccen murmushi farin cikin ta kenan ta ganshi kusa da ita ita kadai ako yaushe... Ta shafo fuskan sa aranta tace yanzu muka fara my life... ta daura masa kiss kan lips shiko kamar wanda yake jira taji ya kame labban nata.. tasha mamaki ashe ba baccin yake ba "a ranta tace thank god ban yi magana a bayyane ba...ta sake masa jiki suna kissing har ya mike zaune da ita yana shafa ta.. gefe da kafadar ta ya ajiye kansa yake sauke nunfashi kadan yace am glad preety na ta tashi har tana min kiss" tayi fari da ido cikin shagwaba tace ' ai dole na ma tashi bayan ka daga hankalin ka ce maka akayi zan mutu... yayi dariya yace god fobid kar ki sake cewa haka kawai bana jin dadi ne yadda litle one ke dama min ke i cant wait to have u back ya dan jawo suman ta gefe ya manna mata light neck nibble kiss ta lumshe ido...sosai take jin ta garau cos komai ya washe yanzu... Hirar soyyayya suke sha sosai kamar basu ba...ya bi ya mance da komi yana bata attentinon dinsa.. Pretylove ena so mu gaisa da baby n..yana fada yana Kokariin daga niten ta Tace yanzu? Ya gyada kai tuni ta shagwabe tace Noo ai bacci suke ba a tada su "ta dan ja sam taki ta kyale sa cos tasan in ta yi garaje zasu afka ma juna...and she dont want that ita dai so kawai ta koya ma zarah hankali ta gwada mata ita ma shegiya ce kuma majeed nata ne zata iya kwace shi amma bata da niyyar shiga hakkin ta ta wannan fannin... Ya dame ta lallai ta kyale sa. Yana shafa cikin yana cewa please prtyy .. Chan tace su shiga wanka to zata nuna masa.. .ba tantama ya bita suka shige showeer cos yanzu bata son bathtube saboda qamshin nayin mata yawa... Hes is so hot so bai jira Anan ma ya shiga latsa boobs dinta yana tsosa he cant resist them cos suna dada sauyawa suna cika suna kara girma he can spot the difference... Ganin in ta biye masa zai sa su wani hali ta masa wayo suka samo suka fito ...anan ya barta ta shirya shikuma ya shige room dinsa straight.... Haka rayuwa ta chigaba duk ranar kwanan suhan lpyar ta lau amma batata aikata komai a gidan komai yi mata ake sai dai su sha love dinsu zarah ko bata damu ba da ba ta samun majeed a tunanin ta is good that a kowani dare suhan ke shan wahala da laulayi ta dauka ko hakan ne ko da yaushe aranar da majeed yake wajen suhan shikan sa yana mamakin komai yadda yake zuwa mata da sauki he tot ko don presence dinsa ne take samun karfin gwiwa but still sai ta dada cinye sa da wayo ta dada cusa masa tausayin ta aranshi .. Rayuwa na ma suhan dadi sosai acikin wata biyu kacal sai ya kasance Sau hudu majeed ya taba kwana lami lpya wajen zarah kafin zarah ta hankara Sai Ranar da taje gida ta ke bada labarin abun ma mummy rabiatu nan ta soma nazari irin nasu na manya amma bata fahimci komai ba..tayi mata masifan cewa ko mutuwa suhan zatayi next time kar ta sakee barin mata kwanan ta da majeed .... Bawai zarah bata son majeed bane ita dai kawai in ana mata maganan ta sauke kai tana nuna kishin ta da son ta akan shi ne sai taji girman kai na balbale ta " "har yaushe zan na buga kai akan namiji" as she always said..in ba don kishi natural bane wasu abubuwan da reactions din da take yi akan suhan kwana biyu ma da baza tayi ba... Sai kawai ta amsa mummy da cewa taji zata dauki hakan amma yanzu ba kwanan ta bane Na suhan ne... Yanzu asalin Laulayi ya lafa mata sosai sai jifa jifa kuma in ya tashi sai tayi kuka tsaban wahala Nurse Tun tana Allah Allah suhan ta gama badakalar ta har ta zo ta hakura ta zuba mata ido.. Yau kwanan sa biyu a dakin ta so tun safe ya fice bai dawo ba sai chan da yamma.. Motoci biyu sukayi parking bayan nashi. she wanted to suprise him for the fist time in 2months din nan ta dafa masa abinci kala kala. jilted chicken pper soup mai dauke da green veg leaves white rice shawarma casseroles coslows fries and steams da sauran su in a very quentify way tayi arranging kan table kamar ta san da baki zai zo... Zaran na gida but Ko kallon wajen bata yi ba cos aranta ta kwallafa nothing will eva make her eat chagwalgalen suhan" she cant even forgive her yet data sa majeed ya kaurace yanzu baya son cin continental dishes sai na gida"" 'mayya duk ta zo ta canza min tsarin gida"tayi tsaki.daki ta koma ta bar wajen. Tun daga saukar moto ci biyun suke zuba surutu. yan uwan sa ne daga side din baban sa...anty hajiya maryam..uncle saleem da matar sa khairat sai small dady don khaleed step bro din baban sa ne shamud kaf dinsu sun dan manyan ta sosai but kudi ya mugun boye manyantan su and of cous wayayyu ne first class westerners .. thy are glowing and flourishing in fame most of them basu zaman nigeria ko da na wucen gadi ne.. Kuma Suna matukar kaunar majeed as dan su kwalli daya a family na miji wanda in suka kalle shi ya ke debe musu kewa da kishin ruwan babban yayan su shariif mahmud da kakan su mahmud according to them babu maraban halayyar majeed da kakan su Mahmud surutu yaki ci yaki karewa da girman sa amma sukan maida shi yaro tsaban so da kulawa. Ba yadda mum bata yi su zauna sai washe gari su fito ba amma haka suka ki firrr damuwan su su zo suga inlawn su mai dauke da junior shamud din su... Suhan dake sanye da riga da skirt na material lace baby pink ta soma jere akan dinning komawar ta kitchen dauko glass jug suka shigo ..don khalled ke tambayar ena matan gidan su anty hajiya maryam da khairat ko suka shiga nema makan su wajen zama... Just in time suhan ke fitowa uncle saleem ya soma ganin ta..she look flawlees and fautless duk lokaci guda suka maida hankali musamman wajen kallon yadda dinkin ya tafi da surar jikin ta cos ya dan kamata kuma dai dai wajen boobs dinta akwai desingns din crossed belt suna dan bayyana cikar su da kyaun su ita duk don mijin ta tayi amma ganin su sai taji kunya a sanyaye take karasowa tana binsu da ido fuska ba yabo ba fallasa ...shikam mamaki ya gama balbale sa..after almost 2month and some weeks yau suhan ke girki agidan? Tana karasowa daf ya sauke mata murmushi mai zafi jikin sa ta koma ta dan lafe... uncle saleem da anty maryam ke exchanging glance cos jikin su ya basu itace surkuwan nasu... a hankali kuma cikin sanyin muryan ta ce masa welcome ruhi... don khaleed ya sake baki yana sallamewa how beautiful is this creature "dan dariya majeed yayi a ransa gnin yadda suke kare ma wife din sa kallo ya jawo musu ita gaban su..yana rike da hannun ta yace preerygirl gasu anties da uncles fa.. A ladabce kuma cikin nitsuwa ta rusuna kasa zata gaishe su anty maryam tayi saurin dago ta da anty khairat suka shiga mata wasa aka gaisa sosai dan dole suka sa ta sake tana maida musu murmushi.. uncle salem yace sai yau nasan anyi bani da banzo bikin nan ba.. don khalid ma yace bari kawai ka ga da tun da chan nazo nigeria da yanzu nayi kamon babyn nan ma yar gata na da zan haifa in future ..suka dan fashe da dariya cos shi baima yi aure ba Ya riko ta yana bata sexy looks yace me kike yi anan ta dan shagwabe tace abinci na dafa we shoul go and eat pls...ta juya tace ma su anty akwai abinci za tayi serving dinsu... Suka kalli juna cikin mamaki anty khairat ke cewa ke dakan ki? To gaskiya zan ci tarar ka majeed bazaka na wahalar mana da baby maman nan ba fa.. nan ma karamin muhawara ya kaure..uncle yace wai ena zarah ne? Kan ya rufe baki sai ga sautin takun ta ta sa wani dan iskan gown iya gwiwa mai igiya dayawa ko ena ja da baki tamkar na rihanna a wakar ta na'"fly.. Da sauri ta kara so gaban su cos tasan wayyannan ba sa'oin ta bane a duniya bare kuma arziki dama suna yi da uncle don khaleed sosai cos hes the youngest acikin su....ba yabo ba fallasa ta zo suka gaisa Sai dai Problem dinta daya kullum takan so ta nuna wayewar ta sosai so sama sama take nuna biyayyar ta bare kuma aje ga saukar dakai... Don da uncle saleem ke tambayar ta hidiman ta na new office da achievemnt dinta suna mata congrats... Majeed Yana rike da hannun suhan gefe da anty khairat suna dan hira sama sama tambayar ta suke kamar doctors "abun na bata kunya da dariya amma tasan inda wani
Chapter 183 · 0% Book details