Sashe 62
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
toh kar muje muci mu mutu..suka kwashe da dariya mai kulawarwa zarah ta soma chakka spoon akan abinci a wulakance tana watsarwa akan table sai ta dago tayi yalele da shi a spoon daga karshe tace uhm uhm no way..wannan abincin sai kace na almajirai? Cmon park it mun koshi.ta sauke nata harara masu zafi Faiza tace wa?tab nikam ban yarda ba kawai taje dai ta kara mana wani kinsan fa idan bawa baisan aikin sa ba da wahala ake koya masa ta maida ma suhan wani hararan... Anan ran suhan ya baci sosai tana ji zarah ta dago tace "ai kinaji kin wani yi ma mutane shiru.. sai kije ki dafa musu wani and mind you kika sake kawo mana chagwal zaki sake komawa kiyi mata sabo don nikam i cant eat dis dirty thing anymore.. A dan fusace suhan ta kalle ta ta watsa mata harara ...tace toh ni nagama aiki na kenan don haka bana sake dafa wani abinci a gidan nan U can say what eva u want wannan ke ta shafa ba ni ba .. In kin damu da sai kawarki taci abinci ga hanya sai kije kitchen kiyi mata dai dai daku yan gayu ta bisu da kallon sama da kasa...ta dake tana binsu da ido babu alaman girgiza bare tsoro. Bude baki sujayi galala suna binta da ido cikin mamaki..Iyeeeeee ? Zarah tace tare da mikewa tsaye lokacin faizah har rike aneesah take ita a dole zata Zata tashi ta mari bakin suhan... Uhm unm zauna aneesah kar ki bata lokacin ki ai na fi karfin nayi sa'insa da wannan da shi wanda ya ajiye ta da shi zanyi...ba bata lokaci ta danna call ma majeed" Shikam yana chan yana kan hutawa tukunna cos awajen su dare baiyi ba so yana daukar wayar ta shiga jero masa complain hade sa nasifa tana gunani ba ko kunya ta shirgo karya ta har hada maganganun wanda mafi akasari basu ma faru ba 'suhan na tsaye taji zarahn na cewa " tabb ni na bata waya ta fa kace yarinyar da saura kiris ta zabga min mari ? Allah ya kiyaye.. ai tana da waya sai ki kira ta tayi maka bayani da bakin ta tunda baka yarda dani ba ....baice komai ba ya katse wayar sa cos yasan halin zarah sarai ba lallai bane abunda tafada gaskiya but he cant vote for suhan too so yake yaga ya wulakanta ta taji haushi.. kirrrr wayar suhan yayi ringing agabn su tsaban haushi da kamar ba zata dauka ba amma sai ta dauka...shiruu su kayi suka kasa kunne sosai ko zasu ji meyake fada mata amma shiru ..gashi tunda suhan tayi sallama bata sake tankawa ba sannan bata nuna wani alaman bacin rai aranta duk dama fada yake mata sosai...a ganin sa ko ba komai ai zarah kamar elder sis ne wajenta Tunda ta girmeta. Naji..was the last word she said..sai ta katse wayar ta kama hanya zuwa kitchen adan fusace... Anisah har tuntube take don leke faizah ko tuni tayi kasa don dariyar wayar suhan ..dan karaman nokia ce wacce tadan sha ruwa don haka gaba daya suka dukufa suna making fun akai kowa na fadan albarkacin bakin sa... Haka suhan ta shirya musu wani abinci duk dama faizah ce kawai ta taba hakan ma dan su cusa mata bakin ciki dan kadan ta taba suka bar mata sauran Haka zaman su ta kasance sumtyms ta zo da faiza wani bin aneesa ko dukkan su a tare ...Abun na matukar bata ma suhan rai amma ta yanke hukunci bata kara ce musu komai amma duk randa suka kaita makura zasu gane kuran su..gashi kowani lokaci suka zo da salon iskancin da suke tahowa da shi. Lokaci na tafiya yanzu captain yana neman satin sa na biyu da kwanaki 5 chas da tafiyar sa waje jinshi shiru ya tabbatar musu cewa ya koma bakin aikin sa achan us'' Around 2 suna zaune da zuby suna hiran su cos zubyn taje wani bikin cousin sis dinta a kano..tace suhan na kawo miki wani abu kuma zanso kiyi amfani da shi" tace me kenan? Nan zuby ta dauko wani madaidaicin jarka mai dauke da wani abun aciki ta ajiye gaban suhan tace gashi nan" Nan ta shiga mata bayaani hadi ne irin na matan aure mai kyau wanda amarya ta bata akan ta ajiiye makanta amma sai taga yafi da cewa ta barma suhan tundaa ayanzu haka itace matar aure.. duk yaddaa suhan take kaucewa akan bazata yi amfani da komai ba a haka zuby ta ki sam sai da ta sa ta karba..tace mata ai ba wai don mijin ki bane kawai wannan haddin da kike ganin sa natural ne babu wani abu da bazai amfani jikin ki da shi ba.. da haka suka rabu ta je gida koda ta fada ma anty jamila sai ta karba ta taba taji anan itama ta kara mata bayanin muhimmancin sa don kuwa da wuya ake samun sa sai a niger mafi akasari sai tayi amfani da wannan dama itama ta sa ta amfani da wasu hadin da ta tanada mata duk wani tsafta da gyara da Tsumi da sauran su ta daura ta akai...a tunanin ta ko ba yanzu ba zai mata amfani wata rana da kyar suhan ke yi abubuwan duk dama komai yazo mata da sauki saboda yanzu kullum takan zo gidan kafin taje aiki ko en ta dawo sai ya zama mata kamar routine akai akai tana directing dinta tana using nasha kuma tana sha. hankalin zarah a kwance yake tana aikin ta a tsanake gashi yanzu kam no daubts ta tabbatar ma kawayen ta ita isashhiya ce a gidan ta babu space din wata kishiya.. Haka ma suhan duk dama bata jin dadin yanayin zaman ta da zarah amma haka take daurewa...sai dai ga jikin ummah yana so ya tashi sosai amma da shike a karshen satin akayi mata biya bata daga hankalin ta sosai ba sai ta kai ummahn asibiti kwana biyu aka dan bata gado ana kula da ita... Ranar da safe suhan ta tashi da matsanancin ciwon mara don haka bata samu taje ko ena ba tana kwance.. gaba daya satin dama ta dan gano kanta saboda cikar nonuwar ta da kuma zugin da suke mata ya sanar da ita al'adanta ne yake daf gashi kuma ya zo... Bayan tafiyar zarah office da kyar ta samu ta kimtsa kanta tayi hanyar kitchen don ta hada makanta wani abun mai ruwa ruwa mai dumi ko zata danji karfi cos sosai period ke dauke mata appetite din ta sai taji bata shawa'ar cin abinci duk dama zata na jin Yunwa ..kitchen ta nufa lokacin ba kowa ko ena na bada fresh cool scent tamkar wani palace haka gidan yake ko ena neat komai a tsare... A gaban food dressing table ta hango wani glass cup dauke da fresh milk an rufe sa kadan da filter paper yayi kyau take sai taji sha'awar abun ya taso mata sosai so sai ta sa hannu ta dauka"its warm dai dai yadda take muradi don haka batayi wata wata ba ta sa a bakin ta ta dan kurba Dan lumshe ido tayi na dan mintina tana jin yadda yake shigan ta nan ta baje ta shanye tass ta ajiye cup..sannan ta koma sama abunta.. Tafiya take tana hiccups kadan kadan 'sai yanzu tunanin ashe fa bata san ma na waye tasha ba ya zo mata... amma sai ta cigaba da tafiyan ta da niyyar anjima inta fito zata nema maishi ta sanar da shi ita ta sha.tana murda kofar dakin ta bata ko kara one step ba "cikin ta yayi wani irin murdawa ya hau hutsinawa shikadan sa.. Take wani zufa ya keto mata jikin ta ya soma sanyi...ta rararrafa ta shigo da cikin ya dada wani irin murdawa ba shiri ta zube kasa tare da sake salati anan ta zube kasa tana murde murde kamar mai ciwon nakuda daga bisani wani wahallalen bacci ne yayi awon gaba da ita Sai chan wajen karfe 1.30 na rana ta samu ta tashi dishi dishi take hango maids sarah akanta fuskanta cike da damuwa ...gaba daya jikin ta ya kasa samun nitsuwa bare ta tsaya waje daya..tace madam m lpaya kuwa? suhan ta bude ido tadan motsa kadan wanda ya sa ta farga " ta dada cewa " sannu madam lpya kuwa nagan ki haka tun dazu na zo nan kina kwance kasa baki tashi ba... Suhan tadan ja kadan tace" am wani ciwon ciki ne yakamani ...bata bari ta karasa ba tace madam ko kece kika sha madaran tecy?suhan ta dan dubeta alaman bata gane sunan ba amma tasan dai ita tasha madara kafin tayi ciwon ciki"tace eh ni nasha waye kuma teccy? Ko bakuwa akayi na sha mata abunta..adan dame tafada..noo madam ba hakan bane teccy ai pet cat din gidan nan ne nike kulawa da shi 'bata da lpya sai na hada madaran da maganin su irin antibiotics din nan amma dana dawo sai bangani ba shiyasa na damu ena duba ko ena ...amma yanzu ya kike ji madam? Suhan ta dan zauna bakin gida tana dada duba lpyar jikin ta don kuwa ko ciwon menstral cramps din Yanzu ta dena ji..tace am fine karki damu na warke ..tace kiyi hakuri dan Allah ba dagan gan na ajiye anan ba in kina so yanzu sai nayi miki wani... suhan tace ah'ah ki bari kawai ni yanzu ma zan fita kawai kije...tayi godiya ta fice...daganan suhan tayi wanka ta samu ta wuce asibiti wajen su ummah duk dama bata fada musu bata jin dadi ba ita dai suhan tunani take kala kala so yau da wuri ta bar asibiti ta zo gida . Unfurtunatly yau sai gashi har tayi bacci zarah bata dawo ba cikin kwana biyun ma kwata kwata suka dauke kafa alaman Aikin su ya dan sha kansu..itama sai ta sake ta cigaba da abunda ke gaban ta bayan kwana biyu ranar sunday da daddare tun 8 suka cika gidan sai dai yau suhan ta dawo ba dai dai ba... shes not in the mood cos jikin ummah dazun ya dan sa jikin ta yayi sanyi...duk dama sun kwantar mata da hankali amma gaba daya bata jin