← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 204 OF 225

Sashe 204

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_ @ _IG:Surriem-sule_ *#Lovestory2018* *#romance#fiction..* *any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.* *Page 77 78* Wannan tunanin ta ke juya wa har ta cika 1 full week agidan mumy wanda ke faman bata baki da karfin gwiwa... Gaba daya take jin ta tsani kanta ..why did she not have taken her marriage serious before??? Gaba daya ta kasa gane makan ta it feels like Tana cikin mugun halin na dama da bacin rai.. Its clear to her that wata macen da bata kai ta goge mata shoe ba ta zo ta karbe mata komai da komai na rayuwan ta.. Suhan is living All her dreams now .. Abunda ke dada cunkushe mata zuciya shine in ta dubi yadda majeed ya dawo akan suhan she just feel like she dont even stand a chance anymore bare suyi competing gani take gaba daya bai gani bai kuma ji akan suhan so me ma zatayi ta birge?... Ta soma cin abinci amma ba sosai ba..so ranar da mumy ta sanar mata cewa majeed zai zo ya yafi da ita ..ranar ta zo mata da wata shawaran data yanke makan ta.. Mumy na zaune ta shigo... Tace mum kina so na? Ta dago ta kalle ta irin wannan wani irin maganan banza ne... " im serious mumy Maganan da zan gaya miki ki dauka babu wasa acikin ta i really need to do this please help me mumy bana so na koma gidan majeed akashe da bakin ciki..i can't ta dan fashe da kuka gwanin tausayi... "mumy ta jinjina kai cikin tausayi yarta she knew zarah is very well disturbed"'tell me zarah kiyi magana koma meye ne wallhy zan yi miki shi ke kadai nake da shi a duniya stop this" ki dena kukan nan haka ... Now,oya Fadi ena jin ki Sai Ta dan goge hawaye ta nitsu" mumy ena wannan mutumin daya taimaka mana lokacin da majeed bai sona din nan tun ena hong kong ..mumy tace duguri? Boka duguri kike magana ...tace yeah wataeva mum... "Me zai miki kuma zara ? Ko kina ganin zai taimka ki samu cikin ne..tace mumy ni ba wannan nake so ba gaskiya bazan iya wasa da rai na ba dovtor yace zan iya mutuwa... Sai ta dan yi shiru can ta dago tace "I want her out of my house bana son ta da abunda ke cikin ta su rayu da my i want her far away from us..ena so nayi rayuwa na daga ni sai majeed kamar da chan. Mumy ta gwalo ido surprisingly tana binta da kallon this is ridicoulous" "amma bata kula ba a dame ta kama hannun ta suna facing juna tana kan mata bayani "mumy,kinga muddin Suhan tana cikin gidan am just equal to nothing to majeed ....mum dan Allah ki fahimce ni i need to do this... Mumy ta danyi shiru ta jinjina "tace are sure about this ? Bana so na kawo miki shawara ne daga baya kizo kice ai kece.... Amma in kin shirya hakan nima a shirye nake don bana kaunar yarinyar ko kadan... Ta dan yi murmushi tace am sure mumy ni dai yanzu ki samana rana muje na gaya masa me nake so ayi mata ....mumy tace toh shikenan Yanzu kika fara tunani kamar mace kije ki shirya tsaf kema dole ki nuna masa kin hakura kin karbi qaddarar bazaki haifu ba Kinga bayan abubuwa sun wakana akwai zargin ko kece:" u will always be the no 1 suspect tunda kowa dai yasan baku jituwa musamman ma shi majeed din... tace toh mumy bari naje daki ni nasan mezan yi Da yamma lis majeed suka shigo gidan tare da suhan agefen sa ta na faman turo cikin ta sai suka zauna suna jiran saukowan zarah har ta fito... "kallon ta sihan keyo cikin jimantawa Ba laifi kam ta sauya har fuskan ta yayi fayau amma sam bata so ta nuna ta damu Tausayin ta suhan keji sosai aranta ko kadan bata ji dadin sakamakon zarah ba.. Sama sama aka gaisa mumy ta fito tayi musu rakiya suhan na baya ita zarah ta zauna agaba tare da shi suka koma gida... A Cikin kwanakin Iya kokari suhan na yi don ta sassauta ma zarah su dawo normal shirun da zarahn keyi yake sa ta jin ko tunani ne ya mata yawa she alwys felt sorry amma ena sam zarah taki bada kai banda kallon banza da harara ba abunda take aika mata ko gaisuwan ta bata son amsawa Gashi sai da ta dawo daga gidan mumyn ta take ganin wasu abubuwan dake guduna fannin majeed don a Ranar data kai 5 days da dawowa take karanta wasu files a dakin sa na zunzurutun tanadi da yake ma abunda zai haifa a duniya gaba daya sai taji ba dadi she became depressed again duk wannan plan din fa babu ita sai dai taga anayi... Abun ya mugun daga mata hankali Kwata kwata sai ta dena zuwa aiki killum tana daki tana kukan zuci tana neman mafita" iya kira secteryar tana yi amma sai take gwada musu she's not in the mood to work anymore.. After 1 week chas majeed baiya tare da ita and besides tunda ta gwada masa yanzu bata son hayaniyar sa da suhan yake kame kansa da ita" she personally told him ita yanzu career ta ke gaban ta ba shi ba " sai ta mai da komai akan sa kamar shi ya jawo mata duk abunda ke faruwa da ita" shi dai kokarin kwantar mata da hankali yake don yasan os not easy whats she is going tru kuma yafi kowa sanin tana jin kishin sa amma kuma wasi dabium ta kwana biyum yasa sam ya kasa gane ma kanta.. Tana nuna ta fita hanyar su amma a zahirin gaskiya baisan ko tari yayi a gidan da shi da suhan a idon ta yake ba.. she now quietly observe everything ta kuma zuba musu ido. Ranar sunday yana chan yana ma suhan slight xcirses yana sa ta motsa jiki saboda cikin yana last stage dinsa ne yanzu its 8month... yau ne ranar kwanan ta na karshe da shi so cikin sabon salon so da kauna na musamman suke abubuwan su Zarah kam Dama bata saba neman izini wajen sa ba in zata fice so baima san ta fita ba.. Mumy na zaune ta ganta suprisigly ta mike tana kallon fuskan ta"which is full of war and vengeance... "Zarah'.? Mumy ta kira ta tana lura da ita bata ce komi ba sai ta zauna. After taking some water tace mumy me ake bukata ne na shirya ena so muje yau" Mum tace "kudi Kin san shi aikin sa is promising in akwai heavy cash akasa in kwai su yanzu haka sai mutafi tace ok..muje . Suka kama hanya 1hr 3o minute ya kai su karamin kauye a hanyar fita daga abuja zuwa enda za'a dau hanyar kano ta baya. Kauye ne wanda babu ko ginin block din zamani sai jan block na kasa Har yanzu dai bata mance wahalar data sha anan ba lokacin da take neman shiga rayuwan majeed amma she have to do this if not tasan nata ya kare cos taki amincewa da suhan na tausaya mata kuma ta sa arai kwanan nan bada dadewa majeed zai mance da ita a rayuwan sa tunda bata da wani sauran gadara ko iko. Duk wayanan tunanin take suna driving wani bin har hawaye ke sauko mata tana tarewa.. Tsaban ta matsu suga boka duguri 100 thousand ta bayar aka mata tsalleken layi suka samu suka shiga kafin layi ya zo kansa Babban mutum ne tsoho futuk baki kuma mummuna Ya sha rawani da bakin kyalle" Yana tsubbace tsubbacen sa " wajen dun ya bule da hayaki "duguri ka taimaka mana kamar yadda ka saba kasan tsakanina da kai babu hainci ko cin amana..cewar mumy ..ya danyi dariya bai dago ba sai daya gama tsaf.... Yasan duk abunda ke zuciyan zarah amma sai ya basar yace yata me kike so ayi maki da kishiyar ki? Har bakin ta na rawa tace..." ka raba ta da miji na tayi nisa da shi har abada ..pls help me tafada araunane.. Yace wannan aikin mai sauki ne awajen mu amma yata" wannan al'amarin naki sai anyi watandar shedanun aljanu .. Mumy ta ce kamar yafa? Mu ai ko watandar mayakan aljanu za'ayi mu mun shirya... ya dan kada kai yayi murmushi yace rabi kenan bari dai na bude muku kuji da kanku. " sukayi shiru suna sauraran sa..yace" na tura aljani kuma ni da kai na naje zuciyan yarinyr na na duba al'amuran ta ..abune mai wahala ki samu cikar burin ki akanta saboda rayuwar ta da mijin ki rubutaccen al'amari ne ,abunda ke cikin ta kuma haifaffu ne nan gaba suma zasu tashi suyi rayuwar su irin na mijin ki cikin wadata da jarumta... a gaskiya tana cikin kariya da garkuwa mai karfi "uwar mijin ki da mijin ki da kuma chan gidan su suna kan kai rokon su na alheri ta ko wani hanya akan ta wajen Allah... Hawaye ke sauko ma Zarah masu zafi.. kai taga bazata iya daurewa ta dan fashe da kuka kadan"cikin magiya tace ka taimaka min dan Allah i dont want to loose my husband. ".zaka iya komai boka duguri ka taimaka ma yata mumy tafada cikin magiya itama..ta shiga kawo masa da dadan kalamai masu dadi tana zuga shi....zarah ko sai kuka take gwanin tausayi Yace " ai magana ya kare kawai ku tashi kuje ...wannan aiki kamar cewa bawa ya nika katangar karfe ne da hakuran sa gaskiya akwai sadaukarwa masu girma... Cikin kuka Zarah tace ka taimaka min koma miye zan iya amma sam bazan iya zama da ita ba wallhy in tana tare da shi ni ba komai bace a duniyar sa...ka taimaka mumy sai rike ta take cikin rarrashi"tana calming din ta Yace toh shikenan bari na tambaye miki manyan aljanu in har sun amince zasu bamu shedanu muyi aiki da su toh sai ki shirya biyan su...ai kimce zaki iya komai ko? Ta mike a hujajan tace" eh "eh zan iya zan biya ayi musi maganan.. Ya
Chapter 204 · 0% Book details