← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 225

Sashe 45

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_ @ _IG:Surriem-sule_ *#Lovestory2018* *#romance#fiction..* *any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.* *Page 31-32* Tunda yaje dakin sa ya kasa samun nitsuwa kwanciyar minti 10 yayi yana saita sabon sauyin yanayin jikin sa daya keji kafin ya sake fadawa wanka don ya tsarkake kansa Suhan da shike bata jin dai dai aranta yau ko Wajen mum din ma bata sake lekawa ba tana gama serving abinci ta koma dakin ta ita yau Allah allah take ta fita don su hadu da anty jamila ta kai kara.. Yana kwance yana kawo event din ahankali a zuciyan sa ba karya jikin yarinyar kamar daban yake da sauran mata amma mamakin kansa yake yi da shawa'ar sa bata kufce masa ya afka mata ba.. Yana cikin juyin nasa aka turo kofar zarah ce ta shigo ba yabo ba fallasa daf da shi ta zauna ta dan marairaice fuska.. Baisan meyasa yaji daban ba amma sai ya kau da wani tunani ya jawo ta kusa da shi" yace im proud of u baby ya danyi kissing din ta lightly... Murmushi tayi tace" u know i love you majeed.. amma kuma kar ka kuma cemin na bar maka gidan ka i got scared ashe baka damu dani har hakan ba ko? ...ya dan murza bakin sa cikin salo yace c'mon maganan nan ya kare haka dama ena so muyi wata magana dake tunda kinzo kinga shikenan sai muyi.. Ta juyo ta kalle sa "tace enajin ka" tambayoyi kadan ya mata akan sabun appoitnment dinta da su minister altho ta san bata fada masa ba jin ya ambata tasan yes plan dinta yaci akan mum tunda har sun tattauna da majeed.. Yace" zarah bawai bana son kiyi abunda ranki ke so bane with ordinary boutique ma yana kare da samun hakki na wajen ki bare kin kama aikin office? Shiru tayi daga baya ta dago tace" try me. I promise you zan zanja majeed bada wasa nake ba just let me do ita ta dan marairaice.. Yace not yet sai naga changes kafin nan ya maida kansa kan pillow ba shiri ta hauro ta bishi itama. Kanta ta dan daura a saman kirjin sa tace" baby please kar kace haka mana pls...yana shiru har ya shiga shafo ta a hankali ta na shiga jikin sa sunayi sunayi har ya samu ya fance kansa da kyar awajen ta.. Da safe washe gari Kafin su fito Already suhan ta fice.. So yau captain dakan sa yakai zarah botiquue da motar ta Bai dawo ba kuma sai ya nufi wajen taron su mum daga nan shima yake son wucewa wajen wani meeting suhan na shago hankali kwance ta gama aikin bada odas ita da zuby Suna dan hirar su.. Cahn sai ga anty jamila wani wawan ajiyammn zuciya suhan tayo ta zago wajen ta suka rungume juna.. Dan baya suka koma bayan sun gaisa da zuby sai ta basu waje ta ci gaba da aiki don kar madam bola ta katse su.. Tace suhan yadai naga sakon ki meya hanaki zuwa gida toh? A marairaice suhan tace..kema kinsani anty bana son cika fita kar wata rana aganni afada achan gidan ..ya ummah na? Tace ..garau take ya kamata kizo ki duba ta suhan wai shi mijin naki ba zai zo bane shima ko me? Nan suhan ta sauya fuska wani shaukin yin kuka ne ya zo mata amma sai ta danne " tace" anty ban jin dadi wallhy..nan siririn hawaye ya dan sauko mata...ta sa hannu ta goge ta cigaba"antu na san auren sa ne akaina kuma yana da right yayi komai tunda shi ne miji na "amma abunda ya fara min yau din nan gaskiya bana so. Nan kuka ya kufce mata Cikin mamaki da gwalo ido anty jamila ta ce..meyafaru suhan? Me ya miki Yayi ko? Lahhhhhh yarinya ta dawo baban mace toh yaya ki kaji?...yadda anty tayi magana ya sata da katse kukan tana kallon ta a shagwabe cikin damuwa .. tace ni ba abunda yayi da ni Amma..amma.. Sai ta kasa karasaa magana Anty jamila ta riko hannun ta tana murmushi tace" ba sai kin fada min ba suhan kinada kyau kinada tsarin da kowani namiji zai so ya taba ki bare mijin ki na sunnah he touched you ko? Ta dan gyada kai a hankali Anty tayi murmushi "Hmm but i dint expect iy anytime soon kinga halin maza ko? amma bakomai ki cigaba da hakuri wata rana sai labari Ta dago tace bakomai kuma anty....wani hakuri chabbb ni wallhy ba na so.. bana so nikam jiki Na bana shi bane bana son shi...you need to see the way he treats me lastnite gaba daya duk enda ya taba saida ya kumbura ..anty jamila ta riko hannun ta a sanyays ta tace so what suhan? It dosnt matter ko jikin ki na wani nee ko nashi amma ki kwana da sanin duk randa yaga dama zai oya karban haqqinsa and its ok har a wajen Allah.. "Me kike nifi kenan anty ..suhan ta fada da sanyin jiki tana dada share wani secret tears a idonta Anty Ta dada gyara zama tace" ki cire tsoro a ranki mana suhan shi yake cutar dake yanzu.. A ganina don ya taba jikin ki is nothing to worry abt ki kyalesa shi zaiji ajikin sa tunda ke baki so.... And you know what? Zo nan na fada miki wani abu a kunne ta gaya mata magana na kusan minti 10 suhan ta gwalo ido waje tace me? An..ty.. Shhhhhhhh kimin shiru me kiKa sani kedai kinayin hakan daga baya ke da kanki zaki na bam ni labari.. Sake budi baki suhan zatayi anty jamila ta mike tsaye abunta ..suhan ki taimake kanki fa if not damuwar wasu zai kashe ki stop taking life too serious kiyi abunda nafada miki kawai ni zan tafi sai najiki...a sanyaye tace toh anty naji Bayan tafiyar anty Gaba daya ranar a tunanin maganganun ta kare tantancewa take anya ma zata iya kuwa "yanzu master plan din ta bai wuci yadda zata tsige tsoron captain aranta ba .. Zarah na office ahmad ya kirata a waya ...dan hira suka yi kadan ta gaya masa a saurara mata kadan da maganan zuwa abuja sai ta shawo matasalar ta a gida..yace bakomai Duk yadda ake ciki zamu hadu dake a bikin faiza next 2week " tace of cous nan suka katse wayar su.. As usual yau ma suhan ta dawo ba kowa gidan alaman duk basu dawo ba sai ta shiga kimtsawa ta kammala aikin ta ... Tun kafin tagama abinci wajen 6 captain ya shigo ko kulata bai ya ba ya haura sama ya kulle dakin sa bai kara saukowa ba.. Daga baya sai mum ta shigo bayan ta gama ne suka zauna da mum suna dan hira mum tace" suhan..ta dago tace naam hajiya mum ta dan daure fuska ' a sukwane tace " ohh im sorry yes mum... Kafin mum tace ko kefa? Kar na kuma jin kimce min hajiya ni ai uwa ce miki ko ba haka bane tayi murmushi tace haka ne..tace toh ki saurare ni da kyau kiji yau zan bar miki amanan kanki ni zan koma gida na chan abuja gobe da safe... wani dum dum suhan taji aranta tace la haula wala kuwwata illah billh shikenan nikam na mutu... Mum dake lura da ita ta riko hannun ta sofly tace"nan ai gidan ki ne suhan baki da matsala don bana kusa trust me zaki iya ..da kyar suhan ta gyada kai a sanyaye.. Mum tace' yawwa yata in kinada bukatar wani abu kina fada min ni ma zan miki ba lallai sai shi ba zamu na yin waya kinji? Tace ..mum yanzu yaushe zaki dawo"" tayi murmushi tace soon suhan tashi kije ki kwanta sai gobe makarasa..ba musu ta tashi tayi mata sallama ta tafi Anan daki kuwa captaim n ya sanar da zarah akan ta soma hadadan ta na career ta ya bata dama tunda yake bai taba ganin farin ciki irin na ranar ba har sai da ta sa ya soma nazarin maganan mum na cewa mace tana saurin yin biyayya wajem abunda take so... Tun a daren ta sanar da su faizah waka zalika mumy rabia wacce ta yi gudan farin ciki da yabo da jinjina ma yarta zarah.. Da safe zarah ne ta fara tada mum bata damu ba sai ta nuna mata farin cikin ta sosai data sa baki a maganan caraeer ta har aka samu nasara... Da shike da ssaaafe mum zasu tafi da tawagar ta captain na manne da ita kamar karamin yaro ya sakalce bai son ta koma abujan ta barsu... Bayan mum ta fito ne suhan ta fito daga kitchen dauke da cooler har guda biyu masu shegen kyau da tsada na abinci data shirya musammam dan mum.. Shikan sa abun ya burge sa don kuwa ba karamin albarka ta kwasa wajen mum ba..a hankali son mum ke taba zuciyan suhan amma sai ta bari a matsayin tukuicin Yaba kyautata mata data keyi ne..har mota suka yi mata rakiya su ukun kamar da gaske... Wasa wasa saida damuwa ya dan nuna a fuskan suhan musamman da taga mum cikin motar tare da convoy dinta zata bar gidan... A sanyaye ta dawo ciki ga Zarah dama tun da chan take dura mata zagi a cikin ranta duk sanda suka hada ido harara ne Sai dai yau din a farin ciki take babu mum mai takura mata wajen holewar ta agidan Gashi ta samu cikar burin ta . Bayan tafiyar mum Haka rayuwa ya kasance A gidan yau kusan sati biyu kenan gaba daya yanzu zarah ta bada hankali wajen aikin ta ...yanzu ko boutique din ma ta soke shi a agendar ta Allah Allah take washe gari yayi ta shirya zuwa abuja wajen taron bikin kawar ta faiza.. Its a professional" weding so ahmad ya mata alkwari hada ta da wacce zata daura ta akan sa"ar matsayin ta datake nema cikin sauki... Tsakanin captain da suhan kuwa Kwana biyu da shike baya samun time yana yawan attending kananan meetings da tafiyae tafiye.... sai ya kasance ba abunda ya sake shiga tsakanin su har
Chapter 45 · 0% Book details