Sashe 147
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kyar ta iya cewa look" ta sa yatsa tana nuna masa island din. Ya kamo hannun ya dan murgushe romantically cikin Nasa yace very beautiful toh yaushe zaki kaini toh? Gwalo ido tayi duk dama shes not comfotable da jinsa ajikin ta haka.. amma ta daure tana dada gaining balance akan kirjin sa tace"ai ni ban san wajen ba...kai ka sani kai kadai..a shashance tayi maganan wanda ya kashe mai jiki baice komai ba ya juyo da ita yace kinga baki yi sallah ba kuma kinajin yunwa u need to take ur bath now.. hurry..ta dan buga kafa akasa tace ai banga wajen wankan bane ..ya ce nawa zaki biya ni na kai ki ...ta dan harare sa tayi murmushi tace indai ba achan wajen bane zan nemo da kai na..kaiwa nan ta fice ta barshi.. Ba bata lokaci ya biyo bayan ta ta shiga dube dube a hankali yana binta yana mata surutai na shirme yana dada ruda ta..tace dashi ai zata bashi kunya da kanta zata gane inda ake wanka..iya zagayen ta tayi amma bata samu ba...har tayi fushi ta saduda dariya yake mata ya jawo hannun ta suka koma nan wajen data fara zuwa daga gefen dama ya bude wani waje yace toh gashi nan" ya cigaba da mata smiles din neman tsokana..murya kasa kasa tace zan rama ai u think ure smart yace ohhhh very good i like that sai kiyi wankan mugani. ..ta juya ta duba taga babu ruwa tuni ta marairaice tace please ai nasha wahala ya kamata ka zama mai tausayi yace tabbb .'ta dan make murya tace to gaya min ena ruwa yaken ? Ta dan kashe masa ido..ya tsaya kallon lips din ta ya harde hannu kamar mai tunani chan yace shikenan kinyi min fari da ido kin cinye ni na hakura...ta fashe da dariya tace what zata ce Allah ya kiyaye sai ta tuno zai iya kawo mata wani fitinan kuma gashi sun bata lokaci.... Ya shigo ciki kamar wanda zasu gogi juna sai da ta yi shiru tsaban dum din da kirjin ta ya buga wani waje kadan ya taba ruwa daga ko wani ban gere ya soma fetsowa mata ajikin ta gwalo ido in total amusement tana tarewa tace wow....dama haka ne???? Yayi dariya ruwan na sauka akan su tare baice komai ba da shike tana daure da towel din ta sai abun bai dame ta ba yana faman kallon smiling face dinta thats just what he wants ta sake ranta... Chan data gaji da tare ruwan ta juya ta kalle idanun sa da suka soma sauyawa cikin wani yanayi yake kallon ta wanda ya sata yin shiru cikin jin kunya ta sauke kanta kasa yana lura a kasale yace toh ki cire towel din mana nan fa babu wani kayan sawa gashi kuma kin jika hmmm ya tabe baki..ta dago ta ce ai zaka san yadda zakayi dani ni dai sai na saka kaya..yace taurin kai ko to shikenan zaki sani ? Tacce nooo pls ni tsoro nake ji yayi murmushin mugun ta don ya dada tsorata ta bai ce komai ba Ya juya zai tafi ta dan dafa shi kadan tace,,haba friend kar ka tafi mana ai bazan dade ba zan gama wankan..da mamakin sa ya juya zai yi magana tace anan zAka tsaya kar ka tafi kabarni kaji?ta marairace ta na nuna masa gefe kadan tare da juya shi ta baya wai kar ya kalle ta...abun ya bashi dariya... Ya san duk yadda yake so zai iya yi da wajen tunda na shi ne so sai da ya bari ta cire jikakken towel din ta soma wanka kadan kadan ya kama wani wood ya kunce cikin dabara...flowers din dake saman waje tuni suka sauko ciki kamar zasu shigo ta tsala ihu zata yo kansa abunda yake so kenan sai ya juyo kamar bai san me ya faru ba...ya kamo ta yace meye ne? Bata ko lura da yanayin ta ba ta shiga jero masa shagwaba tana masa nuni da flowers din da suka dan sauko...kallon boobs din ta yake suna dangling..salon kar ta gane yace toh ni ya kike so nayi miki abun da ba kama ki zai yi ba kin wani razanar da ni...ya dan daure fuska dagan gan ta ce oohhh wannan ne bazai kama ni ba ni nima razana nayi kai baka ji zai fado min bane..? Yace ni ban gani ba... Kawai kice kinbgama wanka ki kenan ...tace ah a ban gama ba yace to cigaba ena duba miki ta koma still tana sa hannu a ruwa ya sake jan Igiyan suka dada saukowa aguje ta dawo ta fada kirjin sa ta kankame sa....wani azababben numfashi ya sauke ya kankame ta sosai sai tayi shiru kunya ne ya rufe ta da ya dawo hayyacin sa yace to tashi min keji ki karasa. ...haka sam taki kuma takasa dagowa karshen ta hakan suka koma cikin ruwan tare tana manne gam a kirjin sa ya shiga shafa mata abun wanka cikin kulawa ruwan na dada saukowa wani yananlyin duka suka shige amma sai ya daure ya dago ta ya wanke ta tas ...da shike akwai gajeren jeans din a jikin Sa bai damu ba yana gama mata ya sa tayi alwala...ya dauko ta suka dawo dakin....kunya take ji sosai shiyasa ta kasa magana ya ajiye ta kan kado ya ja mata bedsheets ta rufe tsiraicin ta sam taki su hada ido...shikam ya san wanka ta kamasa sai ya koma yayi wankan ya kintsa kansa kafin ya zo ta mike singlet din sa ta kwama ta takune waje daya tana jiran sa ya fito.... Yana fitowa yana kallon ta har ya zauna kusa da ita ta dan juya fiska a kunyace tace kace lokaci ya tafi ni banga kaya na ba...yace oohh sorry madam.ya bude wadrob din ya zaro mata rigan data sa dazun ya bata hijabi yace kiyi sallahn toh?.da har zatayi korafin ita bazata sa ba ...sai ta share tayi sallan wani kayan ya sa amma this time dogon wando ne pure black da ko da ya idar da sallan sa cire rigar yayi ya bar bare chest dinsa a bude... Ya shiga hada mata abinci ....akwai madara da kayan cime cime wanda basai an sha wahala ba zai hadu so bai damu ba yake kan hada mata Ta taso kan tayi magana yace cire kayan sai ki sa wayancan ya mata nuni da wasu akan gado...ta juya ita bata ga komai ba.. Sai ta kara sa ta kai wajen.. riga ne dan guntu iya waist din ta da bombshots na jean iya rabin cinya...ta dago ta juya su sai ta dan fashe da dariya ko ya kula..ta dawo ta same shi..tace wannan ne kayan da zan sa ? Yace uhmm Wear them mana tace oh oh...cikin bori ta nake kafadan ta...dan dole ya ajiye spoon din ya zago yace" why not? tace ai bana son irin wannan yace ai ba laifi na bane nima fa anan nagan su..babu kuma wani kaya sai su idan bazaki sa su ba ashe zaki zauna babu kaya. ... Ta harde fuska tace " dan Allah ka bari ni bazan iya zama da wannan ba..yace saboda me ..tace duk tsirara suke basu rife ko ena ba ni nagaji...yace ohhh nine bana son jiki na ko ai ni ma hakan nake zama ko kinga na sa kaya da na zo nan...kema kawai kisa malama...bana son fitina fa... Ta dan murguda baki taja gefen tayi shiruu har ya kammala hada mata chocolate tana tsaye da kayan... Sai da ya jero su gaba daya wajen da zasu ci kafin ya dawo ya same ta ta gama kumbura fuska yace" wato kinfi so kiyi ta tsayuwa ko? meyasa ba zaki sa kaya ba..ta matso ido cikin sakalci tace ni ban ma iya sawa bane kuma bana so...ya dan sauke murya yace toh kiyi hakuri dai ki sa kinga bafa laifi na bane da na zan ja miki tunda kika zo nan kinga wani yazo ? Ta kalle sa ta girgiza kai yace..toh haka nan wajen yake.. Bata sake magana ba ya karbe kayan ya juyo da ita ya shiga saka mata tsaf sannan ya jawo ta suka zauna ..sam taki bude idon ta da kyau don kunya sai mutsu mutsu take... Ganin bai kula ta ba ya sa ta cije itama ta cigaba da ci a hankali tana yi kamar bazata yi chan ya soma taimaka mata yana bata har sai da ta koshi... Bayan nan suka fice waje suna zaga wajen har yamma ya rufa she tot yadda wajen yake in dare yayi duhu amma sai taga ba hakan bane...akwai haske sosai musamman a dan gidan na su.. Tana zaune yana hada nata coffee ...haka nan suka zauna a kasa suka cigaba da hira har bacci ya dauke ta.. Ya ajiye ta a gado ya koma kan wani soft heap mai laushi ya kwanta kallon ta yake daga nan shima har barci ya dauke sa.. Haka rayuwar su ya cigaba a wannan wajen sosai ya somala sata dawowa hayyancin ta Sometimes idan abun ya fi karfin shi ya zo jikin ta suyi fada wani bin bata hana sa amma kuka take zuba masa sai har ya kyale ta baiyi komai ba... Yau suka cika sati biyu chak Yanzu kam ta fara gane wajen sosai so da kanta ma takan fita yawo ta zaga.. Kayan nan dai da ya ce tana sawa sune jikin ta sometimes ko mini skirt da riga ko kuma shorts in har kuma wando zata sa bazai wuce kan idon gwiwar ta ba... sosai suke mata kyau saboda akwai boots kala kala gwanin sha'awa ko sleepers masu kyau da take sawa da su. Bai jin dadin jikin sa sosai amma yana kokarin rikewa sabida kar ya afka mata su gwabe sai ya shiga excising jikin sa while ita tana yawon ta yana kan swing dinsa ko wajen wajen wani katon wood green daya fada forestclimbers suka rufe sa ... Da yamma Ta dawo ta tarar da shi duk jikin sa yayi zufa yana kwance akan yoga mat da baya alaman yayi excise ya gaji...da smiles din ta ta zo kusa da shi ta zauna ya juya a gajiye ya kalle ta numfashin sa na rawa yace