Sashe 218
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
kasa samun nitsuwa har yanzu... Anan zarah ta takarkare ta gaya musu maganan iya son ranta" they both feel quilty musamman data ce ma mum ai don ita bata dauke ta ya ba shiyasa ake ware ta amma wanda ake so an damu da ita.... bayan hakuri ba abunda mum ke bata amma majeed ko sake kallon ta baiyi ba ya dauke kansa yana latsa wayar sa.. Cikin bori da zafin nama take cewa idan baiya sonta ya sake ta zata koma gidan uban ta sai ya cigaba da neman matan sa... Bai kula ba duk dama Abun ya damesa but haka kawai yake jin he cant bring himself down to touch another woman muddin suhan bata tare da shi.. Zarah na haurawa sama Mum ta tashi masa da masifa har tana hawaye akan baima zarah adalci ba... Yana shiru har ta kare Mum tayi fushi sosai so, Ba yadda ya iya hakan ya tashi ya lallabata tare da mata alkwarin zai gyara "So that night sai ya kokarin zamowa namiji once again ya kauda tunanin komai ya neme ta Ya sha bakaken maganganu amma daurewa yake dama yasan a yadda yake jin kansa in ya ce zai dauki wani mataki sai dai azo adau gawar ta da safe ya kashe banza. Ita kamDama chan ba don Allah take neman sa ba . .he tried his all har ya bata hakuri dai ya tambaye ta wasu abubuwan da ta ke ikirarin ya watsar da bai sani ba.. Washe gari da safe ma hakan ne mood dinsa ya sata komawa baccin dole She missed him and she want sex amma bai iya yi ba jinsa ma ajikin ta yasa shi tuno suhan sosai zuciyan sa ke shiga wani mummanan hali .. Daga chan lagos yau Babu inda Baba ibrahim da ogah maje basu duba ba da kyar suka samo suhan a dokan jeji tana zaga wa tana kwalla kiran sunan majeed..sosai ta biirkice karkashin bishiya karkashin ganye duk tana bi tana da gawa tana kukan fitan rai tana neman sa. "Ko da baba majeh yaga yadda suhan ta kankame baba ibrahim tana kuma yana hada shi da Allah ya kaita wajen mijin ta abun ya sa shi kuka sosai... " ya zame ya bar su anan Baiyi wata wata ba ya je kasuwa yayi cinikin gidan da suke zaune don shine musu kadai duniya sama da kasa basu da wani abu bayan wannan... "bayan ya lallabo ta sun dawo sai Ya zo ya sanar da baba ibrahim har abun ya so ya dawo musu hayaniya don sam baba ibrahim yaki su sai da arzikin su yasan yau baba maje ya masa abunda ko da yan uwan sa ne bazasu masa ba kunya ne ya rufe sa.. "Da kyar ogah maje ya sanar da shi cewa ai suhan ma tamkar ya take masa zai iya yin komai akanta ko da ranshi sai bayar ... Muje mu nema mata mijin ta ta dawo hankalin ta insha Allahu Da tawassalin Allah bazai bar mu tozarta ba.. Suka rungume juna suka ci kuka baba na masa godiya cikin shukin so da amana... Nan suka soma shiri gadan gadan suka nemo adress din majeed amma basu samu direct ba sai aka basu na mum Kudin su babu yawa har yanzu sai kawai suka lallaba a hakan suka samu bus lagos to abuja tafiyan kusan hours masu yawa. Kafin nan da majeed ya tashi a bacci baiga zarah ba cos he wake up very late yaune kawai baiyi dogon zama bayan sallahr fajr ba Ko tambaya baiyi ba ya kimtsa kansa ya zauna shan shayi fuska ba yabo ba fallasa At arond 12am na rana Gudu zarah ke yi a mota tana kuka tana wayyo wayoo na shigu tsaban bugun da zuciyan ta yake ji take kamar zatayo aman wuta... Zuwa babban asibitin abuja ta tsaya.. Emergency straight akayi da ita amma bata samu ganin komai ba.. Ta daura hannu akai She still can forget the voice daya sanar mata irin hatsarin motar da mumy rabiatu ta gamu da shi da safen nan a hanyar ta na zuwa gidan boka ance mata kawar mumyn ma data raka ta riga ta mutu Tana zune ne amma bata da sukuni she feell pained evrywhere tunanin ta fa karfa maman ta mutu ta barta ya zatayi da duniya? "yau kam Kuka take har tana jan zuciya gashi an waye gari babu wanda zata iya kira ya zo mata ko ma abata karfin gwiwa.. ko motar mumy ba ta iya dubawa ba cos ya yi piecess piecess don tumble sukayi aramin dai dai shiga kauyen wajen boka kuma suka kama da wuta Tana nan Sai wajen after 7hrs aka fito daga operation ta mike arude tayi kan doctor " iya baki sun ba zarah akan ta hakura kar taje gaban mumy yanzu amma sam ta birkice sai da aka kaita... She"s not yey awake Amma da ta shiga gani tayi kamar ba itan bace Ta kama baki hannun ta har na rawa tana nuna ta in extreme shock tace wacece wannan kuma doc? ..rabin jikin mumy daga fuskan har kafa ya dawo baki kirin kuma ta samu mummanan karaya a hip bone dinta so she cant walk again bakin ta ya karkace gefe guda yana tsiyayan yawu.. Ga sauran munanan raunaka musamman hannun ta ya chagwabe yayi gutsu gutsu abun kyama ... O.no ...noo ...nooo noooooo..no no no "A razane zarah ta buga ihu tana rife kunnawan ta a firgice nan ta sulale ta fada kasa sumammiya. *jazakahhlhu khairan for the gracious coments i love u all* *surriem* [10/28, 08:35] +234 803 334 5242 BRILLIANT WRITERS ASSO