← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 225 OF 225

Sashe 225

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yi akai akai ya sa kawai ya dauko ta a hannu duka suka ririrota kasa yana kiran mum... Su mum Duka suka mike tsaye suna kallon suhan a hannun sa Na wash wash nakudan ne gadan gadan Ba bata lokaci sukayi kansu duk ya birkice yana mata sannu mum ne ta tallafo ta ta taya sa suka sa ta a mota Ba bata lokaci sukayi asibiti da ita.. Tun a motan ta soma yunkurin haihuwa saboda haka minti 10 bata yi akan gadon haihuwar ba yara suka soma fitowa daya bayan daya farare sol da su manya manyan baby boys.. Daga waje majeed ko zama baiyi ba don Kamar baza'a fito ba haka yake ji amma saida suka kimtsa ta babies din ta tsaf sannan aka sanar da kowa, su mum da anty jamila wanda ke faman fushi da baba ibrahim don sam taki amincewa da tubar sa sosai tayi fushi da shi.. Wajen majeed ena ka saka hakuran sa sun kasa rufuwa sai hamdala yake kaiwa wajen ubangiji.. today is suposed to be the worst day of his life amma sai Allah ya sauya masa da mafi alkhairin al'amari lokaci guda ya dawo normal ya soma zumudin sa yayi nan yayi nan sam shikam baijin kunyan kowa ..murna yake an haifa masa har yaya biyu 2 more soldiers.. Tsakanin baba da anty jamila Har sai da aka kai wajen suhan kan anty jamila ta yafe ma baba ibrahim kowa na mata son barka tana rike da hannun majeed a kunyace tana maida murmushi su mum na tare da babies don har hawaye sai datayi musu tana zuba musu addua cike da albarka ana hidiman musu hotuna da videos tana turawa ma yan uwan su kan kace wani abu atmosphere wajen ya sauya da kire kire da vedio calls cos yawancin wanda suke abroad alokacin suna zumudin ganin babies ..so funny and happy moments kowa na dariya.. A cikin sati guda zarah ta shiga wani irin yanayin rayuwa saboda duk inda ta zauna sai wajen ya cinye da wutar gobaran aljanu na ban mamaki,, har sun kona mata wadrobes da muhimman safe din ta wanda ke boye kuma ita kadai abun ke shafa a hankali sai da suka kona mata sauran suturan ta kaf tq dawo empty in zata sa sai dai ta nema na mumy ga rauni da bandages na ciwon da majeed yaji mata ga yanayin sabon sauyin rayuwar ya zo da babu kudi babu kowa Tuni board members suka karbe dukan qaddarorin zarah bai isa ba ma sai da ta hada da na mumy rabiatu hatta gidajen ta duk sun sayar sun biya board members millions of naira data gwasa Duk dama ta so ta sauke dan sauran girman kai ta koma ma su faiza su taimake ta ko da da jinyar mumy ne amma hakan bai yuwa ba sai shiru sai su kayi ma kamar basu san ta... Tasha mamaki sosai da mutanen duniya nadaman rayuwa da asara ya hau kanta lokaci guda ta dawo baka ta soma nuna alaman jemewa tsaban damuwa da tunani ga hannun mumy ya gama rubewa yana wari sosai kullum sai si zauna suna zage zage tana blaming mumy ..they both live frustrated and unhappy har Allah ya karbe rayuwan mumy.. Lokacin an gama hidiman sunahn babies din suhan sunci suna shaheed da mujaheed A hidiman al'adan shamud karo na karshe Yadda aka a zurta suhan lokaci guda haka aka ba yaran nan tarin dukiya da qaddarori.... Majeed dama da kyar ya bari akayi sunan anan don duk yadda mum ta so ya hakura ya zauna a nan nigeria amma sam yaki yace shi bazai zauna anan kasar ba... Da shike kaff su anty maimah da sauran yan uwa sun bashi Goyon baya akan is risky ya cigaba da zama anan tunda irin abubuwan dake faruwa kenan don dolen mum ta hakura majeed ya tattara shi da suhan a satin ta na biyu da haihuwa suka koma chan USA da zama.. Baba ibrahim da aminin sa baba majeh suke a gidan ummah Suna running business tare cikin amintaka wanda suhan ta daura masa capital mai karfi a garin kaduna Anty jamila tayi aure taje as second wife na daya daga cikin abokan uncles din majeed mai suna sadik ita ma yanzu tana rayuwan ta mai tsafta mai dadi a garin Abuja. *After 5years..* Zarah duniya tayi mata zafi rashin dukiya da atrocities duk abunda ta sa hannu akai sai ya zame mata babban asara ko mummnan jafa'i" Wata uku da barin su suhan nigeria ta yi cikakken nadama bayan taga duniya duniya ya gan ta..tayi tattaki tajee neman su amma babu su Bata yi tsammani ba kuma ta sha mamakin ganin aikan da majeed ya bar mata kudi ne mai yawa da signed papers na marriage alimony Kuma ya tabbatar mata da ya yafe mata amma bashi ba ita har abada.. Da kyar tayi fama da ciwon zuciya don tunda suka rabu take fama da kaunar sa na asali a zuciyan ta, But She knew how majeed is, tunda har ya ce bazata sake ganin sa toh ba shakka hakan ne... Sai Ta hakura da kudin ta daura tana neman aiki ga aikin amma ba karamin wahala take sha ba a hannun mutane karshe ma yan zauna gari banza suka shigo mata cikin dare suka kwashe sauran kudin sai da ta bar garin abuja ta koma kano da zama ta samu sukuni Kusan abubuwan data ma mutane su ake mata she had no choice than ta koma ma Allah ta tuba ... Anan Ta hadu da alhaji sunusi mai sugar baki ne irin cikakken dan kanon nan kato ne kuma mummana Shi kadai ya nami auren ta cos of sabon salon bakin jinin da take da shi a idon mutane so she had no choice sai ta aure sa ta zama masa mace na uku a jerin matan sa sati guda tayi agidan sa ya auro wata suka cika .. A Hakan take zama a gidan ba korafi ga arziki kam dai dai gwargwado kuma za tayi aiki amma da sharadi "duk salaryn ta alhaji sunusi yana da kashi 70 aciki idan kuma ba za ta bayar ba toh yasa mata doka sai dai ta bari gaba daya but she cant shike rufa mata asiri saboda duk barikan cin ta matan sa babu wacce take ragar mata a dole ta koyi zama da su.... Suhan takoma makaran ta after giving birth to a baby girl Najnah @ just 1year interval da haihuwar su mujaheed duk dama da kyar aka rike cikin saboda laulayi da rainon twins Lokaci guda a karshe ma saida mum ta taho US cos cikin ya shigo ne bazata kuma yaran suna da fitina sosai ride and die fans din majeed ne.. After then ,suka soma taking planning measures don tayi karatu she is now a member of the most reputable university in the world wato 'avard university tana karanta couse mai taken international relations tana aji biyu. HAKA _SAKAMAKON_ Kowa ya kasan ce". Quotes We dont always know who is our soulmate"but Its takes just one moment to love the the right Person, open your heart to feel and live freely#MAJEED 'wake up to the call to the sound around you ...live your dreams ur destiny awaits#SUHAN the world is an echo what you send to it will be sent back to you in double return:#BABA IBRAHIM ..one wrong turn too many pitch blunders " follow excellence and success will chase you#ZARAH Sow the seed of patience and die today cos the whole world shall feel the serenity of ur soul #UMMAH MARYAM. majeed suhan da yaran su mujahed shaheed and najnah..happily eva after ALHAMDULLIH Anan muka tsaya godiya ta na musamman ma ubangiji ne da kuma yan kungiya ta Brilliant writers association Whatpadians bansan da wani kalma zan gode muku ba am so grateful u supoted me alots am grateful sakallahu khairan.mi love you kiki Kar dai ace anyi son kai amma na fiso nayi da na kusa dani sosai ayi mana uzuri..nayi kokarin mentioning groups din da suke bina sosai a so makamin cuta don kowani rana a coments gashi anyi ma a sakamako coment kullum is not easy im favoured and i feel honoured.. anan kuma zan kira groups dina kawai Sauran groups nagode nagode kwarai ena alfahari daku dukan ku sosai. surayyhams fan3 kunfi kowa karkare ma book din nan i love u for that Surayyahms fans page Surayyahms fans 2 Sakamako fans And all brillint writers fans espiclyy fans 3 Ummerheny nasallah Asmeenat zeeyan Halima twenty Maryam saeed Siyama ibrahim Hapsy Hafsat ay My group admins Su hurul ayn My posters and reposters My fans all over the groups and media pages Comenters.. analysers critics..suppoters and all am super grateful am honoured i apreciate" nagode sosai da kaunar ku da kulawar ku. Wish me well in my exams sai na dau hutu na ba da dadewa ba zan dawo muku da wannan littafi"our next storie gonna be title

SAMARIN SHAHO*
heart touching emotional story"
mijin maman ta ya kucer mata da budurcin ta tun tana karama, wani irin kalubalen rayuwa zasu fuskan ta da maman ta" ?
maza biyu ke rayuwanta cikin su waye samarin shaho?
So just stay conencted
SURAYYAHMSloves you mon amour my ppl nasan ana satan fasaha sosai a yanzu toh mekai no catch any one ooo copycats bitches BEWARE.
*#end #sakamako #end #suriem*
!"!$!t!v!x!
$d%f%h%
"!$!v!x!
$f%h%
Times New Roman
Times New Roman
Symbol
Symbol
Arial
Arial
Calibri
Calibri
SimSun
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO CX Air
TECNO LD7
WPS Office
3e76cf3605894fc7a15bce6f34e598f3
Chapter 225 · 0% Book details