← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 225

Sashe 9

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

kamarin yanzun dai haushin ta ne dam a zuciyan sa ,he's blaming himself so much da bai mammake ta ba dama asalin sa he easily feel bad haka kawai musamman in yana ganin mace a wannan harka. Daga shago kuwa Hankalin zubby yakai kolowa wajen tashi Ba taga suhan ba ga kudi ya shigo hannun ta. Saukin abun kiran alhj ke shigowa yanzu sai ta dauka .m.hello ..bai bari ta karasa ba, "Ke zubaida ashe bakki da mutunci wa nine zakuyi wa zazu?i toh wallhy ki kawo min yarinyar nan mawa zaku raina ma wayo? Tana dago kan maganan Tayi tsaki ta kashe wayar Abunta, Dama taji meke faruwa ne don she can't stop to think that abunda sukayi dai dai ne basu taba harkan su da maza ba... Cpt mj Yana buga horn aka bude masa ya shigo,it was 6:45 pm already waje ya soma duhu ana kiran magrib Daga saukar sa Gaisuwa ake jera masa har ya fito fili.. driver mai kula da motocin gida ne ya karaso ya amshi key don yayi noticing sumtng is wrong,yaga both din ne and he wanted to close it properly, Lokacin suhan ta gama jika da tears din fargaba ga zufa jin alaman surutu ya sata sa hannun a hankali ta kama itama zata bude ta sauko Innalilhhi driver yace yayinda ya koma da baya kadan cikin hanzari Wanda yayi saurin jawo attention din captain da yake kan hanyar sa na shiga mansion. Suhan ba yadda ta iya sai ta fito kawai a rude tayi tsuru tsuru da idanun ta musamman data ga kanta kamar a aljannar duniya Sai ta soma kalle kalle tana nazari wai shin ko motar aljanu ne ta shiga ne kam ? Attention din kowa na kanta musamman security.. kowa ya zama alert aka danno kai sai ji take ana 'Hey... Who is there?, wani mai kakkauran muryan mai a razanarwan gaske cikin security ya fada sauran kuma 'atake duka suka danna mata hasken security touch a fuska ga bindigigo still a hannun su .. Suhan Ta kasa magana sai rawan dari take tana so ta kurma ihu cikin firgita da rudani shikam capt ganin itace sai dadi ya lullube sa.. 'zuwa yake fuskan Sa a shake amma cikin ransa fall yake da murna yanxu ya samu daman cin ubanta akan abunda ta masa a hotel tunda yanzu da kanta ta shiga trap dinsa. Coments for next mrning! *Hyeennnn @just some few parts...yet Am so proud of you guys" my whatpadians showing love at first sight kuna apreciating and i like that .ur efforts are so inspiring dont mind me if i dnt reply massges kuke sani jin nayi typing well im grateful ,dont worry hun! when the book gets hot ur post up there will be hotter thanks* *surrriem* [9/13, 13:44] Hapsy: * BRILLIANT WRITERS ASSO
Chapter 9 · 0% Book details