Sashe 221
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wuyan fassara tace zarah dear ki nitsu ki saurare ni A zuciye cikin kukan tace :bazan nitsu ba.. ba abunda zaki gayamin u started all this ..meyasa baki ce min ba hakan zan yi rayuwa ta ba u ruined my life mum. I lost everything am nothing but a looser mumy ke ce ke kika jawo min ....a rude take maganan bata ma san me take cewa ba Ganin hakan yasa Mumy ta dan kara sautin kukan ta itama tace tsaya mana zarah kiji abunda zan gaya miki ki saurarae ni dan allah... Wani xuciyan yadada deben ta tace ni bana so naji komai" wannan bala'in da kike ciki bai ishe ki bane..bacin wannnan fitinan dake tare dake bai ishe ki ba kina so ki sake komwa gidan boka ko?me bokan naki ya tsinana min in banda asara.to ni na hakura yanzu mutuwan ma tazo ta dauke ni ...cikin dauriya mumy ta daka mata tsawa wanda ya kare da wani irin mummunan tari " tace zarah.. Abunda muka aikata ke dawo mana zarah...mun shuka sharri _SAKAMAKO_ muke gani Ni dai yanzu Ki daure ki nemi gafara ai naji boka da chan yana cewa idan har bamu yi confessing abubuwan damuka shirya ba toh bazamu gaji da ganin bala'i kala kala ba har mutuwar mu... Ki tuba zarah kije ki gaya ma mijin ki komai ....a lokacin majeed na ji cos masifan da zarah ta yi dagon murya take tun daga bakin ward din ya soma tsinkayo muryan ta and the place is quiet cos exccutive ce ba mutane.. Amma da yaji fa abun yar tone tone ake sai ya dakata daga bakin kofa musamman ma daya ji sunan sa... mumy tafara right from storyn yadda suka shayar da shi maganin ya so zarahn ya aure ta har badagalar da zarah tayi da maza ...lesbianism... da ma abubuwan da bai taba tsammani ba na badala wanda take yi in taje businesa trip kan tayi achieving career ta uwa uba abunda suka ma suhan" tas tas sai da ta tuno ma zarah tana mata nasihan akan ta je ta nemo gafara ko zasu samu sauki a al'amuran su jar su mutu da atrocities kamar yadda boka ya fada ... "zarah ta rude gaba daya Kuka ta fashe da shi a sanyaye tana cewa na shiga uku mumy ""....duk wannnan nina aikata su ba karya amma yanzu i lost evrything babu ko daya daga cikin su sai mummunan sakamako ta yaya zan neme gafaran to? What am going trou is already a torture to me ...zafin mutuwa ne kawai ban dandana ba.... "dum Majeed ya tsaya kunnen sa har na masa wani choiii duk ya gama tsimewa cikin matukar mamaki, rudani, razana da firgici bai bata lokaci ba yayi yunkuri a haukace ya banko kofar ya bankade ya shigo saida suka tsorata "fuskan sa babu alaman rahma ya tsaya yana maida nishi a hankaki "Jikin ta ya bata kamar yaji su cos idanun sa da yanayin sa duk sun nuna... Ta soma ja da baya a tsorace tana sum sum da ido tana waige waige jikin ta ya hau karkarwa... "da sauri Ya kamo ta a firgice ya dadaa tsorata ta da very furiuoss and angry voice dinsa yace " zarah,.. karya kike gaya anan ko gaskiya?duk ke kika aikata wannan abubuwan right" toh ena suhan?.ya girgiza cikin bacin rai yace nace ena suhan ena kika kaita tell me or i will kill you..ta razana sosai sabida muryan sa ma kadai ya isa ya sa hanji tafasa sai ta danna ihu.... Mumy ita kanta ta tsorata da yanayin su amma majeed baima jin su baki daya ...ya shakuro zarahn bai damu ba yana mata tambayar ena ta kai masa suhan... Da kyar kalman" kayi hakuri ke fita a bakin ta " amma a duk lokacin data fada ranshi dada hawa yake wajen baci" Yace one more sorry i will kill you so ki amsa min tambaya ta kawai ena suhan"?tayi shiru tana kan rawan dari tana kukan azaba a hannun sa yace" look.. bani da lokacin da zan tuhume ki akan abubuwan da kika yi da rayuwan auren ki da ni if you think kin shiga rayuwa ta ne don ki cuce ni... zarah, kanki kika cuta thats who you are tirrrrrrr"ashe ke muguwa ce ? U claime u love me harda min magani don ki aure ni ashe da babban makiya ta nake zamana ena kika kaimin matata na? Answer me now.... ke ba abunda zai hanani kashe ki yau idan baki gaya min inda take ba.... " tana so tayi magana amma tsawan da yake mata ya gama firgita ta...Ta shiga kukan razana da firgici tsaban damkan tsanani da ya mata hannayen ta duk suka koma ja da zanen yatsun sa sun bayyana boroboro...ta bude bakin cikin shakurarren kuka tace majeed pls listen, ure hurting me pls stop it.. boka..boka ne ya san inda take ni wallhy ban sani ba ..wallhy i swear pls kisten to me maj..ee..sai tasssss tasss tasss maruka ke binta ko ena shikan sa baisan sau nawa ya aika mata marin ba earings din kunnen ta saida suka sinke suka watsu kasa "Ta kasa zubewa akasa don radin yana sake ta ta hau jeka ka dawo cikin rudaden kuka ...shikam bai ya hankalin sa ko kadan ji yake kamar bai san zarah ba. Ko sauki bata ji ba ya chakumo ta Ya shiga dukan ta yana razana ta tayi magana ta gaya masa kawai inda suhan take bata taba sanin haka majeed ya kwarance wajen rashin imani ba sai yau "gashi yama ki barin ta tayi bayani tamkar wanda aka bashi criminal a millitary squard ya jibge ta son ransa yamata lilis a gaban mumyn nata .... Wacce take belele da labban ta tana famfaroo gaucaccen baki tana magana da kyar ..tayi iya kokarin ta ko majeed zai ma kalle ta ya bar abunda yake ma zarah amma ena "har Sai da ta samu karaya a hannu da mummunan gurdewa a dunduniyar gwiwar ta. Gashi ya buga mata ciki ko iya tsayawa bata yi ta dugun kune tana wayyo wayoo"muryan kukan ma ya tafi sai gurnanin azaba kanta na bugawa cikin azaban radadi tana karkarwa kamar kaza data ji dukan ruwan sama Yana tsaye yana huci ko don kadan baiji ya kai geji ba ya kuma sa a ransa shi dai yau sai sun masa providing din matar sa kafin ya kyale su 'Mumy tayi tattaki tana kan zagin sa tana kwashe masa albarka tace agaba na kake jibgar yata? Ashe baka da mutunci majeed ai ko mutuwa na jin kunyar idon mahaifiya Allah ya tsine maka... dan iska dan marasa tarbiya.. Da kyar take maganan amma sai ta dage tana kai .....to gashi ya zo zai kashe ki..na ma rasa me kika gani jikin wannan marar hankali,. mahaukaci dakika nanike masa duk shi ya samu a halin da muke ciki.. Allah ya tsine maka shege ja'irin yaro mugu azzalumi yata tafi karfin ka.. Ko kallon ta baiyi ba ,don it seems like saida aka fito fili da maganan yake jin sabon feeling din tsana mai tsanani a zuciyan sa ma zarah... Bai sani ba asirin ne ya ke warwarewa a hankali sai yayi tunanin ko fushin da yake damun sa ne.... "da abun ya kaishi makura ya juya kan mumy yace mata "wallhy baku ga komai ba sai kun fito min da matata.... Mum din sa tun daga bakin kofa taji hayaniya tsakani da Allah ya zage yake ma mumy rabi rashin kunya... Duk zagin da ta masa sai da ya ya rama,, a lokacin ma ta tsine masa shima ya tsine mata yace "kuma sai ya daure su idan basu fitar masa da matar sa.... Mumy rabiatu da ke kukan fitar rai tace " ba zamu fitar ba Allah ya sa ta mutu namumin daji suyi gutsil gutsil da naman ta su wulakan ta ta... Mum ta na bude kofa ta ga yana shirin dakan ma mumy rabiatu wani tsawan" Hankali tashe Tace majeeddddd Baka da hankali.... Zuciyan sa har na harbawa ranshi ya kai makura wajen baci yace" tsinanniya ce mum wannan matar muguwa ce mum ta yi saurin wanka masa mari cikin tsawa tace queittttt...kamin shiru kana ji na. Ya dauke kai Ya yi shiru zuciyan sa na tafasa nan ya soma sauke raunanun hawaye Haka kawai yake jin sun cuce sa Mum"tana lura da yanayin dakin ga zarah a kasa kamar mutacciya tana wash wash.. Ta san yayi fushi sosai sai ta sa hannu zata jawo sa suyi magana ya bangaje ta cikin fushi.. ta soma kuka tace majeed meyasa baka ji ne wai kenan ba zakayi hakuri ba ? Meyasa ka zo nan ka daga musu hankali ba gashi nan kasa marar lpya kuka ba? Ita meye laifin ta Bai juya ba ya kalle mum ba amma kukan yake kokarin tarewa a hankali yace " ita ta batar min da matata na mum..sun cuce.. ni kawai su gaya min inda take if not wallhy Bazan yafe musu ba. Mum ta karaso kusa dashi "tace noo my son please relax calm down ta shiga sanyaya murya zata rarrashe shi ... a zafafe yace i cant take this mum ...bana son naji komai ..ena suhan take she's pregnant wani hali take ciki? An kashe ta ko tana raye wayake kula da ita a ena take ci ..take sha a ena take kwana ...? Me tayi da za'a zalunce ta hakan duk a kaina ?.. In aka same nin me za'ayi dani i was once there for zarah mum nayi zaman hakuri da ita amma bazata bari na zauna da wanda nake so ba...akan me? Ni dai banzan yafe musu ba ya juya ya kalle su duka yace" im giving you just 1hr to provide her or else zuriar ku kaf sai na kulle ku sai na wulakanta ku ya juya ya fice abunsa .... Cikin karfin hali zarah ta dan daddafe ta tashi tana dingishi tana fama da radadi mai azabatarwa ta bude door din ta shiga kwala masa kira Abubuwan sun matukar damun mum sa ta juya cikin jimami ta karasa ta dago zarah dake nishi sama sama tana kiran sa yana ji ko ya juya... "Tace zarah ya akayi haka?.why must