Sashe 143
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
nunfashin ta Bayan sa ya sa ya juya yana fuskan tar ta..a hankali ya shiga shafo fuskan ta..itama jin dumin hannun sa ya sa ta dan lafar da kan ta cikin baccin sai ya jawo ta kan kirjin sa ya rungeme ta..." Hannu ya sa ta cikin rigar ta yana shafo boobs din ta slowly duk bata sani ba amma yadda yake murzawa yasa take bada reaction alaman tana jin dadin haka... hankalin sa na dada tashi ya sa hannu ya zare karamar rigar nata ya rage daga ita sai panties amma ta soma jin motsi da alaman wani abu amma sai bata bude ido ba.. Lumshe ido yayi daya yi arba da su biyun daf da shi duk dama shike mata wanka amma ya dade bai taba su yadda yake so ba.... ba bata lokaci ya shiga shafawa dayan hannun sa na kai yayi sunkuyo ya sa daya a bakin sa... a firgice cikin wani irin kasala ta bude idanun ta ..jin yadda abun ke shigar ta ya sa ta soma kuka a hankali she want it amma bata sani ba shikuwa yasan yana bukatar ta sosai... Don haka ya shiga juya ta ya na kissing dinta tirelessly har tana yi kamar zata dauke numfashin ta ta kankame sa... chan kasa take dan cewa pls kar ka min ' amma ena bai kula ba har ya zura abunsa ciki dumin da yaji daban ne saboda rashin lpyar datake fama da shi kadan kadan ya sauya ma ta body temperturen ta.. Ita kanta wani karamin ihu dadi ta sake tana kankame sa shikuwa ya fice hayyacin sa gaba daya bai majin komai sai da ya gamsar da su duka... Yau sai da ya sha wahala cos sai yau ya lura da bukatan suhan.bayan sun kammala tayi kwance jikin Sa suna maida numfashi ya rungumota sosai a lokacin har cikin jikin ta tana jin kamar an warrware mata gajiya da nauyi amma bai kai wanda taji da suka yi wanka ba.. Sai taji ta soma dawo ita jikin ta ya sake sosai yanzu idon ta ya soma gani da kyau"lol. Sai dai nitsuwa na shigo mata wasu tunani na daban ta soma kawowa aranta... She wants to know the true meaning of abunda ke tsakanin ta da mijin ta majeed. ko duk hakan responsibilies din auren nasa ne dake kanta..?sai ta tanbaye kanta amma da hakan zamu cigaba kenan?ni kenan babu wanda zai min abu don yana so na?....sauke ajiyan zuciya tayi tace"yana takura rayuwar sa ne kawai don ya kula da bukatu na hakkin aure dake kansa i know he just pity me...hawaye ne suka sauko mata... Yana fitowa ya same ta a hakan hannu ya kawo zai taba ta cikin masifa ta dan fincike... fuska dauke da mamaki yace whats wrong meya faru kuma? Ta dago ido ta kalle sa tace dan Allah ka kyale ni ai dont think am ready for all this... Abun ya ba shi mamaki don ya fahince ta ya mike tsaye ya ce whats that me nayi miki tace komai da komai...pls kar ka sake taba ni bana jin dadi ne ure confusing me... cikin firgitaccen kuka take fada... Ta gama lura da kanta in ba tayi hankali ba kwanan nan zai gane tana bukatar sa sosai cos he's extraodinarily sweet and sexy sosai take jin shaukin sa aduk lokacin da yake jikin ta.. duk dama ta san hakki ne taskanin su amma gaba daya zuciyan ta sai ya soma cunkushewa she dont want to think that she s just a burden to him tunda babu wani feeling din soyayya a tsakananin su... Ya so ya fahimce hakan exactly amma shikam har cikin ransa yana mutuwar so ace feeling dinsa na tausayin ta ya dawo soyayya duk dama bai yanke hukuncin haka ba... Ya dau lokaci yana kallon ta tana masa bori akan ya bata lokaci kar ya sake yi sex da ita tukunna ... Jin bai amsa ta ba ya sa tayi shiru tana jan shessheka.. Tabe baki yayi kawai yayi boyayyen ajiyan zuciya ya jawo rigar baccin ta daga wardro ya wurga mata yace sleep...ure tired. Daga nan bai sake cewa komai ba ya haura saman gadon ya kwanta dan dole ya sa kansa bacci... Haushi ne ya kamata sosai da yaki tsayawa suyi maganan ta so ya amsa mata bukataun ta.. she feel that sex din nan na mugun sa mata feeling din sa aranta kuma bata so ta zo tana shan wahala bayan shi ba ita yake so ba.. Ta dau lokaci sosai tana kawo instances har zarah saida ta tuno ranar a hakan ta yi bacci.... Ko sallah bai daga ta tayi ba da kanta ta tashi.baya kan gadon yasa tayi komin ta a nitse.. azabbaben bacci ke damun ta har kanta na ciwo ruwa ne a gefe wanda ya ke ajiye mata don takan sha ruwa every morning atleast sai ta sake komawa ta cigaba da baccin ta.. Ba ita da tashi ba sai wajen 11.00 a gefen ta ta hango sa yana zaune cikin shirin sa tsaf kamar daga wani wajen ya fito gashi ko ena an kimsta a dakin. Ta taso a hankali ta zauna bai koyi yunkurin daga ta ba..yace good mrning fuska ba yabo ba fallasa... ta kwabe fuska tana kallon sa amma sai ta kasa amsawa". Bai damu ba yace to sauko kiyi wanka kici abinci tayi masa shiru ta dan kau da kanta alaman tana fushi altho bai kai zuciyan ta ba...ya kuma cewa yau ba magana ne? Ya kai hannu zai taba ta ta zaburo cikin masofan karfin hali tace dont touch me ai nima hakan kaimin jiya ena ta maka magana kayi min shiruu. Yayi murmushi a takaice yace toh kiyi hakuri ai naga wai abu mai ma'ana kika fada jiyan shiya sa na tsaya yin tunani... i think ure right bai dace ena miki abunda baki so ba im sorry i dont knw ure not ready yet"with a friendly smiles ya dan shafo kanta yace ai nace bazan takura miki ba ko? I will do just what you want ni zan hakura kinji? bazan sake miki wanda baki so ba" ....wani irin kallo tabi lips dinsa da shi cikin mamakin kalman daya furta .. sai taji wani iri she wish da bata ma fada hakan ba..amma feelings dinta ya riga yayi controlling dinta sosai gani take hakan yafi amma kuma ya za'ayi ta danne masa hakkin sa?.... ko amsar tambayar bata samu abrain dinta ba yace na amsa ki ko? kema sai kice wani abu... Ta dago ta dada duban sa it seems like babu damuwar komai a zuciyan sa fuskan sa normal yake maganan... Ba tare da tayi magana ba Ta yaye bargon ta mike tsaye tare da harde hannun ta tana kallon window .. yayi smiles ya biyo ta cos yasan tana tunanin yadda abun zai kasance ne musamman data san akwai hakkin sa shima haka kawai yaji dadin tuna haka dabtayi a ranta.. duk da ma bai tabbatar ba amma ya san abunda ya hanata cewa komai kenan... Fuskan sa cike da neman tsokana ya karaso sai ya fuske yayi irin tsayuwar ta.. ta kalle sa suka hada ido ya sakar mata murmushi bazata ta harare sa murmushin ke so ya kufce mata amma ta kasa. Batare da ta kalle smiling face din ta ba tace ok nagode da ka fahimce ni... ya dan yi dariya yace babu komai...ta daura hannu kan kugun ta cikin shagwaba tace whats funy? Dariya kake min ?..ya dada yin wani dariyan yace noo im noy kawai ...ta tuma ta kumburo face tace kawai me? Is just a decision.. yace i know shi yasa naji kin burge ni yafada calmly yana matsowa jusa da ita...sun dau lokaci suna kallon juna ya na dada rikita ta da smiless din sa wanda ke dauke mata hankali sosai musamman wajen kallon dimples dinsa dake shiga ciki sosai duka biyu... Tare da sauke kai kasa ta juya da sauri zata bar wajen ya riko ta ya ajiye ta still gaban sa suna fuskan tar juna har yanzu da wasu killer smiles a fuskan sa ... ita dai kallon sa take yi ta rasa ya zatayi da shi Cikin sanyin murya mai sace zuciya ya tsayar da ita tana kallon sa yace" hi very pretty girl.. Ya mika mata hannu " yace I am captain abdl majeed sharif mahmud am a naval soldier can you pleasse be my friend? Ya marairace cikin wani irin shagwaba mai dauke da abun dariya....but he seems serious... Ta dube sa da kyau ta dubi hannun sa mamakin sabon salon iskancin sa take yi .. ta dafe kai ta sauke ajiyan zuciya tare da kwabe fuskan ta... Matse lips dinsa yayi yace pls say somthing preety..i really want to be your friend kar kice min no ....ita kan ta bata san lokacin da tayi reacting ba "ta ce hnnnn ai sai na fada din. Yace zanyi kuka faaaa.... Yadda ya fada sai Ya bata dariya ammma sai ta fuske ta harare sa kadan tace uhm uhm ta juya masa baya chikdishly... he know he's got her mind sai yayi smiles ya dawo daf kamar zai taba ta kasa ya rusuna daf yace pls preety gal..thats oll am asking i promise ta dan ja jikin ta kadan sannan ta juyo tayi masa wani irin kallo bai damu ba ya mike ya sake nanatawa ya mika mata hannu... this time ko dariya bai yayi cikin wani yanayi yake kallon ta...hes killing her soflty da eyes dinsa zuciyan ta yayi sanyi ya karaya kamar bazata mika hannun ta sai kawai ta kamo hannun nasa sofly tace hello captain soldier i dont mind ..friends !? Ta dan dube sa a kunyace tana make kafadar ta childishly.... yadda tayi ya sa shi tare dariyan sa da dayan hannun sa... Tuni ta sake smiles din datake boye wa tana neman kwace hannun ta zata bar wajen . Ya jawo ta sosai sai da suka chukuiyawa curtain din windown yana dariyan sa gefen kunnen ta yace hey ena zaki je baki gaya min sauran ba aini ni ba hakan na fada ba "ta dan jingina akan kirjin sa idon ta alumshe take smiles ..tace ohh baka ji dadi