Sashe 159
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tunda ta tafi maiduguri suka dena jin ta shiruuu har yanzu ko mutuwar ummah bata sani .. Cikin kewa da fatan alkaihri suka bar kaduna Amma sai wani wajen 9.45pm na dare suka iso asalin gidan sa.mlkafi nan motar da ya zo daukar su a aiport ya bata tana jan su suka je yawon su suka zaga gari da kyau cikin su dam dam sannan suka dawo .. Fadan tsarin gidan babu kamar sa don ko hadi babu da gidan su na kaduna...it seems like nan ne asalin gidan da ya siya ma kansa don ya zauna da family sa. But tunda ya auri zarah sau daya suka taba zama suka yi honey moon bayan Dawowar su daga waje 4ysr back. Suhan na rike da hannun sa tayi shiru don ta gaji...shiko hankalin sa nakan cars din dake parke a wings ranshi ya bashi wani abu...ita kuwa suhan ta dade da maida hankalin ta wajen kalle kalle bata ga wannan ba... Aka bude musu main door it was wow kowa na jera musu gaisuwa...an bata girma cike admiraration da fadan ci.. Ya dube ta yayi smile ita ma ta mayar masa yace this is your home preety gal ..our home. ta lafe jikin sa tace its beautifull ya daura mata kiss a fore head..yace comon ki je ta nuna miki site din ki ya kira maids ya bata oder haka... shagwaba suhan ta bingire da shi tana nokewa jikin Shi tace sam da shi zasu je....ko amsawa bai gama yi ba suka ji kwas kwas takun takalmin zarah mai cike da kasaita da dauke hankali tana saukowa daga wani part alaman ta ma riga su shigowa... Duka suka daga ido suna kallon tana ta howa...designer bvlgari blue ta sa dogon sexy gown har yana jan kasa akan heel dinta as usual Tana taku tana yarfa blonde hair dinta fuskan ta baked and chick... Wani tokarren kishi da mamaki ke cin suhan dadin ta daya shine bai sake hannun ta ba.. Shikam dama baiji mamaki ba cos yaga alaman hakan tun awaje... Tana isowa daf da su ta sauya serious looking face dinta ta sa muryan kisisina tace my baby....yace what a surprise ... Tana binsa da touhg sexy and fierce look ta kama hannun sa dana suhan directly ta raba ta maida mata nata gefe ta ja shi gefe tana maida masa wasu mugayen smiles... Zuciyan Suhan take ya harba ya buga Kamar ta fashe da kuka haka take jin kanta...ta juya ta wuce gaba zata haura sama yana lura yace suhan...cikin dauriya tace naam.. Ya mata alaman ta karaso daf...zarah nakan matmatsa shi ajikin sa tana shafa face dinsa Sai tayi kamar bata san da mutum ba a wajen sai shi but honestly tana cikin shock din ganin suhan har yanzu agidan abun ya mugun Bata mamaki,haushi da takaici.. Se wonder wat happn da majeed bai korata ba...she got pissed amma wannan baya gaban ta yanzu so sai ta kaucar a face dinta while hrt dinta na ci da wuta bal bal.... Ya dan ja jikin sa daga na zarah yace" ena zaki je ai bamu gama magana ba besides yar uwar ki ta dawo wont you say a word? In a calm Mood yayi maganan so ta fahimce shi..zarah ta tabe baki ta kau da kai tana yatsine feeling important... Ta dago fuska ba yabo ba fallasa tace sannu da dawowa..zarah ko kallon ta ba tayi ba undeerneath her breath tace uuhum... Tace masa ni zan je daki zarah bata ko barshi ya amsa ba ta amshi maganan da cewa comon Baby we have alots to talk about.... as for now ta dan kashe masa ido ta jawo sa romantcally yasan don suhan ta keyi ..sai ta bashi light kiss a baki tana nokewa ajikin sa cikin salon iskan ci... Minti daya suhan bata kara ba ta haura.ita kanta wanda aka bata oda ta nuna mata site din ta bata gane kanta.. Daki ne wanda ya amshi sunan sa amma tsaban abunda take ji aranta bata ma kalla ba a lokacin makeken gadon nata ta fada ta fashe da kuka mai zafi... Majeed na tare da zarah a dakin ta.. A tsarin wannan gidan site din zarah da na suhan waje daya ne suna fuskan tar juna tamkar mini palace a haka aka tsara kowa nada akalla 3 main palours kafin bedroom dinsa na asali.. Shi kuma majeed na daga gefe dayan site din duka site dinsu yana kallon nashi face to face amma sai an dauki dogon zagaye ta stairs.. Bayan dan wani lokaci Kwance suke da zarah Ta masa dabaibayi da hannun ta kan chest dinsa he misses everything about her amma sam hankalin sa baya nan tunanin sa wani hali suhan ke ciki he knows that she is not ok tun daga tafiyar ta daxun Zarah tana ta surutun ta sometimes baya ma ji...he only hears that tana son ya mata sigaln din wani muhimmin vows shiyasa ta zo dakan ta hasali ma gobe zata koma tabi ta takura masa tana bin jikin sa... Abun sai ya ishe sa..he feel pain da ba wai don haka kawai zarah ke masa abubuwa ba sai don biyan bukatun ta amma sai yayi kokari ya bata uzuri a ransa . Tace baby naga kamar kana wani bata rai is like your mind is somewher else...yace noo zarah im just worried when is all this gonna end..ta sauke ajiyan zuciya tace soon mana Majeed yanzu dama damuwar ka kenan....yayi mata shiru..ta dago fuskan sa so amusingly tace ohhh baby na nasan baka jin dadin zama bana nan k i know ba macen da zata iya rike min kai...ta shafo sa cikin salo tace but i will surprise you soon...ya kalle ta a ransa yace yanzu nan da zan nemi na taba ta bazata bayar ba amma tana min zakin bakii ya tabe baki a bayyane... bata damu ba ta sauko ta gyara nitien ta Ta dauko files din tace baby pls kar ka manta kayi mim sigining din yanzu so that 1st thing in the morning sai na tafi i have a very importanr meeting....comn baby ta soma daga shina matse... wani shakurarrarn kallon takaici ya bita da shi ya girgiza kai...bai tanka ba ya sa hannu ya dau biro yayi signing ya mika mata Its a treaty akan cewa an yarda sa hannun reputable personality akan cewa idan tayi breaking terms and policy za akarbe matsayin da a za abata nan gaba baki daya aba wani har da abunda ta mallaka amma idan bata yi ba wani yayi shima hakan za'ayi masa.. Abun is risky but akwai babban riba in aka dace shiyasa ma ake son sa hannun wani babba but ita bata da matsala tunda mijin ta ma is due a gurguje ta nemi information sai ta dawo gida.. Ya daure fuska ya koma ya kwanta ko ajikin ta ta shiga kimtsa komai a dan jakar ta yadda zata samu ta tafi gobe da safe ba bata lokaci.... Sai da ta gama tas kafin ta dube sa Yadda yayi reacting ya sa ta sha jinin jikin ta...gefen sa ta dawo tace majeed ? Ya juyo ba wani bata lokaci ya kalle ta baice uffan ba...tace wahts wrong ko dai yarinyar nan ke bata maka rai? Yace waht? Last i remember this is not your business kiyi abunda ya dame ki .babu ruwan ki...tace ahhh me yayai zafi haka why are beign harsh. Ya dan dago yace pls lets just not talk about it sai da safe kawai....ta ja tsaki cikin kukkuni tace ni wallhy na gaji im tired wai ace kafin Amin abu agidan nan sai an nemi a bata min rai amma ba komai just a step and am out ta fada a xafafe cikin Bacin rai.. da kamar bazai amsa ba yace good enough Allah ya bada sa'a and dont blame me tho... don bazan boye miki ba na gaji ... come home thats oll i want now haba da Allah abu yaki ci yaki karewa cikin masifa ya fada .. ta tashi a fusace ta ce bazan dawo ba amma ai da sanin ka nake yi so stop compallaining bana so... Ya kamo ta a raunane yace " its 2l almost 3 month baki tare dani baki jin wani abu a ranki? U dont care about me? zarah why dint you see things for once ko kira na fa sai k9n ga daman dagawa why? Don na baki dama sai bazan yi complain ba jira nake kizo ki same ni dama im tired kawai ki dawo ... ta dan ture hannun sa don ya soma bata fargaba cikin hikima ta sauya murya tace"comon majeed i know. Ure just peranoid ka kwantar da hankalin ka mana..i assure you bazan kai lokacin da na fada ba....kaji ?nasan kana hakuri but try just once in mace ce baga wannan yarinyar ba wat else?...ta fada ba har cikin Ranta ba Cos shes alredy feeling disquisted ... Ko ya kula yama juya ya kwanta abun sa.... Dan karamar tsaki ta ja cikin ranta ta kwanta... Ko da ya tashi sallahr asubahi bai ganta ba bare alaman ta tuni ta cika ma rigar ta iska... *Thanks for the suppout keep sharing ur views we are going down now stay connected* *surriem* [10/5, 00:47] SURAYYAHMS: * BRILLIANT WRITERS ASSO