← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 120 OF 225

Sashe 120

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_ @ _IG:Surriem-sule_ *#Lovestory2018* *#romance#fiction..* *any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.* *Page 47-48* Idon sa har yanzu a rufe yake gam ya mata dabai bayi da hannayen sa ya rungumo ta sosai kansa a gefen kafadan ta Gaba daya ya sai ya dawo ba abunda yake yi sai sauke nishi kasa kasa yana kokarin dawowa hayyacin sa" Jin ta sake jiki tayi lakatar ya sa shi bude lumshashun idanun sa wanda suka taho tare da wasu zafafan hawaye Kallon ta yake yi ta sake gaba daya bata ko motsawa baki na rawa yace" ..am so..r..ry" ..ya dan girgiza ta a dan tsorace ko ena a jikin sa yayi sanyi... sosai ta bashi tausayi. Bai motsa ba don Ya rasa mai zaiyi gaba daya shikan sa yanzu a birkice yake "Kallon fuskan ta yake yi still bai daga ba jikin sa kuma bai dai na rawa ba a hankali ya shiga shafa innocent face dinta wanda ke fidda wani irin maiko tsaban wahala .. .. yasa hannun yana goge mata zufan dake goshin ta sai ya dan lafe kusa da ita suka kwanta tare gwanin tausayi" cikin sanyin murya ya cigaba da cewa"pls open ur eyes and look at me. Im sory...kiyi hakuri kinji? Im realy soryyy" dan Allah ki yafe min' ita kam bata ma jin shi don ko ta dade da sumewa.... haka ya shiga jero mata kalman hakuri yana shafa fuskan ta karshe ya cigaba da hawaye na ban mamaki.. shikan sa bai san hawayen tausayin ta yake ba ko na abunda yake ji a ransa game da kanshi a yau din. Sam ya hana kansa shiga yanayin da zuciyan sa ta dade da shiga a game da yadda ya same suhan a yau... Ya dan tsora ta ..gani yake bazata taba yafe masa ba ya san ya zalunce ta da yayi judging dinta watsatsiya tun farko sosai abun ya soma damun sa sai ya kasa samun nitsuwa wa ransa. .. Chan kusan minti 20 ana neman 2.45pm na dare lokacin yayi zaman diris da ita akan cinyar sa yana kan aikin shafata ko zata dan farfado .... chan daya ga abun bazai kare ba ga jikin ta ya soma yin dumi a gurguje ya mike ya dauro towel yayi hanyar dakin sa bai bata lokaci ba ya dau wayar salula dake gefen wani stooll wanda is connected to all services da ya shafi gidan bai ko kula da lokaci ba ya shiga kiran doc..a karo na biyu aka dauka sai ya bada umarnin su zo yanzu yanzu akwai emergency ... Daga nan ya shiga wanka ya kimtsa kansa in not less than 10 minutes har ya sauya zuwa armless shirt ruwan toka da 3gtr baka kirin ya dau wayar sa ya kamo hanyar dakin ta ... yana zuwa ya same ta inda ya barta sai dai lokacin sosai jikin ta ya hada zafi.. ya daura hannu yana dan tattabata wa adan dame nan ya bude wardrobe ya dauko wata designated and simple cartoon shirt iya gwiwrta ta ya sanyaa mata kafin ya maida ta kan pillow .. gefe ya koma yayi tagumi a gefe yana kallon ta... Har sai da doc mary ta shigo wacce ke sanye da normal casual dress din ta don ko lab cout din ma a hannu ta zo da shi. Ta san dai aikin ta ne kula da duk wani abun da ya shafi rashin lpya a gidan shamud amma ko da ta soma ba ataba kiran ta a irin wannan lokacin ba ..baiko amsa gaisuwar ta ba yace yawwa.. doc pls ki duba min ita yayi nuni da suhan din A gaggauce...yace pls check is she owryt ko asibiti zamu je ne? Can you pls do somthing fast.. .." yanayin sa kawai take kallo tace pls calm down sir bari na duba ta... Nan ta ajiye safety box dinta agefe ta haura saman gado ta shiga duba jiikin suhan Shi kuwa Sai kai kawo yake yana kallon doc tana aikin ta ..waya ta kira jin kadan sai ga home nurse dauke da ledojin ruwa ..anan suka kammala hada wa aka daura ma suhan ruwa tare da wasu allurori.. Bayan sun gama Batace masa komai ba take maida tarkacen ta cikin box ..ya kasa hakuri yace ya dai..why isnt she waking up ? Wani abu ne ya same ta? Sosai doc mary ta fahimce mai yafaru da suhan amma sai ta dan kauce' saboda tana dan jin nauyin tayi masa bayani tace masa ah a..ta suma ne amma idan anjima kadan zata farka we will be just here har sai ta tashi. Yace ok' sai suka fita shikuma sannan ya dan s amu waje ya zauna akan couch yana kallon ta " ba abunda yake tunawa illah yadda ya takura rayuwar suhan a baya. . Takaici da haushin kansa yake ji amma ya rasa ta ena zai soma fuskan tar al'amarin he hates to think that he judge this innocent girl that way gashi yanzu yayi sanadiya ta shiga wani hali !! da kyar bacci ya sace shi a hakan Nurse ce ke zuwa duba suhan time to time da shike yanayin captain kadai ya sa basu bar gidan gaba daya ba... It was 5.35am na safe anan ya farka ganin nurses na kanta ya sa shi jin relieve bai damu sosai ba. ..ko da ya tambaya suka ce da shi bata tashi ba amma suna kan iya kokarin su...baice komai ba sai ya nufi room dinsa ya kimtsa da niyyar in ya dawo daga sallah zai sa suje asibiti kawai...gani yake basu masa sauri Anan ma tunanin jiya ya hana shi sakat da ya idar sau ya zauna yana adduan neman wa zuciyan sa sauki... Doc suna zaune kusa da ita sai ta dan motsa..... Da wani azabbben ciwon kai ta farka don haka da kyar idanun ta suka bude ji take kamar bata duniya Din kuwa wani iri daban jikin ta yake mata bata ma gane komai.. Sannu' kinji ? Doc mary tace Cikin kula..suhan bata amsa ba dishi dishi take ganin su don kuwa duk da alluran da suka mata har yanzu zafin bala'i jikin ta yayi bata cikin hankalin ta sosai Yunkuri tayi zata tashi a kan pillow a hankali doc ta sa hannu tana maida ta"tace pls dont stress urself ki huta kadan madam u will be fine... ta fashe da kuka mai dauke da bori a shashance tace " ni ki kyale ni kar ki taba ni ki tafi daga nan. .. Ta dan ture doc din cikin masifa gashi da kyar maganan ke fita saboda har yanzu muryan ta a dishe yake.. nurse tace high fever ke damun ta bata ma san me takeyi ba ..doc ta ce i see "bari na kara mata allura again mugani... kawai sai ta shiga hada simple pcm . Suhan tunda ta kyallara taga ni ta shiga kwala ihu " har yanzu ta kasa fayyace wani irin maudu'in zafi ke damun ta na zafin Allura ne ko na jikin ta? tana firgici " gaba daya ta ruda su tana cewa sai dai su cire mata ruwan ita zata fita anan... haka doc tayi ajiyan allura agefe suka dawo duka suna calming dinta don ta samu tayi mata alluran zazzabin ya sauka amma taki sam. cikin haka saiga captain.. duk sai suka ja gefe suka tsaya suka bashi waje kanta ya yo da sauri ya tallafo ta jikin sa What hapen? Me ya sameta take kuka haka ya fada a gaggauce yana shafa ta a hankali Nurse tace ..fever ne kuma bai sauka bane wai tana so abarta ta fita ...baice komai ita kam suhan tayi shiru don a lokacin fushi take yi ita kadai tana kukan ta ya dada dan tallafo hannun ta zuwa nashi "cikin kuka ta dago ta kalle sa haka kawai taji wani yanayi na daban na ziyartan ta kamar ba ita ba haka take jin kanta ya sanyaya murya cikin salo rarrashi yace"suhan? Come here ina zaki je ...softly da kuma fuskan tausayi yace yana bin ta da dim eyes dinsa da suke cikin rudani.. Bazata sai ta dan buda kadan kamar wacce ta yi aiki ta gaji ta fada kan kirjin sa tayi shiru tana kuka a hankali.. ya sauke ajiyan zuciya mai nauyi ya dada matso ta jikin sa abun ya basa mamaki sosai.... ya dauka she will be very furious at him ko ma bazata ko kalle sa ba.. amma ita kanta bata san ina hankalin ta yake ba all she needs now is comforts don zafi ne ke dawainiya da ita har brain dinta.. Data dan kara sautin kukan sai Ya sa hannun sa a bayan ta yana dan tapping a hankali cikin kukan tace toh kace su j cire min wannnan yana min zafi sosai shima.... nikam na shiga uku zaku kashe ni ne?...gwanin tausayi ta karashe tana bi da hawaye ..daf da fuskan ta ya kawo nashi yace za a cire miki yanzu kinji? amma ki bari ki samu sauki kadan ko basu cire ba ni zan cire miki.. Kin yarda? ta girgiza kai alaman bata yadda ba"kawai sai tayi shiru tana dan karkarwa ajikin sa... Ba wanda ya tanka ya chigaba da shafa ta har ta dan samu ta shige kirjin sa sosai ta lume tana jawo dumin sa da nata"zazzabin na dada tsanan ta nan ma ta fashe da wani sabon kuka" ya dube ta ya dauka ko dan doc din ne sai ya musu izinin suka basu waje.. "muryan ta na rawa har yana sarkafewa tace" wato kau mugu ne ko? bana baka hakuri ba..ai nace kayi hakuri to meyasa zaka min wani abu...duk da yanayin n maganan nata akwai zafin ciwo shagwaba da shirme aciki amma sai da Kirjin sa a take ya buga wani tausayin ta ne ya so a tsatssafo masa kuma yasan bata san tanayi ba..sai ya daure zai amsa ta "ta dakatar da shi da tare da fashe wa da wani kukan again " tace dama ai kace zaka kakkarya ni yanzu gashi ko ena zafi yake min kai baka yafiya ko ? yanzu haka zaka gaya ma mum nayi maka laifi ? Ta
Chapter 120 · 0% Book details