← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 124 OF 225

Sashe 124

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_ @ _IG:Surriem-sule_ *#Lovestory2018* *#romance#fiction..* *any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.* *Ena godiya fa fans i cant just write how much i apreciate yah all.. The undiluted love for me n for the book,what matters most is i do notice and m gratful Befor yha all start saying girman kai cos u dont know how my day is looking like...Nayi ta fada bana tura sakamako a pc saboda bana samun zama ya kan kai ni fiye da 2 days ban duba pc messges ba pls endure to ask in groups ai ana turawa sosai ..#nagode *Page 49-50* Haka rayuwan su ya kasance a gidan kwana biyar kenan yanzu captain ya dawo quiet bai cika magana ba sannan ba ya yarda taga damuwa da nadaman dake kan fuskan sa game da ita.. Duk iya rikici suhan takan masa amma sam baya amsa ta sumtimes in abun ya ishe sa sai ya soma romancing dinta ko don ta tsorata tayi shiru ta dena gaya masa magana....ya sani sarai suhan tana so taji daliliin abu biyu da suka faru a kwanakin " na farko tasan yace zai hada ta da mum sannan ya sake ta..na biyu kuma meyasa ya tara da ita meya ke nufi da hakan? Duk wannan amsa ne wanda ya qudira aransa sai ta warke ta dawo normal zai zaunar da ita suyi don shikan sa a birkice yake yana neman maslaha da zuciyan sa game da abun da ya aikata tun farko.. Ranar da safe tana zaune ta kammala waya da ummahn ta kenan ta kumbura fuska tayi tagumi don haushi ke damun ta..."sam ta kasa fada ma su ummah yanzu bata zuwa aiki tsoron ta kar ummah ta tambayi dalili" allaura ya tono garma...gashi ta lura tun ranar kusan kullum ta kira su tare take jin su da anty jamila... duk iya dabara tayi amma basu samun kebewa... achan kuma ummah ta sa ma anty jamila ido ne don kar ta kebe ta fada ma suhan mummunan halin rashin lpya da take ciki a kwanakin..ummah bata ko motsawa mai kyau komai mata anty jamila take amma bakin ta bai rufuwa wajen nitsar da anty jamila' itama wata rana takan yi kuka sosai wani bin sai taji duniyan gaba daya ba komai bace.. Gashi kudin da suke manage yasoma kaiwa kasa dama hakan yasa suka dawo gida tun wanncan sati da suka bar asibiti... A Duk dama suhan ta warke sosai yanzu amma capt majeed bai dena zuwa yana mata abubuwan daya saba mata ba ... yanzu shike mata wanka ya kuma tabbata ta ci abinci ita kanta wani bin mamakin sa bai bari tayi masa iskanci...she cundt imagine har yau shi din ne ke treating din ta sofly cikin kulawa babu wani daure Fuska ko masifa hmm Mostly sai ya kwantar da ita zai fita take kiran attention dinsa amma har yau ta kasa furta masa komai" so take ta tambaye shi maganan aikin ta in ya so ko hakuri ta bashi ya kyaleta tana zuwa ta samu ta taimake su anty jamaila da kudi cos tasan ciwon ummah ba wuya za'ace ya tashi.. amma kuma tana mugun jin tsoron furtawa.... Shiko bai ma kula ba sai ya koma dakin sa yayi baccin sa.. kwana biyu sai tasa maganan aikin nata a ranta sosai har ta shiga tunanin yadda zata bullo masa don ta gama lura hes no longer like before... da safe ana yau ta cika 5days so ta warware sosai ...tun kafin yace zai zo duba ta tayi wanka ta shirya tsaf riga da skirt ta sa na material bluewish green ba wani make up akan fuskan ta amma sai ta dan fetsa turare mai sanyin qamshi ta fito... Da confidence din ta take tahowa amma tana isowa bakin kofar dakin sa wani irin bugun zuciya ne ya birkita mata lissafi.. mint 3 tayi tana breath in and out sannan ta dan tura Kofar kadan tare da cewa salam" Yana kwance ya bada baya cikin comfoter sa yana magana kasa kasa cikin salon shagwaba da jin dadi " ita kanta bata jin me ya ke fada in fact da kyar ma ta gane waya yake yi. .. tana matsowa kusa ya dan juyo ya kalle ta ya sai ya dada juyi "yana cewa i will... i love you most' ta juya ta kalle sa ...murmushin da yayi sai da ya sata jin wani abu ranta ta dan sauke kanta kasa tana rarraba ido.... bata hankara ba taji yace gashi ya mika mata wayar ta dago tana masa wani irin kallo yace "its mum ku gaisa..ta sauke karamin ajiyan zuciya ta karba. Tana so ta zauna amma tana jin dar dar yana lura da ita" sai ta dan rusuna akasa gefen gadon sa ta shiga gaishe da mum " mum tace thank god yau kam an bari nayi magana dake tace ya jikin ki? ena fatan kin warke ko?bata amsa ba sai Tayi saurin dagowa ta kallesa don tun ranar da abun ya faru sai taga mum bata kara kiran ta ba... kuma dama doka ne mum bata daukar wayan suhan sai dai ta kira ta suyi hira.. sai dai bata sani ba ranar da abun ya faru ma ta kira amma sai captain ya sanar da ita suhan din bata da lpya" da dabara har yayi convincing dinta cewa zai hada su suyi magana in ta warware ...ita dai mum ta gano duk wani kwane kwanen sa shiyasa ma take cikin nishadi sosai take lailaya sa kamar kwai.. atleast she can now put her mind at ease tunda ta fahimci hakan ya shiga tsakanin su... A kunyace suhan ta amsa mata" tace da sauki amma ta kasa sake furta wani kalman wanda ya dada tabbatar ma mum abunda take zargi.. albarka kawai take sa mata duk dama suhan din ta sunkuyar da kanta kasa sosai kamar zata hada kai da gwiwa tsaban kunya. Kallon ta yake abun har ya so ya bashi dariya ..sai ta bashi sha'awa data yi hakan he just wished da tunda ya samu mata mai irin wayannan halin sosai kunyar nata ya burge sa.. Tana gamawa ta mika masa wayar shima bata iya dagowa ta dube sa ba hannu kawai ta mika ta sadda kanta kasa.. ya karba da murmushi yayi saurin juyawa yace ma mum zai kira ta anjima..sukayi sallama.. Dan gyaran murya yayi kafin ta dago tana mutsuka ido kadan kadan..yace lpya dai ko? Ya jikin naki tsigar tsokana ya fada...da shike har yanzun bata kallon sa sai tayi shiru bata amsa ba..yace Ko kina bukatar wani abu ne akwai waya ai why dint you just call me. .? Ehm suhan..sai ya maida dukkan kallon sa kanta A lokacin ta dan rude ta kadan so taje kawai ta gaya nasa abunda ya kawo ta direct amma suna hada ido ta kasa furta komai cikin sanyin murya tace masa ena kwana? Sai da ya dan gyara kwanciyar sa da kyau yace lpya ..ena jin ki ?.. ta dan yi shiruuu chan ta dago idanun ta har sun soma sauyawa don tsoro tace dama..dam..damaa ena so ne na je...yace uhmm dakata' ena kike so kije? A dan shagwabe ta kalle sa fuska kalar kuka Tace chan wajen nake so naje ."uhmm ina nufin wajen ai..ki aiki na .....cikun mamaki ya dan ya fito da ido waje ..ta marairace murya " dan Allah kayi hakuri ka bari ena zuwa na rokeka sir pls..... wallhy wallhy bana kara maka irin na wancan lokacin bana kara fita ban tambaya ba na gane kuskure na.... Still bai amsa ba yayi mata shiru. Ta cigaba Sir pls...pls sir ko zaka kore ni anan din amma kar ka hanani zuwa chan...ta karasa a dan tsorace"har tana hadiyan yawo Shirun da yayi cikin zuciyan sa na masa zafi ne don ya tsani a sake dago masa maganan gaba dayan ta.. amma sai yayi wani tunani ya dube ta yace: Yace"ke!!!bazaki sake fita agidan nan ba and thats final.ya ja bakin sa yayi shiru Ta dago a dan hargitse zata soma kuka ..take ya shake fuskan sa tam yana watsa nata mugayen kallo.."idan kika yadda naga hawaye anan zaki ga abunda zan miki..me zaki je yi achan din wai aiki? But Saboda me? if you need anything tell me mana ko in bazaki iya ba call my mum now.... kar ki bata min rai fa? Ya mata nuni da dan yatsa turo baki tayi gaba Not withstanding sai ta tuma ta shiga zillo da kafarta a kasa cikin bori da shagwaba Ta fashe masa da kuka.." dan Allah fa nace... ai na baka hakuri nidai plss ka barni naje ... yace tashi min a daki nikam kar ki cika min kunne. Ta make kafadar ta ta turje sam. Ya mike tsaye da sauri ta tashi zata gudu ya kamo ta ta fada jikin sa... Bata lafe ba amma suna kallon juna hawayen dake bin fuskan ta ya kura ma ido" aransa yana cewa to meye yarinyar take tunani wato ko tsoro na bata ji ko?.i tot da abunda ya faru ranar zai sa bazata sake kawo wannan maganar ba? Suhan na lura da shi sai Ta karya murya cikin salo tace pls i relly need it.. yace ok wai aiki kike so ne?ai sai kiyi na nan gida ta dada shagwabe wa ta make kafadan ta childishly tace uhm uhm ni bana so. ..yace to shikenan nidai na fada miki ki ka sake fita agidan nan sai na harbe ki and am not joking....ya dada matso ta daf yace and you know what? case tsakanina dake bai kare ba kar kiga na miki shiru na barki wato gar kin warke zaki fara kawo min shashanci ko? ya daure fuska sosai yana maida ma crying face din ta kallo... itama fuskan ta sa tayi fushi batace komai ba tana kokarin janye kanta daga jikin sa...bai sake ba ya jawo hannun ta ya kaita gaban wani waje kamar postcaboard a dakin nasa ya sa yatsan ta guda a lock lokaci guda taga yana seting finger prints dinta da computer dake wajen chan daya gama seting ya sake rufewa yace danna mugani"cikin qwuwuya da yauqi ta
Chapter 124 · 0% Book details