← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 149 OF 225

Sashe 149

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

cike nan wajen ni tafiya zanyi.. yace..subahallahi yan iska kuma? ok listen ta yarfe hannun ta cikin masifa tace noo kawai mu tafi ni bana so tun tuni ai yan mata kake kulawa ka barni kamar za tayi kuka ta fada... yace im sory toh ai baki sha abun naki ba ma tace ni na koshi ka ba ma girlfrends din ka.... Kamar bai gane me take yi ba ya dada kamo ta yace toh fushin nan na meye ne haka yan mata ai bani nake kula su ba meye laifi na Ba su suke cewa nayi musu ba....ko baki so nayi budurwa ne hahhhh kaji min fah .... Abun ya bata takaici ta juyo a fusace tace ohhh haka ne ko?zakayi budurwa anan? ya gyada kai kamar da gaske ...ta ce ok zo nan ka zauna nayi maka kwalliya sai kayi da kyau..ba musu ya zauna dadi yake ji har ransa bai san har suhan zata ji wani abu aranta don wata ta rabe shi ba...drink din Ta dauka na st lauren da shike na mugun kama da ice cream sai dai na da mugun tsada.. sai ta lakata ta manna masa ko ena akan fuskan sa ta cije bata ko kula shi ....dariya ne yaci karfin sa cos yaga da gaske takeyi don ko dariya bata yi.... Suna cikin haka ya shiga tsokanan ta yana cewa kina abokiya ta kina kishi da girlfrnds dina? tace Allah ya kiyaye ni me ruwa na kawai don ka fito babu riga suke binka baka musu kyau ba..ya dada fashewa da dariya...ta cigaba " ai baka sake fita hakan tunda haka yan nan suke ni bazama mu sake zuwa nan ba Marasa kunya kawai... Wasa wasa har suka bingire da wasa sosai ta haura kan cinyar sa suna tsokanan juna yana mugun jin dadin haka he wants to know how she feels about him duk dama yasan bazata fada directly ba.. duk sai da suka karar da st.lauren ice din a fuskan su...daga bisani ya kwanta da baya ya rungumo ta jikin sa suna hira sama sama Chan da dare ya dada nisa lokacin ya lumshe ido ita kuma tana faman lotsa hannuwan ta duka biyu cikin dimples dinta tana wasa da su tana sa shi dariyan dole.. ko juyi bata kara yi ba musamman ma data lura baturiyar nan fa dagaske take tana so majeed ya kula ta... its seems like wasan da suke yi ya sa ta dakata daga gefe.... Chan ya sa hannun sa ya zagayo da shi kan hips dinta suna kallon juna..yace wato bakijin bacci ko? Tace ehm bana ji..yace toh za'a fara game muje muyi kallo..ba musu ta mike ajikin sa suka kama hanyar wani rumfa sai yanzu ma ta lura da yadda kowa ya nitsu... Games ake yi na nishadi da soyayya pick and obey da Sauran su..basuyi ko daya daga ciki ba..amma dama akan bada kyautar most beautiful girl for the night kowani rana kafin a rufe so duk wanda suka zo wajen zaso hauro kan steps su dauki lucky number its fun don yawanci turawa ne wajen sai indians kadan kadan so ba ruwan su da kunya ko wani abun... most of the girls are very hot and flashy sai dai tsinananun kaya ke jikin su altho wasu suna daura jacket... wani number za'a dauka duk wanda yaci sa'a ya dauko shine za'a bashi kyautar cos thy belive duk wacce ta zo wajen haduwar ta ya kai ne.. Ana soma wa yace mata nasan ke zaki cinye wannan gasar i trust you my preety ya kashe mata ido ta je...cikin sa'a kuwa Ta samu ita ta dauki lucky number tsaye ya mike yana mata tafi kowa na fadan albarkacin bakin sa duk dama she looks diffent tho... Tana kaiwa kan steps ya hauro shima da crown dinsa suna bata kyautar ta ya ya warwarware suman kanta ya daura mata crown dinta tare da yi mata light kiss ...camera kake ji ko ena ana mata pics don sosai tayi kyau gashi dama bakin kaya tasa... Kunya take ji shiyasa bata ce komai ba sai smiles da haka har suka dawo gida.. Taji dadi sosai so sai ta lafe kan kirjin sa yana kan zuga ta yana gaya mata yadda mutane sukayi reacting wani abu daban take ji aranta game da shi amma she cant say...haka har suka kai gida ... Its very late ana neman biyu saura haka ta kwanta kan gado tayi luff sai da ya cire nashi kayan ya zo ya taimaka mata ta cire nata... zai sauko ta ce ni sanyi nake ji...baice uffan ba ya jawo bargo ya kara rufe ta sai ya sauko wajen baccin sa juyi take ta rasa yadda zatayi daga bisani ta leka taga kamar yayi bacci sai ta sauko a hankali One step bata kara ba yace ena zaki je? Ta tsaya tsuru tsuru cikin e e ena tace ni ruwa zan sha ya mirgina ya tashi ya dauko bottle water yace gashi Kasa ta zauna daf da enda yake kwanciya..yana kwance ya lumshe ido gaban ta har ta gama shan ruwan dole.. hannu ta sa tana kan danna masa dimple point dinsa da yatsan ta....tana wasan ta shiru. Jim kadan bacci ne mai nauyi ya tafi da ita .. ya tabe baki yayi murmushi a ransa daga bisani ya dan tallafo ta don ya rungumeta da kyau su ka kwanta. *am taking my time now to aperreciate all of u my readers male and female i love you alots hun thanks for your suports coments and votes i know its hard and fusy that im no longer stable like before baku samun post akai kai.. i have just 3 weeks to exams just bear with me zaku samu novel kam amma duk randa baku gani ba just know that im occupied..nagode sosai stay connected.* *surriem* [9/30, 15:46] SURAYYAHMS: * BRILLIANT WRITERS ASSO
Chapter 149 · 0% Book details