Sashe 94
Abinda Ke Cikin Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
***Ruf da ciki tayi bayan ta sha kukan ta, ta koshi, ta rasa dalilin da ya saka ta kukan duk da tasan ya kamata yayi wannan dadewar ba kuma wai tana jin haushin yaje ya dad'e din bane ba, ta rasa kawai dalilin da ya saka taji babu dad'i, ko dan tayi tunanin tare zasu ya kuma yi tafiyar sa ya barta? Tana jin sanda ya saka key ya bud'e kofar, ya shigo da karsasshin sa ya kira sunan ta, rufe idon ta, tayi kamar me bacci, ya hawo gadon da sauri ya juyo ta, ta runtse idonta. Chakulkuli ya shiga yi mata,tayi kokarin shanye wa amma ta kasa resisting, ta bud'e idon ta da sauri tana rik'e hannun sa
"Please bana son wannan abun wallahi."
"Mesa kikayi kamar kina bacci bayan nasan idon ki biyu?"
"Toh ba kaine ba!"
"Allah sarki ni bawan Allah, me nayi kuma?"
"Ba komai." Tace tana tashi zaune,ta sauka daga gadon, biyo ta yayi, ya riko ta
"Tell me, me nayi? Are you angry with me?"
"Uhum."
"Comman,me nayi?"
"Na zata dani zaka je, nasa rai shine kayi tafiyar ka, bayan nima na matsu ya gansu."
"Ohh ya Allah, wallahi gani nayi munyi long journey kinga kina bukatar hutu, gashi ba wai wani gama samun sauki kikayi gaba daya ba, shiyasa kawai nace bari naje na barki ki huta, ashe bansan nayi laifi ba."
Shiru tayi zuciyar ta na sauka, ta turo baki ta kasa cewa komai sai kunya ma data ji, idon ta ya taba
"Ba dai kuka kika zauna kikayi tayi tun tafiya ta ba?"
"Ni ban... Ban yi kuka ba."
"Idon ki ya fad'a min, kuka kika yi tayi, ya Allah, sai kinje kanki yayi ciwo ko? Ba sai ki fad'a min kice zaki ba, ai bazan ce a ah ba, amma kika zauna kikayi ta kuka? Kuka fa."
"I'm Sorry."
"Ba zan karba, nayi fushi ma." Ya koma ya zauna, kusa da shi ta zauna tace
"Kayi hakuri."
"Um um ni bazan ba."
"Dan Allah!"
"Toh naji, amma karki sake irin haka, ko abu nayi be miki ba, kiyi magana, communication is the key to successful marriage, idan akwai communication gap a tsakanin mu ba zamu ji dadin zaman ba."
"Ba zan kara ba."
"Good girl, yanzu muje na baki labarin yadda komai ya kasance,I'm super excited, Alhamdulillah ya Allah."
Zama sukayi cikin cushion din dake dakin, ya dora kansa a saman cinyar ta, ya fara bata labarin, taji dadin yadda komai ya kasance, ta kuma taya shi murna sosai, shi kansa ya rasa kalar farin cikin da yake ciki, kamar yana yawo a saman gajimare haka yake jin sa.
Hannun ta dake yawo a cikin kansa ya saukar masa da kasala, ya rik'e hannun yana tashi
"Bacci kike son sani a wayo a wayo."
"Auw, bansani ba ai."
" Ba wani kina sani,so kike nayi bacci ko? Toh Allah kuwa ba zan ba, yadda garin nan yayi dad'i."
"Toh ni bacci zan, bari na kwanta." Ta tashi ta nufi kan gadon, riko ta yayi ta dawo baya, ta kusa fado masa akai, yayi k'asa da idon sa yana mata kallo me cike da ma'anoni.
"Biyani labari na."
"Labari? Yaushe nace zan biya ka?"
"Baki ce ba, amma ai kinsan ba'a aikin banza ko?"
"Toh ai ni bani na nema ba, kai ne kace zaka bani."
"Still dai zaki biya."
"Hum um, wannan ai wayo ne."
"Whatever yarinya, sai kin biya."
"Bacci ma nake ji, goodnight."
"Nima baccin nake ji, let's cuddle."
Ya sake jan hannun nata, kansa ta fado wannan karon baki daya, ya zagaye ta da hannayen sa ya rada mata wata magana a kunnenta.
Ta rasa yadda akayi Sultan ya fitsare kafarsa, idan suna tare koma mata yake kamar bashi ne wannan abokin su ya Adnan din ba mara magana, duk da itama yace mata miskila amma sai take ganin kamar ya fita, sai yanzu take ganin ashe ba haka yake ba, idan ya zakulo wani zancen rasa ina zata saka kanta take.
Yadda baccin yayi masifar dad'i ya saka suka makara, ita ta fara tashi, tayi saurin janye jikinta daga nasa, ta zubawa fuskarsa ido, yadda yake baccin kad'ai ya isa ya tabbatar maka da ya samu peace of mind, a nutse yake fitar da numfashin sa fuskar sa kwance da murmushi, kamar ba me bacci ba, hannu ta kai saman sajen sa ta shafa a hankali. Tashi tayi ta shiga toilet ta had'a ruwa me dumi da wasu kayan wanka hadin su masu kamshi, ta wanke jikinta tas ta fito, har lokacin baccin sa yake peacefully, sai taga kamar ma yafi ko yaushe yi mata kyau, shiryawa tayi tana yi tana kallon sa,har ta gama sannan ta koma ta had'a masa ruwan shima ta fito. Rasa yadda zata tashe shi tayi, da sauri ta tashi wani tunani ya fado, last a gida bayan tayi wankan ta, tayi alwala tazo tashin sa kawai ya jawota jikin sa karshe sai da ya saka ta sake wankan. Fasa tashin sa tayi, ta fara yin sallah sannan taje ta tashe shi, tana ganin yayi yinkurin bude Ido tayi saurin tashi tana dariya. Tashi yayi yana cije baki, yayi mata alamar zai kamata next time ya wuce toilet din dan har lokaci ya fara ja.
Breakfast sukayi, suna yi suna hira da juna cikin farin ciki, suka shirya a tare suka saka kayan da suka san ba zasu takura ba, musamman ma ita da wannan ne karo na farko da zasu hadu da surukar ta ta, dole tayi abinda zata so da dan tasan yanzu Sultan bashi da wadda yake so sama da ita.
A shirye suka fito gwanin sha'awa, idan ka kalle su sai ka sake kallon su, suka nufi asibitin a ran Sultan yana tunanin yadda zai shigo da maganar Safwan da Muhammad, yana kuma tunanin ya bari idan suka koma tunda yasan ba wani dadewa zasuyi ba, zasu tattara su koma anan ne kuma komai zai bayyana.
*** *Masarautar Saji*
Komai ya sake lalacewa, irin lalacewar da mutanen Masarautar basu taba gani ko hasashe ba, Yarima Bilal ne yake yadda ya ga dama, babu kuma me tsawatar masa ko ya hana shi, su buzu da mukarraban su sun dukufa aiki amma sun rasa dalilin da yasa komai yake juye musu, duk abinda suka shirya sai sun gama hada komai sai su ga ashe babu abinda yake yi,kamar zasu haukace haka suke, Sarki Bello yafi kowa firgicewa, musamman ranar da ya samu bakuncin wanda be yi tunani ba, zuwan sa da labarin da yazo dashi ya sake saka su dukka a rudani, ya zama kullum basu da aiki sai ganin sun samu wani abu komai kankantar sa, da zai bud'e musu hanya komai kankantar ta, amma kuma babu. Haka suke ta fama basu hakura ba, gashi shi kansa Sarki Bello ba ishashiyar lafiya ya cika ba tun bayan abinda Yariman yayi masa ranar da ya taimakawa SULTAN ya dauki zoben, amma ba ta lafiyar sa yake ba, ta yadda komai zai daidaita ne ya tafi kamar yadda yake shekarun baya.
***Ciwon Ido ne ya matsa ni gaba wallahi, da k'yar nake iya kallon screen din shiyasa kwana biyu abubuwan sai a hankali.Abinda Ke Cikin Zuciya
Page 50
ZAFAFA BIYAR NA KUDI NE!!!
*Sunana Nafisa k Abdullahi am a singer, actress.. wakokina are based on siyasa da kuma na sarakuna *
https://youtu.be/1VyZ6f1GTWg
*(YouTube link)👆🏾*
*This is my YouTube channel IN SHAA ALLH! I will be bringing to you my latest films, And musical videos*
*NafisaKabdullahi* *Sabuwar ficacciyar jaruma ce data shahara wajen fina finai da kuma wakoki na siyasa, Masarautu da sauran su*
*Ina masoya makaranta littafan zafafa? Ku fito ga dama ta samu, Munason a nuna mana k’auna ta hanyar subscribing a sabuwar channel dinnan ta Nafisa mai suna a sama. 👆🏾A kalla a kuma danna kararrawa domin sauraron shirye shiryen ta a duk sanda ta dora..*
*Danna kararrawa domin kasancewa da ita da zarar ta dora sabbin shirye shrye.*
*DAN ALLAH! Ayi subscribing, Akuma dinga viewing, Inda hali ma ayi comment da sharing zuwa ga wanda basu sani ba...*
*Akwai Facebook page dinta mai suna: https://www.facebook.com/preetyfeenat.abdullahi*
*Domin karin bayani sai a tuntub’i Nafisa kai tsaye ta number ta: *
*08071172003*
*kada ku mance ko minene daya danganci wakokin al’adun hausa, Da ire-iren fina-finan mu na hausa, Nafisa zata dinga kawo muku shi a wannan sabuwar channel din nata, Saboda haka MASOYA a temaka aje ayi mata subscribing a kuma dinga kallan abubuwan data dora.*.
***
*** *Masarautar Saji*
Komai ya sake lalacewa, irin lalacewar da mutanen Masarautar basu taba gani ko hasashe ba, Yarima Bilal ne yake yadda ya ga dama, babu kuma me tsawatar masa ko ya hana shi, su buzu da mukarraban su sun dukufa aiki amma sun rasa dalilin da yasa komai yake juye musu, duk abinda suka shirya sai sun gama hada komai sai su ga ashe babu abinda yake yi,kamar zasu haukace haka suke, Sarki Bello yafi kowa firgicewa, musamman ranar da ya samu bakuncin wanda be yi tunani ba, zuwan sa da labarin da yazo dashi ya sake saka su dukka a rudani, ya zama kullum basu da aiki sai ganin sun samu wani abu komai kankantar sa, da zai bud'e musu hanya komai kankantar ta, amma kuma babu. Haka suke ta fama basu hakura ba, gashi shi kansa Sarki Bello ba ishashiyar laiya ya cika ba tun bayan abinda Yariman yayi masa ranar da ya taimakawa SULTAN ya dauki zoben, amma ba ta lafiyar sa yake ba, ta yadda komai zai daidaita ne ya tafi kamar yadda yake shekarun baya.
Shigowa suke tayi Masarautar da zarar labari ya kai musu, suna da yawan gaske, wasu ma zakayi mamaki idan ka gansu saboda rabon su da Masarautar an dau lokaci me tsawo, sai gasu suna ta shigowa wanda abun yaso bawa mutane mamaki, har suka fara zargin babu lafiya, sannan kuma suka hau kananan zantuttuka musamman wadanda suka san abinda ya faru shekarun baya.
Rana guda suka ware a cikin ranakun da suke da muhimmanci a wajen su,aka aikawa duk wanda yake da ruwa da tsaki a harkar, da su hallara a ranar dole.