Sashe 10
Abinda Ke Cikin Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
***Kafin ranar tafiyar Sultan Abba ya riga ya kira Umman ya sanar mata, tayi farin ciki da zuwan nata dan ita har ga Allah tana son yaron da nutsuwar sa, ta dade tana yiwa daya daga cikin yaran nata sha'awar sa, idan Allah ya kaddara yace yana son daya daga cikin su zata tsaya masa da dukkan support dinta, bayan haka ma Mah-Mah ta chanchanci aso zuri'arta, mace ce me kirki da sanin ya kamata.
Shirye shiryen zuwan sa kuwa kamar wanda zasuyi bakon da babu irin sa, Amrah tasa ta gyara masa daki guda anan cikin gidan, ta kuwa yi masa gyara sosai irin yadda take kara koya, yadda ta gyara gadon ma kad'ai ma abin kallo ne, sannan ta kawo wasu flowers masu kyau ta jera su akan gadon ta rubuta welcome home dasu ya bada wani irin tsari me kayatar wa
Bayan ta gama umma tasa tayi wanka, ta shirya cikin shigar simple doguwar riga na atamfa da Adnan ya tawo musu dashi da zaizo, ta daura dankwalin kamar yadda take bin wani tutorial na daurin dankwali a YouTube, sai ta yafa dan madaidacin mayafi ta bi ta feshe kowanne lungu da sako na jikinta da turaren fantasy me sanyin kamshi. Tana fitowa Umma ta kalle ta, a zuciyar ta tana adduar Allah yasa abinda take hasashe ya kasance, Allah ya tabbatar musu da alkhairi.
Ita kanta Amrah sai ta dinga jinta so empty, tana jin wani irin nervousness kamar zata shiga dakin jarabawa, bata san me yasa take jin wani irin attachment da Bakon da zaizo yau, bakon da Umma taki fada mata ko waye ne, sai dai ta tabbata da irin matsayin da yake dashi wajen Umman ta.
Kai tsaye airport suka wuce kamar yadda ta san inda zasu tun kafin su bar gida, sanda suka je jirgin be sauka ba, waje suka samu suka zauna chan sai Adnan yayi excusing kansa ya bar ta ita kad'ai, tana nan zaune chan ita ma ta mik'e ta fara takawa a hankali tana kallon tsari da kyawun wajen, daga chan gefe ta tsaya ta harde hannayen ta biyu tana kallon yadda mutane ke kaiwa da komawa tun daga kan mazauna kasar da ma masu shigowa, chan gefe wani ruwa ne yake tashi da d'an karfi yana jik'a wasu fulawowi masu ban sha'awa, a hankali ta soma takawa har ta isa wajen ta tsaya tana kallon wajen sosai cike da birgewa, ta shagala sosai wajen kallon ruwan har bata san lokacin da suka iso wajen ba, maganar Ya Adnan ta riska a saman kanta sai ta juyo da sauri, idon ta ne ya sauka a cikin nasa da ya bude su sosai yana duban ta, kallo irin na tsanaki me tattare da ma'anoni da yawan gaske, bata shirya ganin shi ba, ba kuma ta dauka haka yake ba sai da idanun ta suka dauke ta zuwa duniyar nasa idanun dake cigaba da yawo akanta, kasa dauke idon yayi ya manta da komai da kowa balle ya tuna da Adnan dake magana a gefe. Kanta tayi saurin saukewa kasa jin yadda zuciyar ta ke wani irin bugu da karfin gaske, kokari take ta tattaro maganar da zata yi tun kafin ma taji muryar sa, tana cikin kokawa da kwakwalwar ta muryar sa ta sark'i numfashin ta, ta sauka har zuwa tafin kafarta
"My Amrahhhh...'" ya kira sunan a hankali yana lumshe idon sa, bata iya dagowa ba sai dai ba karamin jin yadda ya kira sunan nata tayi har chan cikin kwanyar ta.
"Ya kuka tsaya anan ne Sultan, mu wuce gida."
Adnan yace yana juyawa yayi gaba ba tare da ya fuskanci komai ba, ashe tun kafin su karaso wajen ya tsaya daga baya suna magana da wani bature.
Baya ya ja sannan ya nuna mata hanya tare da furta
"Ladies first."
Wucewa tayi gaba da dan sauri ya bi bayan ta yana jin komai na warware masa, tamkar duk wata matsalar sa ta kau, tamkar don shi kadai akayi ranar, ya ganta fiye da yadda yayi tunanin ganin nata, tayi masa fiye da tunanin me tunani.
"Hayatii." Ya furta a chan kasan makoshin sa bayan ya maida kansa ya kwantar a jikin kujerar cab din da suka dauka zuwa gida.
Suna isa gida tayi sauri ta wuce ciki tun kafin su taddo ta dan ba zata iya da idanun nan nasa da suka birkita mata tunani ba, tana bukatar lokaci da zata zanta da kwakwalwarta, ta samu damar tuna komai. Wani irin yanayi da bata taba fuskantar kanta a ciki ba take jin ta a yanzu, bata san wanne irin abu ne haka me karfin gaske yake sake ingizata ba.
Tana kwance tana juyi a gado ita kad'ai ta tashi kamar an tsikare ta, a hankali ta bud'e kofar dakin ta fito zuwa dan corridor da zai sadaka da main falo in da take juyo maganganun su tare d Umma. Muryar sa kamar kida haka take keta kofifin cikin kunnenta kai tsaye zuwa birnin zuciyar ta, labewa tayi tana hangen sa, magana yake da Umma cike da girmamawa da nutsuwa, sai da maida kallon ta wajen umma, farin cikin da yake kan fuskar ta kadai ya isa ya tabbatar mata da yadda Sultan yake da muhimmanci a wajen Umman.
Da baya da baya ta dinga tafiya har ta fad'a saman gadon ta,ta fad'a kai tana dora hannun ta a saitin zuciyar ta.
Sai dai, a daidai wannan ranar , a daidai wannan lokacin, Abba na zaune tare da Daddy, suna tattaunawa akan maganar Safwan bayan ya sami Daddy a daren ranar ya sanar dashi bukatar zuciyar sa, shi kuma Daddy be yi kasa a guiwa ba wajen samun Abba har gida ya isar da sakon Safwan, a take Abba ya karbi maganar, yayi na'am da ita don dama tun zuwan sa Hajiya tayi masa maganar, jira dama yayi su neme shi da maganar shi kuma ya amsa, sanin cewa yaran nasa babu wanda suke kulawa yasa be wani ja maganar ba ya amince a tunanin sa babu wata matsala da zata taso.
Ba karamin farin ciki Daddy yayi ba, dama su burin su tilon dansu ya samu abinda yake so, tun bayan tasowar sa suke yi masa sha'awar yaran Abban musamman Amrah data kasance tafi Afrah nutsuwa da hankali duk da itama Afran bata da wata matsala.
Kash!!!💔💔💔💔
Ina ganin tun daga nan ya kamata mu fara raba team
______________________
KUNA BUƘATAR A TALLATA MUKU KAYAN SANA'ARKU A PAGES ƊIN BOOKS ƊIN ZAFAFA BIYAR 2021?.
To kuzo ga dama ta samu💃🏻💃🏻.
Ina ma'abota son a tallata musu hajojinsu a kafafen yanar gizo suke?.
Tofa kuzo dama ta samu, dan jerin gwanon haziƙan marubanku ƴan biyar sun fiddo muku da hanyar da kuma kasuwancinku zai zagaya lungu da saƙo ta dalilin shafukan littatafai.
Ga duk mai buƙatar a saka masa tallan kayan sana'arsa a shafin littatafan mu na zafafa biyar zai iya tuntuɓar waɗan nan Numbers 0903 234 5899 or 09033181070 ta WhatsApp, idan har agama buks ɗin kana buƙata a sakamaka talla zamu saka maka akan farashi mai sauƙi. Idan kuma wasu adadin pages kake buƙata koda ɗaya ne duk zamu saka maka akan farashi mai sauƙin gaske🤓.
Kuyi maza ku kawo, mai haja shike talla, mai saya kuwa shike neman sauƙi😻😻😄🤗.
______________________
_ZAFAFA BIYAR 2021_*🔥
_*SUKAR BAYA*_💚
_BILLYN ABDUL_
( _kwai cikin qaya_ )
( _raina kama_)
( _wutsiyar raqumi_ )
*_SIRADIN RAYUWA_*💛
_SAFIYYA HUGUMA_
( _alqawarin Allah_ )
( _daurin boye_ )
( _Dangantakar zuci_ )
💙
_*KIBIYAR AJALI..*_💜
_MISS XOXO_
(Sulke baya tsare ta sai ta wuce)
( _Igiyar zato_)
( _Kaimin halacci_ )
( _Naufal_ )
*_ABIN DAKE CIKIN ZICIYA_*🧡
_HAFSAT RANO_
( _ruhi daya_ )
( _Sauyin qaddara_ )
( _Daurin goro_ )
*_MIN QALB_*❤️
_MAMUHGEE_
( _buri daya_ )
( _tarayya_ )
( _eznah_ )
Duka BIYAR 5 zaku samesu akan garabasar naira 700 kacal,
Guda hudu 4 Kuma 500,
Guda uku 3 Kuma 450,
Guda biyu 2 Kuma 400,
Guda daya akan 300.
Ma'ana
Each one is 300
2 is 400
3 is 450
4 is 500
5 is 700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇
ACCOUNT NO- *0812652655*
ACCOUNT NAME- *HAFSAT LAWAN GAMBO*
BANK NAME: *ACCESS BANK*
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇
0903 234 5899
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇
09033181070
Karku Bari ayi Babu ku domin wannnan salon na daban ne
SABUWAR SHEKARA
SABON SALO
TEAM#ZAFAFABIYAR🔥_*Abinda Ke Cikin Zuciya_*
Hafsat Rano
7
*Wannan littafin na kudi ne, idan kina so ki karanta ki tuntubi numbobin dake k'asan littafin*
***
Tsaye yayi yana kallon yadda aka tsara da kawata dakin, kamshin da yake fita me dadi da saka nishad'i, lumshe idon sa yayi ya bude su a hankali yana tariyo komai, ganin da yayi mata yanzu bayan wasu shekaru ya sake tada tsohuwar ajiyar zuciyar sa. Yanzu ne daidai lokacin da yake jira, lokacin da zai bude mata birnin zuciyar sa, ya bata dama ta shiga ciki tayi yadda take so ba tare da wani abu ya gifta ta ciki ba. Zuwan sa kasar da yadda Allah ya chanja tsarin tafiyar ta ya tabbata wani plan ne da Allah ya tsara hakan ta faru, sai dai yana ji a ransa kamar Adduar sa da ya jima yanayi ce Allah ya karba, adaidai lokacin da ya dace dasu dukka. Mission dinsa biyu ne yanzu, kuma sune cikar burin sa, sune rayuwar sa, ba zai iya rayuwa babu daya ba, zai yi duk yadda zaiyi yaga komai ya tafi masa daidai.
Juyi kawai take itama tana jin yadda Innocent zuciyar ta ke budewa a hankali tana jin tasirin idanun sa na occupying kowanne lungu da sakon na ciki. Sosai suka samu tasiri me yawa akanta, sai taji tana son sake ganinsu, ta sake sasu a cikin nata tayi analysing komai akansu ko ta gano dalilin da yasa suka daddaure ta haka.
Mirginawa tayi ta dauko wayar ta, ta hau whatsapp ta nemo kan sunan Afrah, sannan ta ajiye mata message ganin bata online
"Kece kike karatun novels, idan mutum ya ji wani irin feeling daban da wanda be taba ji ba, akan wani me kenan?"