Sashe 15
Abinda Ke Cikin Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk'ufa yayi sosai akan littafin dan karatun nasa ya fara daukar zafi sosai, yanayin wajen yayi masa daidai da karatun sa, be tashi barin wajen ba sai da lokacin sallah yayi, ya koma ciki yayi alwala yayi sallah sannan ya dora karatun ba tare da tunanin komai ba, ciki kuwa harda abincin da ya kamata ya sawa cikin sa.
Chan wajen sha biyun dare cikin sa ya fara salati, ya mike da k'yar ya fito, Sai a lokacin ya tuna be saka komai cikin ba yana ta faman boko, a gaban dining din ya tsaya ya duba babu komai, ya rufe ya nufi kitchen din yana saka ran samun ko da fresh milk ce dan da gaske yunwar yake ji, babu in da be duba ba, be samu komai ba, ya dafe kansa da hannu kamar ya fasa ihu, ya juyo bayan ya dauko ruwa ya wuce daki.
Tana kallon sa ya gama dube dube akan dining din, sannan ya shiga kitchen, lokacin ta gama kallon wani movie ta fito kenan zata saka charge din system dinta a main falon saboda dakin babu wajen sata ta hange shi, sai ta makale a jikin labule har ya gama ya tafi. Sai data ga shigar sa sannan ta nufi kitchen din, ta dora noodles tayi sauri ta gama, ta had'a masa tea a cup me murfi ta dora akan tray ta kai kofar dakin ta ajiye, tayi knocking a hankali sau biyu, jin ya taso yasa tayi saurin barin wajen, yana budewa yaga tray a ajiye, ya dudduba be ga kowa ba, ya dauka ya shiga ciki ya zauna yaci sosai yasha tea din, yana ci yana blushing, tasan yunwa yake ji,shine ta dafa masa abinci a lokacin da yafi bukatar sa akan komai, yaji dadi sosai hakan kuma ya kara masa akan yadda yake jin ta a zuciyar sa, bashi da tantama ko haufi, yasan zata kula dashi idan sukayi aure ba zata barshi da yunwa ba. Tunanin hakan kawai ya kara sa mishi jin baya da bukatar sanin ainihin waye shi, Allah yayi mishi gatan da ba kowa yayi wA ba, ya kuma hada shi da mutanen da yake da yakinin ba zasu taba barshi ya wulakanta ba. Sai yaji ya kara tattara maganganun Maman Yara ya tura su chan bayan kansa, maganganun da tayi mishi a ranar da yaje gidan isar da wani sakon Daddy, be daukesu da muhimmanci ba tun a lokacin, har yanzu kuma baya jin suna da Wani Amfani a gareshi.
Afwan dan Allah, wayata ce ta dan samu matsala shisa kuka ji ni shiru. Manage pls,ignore typos banyi editing ba.
KUNA BUƘATAR A TALLATA MUKU KAYAN SANA'ARKU A PAGES ƊIN BOOKS ƊIN ZAFAFA BIYAR 2021?.
To kuzo ga dama ta samu💃🏻💃🏻.
Ina ma'abota son a tallata musu hajojinsu a kafafen yanar gizo suke?.
Tofa kuzo dama ta samu, dan jerin gwanon haziƙan marubanku ƴan biyar sun fiddo muku da hanyar da kuma kasuwancinku zai zagaya lungu da saƙo ta dalilin shafukan littatafai.
Ga duk mai buƙatar a saka masa tallan kayan sana'arsa a shafin littatafan mu na zafafa biyar zai iya tuntuɓar waɗan nan Numbers 0903 234 5899 or 09033181070 ta WhatsApp, idan har agama buks ɗin kana buƙata a sakamaka talla zamu saka maka akan farashi mai sauƙi. Idan kuma wasu adadin pages kake buƙata koda ɗaya ne duk zamu saka maka akan farashi mai sauƙin gaske🤓.
Kuyi maza ku kawo, mai haja shike talla, mai saya kuwa shike neman sauƙi😻😻😄🤗.
______________________
_ZAFAFA BIYAR 2021_*🔥
_*SUKAR BAYA*_💚
_BILLYN ABDUL_
( _kwai cikin qaya_ )
( _raina kama_)
( _wutsiyar raqumi_ )
*_SIRADIN RAYUWA_*💛
_SAFIYYA HUGUMA_
( _alqawarin Allah_ )
( _daurin boye_ )
( _Dangantakar zuci_ )
💙
_*KIBIYAR AJALI..*_💜
_MISS XOXO_
(Sulke baya tsare ta sai ta wuce)
( _Igiyar zato_)
( _Kaimin halacci_ )
( _Naufal_ )
*_ABIN DAKE CIKIN ZICIYA_*🧡
_HAFSAT RANO_
( _ruhi daya_ )
( _Sauyin qaddara_ )
( _Daurin goro_ )
*_MIN QALB_*❤️
_MAMUHGEE_
( _buri daya_ )
( _tarayya_ )
( _eznah_ )
Duka BIYAR 5 zaku samesu akan garabasar naira 700 kacal,
Guda hudu 4 Kuma 500,
Guda uku 3 Kuma 450,
Guda biyu 2 Kuma 400,
Guda daya akan 300.
Ma'ana
Each one is 300
2 is 400
3 is 450
4 is 500
5 is 700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇
ACCOUNT NO- *0812652655*
ACCOUNT NAME- *HAFSAT LAWAN GAMBO*
BANK NAME: *ACCESS BANK*
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇
0903 234 5899
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇
09033181070
Karku Bari ayi Babu ku domin wannnan salon na daban ne
SABUWAR SHEKARA
SABON SALO
TEAM#ZAFAFABIYAR🔥*Wannan littafin na kudi ne idan kina so ki karanta ki tuntubi numbobin nan*
*0903 234 5899*
Or
*09033181070*
© Hafsat Rano
Page 10
*
Daga littafin tayi da nufin chanja masa waje takardar ta fado, yar karama ce me dan fadi, jikin ta da zanen heart kalar red, daga sama an rubuta _Amrah_, zama tayi ta bud'e a hankali, tabi rubutun da kallo yadda ya tsaro kamar ba da pen aka rubuta shi ba.
_The first time i saw you, I can see we are made for each other, your eyes so gentle, your smile so true._
_You are soul, my heart, my eternal peace of mind, my oneness._ _please accept this as a token of my love for you_ _#With love Sultan💓_
Sake maimaita karantawa tayi, zuciyar ta na budewa kadan kàdan har ta gama budewa gaba daya, kalaman sa suka samu matsuguni me yawan gaske a cikin ta, sai ta lumshe idon ta, ta bud'e su tana shakar sanyayyiyar iska da taji lokaci daya ta chanja mata baki daya. Ita kad'ai tayi ta faman murmusawa tana sake kallon takardar da wani shauki da bata taba jin irin sa ba.
Wasan buya suka fara ita dashi, taki sam su hada hanya ma balle har ta kaisu ga yin magana, sosai hakan ke wahalar da zuciyar sa, amma kasancewar ba a gidan yake wuni ba sai ya zama ya kasa samun chance din da yake ta nema, yasan zuwa yanzu taga sakon sa, ya kuma tabbatar da samun karbuwar sa, saboda yadda take boye masa, hakan yasa ya samu peace of mind ya cigaba da karatun sa yana fatan haduwar su nan kusa.
Umma na lura da ita, tana kuma fatan hasashen da take ya zama gaskiya, ta matsu Abban su ya dawo suyi magana, dama yace mata akwai maganar da zasuyi shima amma yafi so suyi ta gashi gata, ga kuma Amrah, sai ita ma ta ajiye komai ta barshi zuwa sanda zasu dawo din.
Watarana Amrah taji shigowar Sultan falon, sai kuma taji hirar su da Adnan da alamun sun kwana biyu basu yi irin zaman ba tunda shima ya Adnan din ya fara masters dinsa Sai ya zama haduwar a zauna irin haka tana musu wuya, suna cikin hirar taji umma na kiran ta, dogon wando ne a jikin ta da katuwar rigar sanyi data xo mata guiwa sannan ta saka hula me girma data sauko ta bayan keyar ta sosai, ta kalli kanta a mudubi ta ga babu inda jikinta ke nuna wa, amma tasan umma sai tayi mata fad'a indai ta fito hakan musamman da Yan samarin suke gidan, dan madaidaicin veil ta ciro ta dora a saman kanta ya sakko har kirjinta ta fito, direct dakin yake kallon saboda haka tana fitowa dashi ta fara cin karo, ido daya ya kashe mata tayi saurin sauke kansa k'asa kirjinta na bugawa, ta wuce su ta shiga wajen Umman, chan ta fito ta wuce su taje kitchen, ta hado musu komai akan tray ta kawo inda suke ta ajiye musu, zata tashi Adnan ya tsaida ta.
"Amrah sultan zai yi magana dake."
Sai ya tashi, sannan yace
"Minti biyar na baka dan I'm very hungry wallahi."
"An gama babban yaya." Yace yana dariya.
Zama tayi a dan gefe ya kira sunan ta, ta amsa a ciki sosai,
"Har yanzu ba'a gama wasan yar buya buyan bane? Na fara shiga situation fa."
"Ni ba buya nake ba, kaine baka zama agidan yanzu."
"Karatun ne Amrah, akwai wahala da daukar time shiyasa."
"Best of luck." Tace tana waasa da fingers din ta
"Thanks, dama ina so naji if you ok, shisa ma na nemi alfarma wajen Adnan, tun da naga boye min ake."
"Uhmm." Tace tana murmushi.
"Shikenan bari muci abinci, sai dai a taimaka min a daina hanani ganin ki ko daga nesa ne pleaseeee."
Tashi tayi tana murmushi ganin Adnan ya dawo ta shige ciki. Tun daga lokacin komai ya chanja tsakanin ta da Sultan, ta bud'e masa birnin zuciyar ta sosai ya shiga ya yi wa kansa waje da zai yi wahalar fiddowa.
A lokacin kuma suka hau shirye shiryen tarbar su Afrah, Amrah tafi kowa murna dan ita bata labarin soyayyar da suke sha tafi so tazo ta gane wa idon ta, soyayya me tsafta ba irin soyayyar zamanin yanzu ba, basa taba kebewa idan zasuyi magana, sai da ma Adnan ya fara yi wa Umma maganar tayi kuma na'am da hakan sannan suka samu dama, sai ga Amrah ta ajiye kunya ta manta da nauyin baki, hira sosai suke da Sultan,komai zatayi sai ta fad'a masa shima haka, cikin kankanin lokaci suka shaku da juna sosai shakuwar da rabuwar su zatayi wuya.