Sashe 3
Abinda Ke Cikin Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
***Rayuwa ta cigaba da garawa cikin hukuncin Allah har zuwa lokacin da Amrah suka shiga primary 4 a lokacin ne kuma Abba ya samu invitation daga wata babbar university dake Canada, har lokacin Amrah na wajen Hajiya dan bata ma son zuwa gidan su sam saboda yadda umma ke mata fad'a saboda sangarcin ta, abu kadan sai ta bare baki tayi ta kuka, hakan ba karamin kona wa Umman rai yake ba, sai ta tattara ta, ta maida wa Hajiya ita.
Sana'ar snacks da foods Umma take, Babar caterer ce, sosai take samun manyan orders na biki, suna da manyan tarukan gwamnati, sai ya zama ta kara zama babbar mace da ake damawa da ita, amintar su da Mah-Mah bata chanja ba sam, sai ma kara karfi da tayi.
Haka yaran su ma komai tare sukayi, Duk wannan amintar Mah-Mah bata taba fadawa Umman cewa Sultan ba dan ta bane, kuma iya zaman su Umman bata taba ganewa ba sbaoda babu wani abu da zai nuna ma hakan.
Da daddare Abba ya dawo a gajiye saboda wani meeting da ya dauke su tsawon lokaci a Senate,wanka kawai yayi ya kishingid'a yana kallon news umma na jera masa kayan abinci a saman carpet din dake tsakiyar dakin.
"Ummah..." Ya kirata yana maida hankalin sa kanta, sai ta ajiye cup diñ hannun ta, ta nufe shi ta zauna a gefen sa tana tattara dukkan hankalin ta akansa don tasan maganar me muhimmancin ce .
"Na'am." Ta kalle shi, shiru yayi yana dan juya kansa sai kuma yace
"Ina ganin tare zamu tafi gaba daya da Mamana da Afrah, idan yaso Adnan ya zauna gidan Alhaji Sulaiman ko wajen Hajiya ya karasa shekara dayan data rage masa sai ya biyo mu, saboda gaba daya an samu change of plan ashe ba contract zan musu na two years ba, aiki ne na wasu shekaru masu yawa, kinga kuma tarbiyyar yaya mata sai da uba."
"Masha Allah." Tace tana murmushi
"Gaskiya ne, nima ina ta tunanin hakan sai dai Hajiya ko zata yarda, kaga ta shaku sosai da Amrah."
"Zanje na sameta zata yarda in sha Allah."
"Allah yasa." Tace tana murmushi, sai ya mike ya isa inda ta ajiye masa abincin, dawowa tayi gefen sa ta zuba masa suka cigaba da hirar yana ci.
***
Zaune yake yà kalmashe kafarsa yayi irin zaman dirshan din nan yana sauraren ta, yadda take magana kadai ya isa ka gane ranta ba daidai yake ba, be tanka ba har sai data dire sababinta ta d'anyi tsaki kadan tana kallon gefe, murmushi yayi yana sake fuskantar ta yace
"Kiyi hakuri Hajiya, dama saboda karatun chan yafi na nan shiyasa nake so mu tafi dasu din, a cikin kankanin lokaci ake gama wa a chan mukuwa nan ga yajin aiki ga abubuwan da zasu biyo bayan nan."
"Kudai dai kawai kuce kuna son yarku a kusa da ku, shikenan ya zanyi? Kira ta zan ku wuce yanzu kenan ko?"
Sai ya sake matsowa sosai yana son tabbatar da ya kwantar mata da hankali...
"Kiyi hakuri Hajiya, ai da saura ma tafiyar dama zamuje ayi musu passport ne gobe muna dawowa zata dawo ai."
"Shikenan! Bari na sa ta fito." Tace tana mikewa.
Da sauri ta saki labulen data makale a jiki tayi cikin dakin tana bubbuga kafarta irin na shagwababbun yara, shigowa Hajiya tayi ta dauki yar karamar jaka ta zuba mata kaya set biyu sai pants da vest ta mika mta
"Kwana biyu kawai zakiyi, duk wanda yayi miki ko kallon banza ne ki fad'a min."
Turo baki tayi ta karba, sai hajiyan ta sa mata dan madaidacin hijab suka fito, Abba na ganin su ya mike yana sallama da wanda suke magana a waya, ya kama hannun ta yana murmushi, dauke kai Hajiya tayi ta zauna tana son sakin ranta.
"Allah ya kiyaye, a gaida mutanen gidan."
"Amin Hajiya sai mun dawo."
Yace sannan suka fito zuwa inda ya ajiye motar sa.
* A kofar gidan yayi parking suka fito a tare, hannun sa cikin nata suka shiga ciki har lokacin yana amsa wayar da tun da suka tawo yake yinta wadda duk akan tafiyar ce, suna shiga Afrah ta taho da gudu ta d'ane ta,ganin ta yasa ta saki jiki ta dane ta suka sa dariya a tare suka shiga ciki, umma na zaune rike da wani littafi tana dubawa ta tashi tana wa Abba sannu da zuwa,.
"Ta yarda da biyo ka kenan."
Ta fad'a tana kallon Amranbbayan ta amsa gaisuwar ta, da kai ya amsa mata ya zauna cikin kujerar falon yana ajiye hular sa a saman hannun kujerar tare da cigaba da wayar da yake.
Hannun ta Afrah ta kama suka tafi dakinta, suka hau labarin makaranta da kawayen su na aji, da haka Umma ta shigo ta tadda su, hannun ta rike da kibiya da comb ta mika Amrah tace
"Ungo taya ta ku tsefe kannan idan yaso sai ta tayaki kema."
Karba tayi suka hau tsifar suna cigaba da hirar su, chan Umman ta leko tace su bar tsifar su ci abinci, rufe kan tayi muka koma falon, muka ci abinci sannan Umman ta karbi kibiyar ta karasa mata, nima tace zatayi min idan an yi sallar magriba ganin lokacin ya gabato.
***
Muna idar da sallah Umma ta kwala mana kira, muka zauna ta soma yi min tsifar sai aka turo kofar, daya bayan d'aya suka shigo Ya Safwan ne a gaba sai Ya Adnan sannan ya Sultan a karshe, kamshin turaren su ne ya cika falon suka zauna suka gaishe da Umman sannan suka zauna zaman cin abinci.
Mikewa umma tayi ta shiga ciki, da sauri Amrah ta dago kanta da tun dazu take son ganin su, a kan Sultan ta fara sauke idon ta yana kokarin kai abinci bakin sa, sai ya kware sosai ya shiga tari babu kakkautawa, da sauri Safwan ya balle ruwa ya bashi yasha still yana cigaba da tarin da sauri da sauri, fitowa umma tayi hannun ta dauke da plate da akayi rufe tayi saurin cewa
"Lafiya dai Sultan?"
"Kwarewa yayi umma." Safwan yace sounding kamar zai fashe da kuka
Sannu tayi masa ta tashi Adnan ya mikawa me delivery order da akayi mata dazu sannan ta dauko musu damammiyar fura a fridge. Sultan dai ne sha ba, sai ma ya mike ya fice da dan sauri
*_SMM OPANAGE_*
*_ZAFAFA BIYAR 2021_*🔥
_*SUKAR BAYA*_💚
_BILLYN ABDUL_
( _kwai cikin qaya_ )
( _raina kama_)
( _wutsiyar raqumi_ )
*_SIRADIN RAYUWA_*💛
_SAFIYYA HUGUMA_
( _alqawarin Allah_ )
( _daurin boye_ )
( _Dangantakar zuci_ )
💙
_*KIBIYAR AJALI..*_💜
_MISS XOXO_
(Sulke baya tsare ta sai ta wuce)
( _Igiyar zato_)
( _Kaimin halacci_ )
( _Naufal_ )
*_ABIN DAKE CIKIN ZICIYA_*🧡
_HAFSAT RANO_
( _ruhi daya_ )
( _Sauyin qaddara_ )
( _Daurin goro_ )
*_MIN QALB_*❤️
_MAMUHGEE_
( _buri daya_ )
( _tarayya_ )
( _eznah_ )
Duka BIYAR 5 zaku samesu akan garabasar naira 700 kacal,
Guda hudu 4 Kuma 500,
Guda uku 3 Kuma 450,
Guda biyu 2 Kuma 400,
Guda daya akan 300.
Ma'ana
Each one is 300
2 is 400
3 is 450
4 is 500
5 is 700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇
ACCOUNT NO- *0812652655*
ACCOUNT NAME- *HAFSAT LAWAN GAMBO*
BANK NAME: *ACCESS BANK*
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇
0903 234 5899
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇
09033181070
Karku Bari ayi Babu ku domin wannnan salon na daban ne
SABUWAR SHEKARA
SABON SALO
TEAM#ZAFAFABIYAR🔥
[3/4, 11:35 PM] Maman Maryam: *_Abinda Ke Cikin Zuciya_*
©®*_Hafsat Rano_*
Free page (4)
***
Tashi yayi da sauri ya shiga contact yayi dailing number Sultan, ringing tayi, tayi be daga ba, sai ya ajiye yana jin wani feeling me karfi na shigar sa, text message ne ya shigo wayar ya duba sai ya ga Sultan ne ya turo masa message
"Ina tare da supervisor dina ne, call back if it's urgent."
"No take care." Yayi masa reply ya ajiye wayar a saman mirror din dakin ya fad'a toilet, wanka yake yana murmushi shi kadai, ya sameta ya gama yasan, shiyasa ba zai yi k'asa a guiwa ba wajen xuwa ya samu Hajiya da maganar ba. Ko da ya fito ya shirya tsaf cikin kananan kaya da sukayi masa kyau ya fesa perfs masu kamshi ya rufe dakin ya bi corridor zuwa shashen iyayen su. Mah-Mah na bawa me aikin ta sautu ya shigo yana d'an kad'a kansa kadan cikin farin ciki, kallon sa tayi, ta zauna tana bin ba'asin mood din sa da ta gani.
"Wannan farin cikin kamar wanda akayi wa kyautar mata."
Tace tana kallon sa, sosa kansa yayi ya saki dariya kadan yace
"Gidan Hajiya zani na gaishe ta, rabona da gidan tun kafin Adnan ya tafi, kar tace dan baya nan ne muka dauke kafa."
"Ka kyauta, shi sultan ya zama agogo sarkin aiki, yace min yau sai dare ma zai shigo gida saboda wani abu da zasuyi a clinic ko me ma yace ne? Yaren nasu ne sai su."
"Eh haka yace min, na kirashi ma yana tare da supervisor din sa."
"Ok Allah ya taimaka wannan karatu me wahala, ko da yake da an gama shikenan."
"Balle ma nasu, sai dai k'wari irin sa dama ba irin namu na masu small brain bane."
Sai ya mike
"Bari naje Mah-Mah, dan Allah yau da daddare ayi mana tuwo miyar zogale, irin na Umma dan Allah Mah-Mahn mu."
"Toh ai ban iya irin nata ba sarkin iyayi." Tace tana dariya
"Please please sai na dawo, yau a farin ciki nake matuka, I can't wait Sulty ya dawo na siyar masa da jaridar."
Yace yana yin gaba, daga murya tayi tace
"Idan tayi wari maji ai, magulmata."
Dariya yayi ya fice yana jin shi on top of the world baki daya.
Motar sa ya shiga ya bata wuta bayan ya kunna wakar soyayya ya nufi gidan Hajiya domin isar da sakon zuciyar sa.