Sashe 30
Abinda Ke Cikin Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Shikenan." Tace ta kuma cigaba da zuzuta abin har sai da Mah-Mah ya yarda hakan shine daidai. Da suka koma gida ta saka ta, ta kira Sultan akan ta tambaye shi, ta kuma kira,sai dai amsar daya bata kai tsaye tasa ta sake gasgata maganar Hajiya Umman. Da farko ta tambaye shi ya karatu,sannan tace ko yasan abinda ke tsakanin Safwan da Amrah, kai tsaye yace mata Eh dan shi be gane komai ba, aikuwa ta rufe shi da fad'a ta kuma fad'a mishi abinda be taba tunanin zata iya fad'a mishi ba, ba sunayen da ta kirashi dashi bane suka fi damun sa, cewa da tayi baya son Safwan yana so yaga bayansa ne yafi d'aga masa hankali, yayi kokarin fahimtar da ita abinda take tunani ba haka bane amma sam ta maki bashi damar hakan, tace kuma yaje dan ta tabbata sako ya riski gidan su Amrah tunda hakan ya zaba. Hankali a tashe a Isa gidan, ya kuma tsaya ya kasa motsawa yana jin yadda sautin kukan ta ke fita a hankali. Jin kamar motsi yayi ya dago kansa da sauri,Umma ce a tsaye gaban sa, fuskar ta babu yabo babu fallasa tace masa
"Kayi hakuri Sultan, kowanne bawa da ka gani a duniyar nan da tashi kalar jarabawar,wannan yana cikin taka kalar jarabawar, ina fatan zaka karbe ta hannu biyu ba tare da ka matsa da tunanin me yasa hakan ta faru dakai ba, hakika Allah ne shaida ta, naso tarayyar ku da Amrah, ina kuma so har yanzu ba wai na daina bane, sai dai dukkanin mu a karkashin ikon Hajiya muke, dole ne duk abinda ta yanke mu bi idan har muna son ganin daidai a rayuwar mu, ba wai kuma dan mun yarda da abinda aka samu wasu suka je suka fad'a akan ka ba, sai dan kasancewar ta uwa a garemu."
Sai ta juya ta fara kokarin barin wajen
"Kayi hakuri watarana sai labari."
"Nagode Umma." Yace yana murmushi sannan yace
"Komai aka fad'a akai na gaskiya ne umma, bani da kowa hasalima bansan waye ni ba, sai dai ban taba jin hakan a matsayin wani abu da zai hanani rayuwa me inganci ba, nasan ubangijin da ya halicceni Ya fini sanin dalilin da yasa Ya kaddara min rayuwa ta a haka,ina kuma gode Masa bisa ga ni'imomin da ya lullube rayuwa ta dasu."
"Madallah da kai, Allah yayi maka albarka."
Ciki ta wuce ta dangana da dakin ta na kwana dan tana bukatar hutawa, tun bayan kiran Hajiya da tayi wa Abba, ta kuma jaddada masa akan lallai lallai duk abinda ya rage masa a kasar nan ya kammalashi nan da d'an lokaci kad'an ya tattaro ya dawo gida sannan ta kuma jaddada masa auren Safwan da Amrah ba fashi ta kuma bashi LABARIN abinda aka ce akan sultan din, yayi mamaki sosai sai dai daga shi har Umman basu yarda Sultan zai iya aikata cutar wa ga kowa ba balle Safwan da duk suka shaida da irin yadda suka shaku da junan su.
Saboda haka ya tara yaran nasa ya sanar dasu abinda mahaifiyar sa tace ya kuma bawa Amrah hakuri ya roke ta da tayi musu biyayya in Sha Allah zata ga daidai a rayuwar ta.
KUNA BUƘATAR A TALLATA MUKU KAYAN SANA'ARKU A PAGES ƊIN BOOKS ƊIN ZAFAFA BIYAR 2021?.
To kuzo ga dama ta samu💃🏻💃🏻.
Ina ma'abota son a tallata musu hajojinsu a kafafen yanar gizo suke?.
Tofa kuzo dama ta samu, dan jerin gwanon haziƙan marubanku ƴan biyar sun fiddo muku da hanyar da kuma kasuwancinku zai zagaya lungu da saƙo ta dalilin shafukan littatafai.
Ga duk mai buƙatar a saka masa tallan kayan sana'arsa a shafin littatafan mu na zafafa biyar zai iya tuntuɓar waɗan nan Numbers 0903 234 5899 or 09033181070 ta WhatsApp, idan har agama buks ɗin kana buƙata a sakamaka talla zamu saka maka akan farashi mai sauƙi. Idan kuma wasu adadin pages kake buƙata koda ɗaya ne duk zamu saka maka akan farashi mai sauƙin gaske🤓.
Kuyi maza ku kawo, mai haja shike talla, mai saya kuwa shike neman sauƙi😻😻😄🤗.
______________________
_ZAFAFA BIYAR 2021_*🔥
_*SUKAR BAYA*_💚
_BILLYN ABDUL_
( _kwai cikin qaya_ )
( _raina kama_)
( _wutsiyar raqumi_ )
*_SIRADIN RAYUWA_*💛
_SAFIYYA HUGUMA_
( _alqawarin Allah_ )
( _daurin boye_ )
( _Dangantakar zuci_ )
💙
_*KIBIYAR AJALI..*_💜
_MISS XOXO_
(Sulke baya tsare ta sai ta wuce)
( _Igiyar zato_)
( _Kaimin halacci_ )
( _Naufal_ )
*_ABIN DAKE CIKIN ZICIYA_*🧡
_HAFSAT RANO_
( _ruhi daya_ )
( _Sauyin qaddara_ )
( _Daurin goro_ )
*_MIN QALB_*❤️
_MAMUHGEE_
( _buri daya_ )
( _tarayya_ )
( _eznah_ )
Duka BIYAR 5 zaku samesu akan garabasar naira 700 kacal,
Guda hudu 4 Kuma 500,
Guda uku 3 Kuma 450,
Guda biyu 2 Kuma 400,
Guda daya akan 300.
Ma'ana
Each one is 300
2 is 400
3 is 450
4 is 500
5 is 700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇
ACCOUNT NO- *0812652655*
ACCOUNT NAME- *HAFSAT LAWAN GAMBO*
BANK NAME: *ACCESS BANK*
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇
0903 234 5899
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇
09033181070
Karku Bari ayi Babu ku domin wannnan salon na daban ne
SABUWAR SHEKARA
SABON SALO
TEAM#ZAFAFABIYAR🔥
Abinda Ke Cikin Zuciya
Page 15
Hafsat Ranowww.instagram.com/zeeherbalsaphrodisiac.
_*ASSALAMU ALAIKUM SISTERS..!_*
_*INA MASU NEMAN INDA ZASU SAMU INGANTATTUN: _*
_*HERBALS APHRODISIAC MA’ANA NA GARGAJIYA BANA HADIN BATURE BA MAI SIDE EFFECT..?_*
_*TO KU MATSO, DOMIN NESA TAZO KUSA.._*
_*ZEE HERBALS APHRODISIAC_*
_*ZEE HERBALS APHRODISIAC_*
_*ZEE HERBALS APHRODISIAC_*
_*MUNZO MUKU DA INGATTTUN KAYAYYAKI WANDA ZASU GYARA KI CIKI DA WAJE_*
_*MUNADA SUPPLEMENT MASU GYARAN JIKI DANA FATA, WANDA ZASA SAKI KIYI SHEKI FATAR KI TAYI LAUSHI. TAYI LUWAI LUWAI TAMKAR TA JARIRAI_*
_*AKWAI SUPPLEMENT NA KAYAN MATA WANDA ZASU GYARA KI, KIJI KI TAMKAR BUDURWA, SUPPLEMENTS DINMU BASU DA SIDE EFFECT, DOMIN AN HADO SU NE DAGA INGATTATTUN ITATUWA, WATO NATURAL PRODUCTS NE ACIKI._*
_*KAI BA ANAN KADAI MUKA TSAYA BA, MUNA DA INGATTUN KAYAYYAKIN MATA WANDA KESA KISHIYA KWAFA, WANDA DUK INDA SARAUNIYA TAKAI KIN WUCE, WANDA ZASU TSATSO MIKI MARTABAR KI DA KIMAR KI_*
_*AKWAI INGATTATTUN MAGUNGUNA, NA CUTUTTUKAN DA SUKA SHAFI DAN ADAM DAMA JINNU.. KAI DAMA WANDA BAMU AMBATA BA.. ZEE HERBALS APHRODISIAC (MASARAUTAR INGATTATTUN MAGUNGUNA KENAN)_*
_*KYAU, ARHA, INGANCI, RAHUSA... SAI ZEE HERBALS APHRODISIAC_*
_*MANHAJOJIN MU NA SOCIAL MEDIA: KAMAR INSTAGRAM DA WHATSAPP DAMA NAMBAR TARHON MU: DOMIN SHIIGA KUGA IRIN KAYAYYAKIN MU TUNTUBE MU TA_*
_INSTAGRAM LINK DIN MU:_
www.instagram.com/zeeherbalsaphrodisiac
_WHATSAPP LINK DIN MU:_
https://Zeeherbalsaphrodisiac.whats.bz
_NAMBAR TARHON MU_
08169380189
_*DA A BAKA LABARI GWARA KA BAYAR.. KIZO A DAMA DAKE YAR UWA, KI ZAMO DAYA DAGA CIKIN KASAITATTUN MATA MASU AJI.. MUNA GARIN KATSINA, SANNAN KAYAN MU MUNA BADA SU AKAN FARASHIN SAYA ‘DAI DAI KO SARI.. MUNA TURA KAYAN MU A KO’INA A FADIN NAJERIYA._*
_*BE YOUR OWN BOSS, BUILD YOUR OWN EMPIRE, BE THE WHOLE WORLD OF HIS MAJESTY( YOUR HUBBY) BE THE ONLY CENTER OF ATTRACTION WITH ZEE HERBALS APHRODISIAC. OUR PRODUCTS LASTS LONGER AND VERY EFFECTIVE. NO SIDE EFFECTS. AVAILABLE N WHOLESALE/ RETAILS.. DELIVERY IS NATIONWIDE. 100% TESTED AND TRUSTED_*
_*17/18_*
*MASARAUTAR BASANNABAS*
Bashi da wata dama ko karsashi da zai kaiwa wani kukansa bare a ashere mishi. Kiri-kiri yana son bayyana abu a zahirance amman sai ya kasa, yaji tamkar ana shake masa wuya. Tsaye yake jikin taga yana hangen duk wani motsin masu yawo a can harabar gidan, sannu a hankali ya hango mahaifiyarsa tana tafiya jikin ta sanye da mayafi, wanda alama suka nuna daga wani wajen ta dawo. Salman ya dauke fuskar sa daga kallon ta tare da takawa a hankali yaje ya zauna daga kan kujerar da ya taso.
“Assalamu alaikum.”
Cikin ransa ya amsa be ce komai ba bare ya dago dan ganin wace ce, muryar ta kawai ta shaida masa cewar jakadiya ce.
“Allah ya taimaki sarkin sarakuna, an buga an barka mazan fama. Uwar gida kuma gimbiya tace a yi mata iso wajan ka.”
Kamar yace a'a saboda shi a yanzu yana da bukatar nazari akan abin da yake shirin yi na auran da zai yi, yana so ya zurfafa tunaninsa ta yadda zai yi ya ware inda zai sanya amaryar idan an daura aure an kawo ta gidan, saboda yasan dole azo a nemi muhallin da zai ajiye ta. Da yake Jakadiya tasan halinsa na shariya, hakan yasa ranta be baci ba har lokacin da ya ga dama yace mata.
“Kice bacci nake ji.”
Ta kuma russunawa tare da sunkuyar da kai cike da girmamawa tace.
“Gyaraaa kintse sarkin sarakuna, zanje na gaya mata kamar yadda kace.”
Shi dai be kuma cewa komai ba har ta fita daga dakin, yana zaune ya rasa wane irin tunani zai yi. Jakadiya ta kuma dawowa da alama ma dai ita kanta uwar gidan nashi tana bakin kofa dan yaga Jakadiyar ba ta jima da fita ba yaga ta dawo, yaja tsaki a cikin ransa, zuciyar shi tana zugi saboda wasu mutum biyu da kwakwalwarshi take ta son tuna masa ko su waye a gurin shi amman ya kasa tantance ainahin su.
“Allah ya ja da ran sarkin Basannabas, uwar gida tana neman afuwa dai akan son ganin nan naka. Tace kanta bisa wuya, ka tausaya ka bata damar shigowa ciki.”
Hannunsa kawai ya daga kuma Jakadiyar ta fahimta dan tashi kawai ta yi taje ta sanar da ita sai gata ta shigo. Tana shiga Jakadiya ta yi sauri ta nufi sashen Gimbiya Jaleela wato kishiyar mahaifiyar sarki Salman. Hango ta tayi tana sakkowa daga bene cikin shiga ta alfarma, tana hango Jakadiya ta kuma tsuke fuska dan dama bata sakar mata fuska duk kuwa da irin yadda munafincin da take kawowa daga lungu da sakon cikin masarautar.
“Takawarki lafiya farin cikin marigayi sarki Aliyu, uwar marayun masarautar Basannabas, farin ciki da walwalar bayin Basannabas. Allah ya kara miki lafiya da nisan kwana uwar daki na mai share min kuka.”
Sai da tazo ta zauna ta gyara zama sannan ta kalli Jakadiya cike da iko tace.
“Jakadiya meke tafe dake? Ina fatan dai kin zo min da labarin da zai sanyaya min zuciya ta.”