Sashe 36
Abinda Ke Cikin Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Waye Mas’oud kuma? Du basu bane. Wani ne daban yazo neman auren ta. Shine take wannan kukan batasan wanene ba..”
“Kuma Daddy ya yadda?”
“Kwarai kuwa.. Yace ma afara shiri sabon sati me kamawa zaayi bikin.”
Hameeda ta tabe baki,
“Allah ya raka taki gona..”
Shukra ma jin ba Mas’oud bane sai ta samu kanta cikin jin dadi,
“Masha Allah! Allah ya kai mu.”
Harara Mami ta dankara mata. Tanemi waje ta zauna,
“Gwara kuma ku fito da mazajen aure...”
“Soon In Shaa Allah!” Cewar Shukra tana murmushi.
Hameeda khma ta shiga raba idanuwa. Haka dai suka tasa zancen auren agaba sunata ta kwashewa dije albarka. Musanman Mami dake bakin cikin auren dw zatai. Amma Idan ta tuno kila ba auren jin dadi bane sai ta shiga murmushi kuma tana k’ada k’afa.
Ni kuwa inacan d’aki ina kuka. Ba kalar wanda ban ba. Kai har karamin hauka sai da nayi. Naita buga kai na ajikin bango duk ya daddauje. Naita bori. Ina tunanin ko hada kayana zanyi na gudu ne yadda ake a film. Wata zuciar tace bakisan halacci ba.
Dole nayi hak’uri zuciya mai halacci bata manta alkhairi komai girman sharri . Kawu daddy ya zamar min uba ya zamarmin uwa. Shine gatana. Yana gatantani fiye da tunani. Me yasa zan bijirewa abinda yake so ya kuma nuna isa akan sa? Wacece Ni? Dole na hakura. Illa dai koma wanene ya yankemin buri na na auren Mas’oud saiga rayuwa. Wallahi sai ya bambancewa aya zakinta na shiga hurumin soyayya da yayi. Ina ruwan sa? Lallai ni na hadu da sharrin late comer mai datse farin cikin zukatan masoya biyu . Bansan ka ba, Dan jaraba da kalata kace ni kakeson aura? Wannan wacce irin bahaguwar kaddara ce? Wata zuciar tace taki kaddarar kenan Khadija. Zaki shiga wata ukubar rayuwar kenan ta uku. Na bigi wajen kirjin nawa inda zuciar take tamkar dai zaucacciya. Ni kadai nace ah k’arya kike wallahi sai dai shi ya shiga uqubar rayuwa. Ba shine ya ce yaji ya gani yana so ba? Ai kuwa zai San ya tafka babban kuskure.
Mas’oud sai kira na yake na kasa dauka. To me zance masa? Koma menene shi ya janyo mana wallahi. Ni dai ranar gaba d’aya haka na yita rabi kuka rabi zancen zuci, rabi magana ni kadai. Wani lokacin kuma na bubbuga kai na a jikin gado. Wayata kuwa daga karshe kashe ta ma nayi gaba d’aya. Oh ni dije. Wai ni za’aiwa auren dole da wanda bansani ba? Kuma cikin wata d’aya jal aka gama komi. Nashiga uku sau dubu uku. Haka nayita sallolin nafila ina wa Allah kuka a sujjada kan ya tarwatsa wannan auren da za'a yi min koda kuwa anzo daurawa ne......
ZAFAFA BIYAR
NA KUDI NE:::
Duka BIYAR 5 zaku samesu akan garabasar naira 700 kacal,
Guda hudu 4 Kuma 500,
Guda uku 3 Kuma 450,
Guda biyu 2 Kuma 400,
Guda daya akan 300.
Ma'ana
Each one is 300
2 is 400
3 is 450
4 is 500
5 is 700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇
ACCOUNT NO- *0812652655*
ACCOUNT NAME- *HAFSAT LAWAN GAMBO*
BANK NAME: *ACCESS BANK*
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇
*+234 903 234 5899*
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇
*09033181070*
Karku Bari ayi Babu ku domin wannnan salon na daban ne
SABUWAR SHEKARA
SABON SALO
TEAM#ZAFAFABIYAR🔥.
[3/30, 9:40 PM] Maman Maryam: Hafsat Rano
17
www.instagram.com/zeeherbalsaphrodisiac.
_*ASSALAMU ALAIKUM SISTERS..!_*
_*INA MASU NEMAN INDA ZASU SAMU INGANTATTUN: _*
_*HERBALS APHRODISIAC MA’ANA NA GARGAJIYA BANA HADIN BATURE BA MAI SIDE EFFECT..?_*
_*TO KU MATSO, DOMIN NESA TAZO KUSA.._*
_*ZEE HERBALS APHRODISIAC_*
_*ZEE HERBALS APHRODISIAC_*
_*ZEE HERBALS APHRODISIAC_*
_*MUNZO MUKU DA INGATTTUN KAYAYYAKI WANDA ZASU GYARA KI CIKI DA WAJE_*
_*MUNADA SUPPLEMENT MASU GYARAN JIKI DANA FATA, WANDA ZASA SAKI KIYI SHEKI FATAR KI TAYI LAUSHI. TAYI LUWAI LUWAI TAMKAR TA JARIRAI_*
_*AKWAI SUPPLEMENT NA KAYAN MATA WANDA ZASU GYARA KI, KIJI KI TAMKAR BUDURWA, SUPPLEMENTS DINMU BASU DA SIDE EFFECT, DOMIN AN HADO SU NE DAGA INGATTATTUN ITATUWA, WATO NATURAL PRODUCTS NE ACIKI._*
_*KAI BA ANAN KADAI MUKA TSAYA BA, MUNA DA INGATTUN KAYAYYAKIN MATA WANDA KESA KISHIYA KWAFA, WANDA DUK INDA SARAUNIYA TAKAI KIN WUCE, WANDA ZASU TSATSO MIKI MARTABAR KI DA KIMAR KI_*
_*AKWAI INGATTATTUN MAGUNGUNA, NA CUTUTTUKAN DA SUKA SHAFI DAN ADAM DAMA JINNU.. KAI DAMA WANDA BAMU AMBATA BA.. ZEE HERBALS APHRODISIAC (MASARAUTAR INGATTATTUN MAGUNGUNA KENAN)_*
_*KYAU, ARHA, INGANCI, RAHUSA... SAI ZEE HERBALS APHRODISIAC_*
_*MANHAJOJIN MU NA SOCIAL MEDIA: KAMAR INSTAGRAM DA WHATSAPP DAMA NAMBAR TARHON MU: DOMIN SHIIGA KUGA IRIN KAYAYYAKIN MU TUNTUBE MU TA_*
_INSTAGRAM LINK DIN MU:_
www.instagram.com/zeeherbalsaphrodisiac
_WHATSAPP LINK DIN MU:_
https://Zeeherbalsaphrodisiac.whats.bz
_NAMBAR TARHON MU_
08169380189
_*DA A BAKA LABARI GWARA KA BAYAR.. KIZO A DAMA DAKE YAR UWA, KI ZAMO DAYA DAGA CIKIN KASAITATTUN MATA MASU AJI.. MUNA GARIN KATSINA, SANNAN KAYAN MU MUNA BADA SU AKAN FARASHIN SAYA ‘DAI DAI KO SARI.. MUNA TURA KAYAN MU A KO’INA A FADIN NAJERIYA._*
_*BE YOUR OWN BOSS, BUILD YOUR OWN EMPIRE, BE THE WHOLE WORLD OF HIS MAJESTY( YOUR HUBBY) BE THE ONLY CENTER OF ATTRACTION WITH ZEE HERBALS APHRODISIAC. OUR PRODUCTS LASTS LONGER AND VERY EFFECTIVE. NO SIDE EFFECTS. AVAILABLE N WHOLESALE/ RETAILS.. DELIVERY IS NATIONWIDE. 100% TESTED AND TRUSTED_*
*Nigeria*
Aikawa Hajiya tayi wajen su Daddy akan su zo asa musu rana wanda wani k'anin Abba ta wakilta akai shi kuma ya kirasu ya sanar dasu, murna wajen Safwan da Mah-Mah ba'a magana, Daddy ya aika wani abokin sa da k'anin sa suka je, aka saka ranar bayan an lissafa daidai lokacin da zasu dawo da wata daya cif, sannan Hajiya ta kira Abban ta gaya masa yadda akayi, yace duk yadda akayi yayi daidai, albarka tayi ta shi masa zuciyar ta fes zata yiwa Amrah abinda take so, dama kuma ta gama shiryawa da ta dawo za'a soma yi mata magungunan musulunci wanda zai taimaka kafin auren ta dawo hayyacin ta, kamar yadda baiwar Allah nan ta fad'a mata. Kuma itama dama taga alamun hakan dan yadda iyayen Amrah din ma kad'ai suke nunawa zai tabbatar maka da ba haka ya bar su ba, dan Abban ya fara yi mata zancen ta katse shi dan bata ma son ji balle ranta ya kai ga baci.
Duk abinda ke faruwa Safwan na kiran Sultan ya fad'a masa, duk da be boye masa gaskiyar abinda ke faruwa tsananin sa da Amrah din ba na rashin daukar wayar sa da takeyi, amma sakon da take turo masa duk safiya duniya shi kad'ai ya isheshi, sai kawai ya bar komai a haka ya dauka ko wayar ce bata so, duk da sakon baya nuna kai tsaye kalaman soyayya amma shi hakan ma ya isheshi. Da wannan kawai ya dogara yake kuma fatan zata chanja, idan ma bata chanja ba shi yasan yadda zai ya chanja ta idan komai ya tabbata. A duk sanda ya fad'a masa wani abu daya danganci Amrah ranar wuni zaiyi yana shan maganin ciwon kai, dan yadda kan zai ta sara masa kamar zai raba haka yake ji, tun yana daukar abin wasa har ciwon kan ya kwantar dashi, yayi wajen sati yana jinyar kansa da zuciyar sa kafin ya sake mikewa ya koma abinda yake ganin shine k'adai gatan sa a yanzu. Mafiya yawan lokuta yakan kin daga kiran Safwan da gaske dan shi kad'ai yasan kalar tashin hankalin da yake shiga, daga baya ma sai ya bashi uzurin karatun yayi zafi ya kashe wayar baki dayan ta yayi concentrating a karatun sa.
Komawar sa makaranta ya karasa shi ya dukufa sosai akan karatun nasa, a tunanin sa hakan zai mantar da shi komai sai dai ya kasa cire ta daga zuciyar sa ko da na sakan daya ne, duk kuwa da yadda be sake zuwa gidan ba amma babu wani chanji, haka ya cigaba da gurgurawa har zuwa ranar daya kammala, yasha wuya sosai dan idan ka ganshi zaka rantse bashi bane yadda ya rame ta fuska kad'ai zaka gane akwai damuwa a tattare dashi ga rashin samun abincin da yaka mata yaci hakan ya kara taimakawa wajen lalacewar tasa, sai dai yanayin jikinsa da yake kurman jiki ne dashi ba nuna komai ba, yana nan a ingarman namijin sa. Ranar daya gama ya had'a komai waje d'aya sai ya nufi gidan, yana zuwa ya tarar da suma sun kammala duk shirye shiryen tafiya, ya jima sosai a gidan amma be ga ko gilmawar ta ba duk da Afrah har inda take tazo ta gaishe shi, tun yana saka ran xata fito har ya hakura yayi haramar tafiya. Da yazo tafiya Abba ya fad'a masa yayi duk shirye-shiryen da zai yi ya gama ya fad'a masa ranar da zasu yi grad daga nan sai su ga sanda ya kamata su siya flight ticket don tare yake so su bar k'asar baki daya har Adnan, idan yaso shi sai ya dawo ya karasa karatun sa. Ya amsa masa da toh yayi musu sallama ya tafi.
Kai tsaye gidan ya wuce dan suma rabon su dashi tun zuwan da yayi sukayi magana da ita, sai dai suna haduwa da Baban dan wani lokacin takanas yake zuwa asibitin ya same shi har inda yake idan ya shigo check-up, sai ya zama yana jin komai a kanta dan sosai ya damu da ita dan lokuta da yawa tunanin halin da take ciki kan dameshi har ya dinga jin yana son zuwa ya sameta ko zai iya rage mata abinda take ji.
Yau a zuwan na musamman yayi, yana so ya fad'a musu tafiyar da zai yi sannan ya karasa jin labarin su ko dan yana jin da gaske zai iya yin wani Abu akai, Idan ya koma gida.
Kamar yadda ya yi tunani zasu ji idan suka ganshi hakan ce ta kasance dan yadda suka nuna tsantsar farin cikin zuwan nashi kad'ai ya isa ka gane yadda ya shiga zuciyar su, Baba ne ya kalle shi kallon tsanaki sannan ya soma magana.
"Muhammadu ya akayi ka rame haka, me yake damun ka?"
"Na'am Babah?" Yace yana son boye abinda baban Ke kokarin hangowa