Sashe 107
Abinda Ke Cikin Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Yanzu shikenan duk abinda zai shi sai dai ayi masa? Yanzu yana bukatar Amrah a kusa dashi amma kuma baya son ace sai ya saka wani wai yayi mata iso ko wani abu. Wayoyin sa ya tashi ya dauko da ya zube su a kan gadon yayi dialing din number ta, sai dai har ta gama ringing bata daga ba, yayi jifa da wayar yana jin shi gaba daya a takure.
Yana nan a kwance yaji anzo kofar dakin, sai kuma yaji magana kamar daga sama
"Ranka ya dad'e gimbiya tazo tana son ganin ka."
Da sauri ya mike yayi hanyar fita, sai kuma ya tuna wai fa shi Sarki ne, dunkule hannun sa yayi ya cije baki sa cikin jin haushi yace
"A shigo da ita."
Komawa yayi ya zauna, sai gata ta shigo sanye da alkyabba an mata kwalliya me sanyi da kyau, kallon ta yake har ta karaso, yanayin tafiyar ta ya nuna masa rashin kuzarin da take dashi, zaunar da ita yayi a gefen sa, ta sakar masa murmushi tace
"Congratulations,Allah ya sanya alkhairi,ya taya mu riko."
Sai hawaye shar-shar, da sauri ya sa hannu ya goge mata su yana girgiza mata kai
"Don't cry, idan kika yi kuka ni kuma me zanyi?"
"Bansan kukan yazo bane."
"Menene ya saki kuka? Kin takura ko?"
"Ni kawai yadda ake ta jaddada min nauyi ya hau kaina, nauyin mutane masu yawa, sai nake jin kamar ba zan iya ba, kamar I'm too small for that,kamar Ummi ce ya kamata ta karbi wannan wajen,duk na zama confused bansan me zanyi ba."
Juyo da ita yayi suna kallon juna...
"Trust me kinji? Zaki iya ba wani big deal bane, ita ma Ummin da haka ta fara, karki tashi hankalin ki zakiyi komai perfectly fine, I trust you nasan zaki iya, kawai nutsuwa zakiyi ki fuskanci komai, karki yi saurin yarda da kowa har sai kin tabbatar da mutum kin gamsu da halayyar sa, be very vigilant, gidan sarauta da mutanen cikin sarauta are very cunning, za'a iya shiga jikinki ayi abinda za'a cutar damu baki daya, sanin ABINDA KE CIKIN ZUCIYAR Mutum sai Allah, wani zai nuna maka soyayya a fili amma a cikin zuciyar sa ba hakan bane, baya kaunar ka baya son ci gaban ka, ki nutsu ki koyi komai, ki zama fearless karki yarda a taka ki, ki kuma zama me nutsuwa da sauraro wajen zartar da hukunci karki yi abu a cikin fushi you might end up regretting."
"Zanyi duk abinda kace in Sha Allah."
"Yawwa, that's my wife, ki taimaka min nima wajen nawa aikin dan mace tana taka rawa sosai mijin ta ya zama na gari ko akasin haka, ki zama me bani shawara idan kinga zanyi ba daidai ba, karki ji cewa ai ni Sarki ne ina da right nayi komai, a'ah duk abinda mukayi sai Allah ya tanbaye mu."
"In sha Allah."
"Allah ya taimaka mana ya bamu sa'a ya kare mu daga sharrin masu sharri "
"Amin ya Allah."
***
Yadda rayuwa ta juya wa bayin Allah da yawa zaka yi mamaki, Maman Yara ta samu wani dattijon mutum ta aura inda Maimartaba ya zamar mata uba Ummi kuma uwa sukayi mata komai, duk da ta girma amma hakan ba hana su yi mata duk abinda suka san zai faranta mata ba.
Haka ma Safiya, itama ta samu miji amma ita a wajen Masarautar ne, tayi auren ta ta tare a gidan sa, bata tafi da Aysha ba dan dama tana hannun Ummi tun dawowar su Masarautar, sai ya zama na sai Aminatu kawai. Watarana Sultan ya fita ya dawo bayan an gama case din Madaki inda aka sameshi da wasu mugayen halayen aka mika shi kotu ta yanke masa wasu shekaru a gidan kaso, hakan yasa Sultan ya kara tattare hankalin sa waje daya, yake gudanar da mulkin nasa cikin kwarewa da takatsantsan.
A wajen da Maimartaban yake shakatawa ya tadda shi, ya sallami kowa suka zauna, bayan sun gaisa ne ya kawo masa bukatar ya auri Aminatu ko dan saboda su Safwan da Muhammad, shiru Maimartaba yayi dan har ga Allah bashi da bukatar aure a wannan lokacin amma kuma tabbas ya kamata a san me yakamata ayi mata tunda tun farko sune suka bata mata rayuwa, gashi babu Maman Yara babu safiya zaman zai ishe ta.ce mishi yayi zai yi tunani zai shawara duk abinda ya yanke zai fad'a masa, haka kuwa akayi ranar gaba daya tunanin abin ya wuni, daga karshe dai ya tunkari Ummi da maganar duk kuwa da a tsorace yake da yadda zata dauki abun amma sai yayi mamakin data amsa kai tsaye ta kuma bashi goyon baya dari bisa dari. Ganin haka sai kawai ya kirawo Sultan yace masa ya amince, yaji dad'i sosai yayi ta godiya, babu bata lokaci aka daura auren na Maimartaba da Amaryar sa Aminatu.
Rayuwa ta cigaba da gangarawa, har Adnan yayi aure ya samu mata a nan cikin family su. Bayan bikin sa ba'a dad'e ba ita ma Afrah ta fitar da miji aka sha biki. Sultan ko nace Sarki Sultan yaso da Safwan akayi amma shi Safwan din be nuna interest dinsa akan abun ba shiyasa be masa maganar ba yayi shiru kar a zo a bata zumunci.
Bayan bikin Amrah ne kuma akayi bikin Aysha itama, Muhammad da Safwan kuma babu wanda yake ko maganar budurwa, musamman ma Safwan gwara shi Muhammad yana kokarin ganin ya samu wani abu a karatun da yake yi, tun dawowar su dama ya koma makaranta toh gaba daya hankalin sa ya karkata achan.
****
A tsaye take jikin window dakin ta dora hannayen ta a jiki ta bawa kofar dakin baya, a zahiri kallon yadda tsarin wajen yake take, amma kuma a bad'ini tunanin yadda al'amarun suka kasance take yi.
Yadda rayuwar ta chanja baki daya daga bigiren da suke zuwa wani bigire na daban, ta dauko su ta kawo su wata duniya daban ta wadda suka saba suka santa. Juyowa tayi gaba daya ta zurawa dakin ido tun daga kan makekeken gadon dakin xuwa kayan furniture's din dake dakin zuwa suturar ta dake damke a cikin wardrobe. Sauke nannauyar ajiyar zuciya ta da ta tuna abinda Maimartaba yace mata da yana yi musu nasiha. Girma ne ya hau kansu tabbas, girma irin na shugabantar al'umma masu yawa da mabanbantan halaye da d'abi'a. Dole ne komai ya chanja irin chanjawar da zaiyi daidaito da yanayin da suka samu kansu a ciki.
Da baya ta dawo tsakiyar dakin ta zauna, sai kuma ta mik'e ta sake komawa zuwa windown, ta daga gaba daya curtains din ta leka sosai, motoci ne manya suke shigowa cikin shashen nasu, da sauri ta saki labulayen, tayi saurin isa gaban mirror ta dauki turarurruka masu kamshi ta feshe jikin ta dashi, sannan ta bare wani chewing gum me sanyin kamshi ta jefa a bakin ta, ya tsiyayi humra ta shafe hannuwan ta da kasan wuyanta, ta koma ta zauna a gefen gadon tana jiran shigowar shi. Sallama Jakadiya tayi a kofar, ta bata izinin shigowa, zubewa tayi a k'asa kanta a duke tace
"Ranki ya dad'e, Maimartaba yana hanyar shi ta shigowa."
Daga mata hannu tayi, ta juya da sauri ta fice,tana fita kamshin turaren sa ya iso cikin dakin, had'e da takun tafiyar sa wadda ke cike da salo me matukar kayatarwa. Idon ta k'yer akan kofar har ya shigo gaba daya ciki. Nannauyar ajiyar zuciya ta sauke a fili, ta tashi da dan sassarfa ta isa gareshi. Hannun sa ya saka ya rungume ta a kirjin sa, ya sauke ajiyar zuciyar shima.
"Sannu da zuwa hayatee."
"Yawwa honey,Ashe haka nayi missing dinki? God kwanakin nan suna cikin boring kwanaki na."
"Nima haka, nayi missing dinka kamar Kamar me, gaskia ni mulkin nan ya fara isata, babu damar zama da mijin ka a duk lokacin da kaso, wani lokacin ma sai an baka izini haba."
Ta tura bakin ta gaba cikin takaicin abin
"Ni kaina ba dad'i nake ji ba wallahi."
"Toh ya zamuyi? Haka zamu hakura."
Tace lokacin da suke zama a kujerar dakin, damke hannun ta yayi, ya matso da ita jikin sa sosai, ya matsa da bakin sa yayi mata peck a kunci itama tayi masa, yace
"Guess what?"
"What!?"
"Umrah zamu tafi next week, daga nan sai mu wuce mu huta sosai, tunda abubuwan nan suka kasance bamuyi having time of our lifes ba, tun barin mu Toronto."
"Da gaske!?"
"Da gaske!"
"Wow, amma naji dad'i, ina zamu je? I'm stucked here wallahi, koman motsi idan nayi sai ace ranki dade me kike so? Na gaji."
Dariya ya kyalkyale da ita sosai, dan yadda tayi maganar da gasken ta gaji, daga ita har shi basu da interest a mulkin, shima dai kawai saboda ba yadda zai yi ne, Safwan ba wani lafiya ce ta ishe shi ba, Muhammad kuma karatu ma yake yanxu akwai long way a gaban sa, gashi Baba yace sam ba zai kara mulki ba ya gama a rayuwar sa, shiyasa bashi da option shima amma har ga Allah yana cutuwa da hakan.
"Nasan yadda kike ji, and I'm very sorry for that, mu kuma tamu kaddarar kenan."
"Haka ne, toh Alhamdulillah ya Allah."
"Yawwa that's my wifey, yanzu me kika tanadar min? Kinsan dai nayi kewar ki."
"Kawo kunnen ka."