Sashe 11
Abinda Ke Cikin Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk wajen mintuna sai ta duba ta gani ko tayi mata reply, har ta gaji ta kashe wayar gaba daya ta kwanta. Bata san sanda bacci ya dauke ta ba, sai farkawa tayi ta ganta tayi d'aid'ai iska na kad'a ta. A guje ta fad'a toilet ganin har ta fara makara ta dauro alwala tazo tayi sallah a dakin sannan ta fita zuwa kitchen.
Baccin da yayi ranar zai iya cewa ya dade beyi irinsa ba, jin sa yake so complete ba karamar yadda yake jin sa a dah ba. Ko da ya tashi ta karfin sa ya tashi, ya hau shiryawa a tsanake saboda zuwa ya fara abinda ya kawo shi. Yana juyo maganar Umma a falo da alama waya take, fitowa tayi ganin sa ta katse kiran tana sake fad'ad'a fara'ar fuskar ta, ya zame k'asa ya gaishe ta cike da girmamawa, ta amsa a sake.
Amrah na Kitchen jin maganar sa sai ta tsaya chak tana murmushi ita kad'ai, tana ji ya zauna bayan Umma tace ya zauna yayi breakfast kafin ya fita, sai kuma ta dan bude muryar ta kirata, wani irin zillo taji zuciyar ta tayi, taji kamar ba zata iya fitowa ba, sai data fara wanke hannun ta, ta goge sannan ta jero komai akan dan madaidaicin tray ta dauko ta nufi falon. Yana zaune yana facing hanyar kitchen din, idonsa tsaye k'em akan hanyar, tana fitowa ta soma ganin sa, shigar kananan kaya ce a jikin sa sun karbe shi sosai sai kamshin turaren sa daya cika wajen. Kamar zata hard'e haka ta daure ta karaso ta ajiye masa a gaban sa, ta dago zata mike yayi mata murmushin da ya saka ta kusan narkewa a wajen.
"Go...ood..morn..ing." Ta hadu su da k'yar tana yin gaba tayi hanyar kitchen din
"Goodmorning." Ya amsa yana sakin siririn murmushi da ya dan fitar da sauti kadan, tana kokarin shiga kitchen din ta tsinkayi muryar sa a tsakiyar kanta
"Thanks My Amrah."
Juyowa tayi ta kalle shi da d'an wasu dakiku,sai ta juya ta shige ciki da sauri. A jikin kofar kitchen din ta jingina tana maida numfashi,
"Me yake faruwa dani?" Ta tambayi kanta tana dafe gefen zuciyar ta.
Ta jima a tsaye har sai da umma ta shigo tana kare mata kallo, saurin barin wajen tayi ta hau wanke kayan da ta bata tana son daidaita kanta.
Bayan ya gama tana ji yayi ma umma sallama ya tafi, ajiyar zuciya ta sauke ta fito ta wuce dakinsu. Tana zuwa ta taga wayar ta na haske, ta sauri ta kai hannu zata dauka ta katse, Afrah ce, sai kawai ta bud'e whatsapp din ta dan tasan kila magana tayi mata taji shiru shiyasa ta kira, dama kuma ta matso tayi mata reply dan ta kasa gane kanta baki daya.
_"Yeeeeee, someone has fallen so deep._ Afrah tace da wani dan Emoji na tsokana
_"Is this Love?"_ tayi reply tana hasaaso abinda Afran zata ce, katse mata tunani tayi da dogon bayanin exactly yadda takeji, a karshe ta hada da tsokana. Kashe datar tayi ta ajiye wayar ta kwanta a hankali tana jin zuciyar ta bata yi mata adalci ba, daga ganin sarkin fawa sai miya tayi zaki? Idan kuma har abinda Afrah ta fad'a akan one side love gaskiya ne fa, Idan ta kasance shi bashi da feelings akanta fa? Ya zatayi kenan? Yadda take jin sa daga jiya zuwa yau wani babban al'amari ne me wuyar fassarawa.
Wunin ranar sukuku tayi shi, ta rasa abinda yake mata dad'i, duk sanda taji za'a bude kofa sai tayi tunanin ko shine, zuciyar ta na fisgarta zuwa son sake ganin sa. Har dare be dawo ba, da ta gaji da zaman sai ta koma daki tayi kwanciyar ta.
*Wannan littafin na kudi ne, idan kina so ki karanta ki tuntubi numbobin dake k'asan littafin*
"Idan nace ban taba ganin Safwan a irin farin cikin yau ba, banyi karya ba,kaga yadda yayi bayan na bashi labarin yadda kukayi da Prof."
"Ai nasan dole ne yayi farin ciki, ni kaina bazan iya misalta yadda na ke ji ba, Allah dai ya tabbatar da alkhairi ya nuna mana."
"Amin." Mah-Mah ta amsa tana cike da farin ciki.
A daki Umaimah na zaune gaban Mirror tana makeup, Afrah ta gama hada kayanta waje d'aya, dan a yau take son komawa gidan Hajiya, dan ta fara mata korafin ta ki zama anan ta gudu gidan yan gayu, dole ta sanarwa Mah-Mah zata tafi, duk da bata so ba amma da tayi mata bayani sai tace shikenan. Da kallo umaiman ta bita ganin taja jakarta zata fita
"Tafiya Zakiyi?" Ta tambaye ta, tana sauke brush din hannun ta
"Yeah, kina murna ne?"
"Mesa zanyi murna?"
"Naga kamar baki so zuwa na ba, yadda kike ta had'e min rai."
Sai ta share maganar tace
"Kina da number Ya Sultan ne? Ina so na kirashi nayi masa ya hanya."
Girgiza mata kai tayi tace
"Dama nasan bukatar ki ce ta kawo ki,bani da ita idan kin matsu ki tambayi Mah-Mah."
Tayi gaba abinta tana tsaki, ta tsani rainin hankali,bata kulata dan iskanci sai da ta ta, ta kawota. Idan itace ma Sultan ba zata iya da irin Umaimah ba, ba aji sam gashi bata da kunya ko kadan.
***Pheeewww....Long chapter😂😂😂😂 Read more goma⛹️⛹️⛹️⛹️⛹️⛹️⛹️ zamu hadu idan Allah ya kaimu gobe
Afwan!!!
KUNA BUƘATAR A TALLATA MUKU KAYAN SANA'ARKU A PAGES ƊIN BOOKS ƊIN ZAFAFA BIYAR 2021?.
To kuzo ga dama ta samu💃🏻💃🏻.
Ina ma'abota son a tallata musu hajojinsu a kafafen yanar gizo suke?.
Tofa kuzo dama ta samu, dan jerin gwanon haziƙan marubanku ƴan biyar sun fiddo muku da hanyar da kuma kasuwancinku zai zagaya lungu da saƙo ta dalilin shafukan littatafai.
Ga duk mai buƙatar a saka masa tallan kayan sana'arsa a shafin littatafan mu na zafafa biyar zai iya tuntuɓar waɗan nan Numbers 0903 234 5899 or 09033181070 ta WhatsApp, idan har agama buks ɗin kana buƙata a sakamaka talla zamu saka maka akan farashi mai sauƙi. Idan kuma wasu adadin pages kake buƙata koda ɗaya ne duk zamu saka maka akan farashi mai sauƙin gaske🤓.
Kuyi maza ku kawo, mai haja shike talla, mai saya kuwa shike neman sauƙi😻😻😄🤗.
______________________
_ZAFAFA BIYAR 2021_*🔥
_*SUKAR BAYA*_💚
_BILLYN ABDUL_
( _kwai cikin qaya_ )
( _raina kama_)
( _wutsiyar raqumi_ )
*_SIRADIN RAYUWA_*💛
_SAFIYYA HUGUMA_
( _alqawarin Allah_ )
( _daurin boye_ )
( _Dangantakar zuci_ )
💙
_*KIBIYAR AJALI..*_💜
_MISS XOXO_
(Sulke baya tsare ta sai ta wuce)
( _Igiyar zato_)
( _Kaimin halacci_ )
( _Naufal_ )
*_ABIN DAKE CIKIN ZICIYA_*🧡
_HAFSAT RANO_
( _ruhi daya_ )
( _Sauyin qaddara_ )
( _Daurin goro_ )
*_MIN QALB_*❤️
_MAMUHGEE_
( _buri daya_ )
( _tarayya_ )
( _eznah_ )
Duka BIYAR 5 zaku samesu akan garabasar naira 700 kacal,
Guda hudu 4 Kuma 500,
Guda uku 3 Kuma 450,
Guda biyu 2 Kuma 400,
Guda daya akan 300.
Ma'ana
Each one is 300
2 is 400
3 is 450
4 is 500
5 is 700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇
ACCOUNT NO- *0812652655*
ACCOUNT NAME- *HAFSAT LAWAN GAMBO*
BANK NAME: *ACCESS BANK*
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇
0903 234 5899
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇
09033181070
Karku Bari ayi Babu ku domin wannnan salon na daban ne
SABUWAR SHEKARA
SABON SALO
TEAM#ZAFAFABIYAR🔥*Wannan littafin na kudi ne, idan kina so ki karanta ki tuntubi numbobin dake kasan LITTAFIN*
Page 8
©Hafsat Rano
***Duk yadda Safwan yaso ya samu Sultan ya waya ya kasa samu, ya matsu ya bashi labari ya tayashi farin ciki, cigaba yayi da gwadawa har ya gaji ya ajiye, ya shirya ya nufi gidan Hajiya. A chan ya zauna har dare suna ta hira da Afrah, da zai tafi ya karbi number Amrah a wajen ta yayi saving. Allah Allah yayi ya isa gida ya kirata, yaji muryar ta me sanyi, yana isa ya fito ya zauna a saman motar sa, sannan ya fara kiran Sultan,cikin sa'a kuwa bugu daya ya d'aga,
"Ina ka shiga ne, wayar ka taki connecting tun rana nake trying."
"Ta samu ne? Ina chan na shiga school aiki ya rik'e ni, mutanen nan da gaske suke so suke sai sun karar da ruwan kai na tas, boko suke hadda na masifa wallahi."
"Kace kuna karbar gashi kenan."
"Daidai yadda ta kamata, abun ba sauki."
"Allah ya taimaka ya bada sa'a."
"Amin ya Allah, addu'ar kenan."
"Ya kaga kasar? Ji nake kamar nayi tsuntsuwa na biyo ka wallahi."
"Da komai yayi min yadda nake so, kana shan maganin ka ko? Kasan dai na ja maka kunne akan magani sosai bfr na tafi ko?"
"Ina Sha Oga Sir." Ya fad'a yana sara masa kamar yana ganin sa
"Good boy, mene labari? Yasu Mah-Mah da kowa da kowa?"
"Akwai latest news, amma wait su waye kowa da kowa? Baka tambayi kanwar ka Umaimah ba." Ya karashe da sigar tsokana
"Tasan tana lafiya ai, kasan munyi magana dazu da ita, nasan kai ka bata wannan number ko?*
"Matsa min tayi wallahi, da gaske fa take yarinyar nan."
"Toh Allah ya bata sa'a."
"Haka zaka ce?"
"Me zance? Bayan ni kai zaka aurar dani, idan ita ka zaba min ai shikenan Baba."
Dariya sosai Safwan yayi sannan yace
"No ba irin ta nake so ba, ina nan ina searching zan samo wadda ta dace da dan uwa na, wadda zata iya da I don't care attitude din ka."
"Best of luck." Yace yana kallon Adnan da ya shigo dakin da tab a hannun sa yana dannawa, gadon ya dane ya kwanta yana cigaba da abinda yake yana sauraron wayar da suke.
"Kamar kace akwai labari, kuma kayi shiru da maganar, sai ka gama wana ni zaka fad'a min ko?"
"At first da na kira da intention din fad'a maka nazo, sai dai bansan me yasa ba, nake jin ba yanzu ba, may be later..."
"May be never..." Ya amsa masa yana dariya
"No zan fad'a maka dole ne, amma ina so ka sake bani time, ka kuma tayani da addu'a."