Sashe 27
Abinda Ke Cikin Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga nurse din da take kula da ita sai Hameedah dake zaune tana danna waya. Dije kwance idanunta akan kofar tana jiran taga shigowar Shukrah sai kawai taga kayan fadawa irin na jikin wanda ya yi sanadiyyar kwanciyar ta a asibitin yanzu haka. Cike da tashin hankali tayi saurin rufe idanuwa da alama yanzu mugun tsoran shi take ji. Sallamar da ya yi ne tasa Hameedah dagowa nurse din kuma amsa masa tana mai tasowa dan jin abinda yake tafe dashi.
“Wani abun ya faru ranka ya dade?” Nurse d'in ta tambaya dan sanin karin bayani.
“Daga masarautar Basannabas ne aka umarce ni da nazo naga halin da yarinyar take ciki.”
Cikin sauri Hameedah ta taso, tsayawa tayi tana kallon bafaden tare da cewa.
“Okay sannu da zuwa, ni Yayar tace.”
“Masha Allah, ko zan samu ganin mahaifin ku dan na kara bashi hakuri akan abinda ya faru, da kuma jinkirin rashin zuwan wani daga cikin masarautar Basannabas ?”
Wayar ta dago ta shiga kiran daddyn su amman sam taki shiga not reachable. Ta sanar masa ta kasa samun wayar shi amman idan yazo zata gaya masa. Ya kuma kallon Dije wace har lokacin bata bude ido ba saboda haushin su da take ji, ya juya ya tafi. Yana tafiya babu jimawa Alhaji Isma'il ya dawo, suka bashi labari ya jinjina kai, kuma sannan haushin su shima da yake je na rashin nuna kulawarsu akan lamarin ya ragu. Gwamna ne kawai da shugaban yan makarantar da suka yi saukar sune kawai suka yi wani abu akan lamarin sai kuma yanzu da sarkin ya yo aiken dubiya, hannu na dukan cinya ba wani ihsani, a matsayin su na wadanda sune silaaa..
ZAFAFA BIYAR
NA KUDI NE:::
Duka BIYAR 5 zaku samesu akan garabasar naira 700 kacal,
Guda hudu 4 Kuma 500,
Guda uku 3 Kuma 450,
Guda biyu 2 Kuma 400,
Guda daya akan 300.
Ma'ana
Each one is 300
2 is 400
3 is 450
4 is 500
5 is 700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇
ACCOUNT NO- *0812652655*
ACCOUNT NAME- *HAFSAT LAWAN GAMBO*
BANK NAME: *ACCESS BANK*
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇
*+234 903 234 5899*
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇
*09033181070*
Karku Bari ayi Babu ku domin wannnan salon na daban ne
SABUWAR SHEKARA
SABON SALO
TEAM#ZAFAFABIYAR🔥Wannan littafin na kudi ne, AMANA CE, duk wanda yayi mana sharing dinsa shi da ALLAH! Idan kina/Kana so ki/ka karanta ki/ka tuntubi numbobin nan*
*0903 234 5899*
Or
*09033181070*
Heart
💓Page 14💓
***
Bayan tsawon lokaci sai ga wani cikin, tayi mamaki sosai dan ta fara tsorata da lamarin cikin nata musamman tun da tsohuwa Hajja kakar su Usman din ta taba ce mata tana zargin akwai sa hannu a yawan barin da take samu, tun daga lokacin sai ta dage da addu'a ba dare ba rana ta kuma yi kokari wajen karantar kowa dake kusa da ita har ma da na nesa, a hankali ta fara gane wannan shine yanayin gidan sarauta,akwai abubuwan da baki ba zai iya fayyace su ba, sai ta sake kame kanta da rage duk wani abu da take yi da. A hankali sai fuskanci komai, ta gane yadda mutanen cikin gidan zasu iya salwantar da rayuwar duk Wanda suka so a kuma lokacin da suka so, hakan yasa ta daina wasa ta zama me kamewa da aiwatar da komai cikin nutsuwa da takatsantsan.
Watarana da daddare bayan tayi ma maimartaba sallama bayan ya bata labarin yadda sukayi da yan uwan sa su Bello akan lallai sai ya kara aure kamar yadda yake a tsarin masarautar shi kuma ya fafure yace sam ba haka zai ba,dan shi akwai boko a tattare dashi dama chan kuma yana son matar sa so ba na wasa ba wanda ya lura kamar hakan na bata ran yan uwan nasa. A kasalance ta dawo daki ta kwanta dan bata jin dadin jikinta, tana jin ta haka sakayau kamar an cire wani abu me muhimmanci a tattare da ita,tana kwance ta saman curtains din dakin ta hangi inuwar mutum,lokacin cikin jikinta ya kai wata bakwai har da doriya, tayi matukar kokari wajen boye cikin dan idan ba kallon ta kayi sosai ba ba zaka gane ba, duk wasu abubuwa da zasu hada ta zama waje daya da mutane har su gane ta daina, ta kuma rok'i Usman akan kar ya sanar wa kowa su jira suga abinda Allah zai yi,da be yarda ba ya dage akan sanin dalili dan shi be ga amfanin boyewar ba tun da abin farin ciki ne amma sai tak'i, ta yi kokari tayi convincing dinsa.
Iska ce ta shiga da karfin gaske, alamun tasowar hadari a lokaci daya, yadda iskar take kad'awa da kuma yadda lokaci d'aya duhu ya mamaye dakin har bata iya ganin komai, tashi tayi a d'an firgice ta shiga kiran sunan amintacciyar baiwar ta, sai dai babu motsin kowa kuma babu alamun akwai wanda yake jin ta ma, ta sani yadda kofar bangaren nata ke cike da masu kula da bangare, sannan a ciki akwai bayi a kalla su bakwai da suke kwana a ciki, biyu daga ciki na zama daf da kofar ko da zata bukace su cikin dare. Mamaki ne ya kamata dan a yadda taji shiru ta tabbata babu kowa kenan a bangaren,toh ya akayi haka?
Takawa ta shiga yi a hankali da nufin fita, wani abu me yauki da bata san da zaman sa a wajen ba ya kwashe ta, tayi wata irin mummunar faduwa da azaba tasa ta kwalla gigitaciyar k'ara kafin a hankali idanun ta su rufe ruf ta daina sanin in da take.
Farkawa tayi ta ganta a kwance, hannun ta sakale da ruwan drip dake shiga a hankali, bin doguwar robar tayi da kallo har zuwa tsintsiyar hannunbta sannan tabi jikin ta da kallo zuwa saman cikin ta, babu komai kamar an shafe shi, da sauri tasa hannu a saman cikin nata.
"Sannu da tashi kinji?"
Tabi inda akayi maganar ta sauke ganin ta akan ta, karo na farko kenan da tazo in da take tun bayan da tayi aure, kasancewar akwai nisa da tazara sosai a tsakanin su yasa babu wanda ya taba leko tan ita kuma zuwan ta biyu kenan. Idan har lissafin ta ya zama daidai kenan ba yau abinda ya dawo mata aka ya faru da ita ba kenan? Bayan faduwar da tayi bata san me ya faru ba sai yanzu data farka ta ga babar Yayarsu Yaya Muhsina.
"Alhamdulillah sannu Maryam."
Ta sake cewa, bata iya amsa sannun ba sai tace
"Yaya yaushe kika zo? Ina cikin dake jiki na kuma?"
"Ciki Kuma? Ai kwana na uku anan sai yau kika farfado babu kuma wanda naji yayi maganar ciki ne dake dan likitan ma naji tana cewa kin auna arziki da baki rasa ranki ba."
A hargitse ta kalleta, kafin tayi magana aka bada sanarwa shigowar sa, yana sanye cikin shigar alkyabba fuskar sa a rufe ruf da nadi irin na sarakai, sai d'an siririn glass daya toshe idon sa dashi, a gaban gadon ya tsaya sannan ya yi mata sannu, sai taga kamar an chanja shi, kamar ba Usman din ta ba, me son ta da kula da ita, yadda ya tsaya da yadda yake bin komai da kallo ya nuna mata kamar yau ne zuwan sa na farko, ture tunanin komai tayi dan a lokacin so take kawai ta ji ina cikin jikin ta, sai dai abinda ya bata matukar mamaki be wuce yadda ya zura mata ido kamar a lokacin ne ya fara jin sunan ciki ma, sake tanbayar sa tayi lokacin da likitan ta shigo,ya kalli likitan yace
"Ina tunanin bata cikin hayyacin ta, ayi mata allurar bacci kafin ta farka ta dawo hayyacin ta."
Sai ya juyo gareta yace
"Ina tunanin mafarki kikayi Maryama,baki da ciki dama faduwa kikayi bayan kin zame a toilet, ki kwanta ki huta kinji? Allah ya baki lafiya."
Cikin karaji tace
"Kamar ya babu komai aciki na? Ni dakai mun san akwai har ma yayi girman da ko da haifar sa akayi zai iya rayuwa amma kace min haka?"
Be amsa ba, sai kawai yayi gaban kansa ya fice ba tare da ya gama jin me take cewa ba, tayi yunkurin tashi taji wani azababben ciwo a k'asan cikin ta, runtse ido tayi dan yadda zafin ya shige ta, tana ji tana gani aka sake mata wata allurar.
Bata farkaba sai cikin dare, inda tunanin abinda ya faru ya dawo mata akanta daki-daki, me ya sami mijin nata? Ina danta ko yarta? Idan ma ya mutu ne ai sai ya fad'a mata bawai ya nuna be masan abinda take nufi ba. Tunanin ya taba ta sosai har taji kamar kanta zai cire, kuka take sosai Yaya Mas'udah na bata hakuri bayan ta tabbatar mata da ciwon da take ji a k'asan cikin ta yanka ne, alamun an bud'e wajen an cire abu. Abun da bata san menene ba sai bayan shud'ewar wasu lokuta!
Kallon Sultan tayi daya bada nutsuwar sa baki d'aya yana tattara abubuwan da take fad'a masa a kansa kamar yadda yake haddace karatun da yake yi, d'an girgiza kai tayi cikin jin ba dadi tace
"Wannan labarin ba labarin kowa bane sai nawa,kadan daga cikin rayuwa ta, wannan shine shafi na farko a cikin abubuwa da na fuskanta, wanda har gobe suke hunting dina down, suka hanani duk wani farin ciki, an zalunce ni ta fuskoki daban daban, an raba ni da abinda ko dabba ce aka rabata dashi takan fita hayyacin ta, har tayi kamar zata zauce, balle ni da akayi min ta inda bani da ikon magana bani da ikon tambayar dan me? Saboda wanda zai tsaya min har yau shima bashi da gamshashiyar amsar da zai bani da zata gamsar dani"
Sai ta cigaba