Sashe 68
Abinda Ke Cikin Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Babu wanda ya tanka, sai ma ficewa da duk sukayi suka bar su su uku, sanin su ne Sarkin baya had'a soyayyar kowa data tilon dansa yarima, shiyasa ma be iya cewa komai akan abinda yace din ba, sai ya maida hankalin sa wani wajen daban.
"Ahmad muje ko?" Yarima yace yana matsa masa hanyar, cike da mamaki Sultan ya mike tsaye kansa a k'asa ya dan duka kad'an alamar girmamawa ga Sarkin sannan ya raba shi suka fice tare da wanda be san waye ba, be kuma san dalilin da yasa shi kareshi a lokacin da ya tabbatar idan ma ba'a sauke wannan takobin a kansa ba toh za'a rufe shi har sai bincike ya tabbatar da waye shi.
Tafiya suke babu wanda ya tanka wa wani, har suka isa wani katafaren gini me kyau da tsari, masu tsaron wajen ne birjik a wajen da masu kula da shashen, wata kofa ce ta bud'e suka shiga ciki sannan ta rufe.
A jikin kofar Sultan yaja ya tsaya, ya harde hannun sa yana duban mutumin da aka kira da yarima, juyowa yayi bayan ya rage kayan jikin sa, ya nuna wa Sultan wajen zama.
"Bismillah." Yace yana zama shima
"Me kake nema a wajena?" Kai tsaye Sultan ya tambaye shi ba tare da ya zauna din ba.
Watsa hannu yarima yayi zuwa saman kujerar yayi murmushi
"Ni dana taimaka maka, maimakon kayi min godiya sai kuma tambaya haka?"
"Daga sanda na shigo Masarautar nan, na lura da abu guda daya, duk masu fad'a aji na Masarautar nan kowa cike yake da son kansa, kowa yana kokarin kare martabar sa ne, me yasa bazan yi tunani akan ka ba? Bayan baka sanni ba baka taba gani na ba?"
"Niko na sanka, sanin da kai kanka bakayi wa kanka ba, ni na baka damar shigowa cikin Masarautar ba tare da kasha wahala ba, haka kuma idan ka yarda dani zan taimaka maka wajen samun abinda kazo nema."
"Idan har ina bukatar taimakon naka ko?"
"Dole ne zaka bukata, saboda ire iren rana irin ta yau Wanda baka san sau nawa zasu zo ba nan gaba."
"Zan koma masaukina." Yace ba tare da ya bashi amsar abinda yace ba. Dage kafad'a Yarima yayi cikin rashin damuwa yace
"Duk sanda kaji kana bukatar taimako na, ka zo kanka tsaye nan ne bangare na."
Yana gama fad'an haka ya tashi ya bar falon baki d'aya. Fita sultan yayi ya koma dakin da suke, yana tura kofar ya tarar da Musa a tsaye hankalin sa a tashi, kin bari yayi su had'a ido ya kwanta tare da juya bayan sa sannan ya rufe idon sa ruf. Yana bukatar yayi tunani sbaoda haka baya son doguwar magana balle ta hanashi tuna komai.
_Kaine Magajin Masarautar Saji."_
muryar Maman Yara ta shiga amsa kuwwa a kunnen sa.
_Kai din dana ga Adalin Sarki Maimartaba Usman Muhammad Moddibo Saji!"
Da sauri ya mike zaune, ya dauko wani littafin sa a cikin jakar kayan sa, ya bud'e inda ya rubuta muhimman abubuwa akan labarin bayin Allah nan, a hankali ya sauka zuwa inda sunan yake rubuce baro-baro yana tuna sanda ya rubuta shi bayan ya dawo daga gidan watarana.
_Usman Muhammad Moddibo Saji._
Ji yayi kansa na juyawa, yayi saurin saka hannu ya dafe yana tariyo labarin da ta bashi.
_"An zalunce ni Muhammad, an raba ni da abun da ko dabba aka raba ta dashi takan shiga tashin hankali..."_
Hawaye yaji sun fara gudu a saman fuskar sa, hannayensa suka shiga karkarwa cikin wani irin yanayi da be taba sanin yana dashi ba, ya cigaba da tattara bayanan yana hadawa da wanda ya samu yanzu.
Zuciyar sa ce yaji ta bushe,yaji wani irin abu me kamar karfi ya shige shi, tun kafin yasa yana da alaka dasu yaji cewa damuwar su tasa ce kuma zai iya komai akan su, amma yanzu da ya san akwai wani abu babba tsakanin sa dasu, yaji yadda yake ji a kansu ya ninku ninkin baninkin, yaji zai iya taka kowaye ya shigo hanyar sa ko yayi yinkurin tsadashi.
Zai yi amfani da kwakwalwar da Allah ya bashi wajen yin wasa da tasu dakikiyar kwakwalwar wajen kaisu k'asa. Duk da besa shi din waye a cikin yayan da Maimartaba Usman Muhammad Moddibo Saji, amma zai yi komai dan ganin komai ya dawo kamar yadda yake.
Da farko zai yi amfani da yarima wajen cin galaba akàn azzalumin ubansa, sannan yayi amfani da Ameer wajen kai Madaki k'asa, sai kuma sauran da be sani ba zai sansu yanzu.
Had'a komansa yayi waje d'aya, ya kalli Musa dake zaune daga gefen chan, yana kallon bayan sa yace
"Ka koma inda ka fito gobe kace wa ubangidan ka aikin ka ya cika, ku jirani kamar yadda mukayi alkawari a bakin garin zan kawo muku abinda kuke bukata, sannan ka fad'a masa idan ya kuskure aka samu akasi zan nuna masa na fishi sanin duniya."
Da sauri Musa ya kalle shi zai yi magana yaga ya fice daga dakin. Tashi yayi da sauri ya leka, duhu ne ta wajen dakin nasu dan haka be ga inda yayi ba. Hannu ya dunkule ya bigi bango dan be san yadda haduwar su zatayi da Madaki ba idan ya koma masa a gobe.
***Kai tsaye bangaren Yariman ya koma, babu wanda yayi masa magana ya tura kai ciki, baya falon alamar ya kwanta, dakin da yake kallon sa ya bude ya shiga ya ajiye kayan sa ya kwanta bayan ya rufe kofar.
***Kamar yadda suka shigo Masarautar haka ya barta da asubar fari. Kai tsaye ya wuce inda yasan zai samu Madakin, suna zaune a lokacin da wasu abokan sana'ar sa suna tattaunawa akan wasu kaya Musan ya shigo, yanayin da Madaki ya ganshi yasa ya sallami mutanen suka zauna Musan ya fad'a masa abinda ya faru daga zuwan su har jiya da daddare. Murmushi Madaki yayi me kyau ya dauki waya ya danna kira yasa ta a handsfree sannan yace
"Dama nasan zamuyi haka dashi, shiyasa nima nayi nawa shirin da zan kamasa da hannu na."
"Hello... Kana ji? Yau daddare kuje ku aiwatar da aikin nan dana saka ku."
"Yawwa shikenan." Ya kashe yana cigaba da magana
"Kayi aiki me kyau, abinda za'a yi yanzu kaje gida karka damu zan karasa komai."
"Toh shikenan."
Yayi masa sallama ya tafi.
"Sultan baka san waye Madaki ba, yaro be san wuta ba sai ya taka, zan bika a yadda kake muga iya inda zaka tsaya, sai dai dole zaka dawo kabi abinda nake so a lokacin da zaka samu labarin da zai bugar maka da zuciya ya kuma saka cikin tashin hankalin da baka sani ba, zanyi amfani da wannan lokacin wajen cimma buri na!"
***Amrah na tsaye a harabar gidan tunanin ta ya tafi wajen Sultan da tun ranar farko bata kuma samun sa ba, ko da tayi masa message din ma babu reply, ta damu sosai amma take kokarin boye wa saboda Afrah amma sam hankalin ta ba a kwance yake ba, gashi takamaimai bata san inda yaje ba balle ta samu relief, haka take buya tayi kuka sosai ta share amma sosai take jin rashin dadi akan tafiyar da yayi.
Yau ma tunanin ne ya dame ta yasa ta fito compound din karta damu Afrah,tana tsaye jikin wata shuka yar karama da bata yi wani girma ma, tana kallon wani waje kamar me son ganin wani abu a wajen taji anyi knocking a kofar gidan, da sauri ta kalli wajen, sai kuma tayi saurin yin wajen gate din da zuciyar ta, tace masa ko Sultan ne ya dawo, tana zuwa bata tambayi waye ba ta zare lock din..
Rano na kara baku hakuri dan Allah ku yafe min 😴😴😴🙏🙏🙏😭😭😭😭😭😭😭😭 _©Hafsat Rano_
*Page 32*
_ASSALAMU ALAIKUM BEAUTIFUL PEOPLE.. INA KUKE YAN UWA NA MATA? TO KU MATSO KUSA DOMIN GA DAMA TA SAMU.. KAI BAMA MATA KADAI BA, HAR IYAYEN MU MAZA, ZAKU IYA KAWO SISTERS DINKU, DAUGHTERS DA MA WIVES DINKU. KAI HARDA BAE DA KE SHIRIN ZAMA MRS🤩😉...!_
_UMMU AYMAAN’S KITCHEN, UMMU AYMAANS’S KITCHEN, UMMU AYMAAN’S KITCHEN..._
_INA YAN UWANA MASU SON SU KOYI BAKING DA DECORATIONS? TO NESA TAZO KUSA.. UMMU AYMAAN’S KITCHEN ZATA KOYAR DA MATA MASU SON SU KUYI BAKING DA DECORATIONS NA KWANAKI BIYU. AKAN FARASHI ME RAHUSA, NAIRA DUBU 6 KACAL, (6k)._
_ZATA KOYAR NE A UNGUWA UKU LAYIN MAIFATA, ZARIA ROAD KANO.. PRACTICAL CLASS NE, SANNAN AKWAI GARABASA DA NA NESA DAKE SON SU KOYA SUMA ZASU IYA KOYA TA ONLINE DUK AKAN NERA DUBU SHIDA KACAL, DUK ABUNDA YA KUNSHI BAKING ZATA KOYAR KAI HAR MADA BONUS NA DECORATIONS._
_*CLASSES DIN KWANA BIYU NE, AKWAI PRACTICAL DA ONLINE, CLASSES DIN ZA’A YISU NE RANAR 5 DA 6 GA WATAN YUNI WATO 5&6 OF JUNE (NEXT MONTH)RANAR WEEKENDS ASABAR DA LAHADI*_
_* 2 DAYS DEMO CLASS ON BIRTHDAY CAKE.. (BAKING AND DECORATIONS)* YAR UWA HANZARTA KI BIYA KI KOYA KEMA KIN HUTA DA BIYAN BAKERS, DA KANKI ZAKI IYA YIN NAKI, DA DUBU 6 ZAKI IYA BIRTHDAY CAKES KALA KALA, WANDA BA KARAMAR SANA’A BACE, IDAN YARAN KI KO KANNENKI ZASUYI BIRTHDAY KIN HUTA SIYA SE KEYI DA KANKI, KIYI KI BIRGE MAI GIDA AS SUPRISED GIFT.. INA YAMMATA? IRIN CAKE DINNAN ME HEART KI KOYA KIYI KI BAWA BABYN BABY🥰 LOVE IS LIFE, CAKE IS LOVE🙃._
_BA ANAN KADAI TA TSAYA BA, TANAYIN DUK WASU MOUTHWATERING SNACKS AND CONTINENTAL DISHES😋, AKWAI NA YAN GAYU IRIN SU CAKE PARFAIT, CUPCAKES, SAMOSA, SPRING ROLLS, MEAT-PIE, DOUGHNUTs, DUKA WADANNAN TANAYIN SU NE NA BUKUKUWA, SUNA, SHAGULGULAN TARO, KAI DAMA NA CI HAKA KAWAI😋_
_BA ANAN KADAI TA TSAYA BA, TANA CLASSES NA GIRKIN ZAMANI DANA GARGAJIYA, MOUTHWATERING DISHES NA YAN GAYU, MESA KISHIYA KWAFA, WANDA FACCALA ZATA DINGA CIZON YATSA, IRIN HADADDEN GIRKUNA MAI SA KUNNUWAN MAIGIDA SU MOTSA. KAI HARDA NA BUKUKUWA KUNA IYA ORDER TA MUKU SHI_
_INSTAGRAM HANDLE DINMU:_ Ummu_aymaan_kitchen
_DOMIN KIRAN NAMBAR TARHON MU DAN KARIN BAYANI DA BIYAN KUDIN SHIGA SAI A TUNTUBEMU TA: 08032964266_
_MUNA TURA KAYAN SNACKS DINMU A KOINA A FADIN NIGERIA, 100% TESTED AND TRUSTED.._
_UMMU AYMAAN’S KITCHEN IS YOUR NO 1 STOP KITCHEN FOR MOUTHWATERING DISHES, BAKES AND SNACKS_
***
"Sannu." Tace tana kallon fuskar ta, bayan ta bud'e kofar
"Sannu, Amarya?"