Sashe 41
Abinda Ke Cikin Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun daga lokacin suke tsokanar sa na aljana dan basu yarda da wata soyayya da yar karamar yarinya ba.
Lallai soyayya bata yi musu rana ba, data hada su wajen son abu guda, son kuma me tsanani da wahalar da ruhi.
"Kai ka chanchanci ka sameta dan uwa na, zanyi dukkan kokari na wajen ganin na samar maka da farin ciki ko da hakan na nufin...."
Rufe kofar da yaji anyi ne alamun Amrah ta fita shi ya bashi damar yin kukan da yake rikewa, ina Sultan zai tafi a wannan ruwan? Wa yake dashi kaf duniyar nan kamar shi, bayan haka ma ta yaya zai iya cigaba da rayuwa me dadi ba tare dashi ba? Lallai yana daukar kaunar da yake masa a matsayin wasa, dole ya nuna masa ba shi kadai yake da ikon rama alkhairi ba, shi ma dan halak ne wanda yasan halacci.
A hankali ruwan ya fara tsayawa saboda gabatowar magriba, hayaniyar jama'ar dake cikin gidan nasu ta cigaba da karuwa wadda dama karfin ruwan ne ya hana aji ta, tun da har babu wanda yasan da halin da ya shiga dazu dole ne ya tashi ya karfafa jikinsa domin samun karfin aiwatar da kudurinsa.
**** Tafiya yake ba tare da yasan ina yake sakawa da cire kafarsa ba, duhun magribar ya kara disashe kaso hamsin na ganin sa, ganin yana neman samun matsala yasa ya daidaita kansa ganin ya kawo titi ya tsaida abin hawa ya fad'a masa inda zai kaishi. Suna isa ya cire kudin sa ya bashi sannan yasa hannu a aljihun sa domin daukar key ya tuna komai na motar sa da ya bari a gidan Mubarak, katangar ya kalla ganin zai iya hawa ta jikin gate din sai kawai ya kama ya dira domin bazai iya jira ko ya koma ba. Yana shiga ya cire kayan jikinsa da suka soma bushewa da kansu ya watsa a laundry yayin saurin shiga ganin magriba na neman tseremasa. Wanka yayi a gurguje ya saka kaya ya kabbara sallar a cikin dakin, bayan ya idar ya jima yana musu Addua, a hankali yaji zuciyar sa ta soma sanyi, tunanin abinda zai yi ya shiga dawo masa daki daki. Da farko dai dole ya waiwayi rayuwarsa ta baya domin yin duba cikin abinda ya rufe ya hanawa kansa tunanin sa ganin cewa ya riga ya gama tabbatar wa kansa su din babu alkhairi a tarayyar su shiyasa ma har sukayi wasarairai da rayuwar sa har ta shiga tangal-tangal wanda ba dan Safwan ba, da tuni yasan komai ya kare watakil ma an shafe babin wani me irin sunan sa a doran kasar, dan dole ne cikin biyu ayi daya. Saboda yadda rayuwar yaran da suka taso cikin gidan marayu ke karewa da zarar sun kai wani mataki da babu me iya taiamaka musu ko ya dauki nauyin su.
Amma ta ina zai fara? Mutum daya ce zata taimaka masa sai dai be san ta inda zai fara neman ta ba, tsakanin sa da gidan sakon Daddy ne shima adah,kafin ya fara samun na kansa ya zama shine meyi, shima sai ya zama aike kawai yake musu ta hannun Mubarak tun da baya kasar.
Ya zama dole ya waiwayi rayuwarsa ta baya ko dan sanin abinda ke boye, ko dan maganganun da dokin zuciya ta dibi mummy ta gaggaya masa su wanda sukayi nasarar dawo dashi bayan.
Sai ya tuna sanda yaje kai sakon karshe gidan marayun, ta kirashi daki tace
"Sultan har yanzu baka ji kana bukatar jin wani abu daga cikin rayuwar ka ba?"
Girgiza mata kai yayi
"Duk abinda kika ga Allah ya rufe toh baya bukatar a budeshi, bana jin dana sanin rayuwa ta, saboda haka bana bukata gaskiya."
Yake tayi masa Wanda aka ce yafi kuka ciwo, sannan tace
"Kayi tunani, idan ka yanke shawara kazo ka same ni,saboda halin rayuwa, karka dau dogon lokaci."
A lokacin be dau maganar ta da wani muhimmanci ba shiyasa ma be sake waiwayen maganar ba, a yau sai gashi yana bukatar sanin abinda ke boye, yana fatan hakan ya zamar masa mabudin kofar alkhairi.Hafsat Rano
Page 20
www.instagram.com/zeeherbalsaphrodisiac.
_*ASSALAMU ALAIKUM SISTERS..!_*
_*INA MASU NEMAN INDA ZASU SAMU INGANTATTUN: _*
_*HERBALS APHRODISIAC MA’ANA NA GARGAJIYA BANA HADIN BATURE BA MAI SIDE EFFECT..?_*
_*TO KU MATSO, DOMIN NESA TAZO KUSA.._*
_*ZEE HERBALS APHRODISIAC_*
_*ZEE HERBALS APHRODISIAC_*
_*ZEE HERBALS APHRODISIAC_*
_*MUNZO MUKU DA INGATTTUN KAYAYYAKI WANDA ZASU GYARA KI CIKI DA WAJE_*
_*MUNADA SUPPLEMENT MASU GYARAN JIKI DANA FATA, WANDA ZASA SAKI KIYI SHEKI FATAR KI TAYI LAUSHI. TAYI LUWAI LUWAI TAMKAR TA JARIRAI_*
_*AKWAI SUPPLEMENT NA KAYAN MATA WANDA ZASU GYARA KI, KIJI KI TAMKAR BUDURWA, SUPPLEMENTS DINMU BASU DA SIDE EFFECT, DOMIN AN HADO SU NE DAGA INGATTATTUN ITATUWA, WATO NATURAL PRODUCTS NE ACIKI._*
_*KAI BA ANAN KADAI MUKA TSAYA BA, MUNA DA INGATTUN KAYAYYAKIN MATA WANDA KESA KISHIYA KWAFA, WANDA DUK INDA SARAUNIYA TAKAI KIN WUCE, WANDA ZASU TSATSO MIKI MARTABAR KI DA KIMAR KI_*
_*AKWAI INGATTATTUN MAGUNGUNA, NA CUTUTTUKAN DA SUKA SHAFI DAN ADAM DAMA JINNU.. KAI DAMA WANDA BAMU AMBATA BA.. ZEE HERBALS APHRODISIAC (MASARAUTAR INGATTATTUN MAGUNGUNA KENAN)_*
_*KYAU, ARHA, INGANCI, RAHUSA... SAI ZEE HERBALS APHRODISIAC_*
_*MANHAJOJIN MU NA SOCIAL MEDIA: KAMAR INSTAGRAM DA WHATSAPP DAMA NAMBAR TARHON MU: DOMIN SHIIGA KUGA IRIN KAYAYYAKIN MU TUNTUBE MU TA_*
_INSTAGRAM LINK DIN MU:_
www.instagram.com/zeeherbalsaphrodisiac
_WHATSAPP LINK DIN MU:_
https://Zeeherbalsaphrodisiac.whats.bz
_NAMBAR TARHON MU_
08169380189
_*DA A BAKA LABARI GWARA KA BAYAR.. KIZO A DAMA DAKE YAR UWA, KI ZAMO DAYA DAGA CIKIN KASAITATTUN MATA MASU AJI.. MUNA GARIN KATSINA, SANNAN KAYAN MU MUNA BADA SU AKAN FARASHIN SAYA ‘DAI DAI KO SARI.. MUNA TURA KAYAN MU A KO’INA A FADIN NAJERIYA._*
***A saman abin sallah ya kusa kwana yana addu'ar Allah ya kawo masa hasken abinda yake shirin tunkara, abubuwa biyu masu muhimmanci da zai yi, na farko sanin shi kansa, sai na biyu masarautar saji, alkawari yayi ma kansa sai ya taimaka wa bayin Allah nan, duk da be sanar dasu abinda ya shirya yi ba har suka rabu, sai dai ya tabbata ya samu duk wasu bayanai da zasu taimaka masa.
Karar wayar sa ta farkar dashi baccin daya dauke shi a wajen da yayi sallar bayan yayi asubah, a dan firgice ya tashi dan yadda baccin ya hau kansa sosai yasa hannu ya dauki wayar lokacin har kiran ya tsinke, sai tarin misscalls da ko ba'a fad'a masa ba yasan na waye, kiran ne ya sake shigowa, ya goge fuskar sa da bayan hannun sa sannan ya daga, kafin ya gama daidaita wayar a kunnensa ya jiyo masifar sa
"Me kake tunanin ka aikata?"
"Ka saurare ni..." Yace muryar sa a hankali
"Babu abinda zaka ce malam kawai ka dawo kasan dai ba zan iya cigaba da shirye shiryen nan babu kai ba, na kira Mubarak shine yake fad'a min wai zaka je ina ne ma? Ni banma tsaya naji ba." Ya fad'a kai tsaye pretending kamar ba san komai ba
"Toh.." yace yana runtse idon sa had'e da sauki ajiyar zuciya jin Safwan din be san komai ba à
"Zan dawo amma ka bani time, wani abu ya taso min urgent zan zama busy Amma zan dawo."
"Ka dau daga nan har zuwa two weeks din, kawai dai karka yarda kayi missing ranar, it's my day kuma ba zan iya komai idan baka nan ba."
"I promise you zan dawo ayi komai dani.
"Shikenan." Yace sannan ya kashe
Number Mubarak ya nemo ya kirashi sukayi magana sannan ya kashe, ya koma ya zauna yana kulle idon sa kamar me bacci. Yana zaune yaji ana knocking, sai kuma yaji an saka key an bud'e, be motsa ba har ya shigo hannun sa dauke da jaka da sauran abubuwan ya zube su a gefen sa, bud'e idonsa yayi yana kallon sa har yayi ma kansa wajen zama
"Are you ok?" Yace yana dubansa ganin yadda duk ya fita hayyacin sa daga rabuwar su zuwa yanzu.
"Gani nan ne dai, ka dauko min komai da komai da nace?"
"A tunani na, amma ka duba ka gani dai idan akwai wani abu, ga breakfast nan na tawo maka dashi dan nasan babu abinda ka sawa cikin ka."
"Nagode sosai Mubarak." Yace a hankali
Mikewa yayi ya dauko d'an basket din daya zo dashi da yake dauke da abincin ya bud'e musu ya zuba komai suka hau ci babu me magana a ciki har suka gama, wanka Sultan ya shiga yayi, ya fito ya dauki kayan da Mubarak din ya kawo masa ya saka daya sannan suka fita tare a motar Mubarak din bayan ya shigo da tasa cikin gate din.
Kai tsaye orphanage din suka nufa, bakin sa dauke da Adduar Allah yasa abinda zai ji ya zama me dadin sauraro ba abinda zai sake dagula masa lissafi ba.
Sun isa gidan lokacin da yaran ke cike a harabar suna wasannin su, a take tunanin sa ya dauke shi zuwa chan baya, lokacin da shi ma yake a cikin su,without any hope ko future dan duk yaron dake cikin gidan nan bashi da wani future idan ba Allah ya taimake shi ya fita daga gidan ba, ba zai ce ba'a kula dasu ba, daidai gwargwado ana yi fiye ma da tunanin wasu dake waje, amma maganar gaskiya itace rayuwar su bata da wani muhimmanci a society tun da babu abinda zasu iya taimakawa dashi in any way,an kashe musu rayuwa tun kafin su san mecece ita kanta rayuwar balle su iya tsayawa da kafafuwansu su taimaki kansu da Al'umma baki d'aya.
Ta cikin su ya dinga ratsawa yana jin kamar a lokacin ne komai yake faruwa, duk wajen da yaxo sai ya kalla ya tuno wani memory nasa a wajen har ya dangana da babban ofishin, amma sai ya tsaya yana jin tsoron abinda zai tarar, a hankali ya dan buga kofar kad'an, yana fatan ta jiyo shi ba tare da ya sake bugawar ba, kafin ya gama tattaunawa da zuciyar shi aka bud'e kofar, ya daga kansa yana kallon wanda ke tsaye a gaban sa, Malam Bahaushe kamar yadda suke kiran sa, tsaye ya na kallon sa, kallon son tuno inda yasan fuskar Sultan din, zai yi magana kenan yaji ance
"Sultan..."