Sashe 9
Rudin Kuruciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushi yai ya shigo ajin ya ƙaraso in da take zaune, amma tai saurin kifa kanta akan benci tana murmushi.
"Tashi ko in É—ago ki"
Da sauri ta ɗago tana murmushi, ya ɗan ƙura mata ido, yace "ina son murmushin ki Farhan"
Sunkuyar da kai tana murmushi.
Sedai me ji tai yadda ya zauna a kusa da ita É—in nan, wannan yanayin yana bijiro mata, ya zuba mata dukkan idanunsa, ita kuma ta kasa motsawa.
"Tashi muje ajinmu, Yaushe rabon da kike in da nake, kullum sedai in zo"
"Ni bana son Zuwa ajinku"
"Meyasa, nima bana son zuwa nan, 'yan ajinku suyi ta kallona ko haushi ba kya ji, tashi mu tafi"
Ba musu ta miƙe ta bishi.
Suna zuwa ajin su Sadik Amin ya kallesu yace "A'a Amaryar Sadik, an gujemu, amma dai gashi nan ya É—akkoki"
Wani kallo Sadik yai masa, hakan yasa ya tsuke bakinsa.
Suka zauna a gurin zaman Sadik, yace "me zamu ci ne My dear"
Yadda yai maganar yana binta da kallo yasa taji ta duk wani iri, tace "bakomai"
"A'a da komai ina zuwa, bari inje in dawo, ungo wayata ki game ko kallon hotuna kan in dawo"
Ba musu ta karɓi wayar shi kuma ya fita.
Yana fita Taslim da Meena suka shigo, suka samu guri suka zauna.
Meena ta sa hannu a jakarta tace "Taslim Allah yasa wannan ƙwayar tafi wadda nake sha, ina son cakewa Sosai"
"Mubarak baze baki abunda ba yayi ba, amma dai ki kula, dan kar su saki hauka wallahi dan naga baki da wani aiki se wannan"
"To Taslim ya zanyi, kullum gida ba daɗi, baka da ikon ƙwaƙwaran motsi, idan na sha na shige ɗakina nai luf, ba wanda ya sani nikaɗai nake cakewa ta"
Taslim tace "ke dama kince ba kya iya karanta littafi a waya, na samo Audion a gurin su Lilly, bari musa ki fara jin abunda yake wakana"
Meena tace "to sa inji"
Kasancewar daga su se Farhan a ajin yasa da suka kunna kowa yana jin me ake cewa a Audion.
Abunda Farhan ke gujewa kunnuwanta ji a ajinsu, shi ake karantowa a nan, ita da take game a waya amma seta rasa ina ma zata taɓa tai game ɗin.
Wannan karon kasa tashi tai dan tsira da kunnuwanta daga jin wannan Narkakkiyar baÉ—ala, a hankali ta kifa kanta taji yadda tsigar jikinta ke tashi, numfashinta har wani sama yake.
Sadik ya shigo hannunsa da leda, yazo ya zauna, yace "Sorry na daÉ—e ko?"
Ta girgiza kai alamar a'a.
"Ga Abinci juyo in baki a baki fa kaina.
Noƙe masa kafaɗa tayi, yace 'sarkin kunya, ga naki nan in kin koma aji kya ci.
Ya É—akko wayarsa yasa earpeice ya hau kallon film.
Ya barta da wayarsa É—aya a hannun ta, sam hankalinsa be kai kan abunda su Taslim suke saurara ba, amma ita kunnuwanta sun jiye mata.
Nan da nan tunanin Farhan ya nemi ya birkice, jin abubuwan da ko kusa ba ta taɓa kawosu ba, kallon Sadik tai taga ko yana jin me suke saurara, amma taga hankalinsa baya kai.
Da ƙyar ta aro jarumta, ta ajiye masa wayarsa tace "zan tafi Class"
Ya kalleta a shagwaɓe yace "haba dai, yanzu fa kika zo"
"Ai karatu zanje inyi" tai maganar tana kallonsa.
"Wai ya naga duk kin wani canza ne? Meyafaru?"
"Bakomai" ta bashi amsa.
"A'a da komai, kalli ƙirjinki yaddada kike numfashi fa"
Hararsa tai tace "Nika matsa in wuce"
"Aikuwa sedai ki tafi ke kaÉ—ai bazan rakaki ba"
"Eh naji ɗin" tai maganar cikin shagwaɓa.
Binta yai da kallo yadda take tafiya jikinta na juyawa.
Murmushi yai yace "i love Your dramas"
A hankali take tafiya, cike da wata irin matsananciyar kasala, da ruɗanin tunani, Tana tafiyar kawai taji an riƙo ƙugunta, a razane ta waiwayo kawai ta ga Mubarak babba.
'beb ya akai ne?"
"Meye haka ka cika ni"
"Anƙi a cika ki ɗin, abunda ki kaiwa wancan banzan a gurin birthday zaki min nima, munafuka kiyi ta nuna ke ta Allah ce, ashe 'yar hannu ce"
Mutsu mutsu ta fara yi "nika cikani bana so"
Ƙoƙari yake ya haɗata da jikinsa kamar yadda yai mata kwanaki.
Sedai dai gaba ɗaya ba ta da wani kuzari a jikinta, da ƙyar ta aro jarumta, ta kai masa yakushi a fuskarsa wajen idonsa, ba shiri ya saketa ta arta a guje zuwa aji tana haki.
Lilly Kuwa yau har taje tana kwafar note É—inta ba ta kulashi ba, shikam se satar kallonta yake, yadda ta cuna baki ne ma ya bashi dariya.
Kamar yadda ya zamewa Nana jiki, ta fito daga wanka ta tsane jikinta, ta É—akko humrarta me É—auke da muski da alumun a ciki, wanda Inna ce take haÉ—a mata da kanta.
Mudubi ta É—akko ta tsaya tana haska hammatar ta.
Ta window Inna ta hangota, tai gyaran murya.
Da sauri Nana ta sauke madubin ƙasa.
"Me kike dubawa a hammatar?"
Cike da ƙuruciya Nana tace "Inna wai ni yaushe gashi ze fito min a hammata?"
Inna tace "Rai dai 'yar nan wai an fillewa fara kai, ai ba sekin matsu ba, yana nan tafe da gaggawa, duk ga alamomin balaga nan a tare da ke shima yana nan tafe"
"Haba Inna waike ki ta faÉ—ar wannan kalmar dan Allah"
"Au to kar in faÉ—a? Ke fa kika fara tambaya na baki amsa"
"To shikenan dai a bar maganar"
"Ai ba za'a barta ba, sena kai aya, shi wannan abun da kike burin ya fito idan ya fito ɗin ba kya gyarawa, to za'a samu gagarumar matsala, kinga idan yana fitowa ba kya askewa kina barinsa cunkus a ciki kamar gonar gyaɗa, duk wankan da zaki ba zaki dena wari ba, idan ke ba kya ji na kusa dake zeji, saboda da kinyi gumi ne lamari ze ɓaci, ko kin sa turare zakiji ƙamshin daban warin daban.
Haka shima na É—aya gurin idan ya fito ba'a kula da shi, abunda ze faru kenan"
Nana ta kalleta tace "na wani É—ayan gurin?"
"Na ƙasan mararki" Inna ta zage ta dinga bayani, seda Nana tai dana sanin ɗakko zancen nan, sam Inna ba ta jin kunya haka take buɗe zance.
Ƙarshe Nana ta miƙe tasa kayan Islamiyyar ta tai sallama zata tafi.
Inna tace "to a kula da kai, banda biyewa ƙawayen banza, kar wani ya tsaida ke a hanya ki tsaya, banda wasan banza da shirirta a makaranta ki kama kanki, karatu kika je yi, ki kula kar inji kar in gani"
"Inna duk fa na haddace wannan karatun naki"
"Ai gara in dinga tisawa, kar ki manta wani abun, Allah ya tsare"
"Ameen" ta miƙa ta fita.
Wasa wasa har zuwa tashi daga Makaranta, Farhan ta kasa sarrafa ƙwaƙwalwarta akan tunanin da Yakamata tayi, yau abubuwa da dama sun ɗaure mata kai, ba dan Soyayyar Sadik da ke da matuƙar tasiri a zuciyarta ba, da barin makarantar nan za tayi ta huta, abubuwa sun sakota a gaba da yawa, kuma ha ba abokin tattaunawa.
Ta rasa meta tsarewa da dama daga cikin 'yan makarantar nan suke takurata haka, ga uwa uba abunda taji a ajinsu Sadik, da shi yafi komai dagula mata lissafi da É—aga mata hankali.
Da aka tashi jiki a sanyaye ta ɗau jakarta ta fara tafiya, sedai ta kasa sauri saboda wata irin kasala dake nuƙurƙusarta, so take ta tafi tun kan Sadik ya ganta yace sedai su tafi tare.
Sedai me tana tahowa ta hangi Mubarak Babba ya tsaya a hanya, ya zubo mata ido, da gudu ta kasa tai hanyar ajin su Sadik.
Cikin sa'a tai karo da shi a hanya.
"Farhan gudun ne kike?"
"Bakomai" ta bashi amsa.
"A'a da komai, guje guje ba halinki bane, ki gayamin meke faruwa"
"Bakomai fa"
"Shikenan muje" ya sata a gaba suka tafi.
Suna fita taga babba a waje a jikin tasu Motar shi da Taslim.
Ƙura mata ido yai, ta ɗauke kanta daga kallonsa ta shiga Motar su Sadik.
"Nifa na kasa gane kanki beb, what's wrong ne?"
"Na fa ce maka bakomai".
Yace "shikenan" dan baya son cigaba da matsa mata.
Seda suka fara tafiya sannan ta samu nutsuwa sosai, sedai me kasancewar sun zauna daf da juna ita da Sadik, se take jinta wani iri.
Kallonsa take ta ƙurawa fuskarsa ido, wanda seda hakan ya bashi mamaki.
"Why are you acting so strange, me kike kallo a jikina kuma?"
Kallon direban tayi ta kalli Sadik tai murmushi tace "ni ba kallon ka nake ba"
"Ƙarya nake kenan?"
Ta É—aga masa gira, murmushi yai ya kwanta a jikin seat É—in motar yana kallonta.
Da haka suka ƙarasa in da take sauka, ko sallama ba tai masa ba ta sauka ta shiga layin gidansu.
"Farhanatuwa 'yan makarantar bokoko"
Waiwayowa Farhan tai ta ga Sunusi a tsallaken wata kwata yana wankin kaya, yasa wani koÉ—aÉ—en yadi.
ÆŠauke kai tayi zata wuce, ya tsallako ya biyota yana "waini kwanan nan me nai miki ne? Ko gaisheni kin dena yi?"
Kallonsa tai take taji wani takaici ya mamayeta, se tsamin rana yake ga wani Mugun warin hammata da yake.
Cigaba da tafiya tai ba ta da niyyar saurarar sa, harta shige gida, ya tsaya saroro yana mamakin yadda Farhan É—in ta canza, da duk in da ta ganshi seta gaishe shi, amma yanzu ta canza.
Yau ne dr. Ze dawo daga tafiyar da yayi seminar Abuja, Jidda tayi duk iya ƙoƙarin ta tai gyare-gyaren tarbarsa tana Addu'a Allah yasa ta burgeshi.
Ƙarfe huɗu na yamma ya shigo, fitowa tai daga ɗaki tana masa murmushi, binta yai da kallo ganinta cikin rigar buba ta leshi, ta ɗaura ɗan kwali se ya ganta yau daban sosai, kamar ba ita ba.
Ƙarasowa tai ta karɓi jakarsa, ya rungumarsa yace "You look so beautiful"
Murmushi tai tace "Sannu da zuwa Ranka ya daÉ—e"
"Yawwa uwargida"
Suka ƙarasa tai masa jagora yai wanka, ta kawo masa Abinci, se kallonta yake, dan sosai tayi masa kyau yau ɗin nan.
Dagewa tai iya ƙoƙarinta, take masa magana da girmamawa saɓanin da da take yaɓa ta yadda take so.
Aikam taga yaita nan nan da ita, yana koÉ—a yadda tai masa kyau, ya saki jiki sosai suna hira, kamar lokacin aka kawota a amarya.