Sashe 61
Rudin Kuruciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Inna tace "Allah ya sa uban Yaron nan ya fita salla, da a gabansa zaki dinga wannan sakin bakin, dan ubanki a ba kya son nasa kike satar jiki, ki ɗau Abinci ki kai masa a ɓoye ko? Lokacin da yake garin nan"
Nana tai mamakin yadda akai Inna ta gane, amma ta maze tace "To ai wannan tausayinsa nake ji"
"To yanzu ma ki cigaba da jin tausayin nasa, Nana Aure ba abun wasa ba ne fa, karki kuma cewa ba kya son sa, ko kina son sa ko ba kya son sa mijinki ne, dole ki masa biyayya kiyi haƙuri, zama yau da gobe zaki ji kina son nasa, karki kuskura yaji ko ki bari mahaifinsa yaji kins cewa ba kya son sa"
Nana tace "Na nawa kuma? To yana zaune ya na jin wayar da nake"
"Inna tace Eh na ƙara tabattar da Baki da hankali Nana, doguwar banza da ta wofi se tsawo ba hankali, Nana miji yafi gaban wasa, Allah ƙara nunamin kinyi wannan furicin se naci ubanki, mara hankali kawai"
Nana dai tai shiru tana tura baki, Sadik kuwa yana jin duk abunda Nana take faɗa, babu babban abunda ya fi tsaye masa irin kalmar yaro da ta dinga ce masa, kawai yai ƙwafa ya ƙyaleta.
Ta gama wayarta, ta bawa Steve wayar tana tai masa godiya.
Ya tashi ze tafi, Abba ya kuma kiran Steve, ya nemi ya haÉ—ashi da Sadik, aikuwa ya bawa Sadik wayar, sedai Sadik be zauna a falon ba ya fita.
Ya kai mintuna goma Se gashi ya dawo jikinsa a sanyaye, Ya raka Steve ya tafi, be kuma tankawa Nana ba ya cigaba da sabgogin sa.
Kamar yadda Steve ya gaya mata, Ranar Litinin ya kaita sabuwar makarantar da zata cigaba da zuwa, Farhan tai murna sosai ko ba Komai yanzu ta dena zaman gadi, ta huta da zaman kaÉ—aici.
Wannan makarantar ta lura akwai yaran Musulmai sosai a ciki, dan akwai masu saka hijjabi bayan ita.
Tun da ta fara zuwa Makaranta ba ta haÉ—uwa da Sadik se dare, idan ta fita tun safe se la'asar take dawowa gida, School bus ce ke zuwa ta É—auketa ta dawo da ita.
Sadik kam ba ta ganinsa se dare, yau kamar an sata ta shiga ɗakinsa, ya hargitsa komai hatta wardrobe ɗin sa, yai kaca kaca da ita Sadik ba ya son ƙazanta amma be iya gyara ba.
Tana mita haka ta zage, ta gyara masa É—akinsa tsaf, saboda Nana ta gaji tsafta a gurin Hajiya Inna.
Ba ƙaramin daɗi Sadik yaji ba, da ya dawo ya tarar ta gyara masa ɗakinsa, sedai ko nuna mata ya gani beba balle yai mata godiya.
A Kitchen ya tarar da Nanan, tana wanke fruits, ya kalleta yace "wai uban wa yace miki ana shiga Kitchen da hijjabi, ke kenan kullum cikin hijjabi?"
"Ina ruwanka da hijjabina ne, kayi rayuwar ka mana"
Se da Sadik ya ji haushin kansa na tanka mata ma da yayi.
Farhan maganinta da take sha na bacci ya ƙare, ta koma 'yar gidan jiya babu bacci, ta dinga jin kanta Kamar ze rabe biyu ga wani irin nauyi da yai mata.
A haka ta daure take zuwa Makaranta, saboda zamanta a gidan ba abunda yake ƙara mata se matsananciyar damuwa.
Ta ɗauki takaddar maganin da me Chemist ya bata ranar, ta tafi da shi wani Chemis ɗin, dan ta siya amma me Chemist ɗin yace ba ze siyar ba se da katin Asibiti.
Gaba ɗaya makarantar su ta ɗauka, Sadik ya yaudareta yayi Aure, wasu suna tausaya mata wasu na mata dariya suna cewa dama ai kyan ƙwarya ta bi ƙwarya, Ita ba sa'ar Aurensa bace ta na 'yar talakawa.
Ba a tashi tayar da zancen ma se an ganta, se a hau hirar Sadik, hakan ba ƙaramin sake jefa Farhan cikin mummunar damuwa yayi ba, ta ƙara tsangwamar kanta, daga baya makarantar ma ta ajiye ta dena zuwa gaba ɗaya.
Ba ta cin Abincin kirki, ba walwala kamar me takaba haka take rayuwa, Umma ta bar hakan a mazaunin alhinin Aure ne da za tai yake damunta.
Ta cigaba da bincika yadda za tai ta samu maganin nan amma abu ya gagara, ba ta samu maganin ba.
Ɗan kuɗin gyaran jikin nan, dana walima da ango ke bawa Amarya ba wanda Sunusi ya bawa Farahan, hasali ma duk majalissar da ya zauna se yace ai temakawa ze ya aureta, dan binnmaza take, ƙarshe ya shirya ya tafi ƙauyansu dan cigaba da shirye-shiryen biki.
"Gaskiya na gaji da wannan abun da kake Min, kullum ba zaka dawo ba se cikin dare, in ta faman jin tsoro yanzu idan wani abu ya sameni fa? Ba kowa a gida se ni kaÉ—ai?"
Shigowar Sadik kenan take ta wannan mitar.
Ko kulata be ba, ya nemi Guri ya zauna, ya É—akko wayarsa yana waya.
Da mace yake wayar, dan a hankali yake Magana, cikin harshen turanci, haryanzu bakomai Nana ke iya fuskanta a Turancin ba, amma dai ta gane da mace yake waya.
Wato ya maida ita kamar wata Mahaukaciya, ta na ta banbami amma yai mata banza Yana waya.
Bata san lokacin da ta ja wani uban tsaki ba tace "Aikin banza" Ta wuce ta nufi hanyar É—akinta.
Bayanta yabi da kallo tare da yin ƙwafa.
Ita kaɗai a ɗaki, amma ta cigaba da yin mita, ta shiga tai wanka ta fito, ta saka kayan baccin ta, vest da wani guntun wando, sedai babu man da zata shafa ya ƙare tas.
Tsaki tai ta jefar da doguwar robar cream É—in, ta saka hijjabi ta nufi É—akin Sadik.
Yauma sanye yake cikin Rigar wanka, ze shiga banÉ—aki, se gata ba sallama bakomai.
Ya ɗago ya kalleta, cikin tsiwa tace "Nifa man shafawata ya ƙare, Abba yace duk abunda nake buƙata in gaya maka, amma kaƙi saurarata, ina buƙatar abubuwa da yawa, amma kullum ba zaka dawo ba se dare balle in gayamaka"
Kallo É—aya yai mata ya shiga banÉ—aki, ya barta a tsaye a É—akin.
Guri ta nema ta zauna, tace "Ai duk abu ba zaka kwana a banÉ—akin ba, dole zaka fito ina nan ina jiran ka"
Se huci take, dan gaba É—aya haushin Sadik take ji.
Jin ƙarar buɗe ƙofar banɗakin ne ya sata ɗaga idonta ta kalli ƙofar.
Sadik ne ya fito daga shi se towel a ƙugunsa, ya yafa wani a kafaɗarsa, jikinsa jiƙe da ruwa.
A razane tace "Subhanallah" ba ƙaramin shiga kiɗima tayi ba, ba ta taɓa ganin namiji tsirara ba se yau, dan Sadik ba shi da maraba da tsirara, to ina ma zata ga namijin balle ta ganshi haka.
Tashi tai cikin azama za ta fice ta bar masa ɗakin, amma ya riƙeta ya ajiye towel ɗin dake kafaɗarsa, ya rage saura na ƙugunsa.
Nan da ta shiga razana, jikinta ya hau rawa, ta haɗiye wani irin yawu da ƙyar.
Sadik yai wani shakiyyin murmushi, ya ƙara mata manyan idanunsa, yace "uwar marasa kunya, kin ɗauka na canza da ga yadda kika sanni, dan kinga ina kawar miki da kai shine kike zaƙewa haka? A gabana kinyi waya kin gama ƙaren rashin mutunci kina cemin yaro, ke ba kya so na, yau kuma ina waya kin yi tsaki kince min Aikin banza, kina kishi na kenan?"
Kasa Magana tai se zare ido, baki ya mutu.
"Ke kina Tunanin Ni Sadik zan so ki ne? Ai nima ba son naki nake ba, Sadakar kifa aka bani kalleki fa wata ƙwaila da ke, ba gaba ba baya, kedai gaki nan ba wani alamar girma a tare da ke, balle a sa ran zaki zama cikakkiyar mace nan kusa, da har zan sa ran in kalleki ki burgeni, ke nan kawai a matsayin 'yar aikina kike, zaman da kike kenan, kuma yau sena cire wannan hijjabin in ga abunda kika taka kike min wannan fitsarar kike kirana da yaro!!!.
"Innalillahi wa innalillahi raji'un, dan Allah karka ciren hijjabi na, dan girman Allah"
Kan ta rufe baki, Sadik yai sama da hijjabin nata, hakan ya sa ta ƙwala ihu da ƙarfi.....
(Malam Sadik ya haka ne?🙄)
Littafin nan ₦300 ne kacal.
0009450228
Aisha Adam
Jaiz Bank
07063065680
KO kuje manhajar AREWA BOOKS ku siya. domin kuwa ya fi sauƙi ta can.
AYI HAƘURI BA EDITING....
Gaba ɗaya Nana ta razane, ta sa hannu ya kare ƙirjinta, se zare ido da take, ko Inna ba ta yadda ta ganta ba hijjabi, Se Sadik da ya taɓa ganin ta sau ɗaya ba hijjabi, shima kuma be kalleta Sosai ba.
Sadik kam yayi mamakin ganin Nana, saboda Yadda take zunduma hijjabai ba za kai zaton ma ta na da wani fasali ba.
Yayi mamakin yadda jikinta ya bayyanar da alamun girma haka, sedai ba hankali a tare da ita sam.
Ya sa hannu ya riƙe vest ɗin, ita ma ze cire mata.
Cikin magiya tace "dan girman Allah kayi haƙuri, ba zan sake ba kar kai min tsirara, ni marainiya ce dan Allah kark min haka"
"Ai ba kya tsoro, ni da nake Yaro,gara ai mu kece raini tsakanin ni da ke"
Tana jin yadda fatarsa me ɗauke da ruwan wanka, ke ƙara mannuwa a jikin ta ta fatar.
Kawai ta fashe masa da kuka, saboda tun da take ba ta taɓa shiga fargaba kamar yau ba, wai ita ce a hannun namiji yana mata wannan tijara, wanda ko hannun wani namiji ba ta taɓa riƙewa ba.
Sadik ya kama vest ɗin ta, da gaske ze cireta, ta sa hannu ɗaya ta riƙe rigar, ɗaya kuma ta rufe ƙirjinta ta na kuka.
Janyota yai zuwa gaban gado, tana turjewa ta na masa magiya, ga hawaye ya kalli Fuskar ta, yadda tai shaɓe shaɓe da hawaye, yace "kneeldown"
"To ka cika min rigar se inyi"
Ya cikata, aikuwa tai kneeldown, har da É—aga hannu ta rufe ido.
Ji yai kamar yai dariya, amma ya dake yace buÉ—e idon ki ki sauke hannunki".
Ta buɗe ido, ta sauke hannayentA, ta kuma rufe ƙijinta.
"Wai uban me kike ɓoyewa, sauke hannayenki" yai maganar cikin tsawa.
Haka ta sauke hannun, tana cigaba da kuka.
Ya kalleta yace "ke mara kunya ko? Ni kike wa tsiwa ki na gayawa Magana ko?"
Ta girgiza kai.