Sashe 6
Rudin Kuruciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka ya wanzu yana mata harya fuskanci ta fara samun nustuwa, ta sassauta kukan da take akan lokacin da suka baro ajin su.
Lilly kam tana Office ɗin Sir Nazir, se zuba masa shagwaɓa take da shirme kala kala, wani yai mata shiru wani kuma yai dariya, because she's very funny at times.
Ta miƙe tsaye daga in da take, tace "Bari in tafi Class" ya ɗago da nufin ya bata amsa, Wata irin shu'umar miƙa tayi, se kace wata gogaggaiyar budurwa, wanda har seda rigarta ta ɗage cibiyar ta ta fito.
Shikuma ya bita galala da ido kamar wani soko, cikin murya kamar me jin bacci tace "Sir se an jima"
Ta juya zata fita ta hau tari, wanda yana daga cikin almun tashin ciwon masu Asma.
Da sauri ya taso daga inda yake yana faÉ—in "Fatima, ya dai jikin ne?"
Ƙoƙarin kwanciya take a ƙasa tana riƙe ƙirjinta, se faman tari take.
Da Sauri ya zagayo ya riƙeta ya ɗagota daga ƙasa yana jera mata Sannu.
A hankali ta tsagaita da tarin, tana lumshe idanu jinta a hannunsa.
"Lilly' ya kira sunan ta.
Ta buÉ—e idanunta a kansa.
"Are You ok?"
Ta jinjina masa kai.
"Kina iya numfashi normal?"
Nan ma ta É—aga masa kai.
Yace "sannu ko zaki tafi Class?"
Ta noƙe masa kafaɗa.
Ya tsuke fuska yace "meye hakane? Tashi ki tafi Class tunda ya lafa miki mana"
"Uhmm, Allah jiri nake ji, kaina ne yake juyawa"
"To bari in ajiyeki a ƙasan ki ɓata jikin ki"
Tashi tai daga jikinsa ta jingina da jikin table É—in da kujeru suke.
Ya miƙe ya koma mazaunin sa ya ƙyaleta.
Jacket ɗinta dake ta ƙamshin turare ta cire ta ɗora akan table ɗin sa.
Ya É—ago ya kalleta "wai ke meye hakane, tashi ki barmin Office" ya faÉ—a a kausashe.
A raunane tace "Am sorry sir, i need air ne, da ƙyar nake numfashi and i mean it" tai maganar tana jan numfashi da kyar.
"Ok na gane, tashi ki lallaɓa maza ki tafi Class, su kai ki Clinic"
Yadda yake gumi da yadda yake har haÉ—o maganar da kyar ta tabattar da tarkonta yayi kamu, kuma ta gazgata abunda take karantawa a Novels.
Dama ba wani ciwonta da ze tashi, tayi hakanne dan ganin reaction ɗin sa, ta miƙe a hankali ta ɗau jacket ɗinta ta fice tana murmushi.
Har ta bar Office É—in kallonta yake, se da ta fita sannan yai ajiyar zuciya, tabbas ya fara jin wani abu yana masa yawo a game da Yarinyar nan, kuma babu ko tantanma son ta yake.
But how comes will he falls in love with this little girl? Ya tambayi kan sa.
(Nace Mun gama Yaya Ammar, @ WATA kissar sai mata🙄 if you know you know, if you don't get it look for the book WATA KISSAR SAI MATA)
Seda Sadik ya tabattar da Farhan ta É—an samu nutsuwa Sannan yace "zaki iya zuwa aji ko mu cigaba ds Zama a nan, kinfi son nan?"
"Zanje Class" ta bashi amsa.
"Ok"
Kawai ya É—agota da kwanciyar da take, Sannan ya É—an tsura mata ido.
A hankali yace "Sannu babyna, Allah ya baki mafita akan abunda yake damun ki"
Yai Maganar yana goge mata gumin dake goshinta da hannunsa.
Ta sakko daga kan gadon, ya rakata har Class ɗin su, Sannan ya koma aji, lokaci lokaci yana zagayowa yana dubata, tare da tunanin meke damunta haka a wannan ƙananan shekarun nata haka?.
Da aka tashi daga Makaranta ma, suna tafe a mota ta jingina da kujera ta lunshe idanunta tai shiru, taji hannun Sadik a nata.
Ba ta motsa tai shiru yana cigaba da wasa da yatsunta.
A haka har suka je in da suka sauketa, yau ko sallama ba suyi ba ta sauka ta nufi layinsu.
Da sallama a bakinta ta shiga gidan, sedai matar da tai karo da ita a tsakar gida ne, yasa Farhan yin murmushi tace "Adda kece kika zo?"
"Nice na zo yarinyar kirki, Ohh girman É—an mutum ba wuya, kalli yadda Yarinyar nan ta ganÉ—ame ta girma"
Farhan ta durƙusa har ƙasa ta gaisheta, matar tace "Farhan, gaskiya kin girma, yaushe rabonki damu?"
"Adda hanya ba kyau, kuma kusan duk lokacin da Umma za ta je ina Makaranta"
Adda tace "hakane kam, Allah ya taimaka"
Farhan tace "Ameen, ina su Amina baki zo da kowa ba?"
"Amina na can, na baro su a gida, an kawo mata kuÉ—in Aure wancan satin"
Jimm Farhan tayi, Aminan sa'arta ce, dan ita Farhan É—in ma ta bata watanni kusan bakwai, amma har za'ai mata aure, dama su iyakacin karatun yaran su primary ne.
Umman Farhan na jinsu ba tace Komai ba, Farhan ta tashi, ta shiga ɗaki ta canza kaya, ta ɗau bokiti ta shiga banɗaki dan yin wanka.
A nan banɗakin ta tsaya tana ƙarewa kanta kallo, tana jin daga ƙasa yadda mararta ke ƙullewa, ƙirjinta kuma na mata zafi, ta kalli kanta ta lumshe ido hawaye na zuba daga idonta ta hau tunani 'Anya Sadik ze yadda ya aureta idan yasan ta kamu da Cancer Mama, babban abunda yake ɗaure mata kai da ciwon shine se lokaci lokaci, ida ga kusa period take jinsa, gashi ita ba abun ta tafi Asibiti ba'
Tana cikin tunanin ta jiyo Muryar Adda Hafsa tanawa Ummanta Magana da fullanci.
"Ke Mairo, yanzu haka zaku cigaba da barin yarinyar nan tana Girma a gaban ku da sunan boko? Kalli ƙirjinta fa kalli yadda 'ya ta cika haka"
Umma tace 'ni kaina abun yana damuna, babanta ne ke son tayi karatun, babban abunda ya ke bani tsoro shine watanni uku baya ta fara al'ada"
Dafe ƙirji Adda Hafsatu tai tace "Al'ada kuma Mairo, kinga tun wuri ku kawar da Yarinyar nan, bokon me yarinya ta zanƙale haka a gida"
"Ba laifina bane, na mahaifinta ne, shi kuma kin san ba'a tursasa shi, shine yake son tayi karatun nan, amma nima nafi ganewa tai Auren"
"To ina fatan dai akwai manemi?"
"Eh to, akwai wani a nan maƙwabtan mu, Almajiri ne, malaminsu yaiwa babanta Magana akan yana so a bawa Yaron, to yana da nustuwa dai, amma babanta yace karya fara zuwa se an kwana biyu, amma ya amince ya bashi ita"
"Wane irin se an kwana biyu, ke ni in be yuwuwa, se in ɗauketa be sani ba in tafi da ita can ƙauye, baffa ya aurar da ita a can, haka akeyi? Mu munyi bokon ne, amma duk gashi an aurar da mu mun zauna har mun haife su, me za'aci da wata boko yarinya kina zaune kuna haɗa kafaɗa da ita, kalli yadda ta zama uwar mata fa"
Farhan a hankali ta furta na shiga uku, ta toshe bakinta a banɗakin ta cigaba da kuka, bata taɓa bijirewa iyayenta ba ko akan mene, amma a wannan karon ba zata lamunci Aure Sunusi ba, ko ba zata auri Sadik ba, ba zata auri Sunusi ba gara ta haƙura da Auren.
Ta daÉ—e a banÉ—aki sannan ta fito, Adda Hafsatu na ta binta da kallo tana "kinga Yarinya ta zama uwar mata"
Da daddare har Lilly ta kwanta bacci, Nazir ya kirata, sabod haka nan zuciyarsa take azalzalarsa ya kirata yaji muryarta, dan zuwa yanzu ya tabattar da sonta yake.
Sun daɗe suna waya da shi, yana mata ya jiki, ta zage ta dinga zuba masa taɓara, seda ta gamsu tarkonta yayi kamu, saboda duk wasu alamu sun fara nuna sonta yake.
Zuwan Adda Hafsatu ta wani fannin Farhan taji daɗi, dan ta ɗan samu sakewa, ba kamar da ba, tana samun abokiyar hira, duk da ƙanwar mahaifiyarta ce amma, ta na janta a jiki saɓanin Ummanta.
Da yake a É—akin Farhan take kwana, suna hira sosai.
"Adda, dan Allah meyasa Ummana ba ta sona ne, ba ta son kulani"
"Kee, ta dinga kula ki kina 'yar farin?, So kike ai mata gori? Ai badan baban ki baze yadda ba ni zan É—auke ki, ai al'adara mu ba ruwanka da É—an fari"
"Haba Adda, Al'ada ai ba Addini bace, kowa in ana hira yana hirar mahaifiyarsa, amma ban da ni, da na zo guri se ta tashi, ko Magana ba ta son yi min"
Ta ƙarasa maganar cikin damuwa.
"Ke ƙaniyarki, wato zuwa makarantar da kike shine har kike da bakin cewa Al'ada ba addini bace ko? To mu Al'ada ce me kyau a gurin mu,kuma muna girmama wannan al'adar a ƙa'ida ai nice Ummanki ba ita ba, da babanki ze yadda ai ɗauke ki zanyi mu tafi can mu zauna in miki Aure"
"Aure kuma Adda, karatun fa?"
"Shi karatun da kike faÉ—a Addini ne?"
Farhan tace "Adda ai Addini ne yai mana umarni da mu nemi ilimi, ko daga nan zuwa birnin sin ne"
"Amma ai ba boko aka ce ba ko?"
Farhan tai murmushi tace "Adda, shi ilimi ai ilimi ne, tunda Annabi Sallallahu alaihi Wasallam ilimi kawai yace, to kowane ilimi ne in dai be saɓa da addinin mu ba"
"Ke ya isheni haka, ki min shiru, Aure dai shine gaba da komai"
Farhan tace "shikenan"Â
yana daga daɗin da Farhan ke ji shine, a wayar Addan takewa Sadik messages, se ya saka mata kati su raba dare suna hira ta saƙon message, Adda Hafsatu na can na bacci, wani lokacin har makarantar dare take tafiya da wayar, suyi waya a can ita ba ta damu ba sam.
Se dai kan tafiyar Adda Hafsatu, ba yadda ba tai da Abban Farhan akan a ƙyale bokon nan tunda ta na da manemi Ai mata aure ba, amma ya nuna nata mahimmancin karatun 'ya mace.
************************************
Kwanci tashi asarar rai, lokacin zana jarabawar Karshe da Sadik zeyi da 'yan SS3 ta ƙarato, wato lokacin barinsa makarantar ya ƙarato sosai.
A lokacin Farhan tana Jss3, ta ƙara girma abunta, ta cika Sosai.
Sedai Farhan duk ta rasa nutsuwarta, da ta tuna Sadik ze bar makarantar ya barta se tai ta kuka, sauƙinta ma shida manyan 'yan iskan dake damunta ze gama makarantar su Babba da kuma Salma.
Duk da sun cigaba da kawo mata farmaki ta ɓangarori daban-daban, ba tare da Sadik ya sani ba.