Sashe 10
Rudin Kuruciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali ta nustu tana tunani, Usman yana matuƙar son girma, yana son yaga ana girmama shi, an girmama decisions ɗinsa.
A zigar ƙawaye na school da blogs ɗin da take following a social media, ta yadda da Aƙidar cewa idan ka fiye yiwa namiji biyayya ze raina ka ne, ko ya dinga wulaƙanta ka, da ta nustu se taga itama akwai abubuwan da ta tsiro da su na yace ayi abu kaza ta nuna ita ba za tai ba, sedai yabi abunda take so.
Shi kuwa idan yace ai abu sau ɗaya tace a'a, baze kuma zancen abun ba seya ƙyaleta da fari gani take ita ke galaba, seda taga yadda yake watsi da ita yana sabgarsa, ya nuna mata ko da ita ko ba ita ze iya rayuwarsa.
Tana matuƙar son dr. Dan haka ta fara gano kura kuranta, tai ɗamarar gyarasu tun kan tafiyarsu tai nisa a haka.
Nazir yana gidansa da yake zaune, ya gyara katifarsa ya kwanta message ya shigo wayarsa
"Hi"
Ganij baƙuwar lamba yasa yai reply da "wake magana?"
"Nice" aka bashi amsa.
"Ke wa?"
"Fatima Hakeem"
"Ina kika samu lambar wayata?"
Yana mata reply ta kirashi, ba tunanin Komai Ya É—aga yace "ina kika samu lambata kike damuna?"
"Au hakama zakace ko?"
Yace "Ya akayi?"
"Ƙara na kawo maka"
"Wace irin ƙara ce haka, baki kawota tun a makaranta ba, se yanzu?"
"Ai ƙarar ka na kawo maka"
"Hmmm"
Cikin shagwaɓa tace "Shine ɗazu ka cemin daƙiƙiya, wai meyasa ka tsane ni?"
"Ba daƙiƙiyar bace? Ba kya son karatu sam, shiyasa nake miki haka kyayi zuciya"
"To kuma seka dinga dizgani a gaban 'yan ajinmu wallahi seda nai kuka É—azu"
"Haba dagaske"
"Uhmm, uhmm wallahi dagaske nake, dan Allah ka dena min haka Please"
"In dai ba zaki dinga karatu ba, nima ba zan dena ba"
"Ina yi fa"
"A'a banga alama ba"
Shiru tai ba ta kuma cewa komai ba yace "Hello"
Kawai ta sa kukan ƙarya, yace "Subhanallah meye na kuka kuma?"
"Ba kaine kace ba zaka dena cemin daƙiƙiya ba"
"Kinga ya isa haka, kar wani abun ya sameki ace nine"
"To zaka dena?" ta faɗa a shagwaɓe.
"Se nayi tunani, seda safe zanyi aiki"
Tace "Bari in zo in tayaka"
"No, kika makara gobe a school zaneki zan ba Punishing É—in ki kawai zan ba"
Kamar me raÉ—a tace "good night Sir"
Ta katse wayar tana murnar yadda ya amsa mata waya da dukkan attention É—in sa. Da alama ds wuri tarkonta ze Kama Nazir da wuri.
Abu kamar wasa Farhan kusan kullum idan Farhan taje ajinsu Sadik, su Taslim kullum cikin sauraron Audion Novels suke, idan ba taji a can ba ma 'yan ajinsu su Yasmin koda Yaushe aikinsu kenan.
Kan wani lokaci tunani ya fara yiwa ƙwaƙwalwar Fahan yawa, wannan litattafai suka fara tasiri a ƙwaƙwalwarta.
Gashi a duk lokacin da ta kasance a kusa da Sadik, se taji wani baƙon lamari yana bijiro mata, ko kuma yayin da yaje gurin kwanciya, se tunaninsa ya addabi zuciyarta fiye da yadda take ji a farko.
Gefe guda Lilly na ta ƙara shigewa Sir Nazir, ya zaman kullum lokacin break za taje Office ɗinsa suyi hira, tun yana korarta har ya zama idan ba taje ba ze aika a kirata.
Farhan ta rasa abunda yake mata daɗi, ta tashi da ƙullewar gefen mara, kuma gashi ba lokacin period ɗinta ba, babban abunda yake ƙara tsoratar da ita be wuce yadda in ta je fitsari take ganin wani yana fita daga jikinta ba, wasu lokutan kan tai fitsari, wasu lokutan bayan tayi fitsari, mussaman idan gefen mararta ya ƙulle, sedai babu wanda zata tunkara tai masa bayanin abubuwan da ke damunta ɗin, a haka ta lallaɓa ta tafi Makaranta.
(Akwai ruwa kala kala da suke fita daga jikin mace, a duka cycle É—in ta daga zuwan ala'ada zuwa wata.
Mata na mistake da zarar sunga abu na fita a jikinsu se suce infection ne, ba kowane ne infection ba.
Ruwa da yake fita kwana 11,12,13-14 bayan gama al'ada me kama da zare ana jawoshi, wannan yana nuni ne da ovulation period, wato mahaifa ta shirya karɓar jariri. A wannan tsukin lokacin mace zata idan tai tarayya da namiji za ta iya samun ciki. Shine wasu lokutan gefen marar mace har ƙullewa yake, wani ma ya dinga fita da ɗan sirkin jini.
Akwai wanda yake fita, normal kamar ruwa ya kan jiƙa pant wasu lokutan, wannan normal lubrication ne na vagina, shi wannan ruwan yana bawa gurin kariya, a hausance ana ce masa Ni'ima, wanda ya kan ƙaru lokacin feelings Wannan duk normal ne.
Discharge kamar dusar awara, me wari da ƙuraje, wannan shi ne na cuta, wanda za'a nemi magani.A kiyayi shan magunguna barkatai, saboda lafiyar kayan cikin da ke tace magungunan, bayanin da yawa amma zan taƙaita a nan)
Babu me zaunar da Farhan yai mata bayanin wannan, balle ta san takamaimai meke damunta.
Da break ta tashi ta tafi gurin Sadik, dan ajinsu se hayaniya suke, a ganinta ko zata samu nutsuwa a can.
Baya ajin sun fita ball, se matan ajin su, amma ba Tunanin komai taje gurin zamansa ta zauna, a hankali tana cigaba da jin mararta na ƙullewa, ƙarshe suma su Taslim suka bar ajin suka tafi nasu guri.
Kamar an jefo Sadik se gashi ya shigo ajin, yana ganin Farhan yace "yaushe kika zo? Da kin zo filin ball ina can kallon ƙwallo, yanzu su Tasliysuka cemin kina nan kina jirana"
Shiru tai ba tace komai ba, ya ƙaraso ya kalleta yace "ya dai ko ba lafiya?"
Ta girgiza masa kai tace A'a ni dai ka zauna.
Yace "to shikenan" ya nemi guri ya zauna a kusa da ita.
Ba tace masa komai ba, ya tsaya yana kallonta, fuskarta ta nuna ta na da damuwa, amma yasan in dai ba ita tai niyya ba, ba zata gaya masa ba.
Ya gaji da zaman shirun, ya É—akko wayarsa yana dannawa, a hankali ta É—ora hannunta akan nasa.
Can kuma ta tashi zaune ta kwanta akan kafaÉ—arsa.
Mamaki ne ya cika Sadik ba kaɗan ba, ko matsarta ya fiye yi, se ta zumɓura baki ta hau mita, amma yau ita ce da kanta ta kwanta a jikinsa, a hankali yace "lafiya kuwa Farhan?"
Ta É—aga masa kai alamar eh.
Ya gyara zamansa sosai ta samu ta kwanta sosai a jikinsa.
Duk da ƙirjinta se bugawa yake da saurin gaske, ita kanta ta san abunda ta aikata ɗin ba halinta bane, kuma ba abune me kyau ba, amma hakan yasa ta ɗanji sassauci akan abunda ke damunta.
Sadik ji yai tana ajiyar zuciya, yana dubawa yaga hawaye na bin fuskarta.
"Subhanallah, Farhan dan Allah ki gayamin damuwarki, menene?"
Kawai ta ƙanƙame Sadik tana kuka, bata san me za tace masa ba, damuwa kam tana da damuwa fal a zuciyarta, amma ya za tai masa bayani, wannan ba abunda za tai masa bayani bane, tunda ba hurumin sa bane, amma wayake bata dukkan lokacinsa da attention ɗinsa in ba shi ba, wa zata tunkara da abubuwan da suke damunta?.
A hankali ya fara share mata hawaye yace "ban san meke damunki ba Farhan, amma ina jin damuwarki a raina fiye da yadda kike jinta, ina fatan Allah ya yaye miki abunda ke damunki, kiyi haƙuri koma mene Allah ze kawo mana mafita.
Ya ƙarasa goge mata hawayen, ya kwantar da ita a jikinsa, ba tai musu ko ƙoƙarin ƙwacewa ba ta kwanta.
Sedai a take Sadik ya fara neman nustuwar sa ya rasa........
07063065680.
Littafin nan ₦300 ne kacal.
0009450228
Aisha Adam
Jaiz Bank
KO kuje manhajar AREWA BOOKS ku siya.Â
             Â
Farhan ce tsaye tana kallon su Lilly, ba abunda ya daki zuciyarta irin miyagun maganganun sir Nazir, da ya dinga jifan ta da su a baya, saboda tana tare da Sadik.
Basarwa tai ra ƙaraso gaban teburin sa ta ajiye masa wasu takaddu tace "gashi inji Madam Joy, tace you should review it"
Tana gama faÉ—in haka ta jiya ta fice daga Office É—in.
Jiki a sanyaye ya ture Lilly daga jikinsa, yace "kinga abunda ki ka janyo ko? Shikenan mutuncina ya zube a idonta, za taje tai ta yayata abunda ta gani"
Lilly tace "ba zata faÉ—a ba, kawai kayi kamar ba abunda ya faru"
Yace "ta yaya bayan ta ganmu?"
"Ajinmu É—aya da ita fa, kaima ka san halinta ba zata faÉ—a ba"
Banza Nazir yaiwa Lilly, yana jin dana sanin biye wa Lillyn.
A shagwaɓe tace "Dear fushi kayi ne? Am sorry Please kaji"
Tsaki yaja ya tashi ya bar mata Office É—in Gaba É—aya.
Abun ba ƙaramin ɗaurewa Farhan kai yayi ba, za ta iya dafa Alqur'ani ta rantse da wani ne ya gayamata, Sir Nazir zeyi haka ba zata yadda ba, saboda yake tsare gida, ga faɗar Allah yace Annabi yace, dan mutum ne me riƙo da Addini sosai, amma ba kunya ba tsoron Allah ta ganshi rungume da ɗalibarsa a cikin Office ɗin sa.
Tunanin take tayi, taji an janyo hannunta, a fusace ta waiwayo dan ganin waye yai mata haka, kawai taga wanda ta tsana wato Babba.
"Meye haka?" Ta faÉ—a a raunane.
Yace "Ban gane meye haka ba? Kin san komai amma ki dinga mazewa wai ke ta Allah, duk keɓewar da ku ke da Sadik mun san abunda kuke ai"
Wani Mugun kallo tai masa, tai nufin ta wuce ta barshi a gurin, amma ya sha gabanta yace "kin san yadda kike looking so attractive Kuwa? Idan kika taho jikin ki yana wata girgiza, idan kika bada baya ma wani abun kallon ne, dole ki haukata ɗan mutane, muma ko a na bati ai se a bamu mu taɓa"
Wani mummunan ɓacin rai ne ya kama Farhan, wata muguwar tsanar Mubarak Babba ta kuma baibaye ta, ta juya da baya zata tafi, kawai ya taɓa mazaunanta.
Seda ta yanke masa hukuncin mari, Sannan ta dawo hayyacinta tace "Allah ya isa ban yafe maka ba, mugu asararre"
"Ke dan ubanki ni kika mara, 'yar matsiyata da ke?"
"Eh an mare ka É—in"