Sashe 30
Rudin Kuruciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya ɗakko wata jar laya, ya jefata cikin ruwan, ruwan ya tafi da ita ya tsaya yana cigaba da kallon ruwan yana murmushi yace "yanzu aiki saura ƙarashe, ƙirisa ya rage in kammala aikin nan komai ya zama daidai.
Sadik yana tsaka da baccin sa, yaji tamkar an sara masa wani abu a kansa, ya taho tun daga kansa zuwa ƙahon zuciyarsa, a kiɗime ya tashi zaune yana maimaita innalillahi wa innalillahi raji'un.
Y dafe kansa yana jin yadda yake sara masa, zuciyarsa na ta bugawa da sauri da sauri.
A hankali kuma ya furta "Farhan" take zuciyarsa ta tsinke, yaji babu abinda yake son gani sama da ita, dan rabonsu da waya kusan wata guda kenan.
Kamar a mafarki haka ita ma Farhan taji an kira sunanta, ga wani irin sanyi da ya dinga ratsata, zaune ta tashi tana waige waige a É—akin, kamar me neman wani abu.
Ita kanta bata san me take nema ba, ga wata faÉ—uwar gaba da ta addabe ta.
Miƙewa tai tayo Alwala, ta koma ta kwanta tana karanto duk ayar da ta zo bakinta.
Se daf da Asuba Sannan Sadik ya koma bacci, sedai mafarkin Farhan ya dinga yi, mafarkan da ya kasa gane kansu ma gaba É—aya, daga baya kuma ya koma irin mafarkansa da ya kanyi da ita.
Mitar Inna ce ta farkar da shi daga bacci, "wai yau wane kalar rashin mutunci ne haka? Sallar ce ba zaka ba ko me, gashi can sun tayar da salla amma kana naÉ—e kana bacci"
A hankali ya buɗe idonsa, ya miƙe daga kan shimfiɗar sa, sedai a yanayin da yake jin jikinsa, ba ze iya salla ba se yai wanka, ga wata irin wutar son ganin Farhan da ta addabi zuciyarsa.
A hankali ya fito tsakar gida, yai karo da Inna tana salla a tsakar gida.
ÆŠan gajeren tsaki yai, a ransa yace 'yau kuma meya fito da wannan tsohuwar yin salla a tsakar gida?"
Ko a jikinsa, ya wuce ya É—au bokiti ya cika da ruwa, ya wuce banÉ—aki dan yanzu ya saba da wanka da ruwan sanyi.
Yai wanka yai Alwala, Sannan ya fito ya wuce É—akinsa.
Tun da ya fito Inna ta bishi da kallo, duk da gari da sauran duhu, amma kallonsa take, ko a jikinsaya wuce É—akinsa.
Nana tace "ji wata masifa wanka da uwar Asubar nan, se kace kif...
Ɗala mata duka Inn ai a baya yace "ban hanaki shiga sabgarsa ba? Se yazo yana zaginki ki buɗe maƙogwaro kina ihu ko?"
Nana ta ja bakinta ta tsuke.
Har zuwa safiya, jikin Sadik a matuƙar sanyaye yake, a hankali yake gudanar da komai.
A tsakar gida ya tarar da Nana, ta zubawa maguna Abinci, ita kuma tana zaune tana saƙa da ulu da kwarashi.
Gaban Nana ya ƙaraso ya tsuguna, ya zuba mata ido.
A tsorace ta kalle shi tace "meye haka?"
Ya ajiye mata wayoyinsa, yace "ina son caji a waya ta ne, zanyi amfani da su"
"To na maka kama da wutar lantarki?"
"Gurin masu caji zaki kai min"
"Ajiye ba dan halinka ba, dan wani lokacin ina É—an jin tausayin ka, da dan halinka ne wallahi ba zan kai ba"
Kamar zeyi magana amma ya fasa, ya miƙe tsam, ya koma ɗaki.
A jakar Islamiyyar ta ta saka wayoyin, ba ta gayawa Inna ba, da aka tashi daga Makarantar ta tafi kai masa cajin.
Sedai gurin da nisan gaske, haka taje ta kai masa, wanda yai dalilin daÉ—ewarta ba ta dawo da wuri ba.
Inna ta dinga safa da marwa, tana tunanin in da Nana ta tsaya, amma Sadik na kallonta be ce uffan ba.
An fara kiran sallar magariba sannan ta dawo gida.
Tana shigowa kallon da inna tai mata ya sa ta sha jinin jikinta.
"Zo ki gayamin in da kika je"
Nana tace "wallahi Inna ba in da naje, caji na kai masa"
Inna tace "shi wa?"
Nana ta nuna Sadik tace "wannan"
"Ƙarya kike ki gayamin gidan uban da kika tafi, ko wani ne ya tsare ki a hanya?"
"Wallahi Inna ba wanda ya tsareni, wallahi caji ya bani na kai masa"
Sadik yana zaune yana ji, ko kallonsu be ba, Inna ta kwakwkwaɗe Nana, ta ƙare mata zagi tsaf.
Ba dukan Inna ne ya ɓata mata rai ba, illa yadda Sadik yaƙi ƙwatarta ko ya gazgata shine ya aike ta.
Saboda tsabar baƙin ciki, ko Abincin dare ba ta ci ba ta kwanta bacci tana kuka.
Da Asuba su kai clashing da Sadik, ta fito daga banÉ—aki, aikuwa tana ganin sa tace "wallahi ba ka da imani, kuma wallahi na barka da Allay, kai ka aikeni amma kana kallo, a ka dakeni a kai min faÉ—a, mugu kawai"
Be ma nuna ya san yaji me tace ba, yai banza da ita, yai Alwala yaje salla.
Se da gari yai haske, ya fito tsakar gida, ya ga Inna ta shiga sashin turakar Hakimi, Nana kuma ta fito daga banÉ—aki ta shiga É—akin Inna.
Ba tantamar komai, yabi bayanta, zuwa É—akin Innan.
Har Nana ta cire hijjabi, daga ita se ɗaurin ƙirji za ta fara cin Abinci, ta ɗaga kai taga Sadik a kanta a tsaye.
Littafin nan ₦300 ne kacal.
0009450228
Aisha Adam
Jaiz Bank
07063065680
KO kuje manhajar AREWA BOOKS ku siya. domin kuwa ya fi sauƙi ta can.

Jikinta ne ya hau rawa, ta zazzaro ido ta furta "Na shiga uku, watan cin ubana a gida ya tsaya, wallahi baban mu ze iya kashe ni ya huta, Innalillahi wa innalillahi raji'un, ka cutar dani Sir"
Shima cikin damuwa yace "Please calm down, ni kaina ban san haka zata faru ba, kuma da baki zo gidana ba da duk wannan abun be faru ba"
"Au haka ma zakace ko?"
"Bahaka bane, me faruwa ta riga ta faru, yanzu abunda nake so da ke shine, ki kwantar da hankalin ki kinji, zan san abunyi a kai"
"Zaka san abunyi a kai Yaushe? For how long zan jira ka nemo mafita, idan kuma aka gano ni a gida fa"
"Wait, ki dena wannan kukan dan Allah, babu me ganowa har ayi abunda za'ai, zanje in bincika abunyi zuwa gobe in Allah ya kaimu, amma dan Allah karki gayawa kowa Lilly"
"Ni ba wanda zan gayawa, damuwata shine in rabu da cikin nan, zamansa a jikina kusanta ni da bala'i yake koma ajalina, dan babana baze barni da rai ba idan ya gano ni Allah" tai maganar hawaye na gangarowa daga idonta.
"Nasani Lilly, dan Allah ki kwantar da hankalinki, ki shiga toilet ki wanke fuskar ki, seki koma aji dan Allah karki bari asirinmu ya tonu"
Ta jinjina masa kai ta fice daga Office É—in.
Guri ya nema ya zauna, yana yakice gumi a fuskar sa, yana jin yadda zuciyar sa ke wani irin bugawa saboda tsabar tsoro da fargaba, be taɓa tunanin a karon farko haka Lilly zata ɗau ciki ba.
Ajin su Sadik kuwa, an haÉ—u suna ta hada hadar su, wasu na ciye ciye wasu na danna waya.
Nas ne yace "Allah sarki, wallahi missing É—in abokin mu nake"
Amin yace "kai dai bari bro, wallahi tun da Sadik ya bar school É—in nan ta dena min daÉ—i, babu wani show na Musamman, gaskiya anyi missing wallahi"
Taslim tace "ai ba'a cewa komai, Sadik duniya ne gayen yayi, he's very jovial yana bamu nishaÉ—i sosai"
Amin yace "gaskiya Nas Yakamata mu kai masa ziyara gidan su"
"Hakane, ni zata ma ze dinga zuwa school É—in nan ko dan saboda beb É—in sa, amma naga sau É—aya ya zo daga nan be sake zuwa ba"
Amin yace "kai Sadik É—an bala'i ne, wallahi wani aka samu ya kira shi ya gaya masa Mubarak yana bibiyar Yarinyar nan, se gashi kamar an jefo shi, seda suka kusa bawa hammta iska fa ranar da ya zo, ni tsoro ma naji karsu dambace dan ka san Mubarak na yawo da makami"
Nas yace "wallahi fa, kuma idan ya illata Sadik se yayi prison, dan babansa ba shi da kuɗin da ze ƙwace shi a gurin baban Sadik"
Meenal tace "se cin mutuncin saurayin Taslim kuke a gabanta ya haka ne gayu"
Taslim tai murmushi tace "saurayina na wucin gadi ba, ni ina ruwana dalili ne ya haÉ—amu kuma ya raba mu dan haka suyi ta zaginsa"
Amin yace "kai Taslim, duk soyayyar da ku kai?"
"Taɓɗijan, ai banda dalili ba abunda ze sa in saurari Mubarak, kai ka san suwaye samarina kuwa manyan kawuna ne wallahi?"
Meena tace "wai dan Allah baki ji haushi ba da yake bin budurwar Sadik?"
"Haushin me zanji Meena? Dama halinsa ne kamar É—an Akuya haka yake, kuma naga ai ba mijina bane da zanji haushi"
Nas yace "Amma kin san da haka kike biye masa?"
"Yes saboda nima akwai abunda nake samu a gurinsa"
"To gaya mana menene?" Nas ya faÉ—a cike da fitsara yana wani kashe ido.
Taslim tace "kai dai Nas Allah ya shirye ka da gulma, budurwar Sadik da yake bi, dalili biyu ne yasa yake binta"
Meena tace "wane dalili kenan?"
Taslim tace "akwai tsama da ke tsakanin su, da ba kowa ya san meya haÉ—a su ba, dan haka yake son yin amfani da budurwar Sadik gurin rama abunda ke tsakanin sa da Sadik É—in"
Amin yace "Ni kaina ina mamakin yadda lokuta da dama na kanga ƙiyayyar juna a tsakaninsu, duk da suna pretending, amma meya haɗa su ne?"
Taslim tace "ba za'a ji mutuwar sarki a bakina ba"
"Kar Allah yasa aji ɗin, in tai tsami maji, nayi mamaki da duk zamnmu da Sadik be taɓa gayamana abunda ya haɗasu da Mubarak ba"
Meena tace "ba abun mamaki bane, saboda yanayin halinsa, duk son nishaÉ—insa, he has a private life, bakomai ze haÉ—aku yaje yana faÉ—a ba"
Amin yace "gaskiya ne, Sadik yana da halaye na ban mamaki, masu kyau kuma abun koyi, a zaman mu na tabattar wallahi son da yake wa yarinyar nan da gaske yake sonta, ita ma kuma tana matuƙar son sa, sedai abune mawuyaci gidansu su bari ya aure ta, saboda 'yar talakawa ce sosai"