Sashe 45
Rudin Kuruciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana ganin Lilly, ya sallame su yace sa cigaba an jima, bayan sun fita ta maida idonta kansa tace "me suke a gurinka?"
'karatu muke, baki gani ba gimbiyata?"
Ta É—an tura baki, sannan tace "Albishirinka"
"Goro fari tas"
Lilly tace "Daddy yace ka zo ya ganka"
Cikin Sir Nazir ne ya bada wata irin ƙara ƙuuuu, wani gumi ya shiga tsatsafowa daga goshin sa.
Tace "ya naga kayi wani iri? Meyafaru"
"Hakanan naji ina fargaba Lilly"
"Fargaba kamar yaya?"
Yace "fuskantar babban mutum kamar mahaifinki ba abune me sauƙi ga talaka kamata ba"
"Kaga kar ka damu, ni dai karka watsan ƙasa a ido na samu ya amince, kar yace ƙarya nake masa ma"
Nazir ya jinjina kai yace "shikenan, zuwa yaushe kike ganin yakamata in je?"
"Ko a Weekends É—in nan ne, next week ze koma aiki fa"
"Shikenan Allah ya tabbatar mana da Alkhairi, Allah yasa ya Amince ya bani ke"
"Ameen ze ma baka"
Nan suka zauna suka cigaba da hira ita da shi, sedai bayan fitarta yai shiru wani tunani ya ziyarce shi, yanzu Allah ne kaɗai ya san bayan shi bata mu'amala da wani ko tana yi? Anya ya dace ya zaɓi yarinyar nan a matsayin matar Aure, kuma uwar 'ya'yansa? Idan kuma da Auren nasa ta cigaba da bibiyar wasu mazan fa? Dan ku san ita ta fara nuna masa alamomin buƙatar ta a gare shi.
Nan fa ya shiga tunane tunane daban daban, yana ƙoƙarin tsayar da mafita guda ɗaya, amma ya rasa meyakamata ya zaɓa a matsayin mafitar, daga ƙarshe dai ya tsaya akan zashi yaga mahaifin nata, ya gani in abunda ze yuwu ne, yace musu in ta gama Sakandire ze Aureta, kafin lokacin ya bar Kano ba tare da sanin kowa ba, dan ya fara kokwanto akan Auren Lilly.
Da safe ma a gurin karyawa, Nana duk a É—arare take, se soyayyarsu kawai suke a gaban Nana hankalinsu a kwance, dan dr. Ne ma ya ke bawa Jidda Abinci a baki, har aka gama karyawar, yayin da Nana take ta sunkuyar da kai da ganin rashin dacewar abunda suke.
Seda dr. Ze fita Jidda ta tafi rakashi, sanna Nana ta samu damar cin Abincin nata Sosai, tana jin mace kamar Jidda goɗai goɗai take narkewa tana zubawa dr. Shagwaɓa abun ko tsari babu a gurin Nana.
Bayan ya fita Jidda ta wuce ta shiga wanka, Nana ta tattara kwanukan da aka karya, ta shiga Kitchen ta wanke su tsaf, ta gyara Kitchen É—in ta share ko ina, ita ma taje tai wanka ta canza kaya, ta É—ora hijjabi akan kayan, sannan ta fito falon, da niyyar ta zo ta kalli cartoon, amma ta tarar da Jidda tana kallon wani shiri.
Murmushi Jidda tai tace "Amaryarmu"
Sunkuyar da kai Nana tai, tare da É—an tura baki ta nemi guri ta zauna.
"To ki cire hijjabin mana, ba kya jin zafi ne?"
Nana tace "bana jin zafi, ni ko a gida da shi nake yawo"
Jidda ta jinjina kai sannan tace "Amaryar Sadik, dr. Yace min next week zaku tafi ai"
Nana tace "hmmm, ai kafin nan ma ya sakeni, na koma ƙauyenmu shi kuma ya tafi"
"Wane irin saki kuma ana zaune ƙalau?"
Cike da Yarinta Nana tace "Ba fa sona yake ba, kuma nima bana son shi"
Jidda tace "Subhanallah, haba Nana me Sadik É—in yai da ba kya so?"
"Wannan ɗan yaron, kawai se ince mijina ne, nan gaba fa sena kamo shi a tsawo, dan nima doguwa ce, gashi masifaffafe ga takurar tsiya, ni bana son shi"
Wata irin dariya ce ta zowa Jidda, Lallai Nana Yarinya ce sosai da sosai.
Tace "Haba Nana, saki ai ba abun so bane, babu macen da za ta so tai Aure a saketa, Sadik yana da sauƙin kai sosai da sosai zaku zauna lafiya"
"Lallai Anty baki san halin Yaron nan ba, a ƙauye daga ni se zani har ɗakin kakata ya biyo ni ya kwasheni da maruka, se a nan in da ba Kowane ze ƙyaleni?" Nana tai Maganar jiki a sanyaye.
Jidda tace "Nana, karki kuma cewa Sadik yaro, koma menene yanzu mijinki ne, akwai dalilin da ya sa aka haɗa Aurenku, kiyi haƙuri kinji ki dena masa tsiwa kina da kirki kema zaku zauna lafiya"
Nana tai shiru tana share hawaye, ita ba ta taɓa ganin wani abun kirki da Sadik ya taɓa aikatawa ba.
Jidda ta so ta ɗan yiwa Nana lectures akan Aure da yadda zata tafiyar da Sadik, amma ita kanta kunya take ji, ba ta san da wane yaren za tai mata amfani ba yadda zata gane, dan akwai zunzurutun yarinta akan Nanan, dan ma kuma Nana a hakan 'yar gayu ce ba ta fiye nuna ƙauyanci ba.
Ɗan zaman da su kai da Jidda, Jidda ta lura Nana akwai tsafta sosai da sosai, nan Jidda ta bata turaruka da kayan kwalliya, duk da iya kwalliyar Nana kwalli ne se man leɓe hoda ma bata dameta ba, saboda ba baƙace sosai ba tana da haske.
Zaman Nana a gidan dr. Ya sa ta ma manta da wani batun Aure da a kai mata, sedai kewar gida da ke matuƙar damunta, gefe guda kuma taɓarar Jidda da mijinta, wasu lokutan in dai dr. Na nan ko falo ba ta fitowa, saboda idonta baya hanasu abunda Allah ya nufe su da yi, duk shakkar dr. Da take ji, se da taga mutuncinsa ya ragu a idonta saboda watsewar da suke a gabanta, gashi a lokuta kaɗan ne Jidda ke shigar kirki ta atamfa ko kayan mu na Hausawa, kullum cikin tsukewa take kamar inyamura.
Kwanan Nana tara a gidan dr., Sannan Abba ya zo da daddare, Nana ta dinga murnar ganin Abban.
Har Abban yai ƙoƙarin kira mata su Hakimi su gaisa amma wayar ta ƙi shiga, nan da nan kuma se kuka.
Abba yace "meye na kukan kuma Nana? Jiya naje ƙauye duk suna gaisheki, Hakimi ya bada kilishi Inna ta bada turaruka tace a kawo miki, ki shirya gobe in Allah ya kaimu zaku tafi, da kaina zan raka ku can"
Aikuwa Nana ta sake fashewa da kuka, kamar Abba yace ze kaita in da za'a kashe ta, Jidda ce ta janye ta É—aki tai ta rarrashin ta, dan ita tasan dama gobe zasu tafi, Dr. Ya gaya mata, bata gaya mata bane dan kar ta É—aga hankalin ta.
Wasa wasa Abbas yaƙi sallamar Farhan, ya barta a Asibitin sedai kullum se yana duba BP ɗinta safe da Yamma.
Gaba ɗaya zaman Asibitin ya gundure ta, se dai ta kasa dena tunanin abun ƙaunarta wato Sadik, ga damuwar Sunusi hakan ya sa jininta ya ƙi sauka, dan in dai Sadik be dawo ba Aurenta da Sunusi babu fashi.
Yanzu ma Dr. Abbas ne ya shigo da abun awon BP.
Yana ƙoƙarin ɗaura mata tace "Doctor"
Ba tare da ya kalleta ba yace "Na'am Babyna"
Wani Yarrr ta ji, tare da binsa da kallo.
Yai murmushi yace "it sounds like na raina miki hankali ko? I don't mean I love you, i mean you are my daughter"
Ba abunda ya faÉ—o zuciyar Farhan se Sadik, bakinsa yafi kowane baki iya furta kalmar Baby, ba zata manta lokacin da ya rungumeta yana maimaita Babyna a kunneta ba.
Ba ta dawo daga hayyacinta ba, taji Abbas ya zauna a kusa da ita.
Da sauri ta ja baya daga kusa da shi.
Yai murmushi yace "ba taɓaki zan ba Farhan, zan sallameki ne a yau, naji daɗin yabon da Hajiyata ta dinga miki na tabattar ke me tarbiyya ce sosai, Amma Sadik ɗin nan da yake zuciyar ki, dan Allah ki aje shi aside ki kula da karatun ki da lafiyarki, duk da baki gayan ba nasan alaƙace ta soyaya tsakanin ku, amma kinyi Yarinta da love Crises, ki cire Sadik daga ranki maybe baze dawo gareki ba, tunda har ki kai rashin lafiya be zo ba, Yanzu dai tashi muje, Zan maida ke gida, in Antynki ta zo zata ɗaukar muku kayan"
Jiki a Sanyaye Farhan ta sakko daga kan gadon, tabi bayansa. Tana ta ƙoƙarin gazgata abun da Abbas ya faɗaa, amma zuciyarsa ta kasa amincewa da Sadik ɗinta baze dawo ba, haryanzu tana nan akan cewa be dawo daga ƙauye bane.
Har gida ya kai Farhan, ya kalleta yace "nan da sati ɗaya zanje Zariya yin clearance, zan tafi ƙasashen waje ƙaro karatu, ina fatan idan na dawo in tarar kin manta da komai, karatunki yayi nisa, murmushi kawai tayi ta buɗe ƙofar ta fita.
tana zuwa gida ƙannaneta suka dinga murna, nan da nan maƙota wanda sukaje Asibiti dubiya da wanda ba su zo ba sukai ta shigowa dubata.
Sedai abun mamaki, ko sau ɗaya Umma ba ta kalleta ba balle tai mata sannu, abun ya dinga damunta tana cigaba da jinjina ƙiyayyar da mahaifiyarta ke mata.
Seda daddare kowa ya tafi, ƙannaneta har sun kwanta sannan Umma ta shigo ɗakin Farhan, ta cillo mata wayarta tace "Wayar waye wannan?"
Gaban Farhan yai mummunar faɗuwa, dan ta manta da wayar a ƙasan pillowan ta kwana ranar da abun ya sameta.
"Wato kin fara biyewa yaran banza da zasu lalata miki rayuwa ko? Na bawa Huzaifa ya karanta min saƙonnin da ke cikin wayar, duk da shima ɗin ba komai ya karanta min ba dan ya kareki.
Kin bani mamaki, dama tuntuni na fara ganin take takenki, ashe yaron nan dagaske yake wani ne a gefe yana hure miki kunne, har kin san ki dinga gayawa Namiji irin wannan maganganun, ban nunawa mahaifinki wayar ba, amma Ranar Asabar iyayen Sunusi za su zo, watanni uku rak za'a sa Aurenku, a yanzu ma bani da tabbacin in haryanzu ke budurwa ce kar a cuci ɗan mutane, kin bani kunya wallahi kin ɓata wayon ki!
Tirƙashi, WACE RAYUWA NANA DA SADIK ZA SUYI A ƘASAR WAJE? MOTHER ME ZATA SHIRYA DAN RABA AUREN SADIK DA NANA? A WANI BABI FARHAN ZATA KASANCE, ME KUKE TUNANIN ZE FARU NAZIR ZE AURI LILLY KO AKWAI MATSALA?
INA JIRAN RA'AYOYIN KU, BELIEVE ME YOU WON'T REGERET BUYING THIS BOKK ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜
Littafin nan ₦300 ne kacal.
0009450228
Aisha Adam
Jaiz Bank
07063065680
KO kuje manhajar AREWA BOOKS ku siya. domin kuwa ya fi sauƙi ta can.