Sashe 112
Rudin Kuruciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nana tace "maza jeka, ta kai ka gurin Besty, ko gurin Mother maza tafi,yaron tun da ya fara rarrafe ya hana mutane sukuni".
Farhan ta ƙaraso ta ɗauki Sahal, sedai a wannan karon be mata kuka ba, se leƙa fuskarta da yake yi, a taƙaice dai a ranar saboda Sahal su Nana suka ɗanyi magana ranar.
Ranar da Nana zata Makaranta, Farhan tace ta bar mata Sahal.
Nana tace "a'a fa, ze wahalar da ke baya zama guri É—aya, ga kukan banza da ci, Mother ce take iya masa"
Farhan tace "bakomai zan iya kula da shi" Nana ta tafi makaranta ta bar mata Sahal.
Nana taje ta dawo, ta tarar da Sahal tsaf da shi.
Farhan duk kiran da za taiwa Sadik baya É—auka, Haka zalika in tai masa message baya replying, gaba É—aya abun duniya ya dameta.
Ranar da ta cika wata ɗaya cif,ta shirya taje gida, ta turawa Sadik saƙon zata gida, wuni tai a gida, Umma taji daɗin ganin Farhan, tai kyau tai ƙalau da ita, abun mamaki Umman Farhan har da sakin jiki suyi hira sosai.
Se da Farhan tai sallar magariba Sannan ta shirya tafiya gida, ta kusa ƙarshen layinsu ta haɗu da Haladu, Kamar ta wuce amma Haladu yai mata magana, ta tsaya suka gaisa da Haladu, Haladu yace "Farhan, ina miki murnar Aure da ki kai, naji daɗi da Allah yasa shi Sadik dai shi ya Aureki, amma bari in gaya miki wani abu da baki sani ba, Sunusi shine yai miki Asiri da shi Sadik ɗin, ya manta da ke a rayuwarsa gaba ɗaya da duk wani abu da ya shafeki, kuma ya haɗaku da wata aljana wadda ta dinga ingizaki kina abunda kike, So yai ki zama mutuniyar banza abar ƙyama a cikin mutane, amma Aljanar ta gaza tasiri sosai a tare da ke, se akan Sadik shima daga baya da ya ke addu'a, matarsa ta sa yana Addu'a shine Aljanar ta dinga ƙonewa, wannan aljana ce ta dinga assasa miki ɓacin rai,ke kuma seki kasa jurewa se kinyi shaye shaye, yanzu haka duk ta ƙoƙƙone, ta fara zuwar wa Sunusi a siffarki tana nema ta haukata shi, duk da nima na bada gudummawar ɓata Asirin da yai miki, dan Allah Farhan ki yafe masa, ya cutar da ke iya cutarwa, musamman mijinki da be ji ba be gani ba, Amma dan Allah kiyi haƙuri ki yafe masa"
Kan ya gama gayamata, jikin Farhan tuni ya hau rawa cikin kuka tace "in yafe masa kace? Bakomai ni ba zan masa Allah ya isa ba, na bar shi da Allah"
Jikinta na tsuma tai gaba, tana tunanin yadda ta dinga yiwa Sadik wulaƙanci, duk son da ɗokinta da yake, se da ta tunzura shi ya watsar da ita.
Ta koma gida kamar korarriya, ta dinga kuka, kamar zararriya tana Allah sarki Prince É—ina.
Ko Abinci ba ta iya ci ba ranar, sallar isha'i kawai tai, ta saka kayan bacci tana shirin kwanciya, taji kamar motsi a ɗaya ɗakin nata, fita tai ta leƙa taga meye yake motsi. Sadik ta hango kwance, sanye da kayan baccinsa yana waya, ya dawo a ɗakinta ya sauka amma be nemeta ba.
Da sauri ta shiga ɗakin, tana zuwa ta maƙalƙale shi ta fashe da kuka, mamakine ya kama Sadik, ya ajiye wayar yace "ya dai?"
Ƙanƙame shi ta sake yi tana kuka tace "Am sorry my Prince, dan Allah ka yafemin, kayi haƙuri Please"
"Me ki kai min kike bani haƙuri"
"Komai ma na maka, dan Allah kayi haƙuri ka yafemin, ina sonka Prince, i still love you, am just pretending to revenge what you did to me, but am sorry I love you"
Sadik yai murmushi yace "yau kuma soyayyar Sadik aka tuna? An dena fushin da ni ai kince ba kya son ganina" cikin hanzari ta haɗe bakinsa da nata ta zubar da hawaye, ƙanƙameta shima yai, wasu hawaye na zuba daga idonsa ba tare da ya san dalilin yin su ba.
(🫣🫣🫣 Naga abun ya motsa, yau RUƊIN ƘURUCIYA suke ji, dan haka se anjima 🚶🚶)
NA kuɗi ne ₦300 kacal.
Sadik ya zame bakinsa, ya kalli Farhan yace "My love wai ya akayi ne? Duk kamar a birkice kike"
"Da Allah ni dai kayi haƙuri, Wallahi haryanzu ina sonka, ɓacin rai ne duk ya sa na maka abunda nai maka" tai maganar tana hawaye tana sharewa Sadik hawayen fuskarsa.
"Do you mean, you still love me?"
"Yes i do My Prince"
Murmushi yai yana sauke ajiyar zuciya yace "Alhamdilillah, ban taɓa zaton abubuwa za su da sauƙi haka ba, duk da ƙalubalen da muka fuskanta a rayuwa, so ya tabbatar wa da Duniya cewar,ba ruwansa da tsoho ko yaro, kowama kamawa yake yi"
Tace "meyasa ka dawo baka gayamin ba?"
Yace "ai kince ba kya son ganina, shiyasa bana son in kuma Abunda zan ɓata miki rai"
"To kaci Abinci?"
"Naci, Besty ta bani Abinci ya kika baro su Umma"
"Duk suna Lafiya ƙalau, nai missing ɗinka tun da ka tafi nake tunaninka"
Murmushi yai yace "Anya kinyi missing É—ina Kamar yadda nai missing É—inki?"
"Nayi mana" tai maganar cikin sigar shagwaɓa.
Da haka dai yau an sha Soyayya me tsayawa a zuciya, soyayya wadda aka sha gwagwarmaya kafin a cinma nasara a cikinta.
Washegari Nana har ta gama shirin ta ba su fito ba, dan haka ta shirya Sahal, ta kaiwa Mother shi daga nan ta tafi makaranta.
Se wajen sha ɗaya na safe, sannan Farhan ta tashi ta sama musu abunda za su karya, bayan sun karya ɗinma tana maƙale a jikin Sadik, duk da haryanzu tana jin nauyinsa, wannan kunyar ta ta tana nan.
Sadik ya shafa bayanta yace "Wai ni meye sirrin wannan soyayya da tattalin da ake tai min ne? Gaskiya naji daɗi sosai, kuma ina sae baki haƙuri akan abubuwan da suka faru".
Farhan tace "ni yakamata in baka haƙuri, saboda baka da laifi, nima ɗin dan nai fushi ne cikin rashin sani, amma na sha wahala sosai da sosai, na rasaka a lokacin da nake tsananin buƙatar ka, ka ɓacewa duniyata se jin labari nai a gari wai kayi Aure, ga Auren dole da akai shirin yi min a gida, Auren ya zo be yuwu ba, ya dinga bi yana ɓatamin suna a unguwa, ga damuwa da tsananin soyayyar ka suka ƙi barina, hakan yasa na kasa jurewa, sheɗan yai tasiri a kaina, na kasa tawakalli na fara shaye shaye, katsam abokanka kuma sukai min fyaɗe, gaba ɗaya duniyar tai min zafi, na dinga attempting in kashe kaina in huta".
Sadik ya nisa yace "Farhan, ban san ya akai kika bar tunanin tsawon lokaci ba, ko da wasa ban taɓa zaton zaki iya barin raina ba, ko da na minti ɗaya bane, haryanzu na kasa gano ya akai abubuwa suka faru da ni a haka?"
"Prince ba laifinka bane" Nan ta bayyna masa abubuwan da Haldu ya gaya mata jiya.
Jikin Sadik ya É—au rawa, idanunsa su kai ja yace "Me mu kai masa ze mana haka? Akan wani dalilin? Kalli yadda yai silar tagayyara rayuwaki ya sa ki wahala, to Wallahi ba zan bar shi ba, sena É—au mataki"
Farhan tace "saboda me? Bayan Allah yai mana komai, duk da sharrinsa da yadda mutane suka dinga cewa Ruɗin ƙuriciya ce, yanzu dai na ga shi Allah ya ƙaddara munyi Aure ba, ka manta da shi kawai dan Allah, mu fuskanci rayuwar mu, Se dai abunda ya faru baze gogu daga rayuwata ba, haryanzu ina jin kamar ban wa Abbas adalci ba, a lokacin da kowa yake ƙyamata, a lokacin ya dinga bina yana lallaɓani yaga ya rabani da shaye shaye da bin Hotel, haryanzu ina baƙin cikin baƙin fentin da naiwa kaina, sedai a shekaruna ba kowa ze iya ɗaukar ƙaddarar da ta riskeni ba, ga fyaɗe da Babbab yai min shi da abokansa"
Sadik yace "Ƙarya yake,ya faɗa ne da ya cuzguna min, ba abunda sukai miki".
Tace "ya akai ka sani, bayan se da suka bani ƙwaya, suka bugar da ni ban tashi farkawa ba, se washegari".
Sadik yace "baki ji banbanci ba, da waccan Ranar da Ranar da aka kawoki gidana ba, ke a tunaninki da sun miki fyaÉ—e su huÉ—u zaki iya tashi ma? Ko kin manta yadda kika dinga...
Be ƙarasa ba ta toshe masa baki, hawaye na bin fuskarta a lokaci guda ga murmushi tace "tabbas, ranar ni banji komai ba, akwai banbanci amma dan Allah da gaske kake, ba suyi min komai ba?"
Sadik yace "ba abunda su kai miki, ai naje na samu Mubarak ɗin, har mashayar su, nai masa duka, sedai hakan be min ba, na koma na saka 'yan sanda suka kama shi, kuma aka ritsashi aka sameshi da hodar iblis shi da Nas, na saka aka matsamin shi, dan inji da gaske ne sun miki fyaɗe a bi mana hakkinmu, amma ya tabattar da ba abunda yai miki, sun bugar da ke dan suyi miki fyaɗe, amma hijjabinki kawai ya iya cirewa, da ya tunkareki se ya ji wani irin hucin zafi yana fitowa daga jikinki, kamar ze ƙona shi, haka suka ƙyaleki a gurin ba abinda su kai miki. Kuma nima na tabattar da hakan, tsaf na sameki da mutuncinki, Allah be ɗora miki wahala ba Farhan, da har mu mutu ban san me zanwa Babba in huce ba"
Ta kwantar da kanta a ƙirjin Sadik tana cigaba da hawaye, Shi kansa Sadik wani irin tausayinta ne ke ratsa shi, tabbas Farhan ta fuskanci ƙalubalen rayuwa daban daban, wanda kusan shine sila.
Sadik yace "amma meyasa kike yawon Hotel?"