Sashe 109
Rudin Kuruciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali ta murza zoben hannunta tace "Nagode sosai Allah ya saka da alkhairi, Allah ya sanya alkhairi ya baku zaman lafiya" ta ƙarasa maganar hawayen da take maƙalewa suka fallasa zuciyarta.
Ta kai hannu zata goge hawayen, amma Sadik ya riƙe hannun yace "Cry besty, you deserve to do so, i know is painful cry Besty, amma ki tausayamin kar hawayenki su zame min fitina a rayuwa, Allah baya son hawayen Maraya" ta ɗaga ido tana kallon Sadik da shima idanunsa suka cika da hawayen.
Ta sa hannu ta goge nata hawayen tace "mayar min da jambakina da ka goge min" tai maganar cike da son basar da yanayin da suke ciki, ta ƙara da tabattar da Sadik baya son damuwarta musamman ta zubda hawaye.
Yai murmushi ya ɗakko jambakin yace "wanko fuskar, sena sa miki" taje ta wanke fuskar ta dawo, ta shafa hoda ya saka mata jambakin, ya buɗe ledar da ya shigo da ita, ya ɗakko alkyabbar mata, me matuƙar kyan gaske ya saka mata, ya ɗakko mata takalminta ta saka, Sannan ya riƙo hannunta suka fito shima sanye da tasa.
Suna fitowa matan É—akin suka dinga rafsa musu guÉ—a, wasu na musu video ya dinga ratsawa da ita zuwa É—akin Abba, Abba yana tare da wasu abokan nasa, Abba yai musu Nasiha da fatan alkhairi, akai ta musu Addu'a sannan suka fito.
Mummyn Khairat tace "Kai Sadik kufa muke jira, zamu rakata".
Sadik yace "Mummy kuje, ni zan taho da ita"
Mummy tace "yau kuma Soyayar uwargida ce ta motsa"
"Ai kullum soyayarta a motse take a raina"
A harabar gidan se da a kaita musu hotuna, sannan ya saka Nana a mota, Faruk yace su tafi ze kawo Sahal, Sadik ya ja motar ya bar gidan.
Ita kanta Nana ta yaba tsarin gidan, yayi kyau sosai da sosai, gashi ɓangaren ta ya sha furnitures Abba ya kashe mata kuɗi sosai da sosai.
Ƙarfe takwas na dare sannan aka kawo Farhan, Sadik kuwa be shigo gidan ba se ƙarfe sha ɗaya na dare, kowa ya watse.
Farhan jin abun take banbarakwai, wai yau itace matar Sadik, abun abun mamaki sosai.
Nana kuwa tuni ta canza kaya zuwa na bacci, Sahal yayi bacci tuni, ta nemi guri ta zauna akan gadonta, ta dinga maimaita Innalillahi wa Innalillahi raji'un a cikin ranta, saboda wani abu da ya tsaya a maƙogwaronta ya ƙi wucewa.
Sadik yai sallama a bedroom ɗinta, ds ƙyar ta iya amsa masa, ya zauna tare da ajiye mata leda manya guda biyu.
Zeyi magana ta ɗora hannunta akan laɓaɓanta tace "Shhh, seda safe Allah ya bamu alkhairi" fafur ta hana shi Magana, haka ya tashi ya ƙyaleta.
Sashin Farhan ya nufa da sauran ledojin, yana yiwa Allah godiya yau Allah ya tabattar masa da mafarkinsa na mallakar Farhan, lallai soyayyar su bata tsaya a iya RUƊIN ƘURUCIYA ba, yana fatan Allah yasa Auren Farhan da yai ya zama kankarar laifin da ya aikata a baya.
Da sallama ya shiga bedroom É—in Farhan, ta takure guri É—aya da alama sanyin AC yai mata yawa. Ya rage AC Sannan yaje kusa da ita ya zauna, amma Farhan ta matsa.
Sadik yace "Ikon Allah, yau kuma ni kike gudu?" Shiru tai ba tace komai ba.
Ya cire rigar jikinsa ya bar shirt da wandon yadinsa, yace "yo alwala ki zo muyi salla"
"Bana salla?" Ta gaya masa kanta tsaye, cikin ko in kula yace "ok fine" dan ya lura haryanzu Farhan a ƙule take da shi.
Yaje yai alwalarsa yazo ya gabatar da nafila raka'a biyu, ya ɗakko plate ya juye kazar a kai, ya zauna a kusa da ita tare da yaye mayafin lafayar jikinta amma ta ƙanƙame jikinta.
Shi Sadik dariya ma ta bashi, yace "Bismillah, muci Abinci"
"Naci tuwo a gida, na ƙoshi".
"Tuwo daban kaza daban, kici"
"Ni na ƙoshi" tai maganar tana zumɓura baki.
Be kuma ce mata komai ba, yaci nasa ya rufe sauran, se ƙare mata kallo yake kasancewar ta sha ado da gyara, kuma ta Sunkuyar da kanta.
Da Sadik ya matsa in da take, se ta matsa yai murmushi yace "wani darene jemage be gani ba amaryar? Dama kin dena wannan abun, Sadik É—in ne dai ba wani ba, kuma Farhan É—ince dai ba wata ba, ki bari mu É—ora a in da muka tsaya mana" yai maganar yana kashe mata ido.
Wata nadama ce ta sake kama Farhan, duk da Sadik ya Aureta amma ta tafka kuskuren biye masa da ta dinga yi a baya.
Be kuma kulata ba yaje ya kashe fitilar ɗakin,yana ta hamdala a zuciyarsa, ganin yai kwanciyar sa yasa ita ma ta ɗosana ta kwanta, dan a gajiye take matuƙa, ta shiga tunane tunane daban daban a cikin zuciyarta har bacci yai awon gaba da ita.
Seda ya tabbatar tayi bacci, sannan ya tashi zaune, ya kwance lafayar jikinta tsaf, skirt ne a jikinta da shirt, ya kunna fitilar wayarsa, ya haskata wata irin soyayyarta da ƙaunarta suna fuzgarshi, ji yake kamar ya maida ita cikinsa saboda so da ƙauna, bacci take sosai har da ajiyar zuciya saboda gajiya.
Ya kashe fitilar, ya matsa kusa da ita ya rungumota jikinsa, yana shaƙar ƙamshin turaren da ke ta shi a jikinta, fatarta tayi wani irin santsi da laushi.
Murmushi yai ta ƙara girma sosai, saɓanin lokacin da ya tafi ya barta.
Sosai Sadik yake jin yadda yai missing ɗinta, farkawa tai daga nannauyan baccin da ya ɗauke ta, ture Sadik ta fara ƙoƙarin yi.
Murya can ƙasa yace "meyasa ki kai min ƙarya?"
"Ƙaryar me nai maka?" Tai maganar kamar za tai kuka.
"Au baki san ƙaryar da ki kai bama ko? To bari in gama fanshe soyayyata da wahal da ni da kika dinga yi, se ki gane ƙaryar da ki kai min"
"Dan Allah Sadik ka rabu dani, ni gaba ɗaya haushinka nake ji, dan Allah ka ƙyaleni".
"Umm, Umm I don't care Baby".
Littafin kuɗi ne, ku tuntuɓi wannan lambar dan samun naku akan kuɗi ₦300 kacal
07063065680
Sosai take ture Sadik da iya ƙarfinta, tana kai masa duka, cikata yai tare da ɗagota tana kallonta, se sauke numfashi take kamar tayi gudu me nisa.
"Farhan me kike nufi ne?"
"Nace maka ka ƙyaleni".
"Saboda me zan ƙyaleki?"
"Ni bana sonka, bana ƙaunarka yaudarata kake yi ka ƙyaleni".
Tai maganar gabanta na tsananta faÉ—uwa.
Sadik yai ajiyar zuciya yace "Me zanyi wanda ze sa ki yarda dani ne Farhan? Sadik ne fa"
"Ni ka ƙyaleni dan Allah"
"Why?" Yai maganar yana cigaba da abunda yake.
"Stop it please, am not in mood".
Wata miskilar dariya yai iya maƙogwaronsa yace "I know how to turn you on, ko kin manta Prince ne?"
"Sadik am on my period, i told you earlier"
"Meyasa ba kya jin kunyata yanzu ne? Kike min ƙarya yadda kike so".
"Ni ba ƙarya nake ba, ka ƙyaleni nace"
Tana ji tana gani, Sadik yai burus da ita, dama ba wani fashin salla da take, ta gaya masa ne da biyu, na farko tana cikin fargabar abunda ka iya komowa saboda rashin kai budurcinta, abu na biyu kuma haryanzu tana jin haushin Sadik, ga wani irin tsoro da ya baibayeta.
Hankali kwance Sadik yai abunda Allah ya nufe shi da yi, musamman da burinsa ya daÉ—e yana fata ya cika, mafarkinsa ya zama gaskiya yau ya kasance da yarinyar da ya fara so a rayuwarsa.
Farhan kuwa ta gigita da lamarin, dan ta Sha jini jikinta, ba ta zaci lamarin ya kai haka ba, kukan ma Muryar ta ƙasa ƙasa ta dinga fita, dan Sadik ya bata mamaki ƙwarai.
Fuskarsa ya É—ora akan tata, yana son yai mata Magana, amma ya kasa se sauke mata numfashi da yake a fuska.
Janye ta ta fuskar take ƙoƙarin yi, a hankali yace "Indeed, you are good girl, a promise keeper, Princess your crown will never fall, you will forever remain in the throne, you will remain the queen of my Emirate, inshallah i love You fisabilillah Farhan"
Ita Farhan gaba É—aya ta kanta take, dan haka ba gane kan wannan surutun nasa take ba.
Sadik ne ya fara tashi, yaje yai wanka ya dawo ya taimaka mata, duk yadda ya so tai magana ba ta kula shi ba, tai masa shiru ta ƙi Magana, sedai babban abunda take tunanin shine, Babba yace sun mata fyaɗe su huɗu, amma ta ji ta garau Ranar, to ya akai taji banbanci sosai haka yau? Ba tace komai ba dai amma se tunanin abun take.
Sadik ya ƙanƙame Farhan, kamar yau ya fara sonta, duk wani shakku da yake ya kau, jinta yake wata ta musamman a zuciyarsa.
First night É—insa ya tuna da Besty, cike da shiririta da daru a gurin Nana, murmushi ya saki, dan Nana rigimamiya ce lambar farko.
Da Asuba seda Suka makara, dan haka a gida yai salla ya koma bacci, Farhan kam sanyi take ji sosai, jikinta ya É—au zafi Sadik ya dinga jera mata sannu, daga nan suka koma bacci.
Se bayan tara Sannan Sadik ya tashi, Farhan kam ko ƙwaƙwƙwaran mosti ba ta yi, baccinta kawai take yi.
Be tashe ta ba yai wanka, ya kintsa cikin ƙananan kaya, ya kalli wayoyinsa dake kashe, ya ɗauka ya zuba a aljihunsa, sannan ya fita kai tsaye part ɗin Nana ya shiga.
Ba ta bedroom ɗin, ya zauna yana jiranta, wani dadaɗan ƙamshin humra ne ya daki hancinsa, Nana ce sanye da wasu English wears masu matuƙar kyau da duka amshi jikinta sosai, ta shigo hannunta riƙe da kofi, sedai kallo ɗaya za kai mata ka san ba tai bacci ba, idanunta duk sunyi wani iri.
Zuba mata idanunsa yai, har ta ƙaraso ta zauna tace "Ina kwana?"
Be amsa ba se kallonta kawai da yake, yai ajiyar zuciya yace "kin tashi lafiya?"
Tace "Lafiya ƙalau"
"Kin karya ne?"
Nana tace "Eh"
"Me kika ci"
Tace "Abinci mana"
"A ina kika samu Abincin?"
"Na sha cornflakes, ga Abinci can an kawo daga gida"
"Besty meyasa ba kya tausayin kanki ne? Shayarwa fa kike ya za'ai wani cornflakes ya riƙe ki? "
"To ai ya fara cin abinci, ni Abincin ne baya kaina"