Sashe 8
Rudin Kuruciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abba yace "that's good, Allah ya bada sa'a, and ina nan ana nema maka admission, an duba min nan Lund University a swiden, Alhaji Ayuba yace ; makarantar ta na da kyau sosai, amma se nan da 6_7 months sannan zasu fara bada admission, kaga kan lokacin exams É—inka ta fito"
Sadik ya kalli Abba kamar yai magana, amma kwarjinin mahaifinsa ya hana shi yin Maganar, ya haÉ—iye maganar da yake son yi É—in, yai murmushin fole.
Aka cigaba da cin abinci, ana hira ban da Sadik da abun duniya ya addabe shi.
Lilly na Office ɗin Sir Nazir, tana ta zuba taɓararta son ranta, shi kuma yana binta ido yana murmushin.
"Sir yaushe zaka zo Gidan mu ne?"
Ya É—an zaro ido yace "kefa kika cemin gidanku akwai sojoji, so kike in zo su zane ni kenan?"
Lilly tai dariya tace "ba abunda za suyi maka fa, kuma ma ba sa nan se guda É—aya, ni ka É—aice a gida, idan na koma kaÉ—aici ne ke damuna"
"Kuma kawai se in zo muku gida?"
Ɗan tsuke fuska tai tace "ba fa ka taɓa zuwa ba sedai muyi waya, ni dai dan Allah ka zo Gidan mu"
"Kai Lilly, ina jin tsoro gaskiya"
Yana son yarinyar nan matuƙar so, sedai yasan ko da wasa be isa ya tunkari gidansu yace yana neman Aurenta ba, dan zaren ba kalar yadin bane.
"Au kenan baka damu dani ba ko? Nika ɗai nake sonka da nice ai zanje in da kake" tai maganar a shagwaɓe.
"Common baby, you know i love you mana, but akwai risk inje gidanku Fatima, ban san wace karɓa za'aimin ba"
"Nace maka fa ba kowa a gidan, kawai ka zo muyi hira ka tafi, amma shikenan"
Ta juya zata tafi ya riƙo hannunta yace "haba Zahrah na, ba haka bane"
"Dan Allah ka zo please" tai Maganar ta na kallon ƙwayar idonsa.
Ajiyar zuciya ya sauke yace "in dai hakan ze saki farinciki, zan zo Insha Allah"
"Yawwa I love You dear" tai Maganar tana kwanciya a jikinsa.
Kamar gunki haka ya ƙame, yana kallon Lillyn.
Ta ɗago ta kalleshi ta kai hannunta kan gemunsa, da ke matuƙar burgeta.
Kasa ko motsi yai daga in da yake.
Cikin wata irin kasalalliyar murya tace "Ban san iya farincikin da zan ba idan ka zo Gidan mu"
Hannunsa ya kai ya É—ora akan nata tattausan hannun, yana jera ajiyar zuciya, tare da lumshe idon sa.
Babu zato babu tsammani aka turo ƙofar, yanayin da suke ciki na kasala be basu damar yin zafin nama, gurin sakin junan su ba.
"Innalillahi wa innalillahi raji'un!"
Littafin nan ₦300 ne kacal.
0009450228
Aisha Adam
Jaiz Bank
Dan Allah a biya kan a karanta.
Ayshercool
07063065680.
                Â
Wasa wasa ta cigaba da jin wannan baƙon yanayin yana bijiro mata, yanayi da bata taɓa shigarsa ba, a hankali take juyi akan katifarta, ta janyo pillown ta, ta rungume shi gam tana ajiyar zuciya, ƙasan zuciyarta tana karanto duk addu'ar da tazo bakinta.
Sannu a hankali bacci ya kwashe ta, sedai baccin nata be je ko ina ba ta fara ganin Sadik a baccinta, yana sumbatar ta kamar yadda ya faru a gurin partyn nan.
Baccin nata be tsayi ba ta sake farkawa, mamakin yanayin da ta shiga takeyi, harta fara tunanin ko wani abu ne ze sameta? Sedai ta kasa mantawa da mafarkin da tai da Sadik É—in.
Æangaren Sadik ma hakan ne ya kasance, juyi yake bacci ya gagari idanunsa, saboda abunda yake damunsa gashi ya rasa yadda ze iyayensa su fahimce shi, ko yanzu yai Aure yana da abun riÆ™eta, mahaifinsu ya gina Æ™atuwar plaza me hawa uku, kowacce tana da shaguna goma sha biyu, kowa yana da hawa É—aya, wato shaguna goma biyu.
Banda sauran kadarori da yake siya yana ajiye musu, mahaifiyarsa yakamata ta fara fuskantar sa amma taƙi bashi goyon baya, balle ta taya shi neman izni agurin mahaifinsa, kullum zancensu da lissafin su, University ɗin da ya dace su turashi a ƙasar waje yayi karatu.
Yana zuwa nan a tunaninsa yaji tamkar ya É—ora hannu a ka ya fasa ihu, haka wannan dare ya kasancewa Sadik, rabi bacci rabi tunani.
Ƙarfe ɗaya da rabi na dare, amma Fatima Hakeem wato Lilly, tana kwance a kan gadonta, tasa earpiece tana sauraran Audion wani littafi.
Babu wani cikakken ma'ana da littafin ke ɗauke da ita, face zunzurutun batsa yadda ake fayyece abubuwan da a shekarunta sun yiwa ƙwaƙwalwarta girman gaske.
(Sedai yaran na ƙarshen zamani, ko ba a littafi ba sun san komai, yara ƙanana masu ƙananan shekaru, sedai rubuce rubucen mu na ƙara taka muhimmiyar rawa gurin buɗe Musu abunda be kyautu ace sun sani ba)
Shiru tai tana lumshe ido, tana sauraran yadda me karantarwar shima ya ƙware gurin karantowar ba kunya ba tsoron Allah.
Duk abunda take saurarar nan ba wanda yake mata yawo a zuciyarta irin malaminta Sir Nazir, saboda a siffofin zahiri da ake faÉ—a a littafin yana É—auke da su.
A hankali ta sake lumshe idanunta, tana ganinsa a cikin idonta lokacin da take zaune a Office ɗin sa, a hankali tai wani tattausan murmushi, tare da ɗan taune leɓɓanta na ƙasa.
A haka gari ya waye, zukatan matasan yaran kowa da abunda yake saƙawa, da tunanin hanyar samawa kansa mafita.
Assembly ground ya cika maƙil, an gama National Anthem, Madam Joy tai wa Prefects Umarnin yin inspection, suka fara kewaya ɗaliban suna duba wanda suka yanke farce da wanda ba suyi ba.
Salma ce ke duba na 'yan ajinsu Farhan, ta zo kan Farhan, Farhan ta miƙa mata yatsunta dan ta duba, sedai Salman ta kama hannun Farhan ta riƙe tana murzawa a hankali tana mata wani irin murmushi.
Mamaki ne ya kama Farhan, ganin abun banbarakwai, ƙoƙarin zame hannunta Farhan take, amma Salma ta riƙe kam, cikin murya ƙasa ƙasa tace "dagaske wancan yaron saurayin ki ne? Sadik yake ko wa?"
Shiru Farhan tai mata ta cigaba da ƙoƙarin ƙwace hannunta.
"Yarinya wancan ba abunda ze tsinana miki, yazo yana min ihu a kanki, ki fita a sabgarsa ni zan baki abunda be ze iya baki ba, Just be my lover"
Wani irin kallon mamaki Farhan ta bita da shi, kamar ya lover tsakanin mace da mace.
Ta sake murza hannun Farhan a nata tace "kina da kyau Baby, ina sonki"
Ta ƙarasa maganar tare da sakin hannun Farhan.
Bayanta Farhan tabi da kallo tana mamakin wannan baƙon lamari haka.
Sir Nazir shima ya cigaba da zazzaga ɗaliban, ya biyo ta layin da su Farhan ke tsaye, yana doso in da suke Lilly ta Soma bin sa da wannan idanun nata, yauma ba ƙaramin kyau yai mata ba, yana cikin kayansa na Bautar ƙasa, wando da farar shirt ɗin nan, se ƙamshin turare yake, kasancewar safiyace yayi wani fresh da shi.
"Face Your front" ya faɗa a hankali lokacin da ya ƙaraso in da Lilly ke tsaye.
"You look good" ta faÉ—a lokacin da ya É—an gota ta, ya waigo ya kalleta amma ta maze kamar ba ita tai maganar ba.
Farhan Kuwa abun ya É—aure mata kai, duk jarabar Sir Nazir da kwarjinin sa, amma Lilly take binsa da wannan kallo haka.
Aka kammala Assembly aka watse, period ɗin farko Sir Nazir ne ze shiga ajinsu Lilly, dan haka kan ya shiga ta samu brush ta taje yalwatacen gashin girarta, ta ƙara mai a leɓenta, kamar me shirin tarbar wani.
Yasmin ta kaalleta tace "ban gane ba wannan gyare-gyaren fa? Naga kina wani ƙara lip gloss"
Lilly tace "tarko zanyi in hana wani nustuwa, kamar yadda......ta hana...... Nutsuwa a littafi......"
Yasmin tace "shegiyar gari, Allah ya shiryeki"
Lilly tai murmushi ta sake gyara zama sosai.
Tun daga waje ta fara jiyo maganarsa, ta sake gyara zama ta nustu.
Ya shigo ajin da sallama kamar yadda ya saba, suka amsa tare da gaishe shi.
Ya amsa a nutse, ya fara ƙoƙarin gabatar da abunda ya kawo shi, sedai da ya ɗaga ido se yaga Lilly na kallonsa, nan da nan yaji yana neman rasa nutsuwarsa, ya rasa meyasa yarinyar nan ke masa haka.
A hankali ya taka gaban White board, yasa blue É—in marker, ya rubuta sunan subject da kuma kwanan wata, ya rubuta Respiration, ya ja layi, ya waigo ya fuskanci ajin, cikin turancinsa me iyayi yace "before we proceed, can someone Among you briefly remind us what we discussed, in our previous class?"
Class captain ne ya miƙe, yai bayani ya zauna.
Nazir yace "thank you Class rep, you really try, can anyone add something?"
Tsit ajin yai kamar ruwa ya cinyesu.
"Fatima Hakeem, stand up and said something"
Gaban Lilly ya faÉ—i, dan ba ta da abun cewa, ga turanci ya zauna a bakinta, amma fa batun wani karatu a aji ba yi take na dan be dameta ba, su goma me a ajinsu, ta takwas ko tara take zuwa, ba wani damuwa tai da karatu ba.
"Am talking to you" ya faÉ—a a É—an hasale.
Miƙewa tai tana kumbura baki, tai tsit.
Ya sake maimaita tambayar, amma tai masa shiru.
"Get out from my class, daƙiƙiya Kawai baki iya komai ba se ciye ciye da surutu"
Abun ya tsaye wa Lilly a rai, tai ƙwafa ta juya ta fita ba tare da ko bada haƙuri ba.
Seda ya kori Lilly sannan ya samu Nutsuwar gabatar ds lesson É—in yadda ya kamata, sedai harya kammala lesson É—in tana ransa.
Seda ya cinye time É—in sa cif, lokacin dai dai da buga jiniyar fita break, ya tattara litattafansa ya fita.
Yana fita ya ganta a kan barandar Class É—in.
Ya kalleta yace "idan kika wuce mintuna uku baki zo ba, i will punish you"
MurguÉ—a masa baki tai, ta juya ta shiga aji, yabi ta da kallon mamaki.
Tana shiga ajin Yasmin ta hau dariya tace 'haba jaruma ya aka ƙarke da korarki?"
"Ƙyaleshi dani yake zancen ai"
Farhan kam se binsu take da kallo.
"Sssssss"
Ko ba a gaya mata ba ta san Sadik ne kuma da ita yake, ɗan murmushi tai amma taƙi waigawa.