Sashe 86
Rudin Kuruciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idanun Sadik sunyi jawur, be saurari dr. Ba ya fara ƙoƙarin fita, riƙo shi Abbas yai yana faɗin ina zaka haka? Meke damunka?"
"Dan Allah ka cika ni, zuciyata zata tarwatse, ka cikani" Sadik yai maganar a hasale.
Dr. Ya kuma riƙe Sadik yace "meye hakane Sadik" gaba ɗaya ya lura Sadik baya hayyacinsa.
Da ƙarfin tsaya Usman ya janyo Sadik zuwa cikin falo, se fizge fizge yake akan Usman ya ƙyaleshi ya fita.
"BuÉ—e idonka ka kalleni, meke damunka?" Dr. Yai maganar yana kallon Sadik.
Sadik yace "bakomai, nima na kasa gane meke faruwa dani, Kamar mafarki nake yi, amma shikenan"
Ya juya ya nufi ɗakinsa, ya zube a ƙasa, ya zubawa hoton Farhan ido, yai yai ya tuna dalilin ya sa ya manta da Farhan a duniyarsa.
Ya zubawa hoton ido cikin rauni yace "how comes? How? Farhan ya akai haka ta faru da ni, meya sameni ne? Ko na haukace ne, ya salama anya kuwa nine? Meke damuna ne haka? Ya Allah"
Yai maganar yana dafe kansa, wani irin zafi kansa ya É—auka jikinsa ya dinga wata irin tsuma.
Littafin nan ₦300 ne kacal.
0009450228
Aisha Adam
Jaiz Bank
KO kuje manhajar AREWA BOOKS ku siya.Â
Kamar wanda ya ga wani abun tsoro, haka Sadik ya fito falo ya nufi hanyar fita, be san ma ina Yakamata yaje ba, kawai tafiya yake, hakan yai daidai da shigowar Usman, ya tunkari Sadik yan faÉ—in "kai lafiya kake kuwa? Meye haka kake yi ne?"
Idanun Sadik sunyi jawur, be saurari dr. Ba ya fara ƙoƙarin fita, riƙo shi Usman yai yana faɗin ina zaka haka? Meke damunka?"

Da ƙarfin tsiya Usman ya janyo Sadik zuwa cikin falo, se fizge fizge yake akan Usman ya ƙyaleshi ya fita.

Ya juya ya nufi ɗakinsa, yana zuwa zube a ƙasa, ya zubawa hoton Farhan ido, yai yai ya tuna dalilin ya sa ya manta da Farhan a duniyarsa amma ya kasa.
Ya zubawa hoton ido cikin rauni yace "how comes? How? Farhan ya akai haka ta faru da ni, meya sameni ne? Ko na haukace ne, ya salam anya kuwa nine? Meke damuna ne haka? Ya Allah"

Ya koma gefe ya kwanta, ya zubawa laptop É—in ido, har ta É—auke gaba É—aya Sadik ya kasa gane a wace duniyar yake, so yake ya tabattar da gaske Farhan É—insa yake gani, ko dai wata duniyar ce take masa gizo.
Ko da akai sallar isha'i a ƙila wa ƙala, yai salla yana tunanin ko dai haukacewa yai, ya kwanta a ƙasa kan tiles yai shiru a haka har bacci ya kwashe shi.
Cikin baccin ba abunda ya dinga mafarki se Farhan tana kuka, da ya tunkari in da take ze rarrasheta se ta fara jifansa da duwatsu.
Haka ya farka firgigit daga baccin da yake, ana ta sallar Asuba ya tashi jiki ba ƙwari, ya shiga yai Alwala yai sallar raka'atanul fajir, sannan yai sallar Asuba wanda duk sanadin Nana yake yin su, ita ta koya masa.
Ya fara karanto azakar, ya idar ya karanta fourty Rabbana da sauran Addu'oin da ya saba yi, wanda duk Nana ce ta koya masa su.
Yai shiru ya tuna rayuwar da yai a ƙauye, da yadda suka dinga communicating, da irin rayuwar da su kai da Farhan, tsananin Soyayya da shaƙuwa da yadda ya cire Sim cards ɗinsa ya bar su a ƙauye, zuwa yadda ya manta da ita da rayuwar da su kai a London da Nana zuwa yanzu, komai ya dawo masa tsaf a kansa.
Zumbur ya miƙe yana faɗin, "Allah yasa ba haukacewa nai ba, meya sameni haka ne?"
Ya koma kan System É—in da sauri, ya sake buÉ—e ta hoton Farhan ya sake bayyana a kai.
Ya zuba mata ido yace "Farhan, meyasa kika barni tsawon wannan lokaci kika bar cikin duniyata, na rayu tsawon wannan lokaci ba kya tare da ni, ba ki neme ni baki nemi in da nake ba"
Yana wannan surutan, haka ya shiga cikin gallery É—in sa, ya duba in da ya tara hotunan ta kala kala, har da na gurin brithday É—in ta.
Ya sa hannu bibbiyu ya dafe kansa, ya rasa abunda yake masa daÉ—i ga wata irin sabuwar soyaya da ke cin zuciyarsa game sa Farhan.
Ƙarfe bakwai na safe dai-dai, Sadik ya je ɗakin Mother ya ɗau key, yaje ya ɗau mota ze fita, megadi zeyi Magana amma wata gigitacciyar tsawa da Sadik yai masa take jiki na rawa ya buɗe masa gate ɗin, ya fafari motar kamar ze tashi sama yai waje.
Tiryan tiryan ya kama hanyar zuwa gidansu Farhan, gari shiru babu kowa se jefi jefi mutane ke gilmawa, yai parking in da yake tsayawa da motar su sha Soyaya, ya ƙare wa gurin kallo, ya fito jiki a sanyaye yana waige waige ya.
Ƙofar gidan su Farhan yaje, ya samu wani dakali ya zauna ya zubawa gidan ido, ji yake tamkar ya tashi ya shiga cikin gidan, saboda wata irin azaba da azalzala da zuciyarsa take masa.
Seda yai kusan awa guda a zaune a gurin, se ga Amir ya fito da shirin sa na zuwa makaranta.
Sadik cikin azama ya tashi yace "Amir, Yaya tana nan kuwa?"
Yaron tsayawa yai yana kallonsa jin ya ambaci sunansa.
Sadik ya sake maimaita masa tambayar, Amir yace "bata nan"
"Ina ta tafi?"
Amir yace "nima ban sani ba"
Sadik ya kalli Amir yace "dan Allah ka gayamin in da take kaji, akwai wani abu me mahimmanci da zan karɓa a gurinta"
Amir yace "gaskiya na gaya maka, ba ta kwana a gida ba"
"To a ina ta kwana?"
"Ban sani ba, bari in sauri in tafi zan makara"
Sadik ya sauke wata irin ajiyar zuciya, yana mamakin amsar da Amir ɗin ya ba shi, a yanayin da shi kansa ba ze iya tantancewa ba, ya bar ƙofar gidan ya nufi in da motarsa take, ya hau ya kunna ya fizgeta a guje, ya nufi titii, hakan yai daidai da kunnowar motar Abbas, saura ƙirisa suyi taho mu gama, saboda irin yadda Sadik yake tuƙin a haukace.
Abbas ya waiga yace "ji wani mara hankali kuma, ga abunda yai amma ko a jikinsa" ya ƙarasa maganar tare da jan tsaki ya cigaba da tafiya.
Yai parking a ƙofar Gidan su Farhan, ya kirata a waya, dan ta fito ya kaita Makaranta, sedai abun haushin tana ɗagawa muryarta kawai zaka gane mankas take, dan se surutai take, kuma galibi a surutun na ta Sadik take ambata.
Jiki a sanyaye Abbas ya kashe wayar, tare da mamakin wannan wane irin so takewa Sadik, Babu damar zuwa makaranta, kasancewar a buge take, haka nan jiki babu ƙwari ya ja motarsa ya bar ƙofar gidan.
Sadik kam abokansa me suka faɗo masa na makaranta, wanda su kansu ya manta da su gaba ɗaya, Allah ne kawai ya tsare Sadik a irin tuƙin da yake na ganganci, kowa ya gani se yai Magana.
Be tsaya ko ina ba se ƙofar makarantar su, wadda itace tushe, ko ince kanwa uwar gamin kowacce ƙaddara da ta afakawa galibin jaruman.
Sedai tun daga farkon layin makarantar, Sadik be ga ana shiga ana fita da motoci ba na masu kai 'yan Makaranta ba kamar yadda yake a da ba.
Abun ba ƙaramin mamaki ya bashi ba, haka ya ƙarasa ƙofar gate ɗin, amma yana zuwa ya ga uban kwaɗo a tangamemen gate ɗin harabar makarantar.
"Maraba maraba, Prince yau kai ne sa kanka bayan dogon zamani ba ka waiwayo mu ba"
Sadik ya waiga yaga ɗaya daga security ɗin makarantar ne, wanda suke yawan faɗa da Sadik akan fita daga makaranta ba akan ƙa'ida ba.
Sadik kamar ze rushe da kuka yace "Ɗan Ala, ya naga kwaɗo a ƙofar makarantar?"
Ɗan ala yace "kai yanzu baka san abunda ya faru ba, ko a jarida ba ka gani ba, ko dayke ance ba ka ƙasar, abokan naka ba su gaya maka ba?"
Sadik yace "meyafaru ban sani ba"
Nan É—an Ala ya kwashe komai ya gayawa Sadik.
Jikin Sadik ya hau wata irin tsuma, bayan tuna irin miyagun maganganu da sir Nazir ya dinga gaya masa shi da Farhan, a kiÉ—ime yace "É—an Ala Farhan fa, Farhan É—ina fa meyafaru da ita?"
Ɗan Ala yace "Allah sarki Baiwar Allah, tun daka bar makarantar nan duk ta ƙara zama wata iri, kamar wadda ƙwaƙwalwaeta ta samu matsala haka ta koma, a kai tayi da ita ɗalibai suka takura mata, duk ta damu kanta, tun wani zuwa da tai da kayan gida a jikinta na ganta a gurin parking ɗin motoci, da ita da Aminun ajinku da Mubarak Babba ban kuma ganinta ba, ta dena zuwa makaranta baki ɗaya"
"Kace Mubarak Babba?"
"Eh shi"
Sadik be ƙara cewa uffan ba, ya doshi motarsa zuciyarsa na wani irin tsalle kamar ta fasa ƙirjinsa.
ÆŠan ala yace "Prince da gaske wai kayi Aure?"
Ai Sadik ya kurumce, be ma ji me É—an Ala yace ba, saboda ba ya gane komai gaba É—aya.
Cikin wani irin zafin Nama, ya ja mota ya bar layin, ya dinga mamakin yadda akai ƙanin Farhan yace be san in da take ba, gaba ɗaya yaji abubuwa sun dabaibaye shi ya ma rasa wani tunani yakamata yayi, meye haɗin Farhan da Mubarak Babba.
Dukan sitiyari yai, yaja wani wawan burkin da yai wannan tunanin, nan da nan zuciyarsa ta ƙara shiga taradaddi, meye haɗin Mubarak da Farhan? Babban abunda ya sake jefa shi a ruɗani be wuce yadda har abokansa ya manta da su ba.
Ya kuma fizgar motar ya cigaba da tafiya, lokacin kusan goma da rabi na safe, unguwar su Amin ya wuce, dan ɗan Ala yace masa da Amin da Mubarak da Farhan ya gani ranar ƙarshe da ta zo makaranta.