Sashe 97
Munafukin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ammi matar na da zuciya ɗaya take zaune dake idan kika ce za ki mata baƙin ciki mutuwa za ki yi a tsaye bayan kin aure mata miji tun kafin ta aura amma ki dinga ƙoƙarin rabata da mijinta, abinda ka yi wa ɗan wani shi za a yi wa naka ni kin cucu ni ji nake dama bake ce uwata ba mugun abinki ya miki yawa"
"Ni kike faɗawa haka Zuhura " Yaya Balkisa girgiza kai kawai ta yi wannan shi ne ƙaiƙayi koma kan masheƙiya.
Mardiyya burinta bai shige Ustaz ya dawo ba, ta samu tarayya da shi ko sau É—aya ne kuma ta yi evidence, wanda zai tilastawa Ustaz amsar cikin jikinta wannan shi ne plan É—inta kuma ko kiranye ne zata saka a yi masa domin ya dawo ta cimma burinta.
Gefe guda kuma Umma sai ɗawainiyya take da cikin Mardiyya ta fara siyan kaya tana ajjiyewa har fili ta bawa Ridayya akai shaidu da saka hannu matsayin tukuci na cikin da haifa mata jika da zata yi a ƙalla kusan kullum tana kashe kuɗi sama da dubu goma zuwa sha biyar na kayan kwaɗayi ga yawan fita da take wai asibiti take zuwa.
Kuka sosai Hajiya Azizat ke yi tana kallon Prof ta ce "Yanzu ya zan yi da damuwarka zan ji ko data Sadauki? Anya Prof wanne kalar rayuwa ne na kasa gane maka dani da photo ɗaya muke a wajanka a matsayina na matarka yaushe rabon daka sauke mini haƙƙina? Ci da sha ba shi ne aure ba Professor al'amarin naka kullum ƙara girma yake sai ka yi wata baka gida?
Prof ya girgiza kai yana tattaro kalamansa ya ce "Madam plates try to understand me, ke shaida ce ina son ki kuma duk abinda nake yi ina yi ne saboda ku, bani da burin daya shige zama daku yanzu muna maganar fara kamfal ne takara ta sako ni a gaba addu'arku nake buƙata"
"I wish you all the best dear amma ka je wajan Sadauki talk to him ka ji damuwarsa"
"Right now my love"
Kwance ya samu Sadauki daga shi sai gajeren wando idanunsa yana kallon sama faffaɗan ƙirjinsa a buɗe ya rame saboda sam tunda yake bai taɓa saka damuwa a rai ba, bai taɓa tunanin a duniyarsa akwai abinda zai raunata zuciyarsa ba sai gashi Shanshan na neman kashe shi da ransa. Prof ya kalli kwalbar srup ɗin dake kusa da hannun Sadauki a karo na farko ya ji bai kyautawa ɗan shi ba.
"My love tashi mu yi magana" Sadauki ya share shi ya shanye kwalbar srup har uku saboda ya samu bacci ya É—auke shi daman mai jima da tashi ba.
"Akan wacce ka shiga halin nan za mu yi magana, zan tabbatar data zama martarka idan har Ridayya ce"
Da sauri Sadauki ya juya ya kalli mahaifinsa Prof ya ce "Da gaske i am with you wannan karan ba zan bari soyayya ta kashe mini kai ba, yaran yanzu akwai saka damuwar soyayya musamman irin madly love É—in nan yana rusa muku rayuwa, da yawa wasu na samun depression idan sukai heartbroken, wasu ma su fara shaye-shaye duk a sanadin soyayya"
Ya kama hannun Sadauki ya ce "Please my son ka kwantar da hankalinka ban san mene Hukuncin Allah ba, amma tabbas kai da Ridayya zaku kasance ma'aurata"
Ya kalli mahaifinsa sosai a raunace ya ce "Prof Shanshan bata tsautsayi na me na yi ba? Kullum cikin bata haƙuri nake, mace ƴar rarrashi ce da kulawa suna buƙatar a dinga supporting nasu komai ta ce zan yi obey, but bata so na she doesn't love any more, i love Ridayya Daddy"
"Na da kai na shaida hakan kuma na samu ganawa da mahaifinta"
"Are you sure Daddy?"
"Of course my son amma ban faÉ—a maka komai sai ka kwantar da hankalinka ka dawo asalin Hamza Sadaukina"
"Abba Ridayya fa?"
"Oh Sadaukin Ridayya, makaranta ta koma kamar yadda aka shaida mini kuma bata mance da kai ba, tana buƙatar ta kammala karatu yadda idan kun yi aure zata samu ciakken kula da kai as she said. Ridayya loves you Hamza bai kamata ka damu ba ka yi mata uzuri ka ji ko"
Sadauki ya yi shiru can ya ce "Kamar na yadda kamar ban yadda ba, well is allowed zanta yi mata uzuri zan ci-gaba da sonta kuma zan jira rata har zuwa ƙarshen numfashi zan bata lokacin da take buƙata, i love Ridayya Daddy help me ko gidansu na je na gaisa da iyayenta Tajj mugu ne ya hanani da ƴarsa ce Nadra ba zai bari ta dinga wahala ba ya san yana da maganin damuwarta"
Prof ya yi murmushi ya ce "Babba babba ne my dear respect your cousin brother ka ji? Yanzu ba wata damuwa"
"Sure Prof "
"Baka buƙatar kuɗi? New car, kayan sawa abubuwa dai"
"Kawai ka bani soyayyarka da addu'ar ka ka taimaka mini na samu Ridayya shi ne kawai abinda nake buƙata ka san ai ina da kuɗi ni fa ba lusari bane da komai sai iyaye sun mini now I'm going back to my business"
Hira sukai sosai Mother ta ji daɗi a lokacin tana buƙatar mijinta ta shirya tarɓarsa amma ana kiransa a waya jiki na rawa ya fice ya ce meeting ya tashi na gaggawa a jam'iyya.
Baba ƙarami ya dinga neman MB USTAZ a line ɗinsa na JAPAN amma baya samu hatta number da Ridayya ta kira Mami ba a samu suka rasa ta inda za su ɓulluwa lamarin. Akai suna jaririn Mami ya ci sunan Baffa Mansur ana ce masa Junior shagali akai wanda ba a taɓa yi ba, Mami ta dinga shiga tana fita Baffa ya yi bajinta sosai har kuka Mami ta yi Ammi ta ja ta yi gum plan ɗinta kawai take so ya cika a kan Zainura.
Watannin MB USTAZ ciff a Nigeria ana kamfel amma bai taɓa zuwa ba, ƴan jam'iyya da wanda aka fitar matsayin mataimakin Gwamnan jihar Kwamred Muhammadu Hassan da sakataren jam'iyyar Dr Gali Uba suke yin komai na kamfal ɗin, suna zagawa local government zuwa local government da ƙauyuka bisa mamaki an karɓi buƙatar su, dukda suna samun barazanar wai jam'iyya sabuwa ce inec bata san da zamanta ba.
Tajj tsaye yake ana masa tambayoyin ƙare dangi, MB USTAZ ta cikin Camera ya hango Tajj Baita ya danna wani layi ana ɗauka ya yi shiru ya dinga tunanin me zai ce ya jima kafin ya ja numfashi a takaice ya ce
"Allow him to come"
Ajjiyar telephone line ɗin ya yi yana zaune hakimce cikin wata dakakkiyar shadda fara tas jamper da babbar riga ya ƙara yin wani fresh ya yi ƙiba da wani irin haske da kumatu kamalarsa ta sake bayyana.
Yana jin Tajj na mitar kamar shi sai an tsare shi amma ya yi masa banza yana duba jarida wayarsa ce ta yi haske yaga message ne daga Ridayya ya buÉ—e short note ne ta ce
"I need you, i miss you, i love you Abbiey"
Wani kwantaccen murmushi ya yi har sai da dimples É—insa suka shige ya ji ita kawai yake son gani ya azabtu kwarai da gaske da rashinta reply ya yi mata da
“take a kiss Mu'ahhh"
Tajj Baita leƙawa ya fara ya ji an kai masa duka ya goce"zan watsa maka yatsu Tajjudeen Baita za ka ci gidanku"
"Allah ga Ustaz ka yafe masa"
MB USTAZ murmushi ya yi kawai wato komai ka zama a rayuwa akwai wanda ba za su taɓa girmamaka ba.
"Zameer ya matsa wai bai sami Madam ba, shi ya sa na ce ka sauke layukanka na san Baba ƙarami zai matsa ka dawo,kuma Umma still tana kan bakanta, ni na san Madam ba zata taɓa yin ƙarya ba da iliminta"
Shiru MB USTAZ ya yi idanunsa akan Tajj hakan yasa Tajj fahimtar Ustaz ba zai magana ba.
"Little yana nan cikin lafiya, babu inda ya barka shi kuma ana yin magana zai runtse idanu ya ce Assatagafirulla!"
Nan ma Ustaz bai magana ba can dai idanunsa lumshe ya ce
"Zaka iya tafiya ka saka idanu akan Mardiyya ok?"
"In sha Allah "
A lokacin ya nemi airplane zuwa JAPAN. Domin tuni ya samawa Ridayya makaranta ta fara zuwa a ɓangaren medicine kuma ta mayar da hankali sosai dole ya tayata cika muradanta idan lokacin komawa gida ya yi za su koma ne.
Shigar tsakiyar dare ya yi saboda ƴan jarida tafiyarsa a sirri take. Cikin bacci ta ji yanayinta ya sauya ga gamshi sosai dake ratsa hancinta ta buɗe idanu da kyar ta ganta kwance a ƙirjinsa ya rungume ta sosai numfashinsa na sauka a hankali alamar ya gaji wata uku kamar shekara uku Ridayya ta ji Abbiey ya sauya mata sosai ya ƙara mata kwarjini.
Ta kunna fitila tare da tsora masa idanu a hankali ta zura hannunta a sumarsa mai laushi ya ta nutsa taga da gaske bacci yake a nutse cike da tsoro ta sumbace shi ta ce “I love you Abbieynaâ€
“Love u too habib Albiâ€
Ta zare idanu tana ƙoƙarin matsawa ya riƙe ƙugunta da hannu ɗaya yana shagwaɓe fuska wacce ita kawai ke ganin baɗininsa ya ce
"I need more" ya nuna lips É—insa ya ce "The kisses"
Zameer zube gaban su Baba ƙarami da Baffa da Junaid ya dinga kuka yana masu bayani ya ce "Ku taimaka mini Ina son matata wallahi Allah na rantse da Allah ban sake ta ba.....
Ku yi sharing saboda sauran Æ´an'uwa🥰ðŸ‘ðŸ»
*MUNAFIKIN MIJI 42*
Bright pens free batch
Nimcyluv
"Innalillahi baka sake ta ba ka ce fa É—an nan?" Zameer ya girgiza kai idanunsa cike da hawaye ya ce "Da gaske nake Baffa ni ban saki matata ba, guduwa kawai ta yi ta bar ni babu inda ban nemeta ba har gidan rediyo" ba iya Baffa ba hatta Junaid da yake zaune maganar Zameer ta jijjiga shi.
"Kenan Ridayya aure ta yi akan aure?" Baffa ya miƙe tsaye ya shiga zirga-zirga a tsakiyar parlorn can ya juya ya ce
"Na kasa yin tunanin komai akan wannan al'amarin,abu kamar a wasan kwaikwayo da labaran hausa na tatsuniya?"