Sashe 56
Munafukin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sosai numfashinsa ke sauka a kunnenta ta cikin wayar dukda bata san waye ba amma tsigar jikinta ce ta shiga mimmiƙewa tare da tsastsafo mata da wasu zufa daga ƙofofin gargasar. Ta zame wayar a hankali ta tunanin ko an kashe kiran? But his still on the line, ta sake bin jerin haɗaɗɗun 11 digits ɗin da kallo ta mayar da idanunta kan sunan da aka sanya wa.
“Friendâ€
A sanyaye ta sake mayar da wayar tana tunanin ko za a yi magana amma har lokacin shiru yanayin sautin da take ji kamar mai wayar ya sauya muhalli na asalin inda yake ta ɗan marairaice fuska sai ta ajjiye wayar ba tare data kashe ba ta ƙara zubawa kan ta idanu ta cikin madubin. Tarin sauyin data samu daga barinta Batsari take kallo sai dai har yanzu babu farin ciki a fuskarsa ta zuciyarta kawai ƙoƙarin danne komai take kar ta nuna musu gazawarta dole akwai abinda take buƙata mai matuƙar amfani at least ko ba ta yi farin ciki ba a rayuwa a ce zuciyarta ta kusanta da wannan abun.
Ta yi rolling fararen idanunta manya da su wanda suka sake yin sheƙe saboda kwantaccen ruwan hawayen daya cika su. Kamar daga sama ta ji an ce
"So you're here all this time?" Duk wannan lokacin kina nan?
Da sauri ta juya tana mai ƙoƙarin ɗaukar hijabi domin kai tsaye ta san ba muryar Tajj ba ce ya yi saurin ƙara sawa inda take tsaye ya riƙe hijab ɗin yana zuba mata rikitattun idanunsa a saman fuskarta. Ridayya ta sauya fuska domin sarai ta gane shi ta sakar masa hijab ɗin kunya duk ta gama cikata ita bada burin kowa ya ga jikinta ta juya zata shige bathroom ya saki hijab ɗin ya sha gabanta.
"Ka bari" Muryarta can ƙasa ta yi maganar Sadauki ya haɗe duka girarsa guda biyun ya haɗe su waje guda tun daga sama har ƙasa yake kallonta zai iya cewa ba ita bace ganin yadda ta sauya lokaci guda jikinta ya buɗe fatarta ta yi fresh tana ɗaukar Idanu ga sumar kanta kamar ta Aljanu har ta yi mata yawa lips ɗinta ya rage girma.
Muryarta da manyan fararen idanunta sune suka tabbatar wa Sadauki cewa ita ce babban dalili kuma shi baya mantuwa. Ya jima yana kallonta bai ce komai a hankali ya matsa gefe ya bata hanya ta shige bathroom É—in da sauri kamar ta tashi sama.
Ya zube gefen gado yana riƙe da kansa idanunsa rufe kamar yanzu ne ta shigo ɗakinsa tana tambayar wani yanzu kuma shi ne a ɗakinta ya kasa rama duk abubuwan daya shirya ya ƙudurcin niyyar yi mata ɗin bai san lokacin daya shafe yana zaune ba sai da ya ji muryar Mahmah a bakin ƙofa tana cewa
"Hamza buɗe ƙofar nan ka ji ko?" Ya miƙe tare da nufar wajan ƙofar ya ciro key ya buɗe.
Mahmah ta kalle sauyi ta gani sosai a tattare da shi, ya shigo da karsashi fuskarsa wasai yanzu kuma jikinsa ya yi weak fuskarsa a haÉ—e ya yi kicin-kicin. Ya shige Mahmah ya nemi waje ya zauna ita kuma ta shige cikin bedroom É—in Ridayya.
Tajj ya jujjuya cup É—in hannunsa kawai yake yana jiran ya ki Sadauki ya yi magana ya ci ubansa ko ya juye duka abinda yake ji a ransa a kan Sadauki É—in sai ya lura yaron ko inda yake bai kalla ba sai zama da ya yi ya manne jikin kujera yana rufe idanunsa. Tajj ya kasa jurewa ya ajjiye cup É—in ya ce
"Me ka shiga yi cikin É—akin? Me ka yi mata"
Sosai Sadauki ya ji tambayar sai kawai ya basar ya zaro wayarsa ya fara dannawa a ƙufule ya miƙe ya ce
"Wai Sadauki ba da kai nake magana bane raini ko?"
Ya É—aga manyan idanunsa yana gyara zaman rigarsa da take a É—an buÉ—e kallon Tajj yake bai ce komai ba. "Ina magana kana tsare ni da Idanu yaushe na zama abokin wasanka?"
Ya girgiza kai ya ce "Ko mother bata mini faÉ—a mara dalili to a kan me kamar ka haifan daga shiga É—aki za ka hau ni?"
"Ni kake faÉ—awa haka?" Sadauki ya haÉ—e fuska bai ce komai shifa shiyasa bai damu da zuwa ba idan yana nan, saboda Mahmah kawai yake zuwa gidan.
"Kadai san ko babu komai na girmeka kuma ni uba ne dole ka girmama shekaruna ko tashen girma kake ji sai na yi maka duka a nan wajan bama iya nan ba har gidan mother É—in sai na je idan kuma Prof ke É—aure maka gindi to"
Sadauki ya miƙe tsaye saman ƙafafuwansa ya ajjiye wayarsa a saman kujera ya matsa kusa da Tajj ya ce
"To bari kawai na zo ka dake ni mu gani" Har hucin juna suna juyowa daidai nan Mahmah ta fito tana rafka salati ta ce
"Mene haka ne zan gani kuma ni Hajjara? Faɗa kamar wasu sa'annin juna ko abokan gaba" Sadauki ya juya idanunsa tuni sun sauya wani irin numfashi yake fesarwa dan dai ba zai iya taɓa Tajj bane amma da tuni ya watsa masa yatsu biyar a fuska.
Har wani rawa jikinsa yake saboda ɓacin rai ya ce "Ya ce zai iya dukana ba tunda shi ya haife ni, bar shi ya dake ni"
Mahmah ta yi salati ta ce "Wanne irin duka kuma Hamza? Shi Tajuddeen É—in ya ce" Tama rasa me zata ce dalilin wannan rikicin take son ji amma babu alamar za su faÉ—a. "Nemi waje ka zauna Sadauki maganar ya shige bana son ji ai Tajuddeen gaba yake da kai" Ya cije lips É—insa ya tsune da alamar yana huce zafin zuciyarsa a kan su a hankali ya juya ya hango wani zare ya je ya É—auka ya nufi Tajj ya ce
"Ba ka ce Daddy yana É—aure mini gindi ba ko? To gashi kai ma É—aure ka É—aure na ce"
"Sadauki wai ba nace a bar maganar hakan nan ba? Ta shige" Ya runtse idanunsa ya buÉ—e ya tura hannunsa cikin sumar kansa ya girgiza kai ya ce
"Ba zan samu nutsuwa ba sai ya ɗaure mini shi ma, idan kuma gadarar ka haifi Nadra ne ka zuba Idanu wallahi ni ma yarana sun kusa zuwa duniya" Bala'i kawai yake zubawa idanunsa na yin wani ruwa ruwa idan ya yi kamar zai daki Tajj sai ya yi saurin dunƙule hannunsa.
Tajj kallon ikon Allah kawai yake shi ne mai laifi kuma shi yake yi wa wani faɗa yama kasa cewa Sadauki komai don takaici a ransa ya ɗauki niyyar dole ya yi amfani da uniform ɗinsa wajan tanƙwara Hamza ɗin. Kamar ɗaukewar ruwan sama haka muryar Sadauki ta ɗauke daga parlourn ya yi kicin-kicin don bai yi zaton za ta fito ɗin ba cikin ikon Allah kuma Ridayya bata ji ko kalma ɗaya ba ta ƙarasa shigowa cikin parlourn.
A hankali ya nemi waje saman kujerar ya zauna yana harɗe ƙafa ɗaya kan ɗaya ya fara buga game a waya, ko inda Ridayya take bai kalla ba.
Mahmah tana murmushi ta ce "Yawwa Mimi ai gwara kina fitowa sai ki yini a ɗaki kamar matar mamaci" Ridayya dai ba ta yi magana ba kanta a ƙasa Tajj ya kalli Sadauki ganin yadda ya yi ya sanya ya sauke ajjiyar zuciya ko babu komai ya san ba lallai Ridayya ta zama daidai da ra'ayin Sadauki ba domin zai iya shaidar Sadaukin duk abinsa mata basa gabansa sai dai su ɗinne suke liƙe masa.
"Ridayya nikam mijinka ba zai neme ki ba kar hankalinsu ya tashi kina zama a gidan nan da auren wani a kan ki tunda kin ji sauƙi ko number mijin naki ne ki bayar sai a faɗa masa halin da kike ciki" gaban Ridayya ya faɗi domin ita bata ƙaunar koda wasa ta tuna da wani Zameer balle ta tuna zaman ƙuncin da ta yi a cikin gidansa da wahala da tuzarcin data fuskanta a tattare da jama'ar ƙauyen Batsari nan da nan idanunta ya cika da hawaye sosai Mahmah ta ce
"Duk sanda na yi miki maganar mijinki sai ki fara kuka ko mutuwa ya yi ne akwai alamar tambaya a tattare dake, waye mijin naki"
"Mtwsss" Sadauki ya ja siririn tsaki shi kansa bai san ya yi ba maganar damunsa take. Maganar Ridayya ta share abinda yake tunani faÉ—uwar gaba ta ruske shi inda take cewa
"Mahmah ki mini alfarma a bar maganar zuciyata bugawa take"
Muryarta ita kanta rawa take sosai kamar yadda jikinta ya É—auki rawa tsoro take kar su ce za su mayar da ita Batsari ta ci-gaba da rayuwa da Zameer.
Mahmah ta miƙe ta dawo kusa da Ridayya ta riƙe ta ta ce "Ridayya what are afraid of? Ki faɗa mini matsalar in sha Allah maganar zata zama confidentiality tsakaninmu"
"Mahmah ki barta"
Ya faÉ—a a taushashe ta ce "Sadauki an barta, amma ta faÉ—a mini ina mijinta"
"Mun rabu, wata guda kenan" Ridayya ta ce tana runtse idanunta ta na jin hakan kamar sirrinta ne sai wanda ya zama dole ya sani
Lokaci É—aya Tajj da Sadauki suka kalli Ridayya With difference feelings.
"Kina nufin ya sake ki? Zaman idda kike yi yanzu?" Ridayya ta yi shiru hakan ya tabbatarwa da Mahmah haka É—inne ta girgiza kai ta ce
"Allah alhakkamu sarki buwayi gagara misali yarinya dake ƙaddara ta sa kin san mutuwar aure? To Ubangiji ya sa kafin ki yi idda ya mayar dake ɗakinki Ubangiji ya takaita y rufa asiri mutuwar aure babu daɗi"
Ridayya a zuciyarta ta ce "Ba amin ba" Gabanta ya faɗi sosai domin tasan idan har Zameer ya ce yamar da ita kafin ta yi idda to fa ta mayu ɗin har abada. Damuwa da ƙuncin zuciyarta ya ƙaru wani irin zafi da raɗaɗi take ci a ranta.
Sadauki ya miƙe tsaye yana gyara zaman rigarsa Mahmah ta ce "Sadauki tafiya za ka yi?" Ya jinjina mata kai tare da ficewa Ridayya ta ji kamar an kunce mata jijiyoyin jikinta Tajj ya kasa cewa komai a ransa yana wassafa raguwar watanni daya ragewa Ridayya.
Washegari da safe Tajj ya gama shirin zuwa Bampai duba bayan ya fito parlour ya tarar da Mahmah zaune tana gyarawa Nadra zoben hannunta ya ce