Sashe 73
Munafukin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Karki kuskura ki zage ni kuma ai ke matata ce ina da hakƙi a kan ki"
"Baka bani ci ba balle sha uwa uba abin ƙara lafiya da kuzari to baka isa ka zo mini da wata buƙatarka ba, shi ne ka wani kwaso ƙafa abujajen kai kaga mai mata ko? To wallahi ƙwalelenka malakar kare da hanzar kura, na farko dana bari na yi niyya ne"
"Don Allah don Annabi Hanne ki tausaya mini ni kaÉ—ai na san yadda nake ji, ni ba haka na saba da matata ba, ita kullum bata gajiya dani baiwar Allah ce"
Hanne ta yi shewa tana tafa hannu ta ce "Haka na gani a ƙasa, daman taya zata ga ji da kai tunda ka zame mata munafikin miji banda ƙarya da haɗata da dangi ba abinda ka iya, ni daban Ridayya daban"
"Wallahi ita baiwar Allah ce ga haƙuri da tausayin miji ko na lokaci ɗaya ne ki bani dama ba zan sake tambayarki ba, da zarar matata mai sona ta dawo shikenan na miki al'ƙawarin ba zan sake tambayarki ba, kin san ina son ki you are my first love"
Zameer ya zage yana kwararawa Hanne kalaman soyayya masu ratsa zuciya nan da nan ta ji wani irin buƙatar mijinta Ubangiji ya bawa Zameer baiwar tsara mace gashi kyakkawa da iya ɗaukan wanka.
"Na ji amma ka fara wanke mini kaya ka kai mini ruwan wanka banÉ—aki ka kuma kawo mini tsiren Ayuba mai zafi sai ka zo mu satata" Ta faÉ—a tana fari da idanu tare da kaÉ—a jikinta
Jikinsa na rawa ta wanke kayan tas ya kai mata ruwa, ya saka Iya a gaba kalamai akan zai je ya siyar da fili ta bashi aron kuÉ—in mota "To ni bani da kuÉ—i amma a É—aga shanuwa É—aya a siyar na baka rance"
Nan da nan ya je ya amso zazzafan tsire na dubu biyu da biredi yana dawowa ya tarar Hanne ta caɗa ado daidai yanayin ko wacce mai wayewa ta ƙauyen Nahutun Batsari. Ta ci ta ƙoshi ta yi gatsa Zameer jikinsa har rawa yake domin sai daya tsaya ya sha tsumi a hanya yana ta faman baza riga.
"To jeka ka yi wa iya sallama" Babu musu ya fita kafin ya dawo ta rufe ƙofa ta ce "Zaka gane baka da wayo Munafuki"
Zameer bai iya bacci ba ya kwana tsaye yana firfita wando daga ƙarshe ya cire ya saka babbar riga ji yake kamar ana jan shi ya haɗa uwar zufa tsumin ya gama ratsa shi. Yana fita yaga ƙofar Hanne a buɗe ta manta sanda ta yi fitsari cikin bacci ta ji an faɗa mata kamar doki, ya fi ƙarfinta dole ta haƙura burinsa ya sumbaci bakinta ta datse taƙi bashi daman. Sanda ya ji daidai ya shaƙe mata wuya tamakr zai kasheta shi haka halittarsa take ta dinga kakarin mutuwa amma yaƙi sakinta faratansa duk sun shata a wuyanta sai dai ya ji daidai ya saketa ganinta a shimfiɗe kamar gawa ya saka nan da nan ya rikice tunaninsa ta mutu domin kullum haka yake wa Ridayya ya shirya ya kwashi kayansa da kuɗi da takardu sai tasha ya shiga motar Kano. Suna hanya ya kira Moo yake cewa nan da lokaci kaza jirginsu zai sauka a airport sun dawo daga Cameroon shi da Daddynsa.
Sanda labari ya je wa Prof Tajj ya kama Sadauki lokacin yana tare da wata sabuwar yarinya da ya yi Asabe reza tana ta masa yauƙi bai wani damu da iyalinsa idan ya sakar musu kuɗi gani yake basu da damuwar komai.
"Prof zan ce ko Hon?"
Ya É—aga kafaÉ—a ya ce "Ko wanne zan amsa, ai da secretary ya tura mini pictures É—in Æ´an'matan na ji ba wacce ta yi mini sake" Ta yi fari da idanu ya tura mata kuÉ—i masu yawa ta ce "Thank you zama ÆŠan'majalissa dole my professor"
"Anything for you baby"
Yana ta ganin kiran mother ya share can ya É—auka ya ce "Sweetheart matata uwar Hamza Sadauki ya aka yi ina ta missing naki aiki ya sani gaba yanzu haka ina office"
Cikin kuka ta ce "Ba cewa zan yi ka dawo ba, Sadauki yana wajan Æ´an'sanda ko ba zaka dawo gida ba ka taimaka ka shiga maganar"
Cikin basarwa ya ce "What? My son mene haɗin Sadauki da ƴan'sanda kuma ni ina nan ina ta fafutukar neman abinda zan rufa mana asiri shi kuma zai ɗakko magana? Aiki nake amma gabaɗaya tunaninku ya hanani sakat ji nake kamar na haƙura da komai na zauna daku idan na tuna ina son rayuwarku ta yi kyau sai na dage wajan aiki" Ya ƙare yana shafa hannun Asabe reza.
"Ka yi haƙuri Prof na san kana ƙoƙari shi ya sa bana damuwa da rashin kwananka gida ka shiga maganar" ya rausayar da murya ya ce
"Oh ni ke haukana bama ki damu dani ba Hajja Azizat? Kin san yadda na yi kewarki kowa? Sadauki yau zai dawo babu abinda zai same shi"
Wani sanyi ta ji ta saki jiki ta fara masa ƴar shagwaɓa ya ga ji ya fara hura iska "Hello Hello wifey network problem zan kira ki"
Ya kashe wayar yana jan Asabe reza ya mance da batun Sadauki. Hajja Azizat ta yi murmushi ta ce "Allah sarki My man neman na kai akwai wahala Ubangiji ya dafa maka ya baka wannan kujerar ta ÆŠan'majalissa"
Cikin dare Sadauki ya shigo da wani irin mugun ciwon kai yana shiga ya nufi wajan Mother tana ganinsa gabanta ya faɗi kafin ta yi magana ya zube gabanta "Mother ina buƙatar Shanshan ku nema mini aurarta kafin zuciyata ta samu matsala"
"Subuhanallahi wacce irin matsala ni ƴar nan, bari Prof ya dawo in sha Allah za a je a nema maka aurenta ai mahaifinka ba ɓoyayye bane suna yin bincike na tabbatar za su baka aurenta" Ya sauke ajjiyar zuciya "Yaushe zai shigo? Yana wanne office ɗin?"
"Ban san wanne office É—in yake ba, tunda secretary ya tura masa pictures É—in sabbin kayan da aka kawo musu ya fita amma na tabbatar a gida zai kwana. Ai yarinyar na son ka ko?"
"Tana so na sosai, zan jira har ya shigo"
Sadauki ya kasa bacci kansa a cinyar mother ko ruwa yaƙi sha tun yana duba lokaci har bacci ya ɗauke shi a ƙasan carpet wajan ƙarfe 3 na dare.
Ustaz ya kasa yarda iyayensa ne a gabansa wani irin daɗi da sanyi ya ratsa zuciyarsa da yana da ikon tashi da tuni ya yi hakan ya dinga kallon Baba ƙarami da Umma ya dawo ya kalli Baffa da Mami da Junaid da sauran yaran amma ko inda Ammi take bai kalla ba ya runtse idanunsa da sauri kuma ya mayar da abinda yake ji suna taruwa a idanunsa "Allahamdulillah!"
"Allah shi ne abin godiya Babban mutum ai ba zaka taɓa mutuwa ba muga zuri'arka ba"
"In sha Allah akan wata ba zai taɓa mutuwa ba, sai naga jikokina sai naga yaransa shi da Mardiyya kyakkawar yarinya kuma budurwa"
Mardiyya ta yi murmushi tana sake gyara zamanta a gadon da Ustaz yake, rigar asibiti ce a jikinsa ƙafarsa biyun duk a ware an saka masa abu a tsakiya. So yake ya tambayi Ustaz amma ya kasa a yaransa yana tunanin ko haka kurum taƙi zuwa wajansa.
"Yadda Babban mutum ya farko Allah ya sa Ridayya ta farka abu kwana uku? Shiru" zuciyar Ustaz ta buga ya kasa cewa komai. Bayan ganin jikin Ustaz ya buƙaci a bashi waje zai gana da likitan da ya yi Ridayya gwaji.
Dr ya numfasa ya ce "Bari na fara yi maka bayani. Neurology: wannan ɗaya daga cikin ɓangaren likitanci ne wanda ya keɓanta da cututtuka kaɗai. Ita kuma Nervous system wata hanyar sadarwa ce wanda take kula da aiwatar da aikin jiki na motsi da ji (Sensation) da tunani (Thought & emotion). Nervous system ta ƙunshi kwakwalwa da ɓargon ƙashin baya (Spinal cord) da kuma dukkanin sauran jijiyoyin da suka haɗa da sauran jiki da kwakwalwa ko ɓargon ƙashin baya. Ga kaɗan daga cikin ire-iren cututtukan da ya shafi Neurology"
Buɗe system Dr ya yi Ustaz na binsa da idanu yana jin tsoron abinda zai ji na game da binciken. Dr ya ce "Ciwon kai mai tsanani (Migraines & headaches) farfaɗiyya (Epilepsy & Seizures) da kuma rashin iya sarrafa gaɓɓai yadda ya kamata (Cerebral palsy). Yawan karkaɗuwar hannu, ko ƙafa ko kai (Parkinson's disease). Ciwon tsufa wanda yake sabbaba ko na ce haddasa mantuwa da ruɗani tare da rikicewa (Dementia ko Alzheimer's disease). Shanyewar wani gaɓa (Stroke) Jin tsananin zafi a hannu ko ƙafa tare da sauran cututtukan jijiyoyi (Neuropathy and nerve damage)......,"
Dr ya yi shiru yana kallon Ustaz ganin ya rufe idanu a hankali ya ce "Continue"
"Naga ai kamar bacci kake ne" Ya girgizawa Dr kai alamar “A'a†Dr ya ɗora da faɗin.
Cututtukan da suka shafi kwakwalwa kamar zubar jini a kwakwalwa (Brain hemorrhage) ko kuma dajin kwakwalwa (Brain tumor) waɗannan cututtukan ana kiran su da “_NEUROLOGICAL DISCORDERS_†sannan kuma waɗanda suka shafi kwakwalwa kawai a kira su da BRAIN DISORDERS. A wasu lokuta likitan daya ƙware akan yin fiɗa a ɓangaren Neurology Neurology wato Neuro-surgeon ya kan yi tiyata wato ya buɗe kwakwalwar mara lafiya domin magance matsalar dake damun sh. Daga bayanin da na yi maka zaka fahimci Neurologist shi ne asalin likitan kwakwalwa da ɓargon ƙashin baya da kuma jijiyoyi. Shi kuma Psychiatrist shi ne likiyany ciwon halayya da ɗabi'un Ɗan Adam (Mental Discorder). Sauran sunayen da za a iya kiran Mental Discorder sun haɗa da Mental Illness, Psychiatric Disorder da Psychological Disorder. Yanzu zan maka bayanin menene Mental Health da Mental Discorders Yadda za kafi fahimtar matsalar ƴar taka"