Sashe 50
Munafukin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zuwan Ustaz Kano uku bayan tafiyar Ridayya yana zuwa gidan Zainaba ta shaida kaf halin da Ridayya ke ciki amma ta ɓoye labarin data bata don gane abinda suka aikata tare da Zameer, ta kuma ce tun ranar da aka faɗawa Ridayya kowa ya mutu daga ciki har da Ustaz ɗin ta sulale a wajan ta suma, Zameer kuma ya saka aka yi mata allurar bacci mai ƙarfi ya ɗauke ta ya koma garinsu. Ta shaida masa bata san garin ba sam sai dai ya tambaya a lokacin kuma Malam iro Allah ya yi masa rasuwa kaf Almajiran ba wanda ya san asalin sunan Zameer balle garinsu hankalin Ustaz ba ƙaramin tashi ya yi ba. Ya je ya tambayi gidansu da Sadauki ya fara cin karo yana wasa da wani ƙaton kare.
Haka kurum Sadauki ya ji mutumin ya yi masa kwarjini ya tsaya yana kallonsa Ustaz ya faÉ—a masa dalilin zuwan Sadauki ya ja baya da sauri ya ce
"Thank you dear Lord, nemanta nake ido biyu ta hanani runtsawa so kai ne Abbiey É—in da take magana?"
"Ta zo?" Ustaz ya faÉ—a a hankali yana cin surutun Sadauki har tsakiyar kansa ya ce
"Wacece ita? Muryarta daÉ—i amma kamar bata da lafiya?"
"Ta zo ne?" Ustaz ya sake tambaya cikin damuwa ganin yadda Ustaz ke É—aga kai kamar ana masa dole Sadauki ya dawo da asalin halinsa ya ce "Ban sani ba"
Don a rayuwa ya tsani É—agawa da faÉ—in rai yana sane É—in kuma ya share Ustaz ya yi tafiyarsa.
Duk inda Ustaz ke tunanin neman Ridayya ya fassakara Wasiyyar Baffa kawai yake son cikawa ba wai wani dalili ya saka yake neman nata ba. Bayan ya shiga mota a hankali wanda yake ciki ya yi mata key suka fara tafiya ya ce
"Babu labari?" Ustaz ya lumshe idanunsa zuciyarsa na dokawa da matsanancin ƙarfi ga wani irin matsewa da zuciyarsa ke yi tana tattare masa waje guda a ƙirji tana ƙoƙarin haifar masa da wani irin ciwo.
"Ka bani dama na baka labarin matar dana gani mana please wallahi kullum da abin nake kwana a rai nake tashi" Ustaz ya yi shiru yana sunkuyar da kansa ƙasa wani irin numfashi numfashi yake futarwa da ƙyar, zanen photon abun ya kasa gogewa daga idanun zuciyarsa gani yanke tamkar yanzu idanunsa sukai masa mummunan ganin da har ya koma ga Ubangiji ba zai manta ba. Gefe guda sunan BILAL da Ridayya ta furta yana masa amsa amo! A kunne tamkar yanzu ne take faɗa
"Bilal ka taimaka ka saurare ni, idan na fasalta maka ita babu mamaki mu sameta gidan mahaukata"
"Tajj...please"
Ustaz ya faɗa da ƙyar yana ƙanƙame jikinsa tare da rirriƙe kansa yana jin kamar zai cire maimakon su shige airport kai tsaye sai ya nufi asibiti da Ustaz ciwon kan nasa yana bashi tsoro.
Tamkar mujiya haka Ridayya ta tsinci kanta a ƙauyen Batsari mai cike da tarin ni'ima da albarkar noma ga yalwar bishiyoyi da ƙoramaiw gwanin ban sha'awa. Da yawan lokaci barin gidan take ta yi nisa ga cikin ƙauyen ta zauna bakin ruwa ta ci kuka ta ƙoshi ta yi bacci a wajan ta tashi ga girman da cikinta ya yi haihuwa yau ko gobe. Bata da abokin hira sai cikin jikinta gefen zuciyarta kullum tana son tambayar Zameer ina ƙanwarsa Khairiyya? Tunda ya ce ya mayar da ita gidan mijin bata ƙara ji ya yi maganarta ba ko ba a garin take da zama ba?
Ganin yamma ta yi sosai ta miƙe ciki a gaba tana tafiya a hankali tana shigowa cikin mutane aka fara darewa ana cewa "gata nan gata nan" domin tuni ƙauyen ya gama ɗauka ita ɗin mayya ce kowa kaffa kaffa yake da yaronsa da an ganta za a tsiri kunna turaren mayu ita dai bata kula kowa hakan bai taɓa damunta ba, babu kalar tsangwama da tashin hankalin da bata shiga ba a rayuwa, daga iyaye ƴan uwa al'umma gari da miji. Yanzu kuma dangin miji da ƴan ƙauyen su duk dalilin Soyayya da kuma halittar da Ubangiji ya yi mata. Ƙauyen Batsari daman ba wani ilimi ne da su ba balle wayewa kowa ya yi believing cewa ita ɗin mayya ce.
Tunda ta ƙarasu take jin hayaniyya ƙofar gidan kuma cike da mutane ana ganinta aka dare ta shige dafe da ciki turus ta yi ganin Khairy tsaye ta tura ɗauri a gaban goshi ga Zameer ga Iyatu ga baban Zameer da babarsa da tarin yaran gidan da kuma Hanne dake ta kuka. Ridayya ba ta yi magana ba don ta ɗauka Khairy gida ta zo gani sai dai kukan da ta ji da kalaman da suka sauka a kunnenta suka haifar mata da murɗawar mara ƙafarta ta riƙe sosai, haka bayanta da ƙyar ta juya idanunta ya sauka a kan wata halitta wacce Ubangiji kawai ke da ikon samar da ita.
"Ni ba wahalalliyar matarka ba ce Zameer ga tsiyarka nan munafukin banza da wufi, wato ka É—irka mini ciki shi ne ka watsar dani? Allah ya yi na haife ga kuma É—anka nan"
A gigice Zameer ya ce
"A'a Khairy wallahi ke nake da muradin aure kece kala ta kuma ina da abinda nake jira dana samu za mu yi aure mu rayu da É—anmu"
"Wa? Ni Khairiyya na aureka Allah ya kyauta mini idan duk duniya kai ne saura wallahi ban taɓa aurenka na faɗa maka" a gigice Ridayya ta ce "Khairiyya wannan kalaman fa? Wannan maganganun fa ina shi ɗin yayanki ne?"
"Tofar da yawon bakinki ni ba ƙanwarsa bace raina miki hankali kawai yake wallahi, ni budurwarsa tun muna University shi kuma ya ce na dawo gidansa da zama cikin da ya ce miki na mijina ne to nasa ne"
Ridayya ta juya ta kalli jaririn baƙin shi har ba a magana ga ƙaton goshi hanci kamar bana mutum ba suma ɗa babu a kan shi, ɗan tamkar bakwaini ta kalli Zameer da Khairy duka farare ne su gashi sun haifi baƙi kuma mummuna munin daya zarta na Ridayya.
Juyawa Ridayya ta yi ta kasa gane wanne yanayi take ciki tana Khairy na cewa "Gashi nan sunan shi Harazimi" Kafin wani ya yi magana suka jiyo salatin Ridayya tana durƙushe jini na zuba ta ƙasan ta cikin ikon Allah kafin su ƙarasa sun ji kukan jariri amma ba wanda ya taɓa Ridayya wai kar ta cinye shi. Ga wani jini ɗaya ɓalle mata idanunta ya fara rufewa ta fara ƙoƙarin danne jaririn dake kuka ta ƙasanta. Hanne ce ta ƙarasa tana kuka ta riƙe Ridayya ta zaro jaririn ta goge masa jinin jikinsa tas ta yanke masa cibiya. Hanne ta damƙawa Ridayya jaririn ta buɗe ido da ƙyar wani irin hawaye ya zubo mata abinda bata taɓa zato ko tsammani ba, abinda ko mafarki bata taɓa hasaso hakan ba. Kyakkawar halittar dake ƙirjinta kawai take kallo hasken fatarsa har kashe mata ido yake babu abinda ya firgitar da ita yadda take hango tsantsar kamannin Muhammad-Bilal Ustaz a kan fuskar jaririn data haifa kamar su ɗaya sak da Abbiey ɗinta.
"Allahamdulillah" Jikinta ya fara rawa saboda jinin daya ɓalle mata idanunta ya shiga ƙaƙƙafewa ta damƙi hannun Hanne ta ce "Ban san ki ba amma na yarda dake, na bar miki wannan ɗan nawa don Allah ki bawa Abbiey shi ki tambayi Giɗaɗo ya faɗa miki waye Muhammad-Bilal Ustaz na bar miki shi wallahi na bar miki Allah ya yi masa albarka" Idanunta ne ya rufe hanne ta riƙe jaririn ta fara salati cikin ikon Allah Ridayya ta amshi salatin da ƙyar tana mimmiƙewa tana faɗin
"La'ilaha illallahu Muhammadur Rasulullah......
Idan an yi comment zuwa dare a yi new posting
M. SHAKUR
‎KISSA TRAINING CLASS📢
MASU SO SU KOYI KISSA🎊
MASU SO SU IYA KISSA🎊
MASU SO SU SAN KAN KISSA🎊
MASU SO SU ZAMA HATSABIBAI AKAN KISSA🎊
GANE IDAN AN SHIRYA MIKI KISSA🎊
KISSAN IYA KWACE DANGIN MIJI🎊
KISSAN IYA KWACE MIJI🎊
BA BOKA BA MALAM BAKUMA MAGANI KAWAI KISSA KADAI🎊
ZOKI SHIGA AJIN KISSA DA NAIRA DUBU KACAL!!!
5DAYS TRAINING CLASS WANDA BABU YANDA ZA’AYI KIYI TRAINING DIN NAN BAKI IYA KISSA DA KISISINA BA.
KISSA SHİNE BABBAN MAKAMIN MATAR AUREâ¤ï¸
ZOKI SHIGA KAFIN KISHIYARKI TARIGAKI SHIGA💃🥳
KISSA CLASS PAYMENT IS 1k
GUESS WHAT 5 LUCKY ACTIVE MEMBERS ZASU CI NAIRA DUBU ASHIRIN EACH💃💃💃 20k EACH
ANOTHER 5 LUCKY MEMBERS ZASUCI KYAUTAN SET NA TURAREN WUTA BY RUKY
ANOTHER 5 LUCKY MEMBERS ZASUCI KYAUTAN KAYAN MATA FROM HONEYDROPS KAYAN MATA
JOIN YANZU YOU MIGHT BE THE LUCKY WINNER
You can make payment here
3107021073 Aisha Muhammad first bank
KO
0895672695 AISHAT MUHAMMAD GT BANK
Send evidence of payment to 07032934950
MUNAFUKIN MIJI 25
Mikiya Writers Ass...
Bright pens free batch
Nimcyluv
Writer of
Moon
Mijin Malama
Idan ba ke
Sirrinmu
Uncle ne
Jidda
Zain Abeed
Kwaila ce e.t.c
*Masu son MUNAFIKIN MIJI daga farko ku je wattpad don Allah🥰*
https://www.wattpad.com/1425100722?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=nimcyluv
"A'a ke za ki raini ɗanki ba za ki mutu ba, kin ji?" Cewar Hanne wacce ke riƙe da babyn. Ridayya ta rufe idanu ita kaɗai tasan zafin da zuciyarta ke yi mata ga jinin da yaƙi tsaya mata da ƙyar ta riƙe hannun Hanne ta ce
"Mene ya yi saura a rayuwata? Gwara na mutu maybe nawa farin cikin sai a lahira zai tarbe ni" Idanunta rufewa suke sosai jikinta na rawa har yanzu tana riƙe da hannun Hanne.
"Matar GiÉ—aÉ—o... Matar GiÉ—aÉ—o" Shiru Ridayya bata amsa ba, hakan yasa hanne rikicewa ta kurma ihun daya jawo hankalin jama'ar gidan da suke ta É—auki babu daÉ—i su da su Khairy.
Abinda tunda yake bai taɓa ji ba a tsakanin shi da Ridayya shi ya ruski Zameer, mummunan faɗuwar gaba wani abu dake nuna ban shirya rasa ki ba shi ne yake ji yana matse masa zuciya. Ganin idanunsa ya sauka a kan jaririn dake hannun Hanne ga Ridayya a kwance ga jinin dake zuba ta jikinta ya saka ya ƙarasa wajan da sauri ƙuri har lokacin yana kallon halittar Ubangiji wacce kamar a kan Jaririn na Ridayya aka gama kyau, wannan shi ake kira da baƙar tukunya mai fidda farin tuwo.