Sashe 109
Munafukin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Can a Æ™asa a taushashe kamar dirar mikiya ya ji muryarta ta sauka a kunnensa.... “Abbaaâ€
Hajja Azizat ta ce muryarta na rawa domin bata da wani suna da zata iya kiran shi da shi sai Abba É—in da ta ji Tajj na faÉ—a as always.
Lokaci ɗaya shi da Umma suka kalli juna fuskar Umma ta sauya, Baba ƙarami kowa ƙirjinsa ya doka da ƙarfi kansa ya juya gargasar jikinsa suka mimmiƙe ba zai iya tuna rabonsa da jin wannan yanayin ba sai yau.
Kashe wayar kawai ya yi ya ajjiye a gefensa yana É—aukan jarida Umma ta ce "Ai dole ka kashe saboda kar ka yi waya da budurwarka a gabana"
Da mamaki ya ce "Budurwa kuma Hadiza?"
"E, idan ba budurwa bace ka amsa mana? Ji yadda ta narke murya fa wai Abbaa yaushe ka haifeta da zata ce haka? Yadda ƙirjinka ke bugawa ya ƙara tabbatar mini da haka"
Ya girgiza kai kawai a hankali ya ce "Na ajjiye yaro mai shekaru wajan 40 da jikoki amma ki dube ni ki ce wai budurwa? Ai kece matata kuma kece budurwata"
"Ai ko maza ne baku da wani tawadiƙu akan mace wallahi, ni dai idan ta sake kira wallahi ban yafe ba"
"To Hajiya mai ran ƙarfe"
Tajj ya ce "To mene abin kuka kuma?"
Ta É—an girgiza kai tana cewa "Bai amsa ni ba fa, kuma ya kashe wayar, ya kashe wayar fa son"
Cikin rarrashi Tajj ya ce "A'a maybe yana cikin jama'a amma zai kira ne"
"Ka kai ni gidansa mana" Tajj ya kalli Mahmah ta yi saurin girgiza masa kawai ya ce "To zan kai ki amma ki kwantar da hankali Anty shi baya magana da wanda suke yawan kuka da riƙe damuwa" ta ɗauke kai taƙi cewa komai.
Gefe guda Baffa ya bawa Burhan sanda ya tabbatar ya daina dukkan abinda yake kuma hakan ya faru ne dalilin son da ya kewa Zainura daman so babu abinda baya sawa, bayan bincike da tabbatar da cewa Burhan halin rayuwa ne ya saka shi lalacewa tun farko tun yana ƙarami ba'a bashi ilimi ba, babu abinci yabi abokan banza suka fara bangar siyasa daga nan ya tsallaka zuwa Lagos a can ya koyo turanci da dukkan wani tantiranci Ammi kuma ba ruwanta bata nemansa zai yi bata wani abun hakan ya saka Baffa dawo da Burhan gidan ya tabbatar ya zama mutum kamar kowa... Prof ya shiga tashin hankali duk hanyar da zai samu ya yi magana da matarsa Hajja Azizat ta toshe ta, gefe guda kuma tashin hankalin ya fi gaban kwatance Talatu ƙarin kunama ta tura masa wasu bidiyo da hotuna wanda ta ɗauke su tare suna tsaka da sheƙe ayar su, kuma tsirara ta umarci ya bata miliyan 50 ko ta saki bidiyon a yanar gizo ita daman ko a jikinta, ta bashi kwana biyu tal ba kuɗinne matsala ba fitar da bidiyon tsayin shekaru Hajja Azizat bata taɓa sanin wata aura ba, kuma wa take aure ba.
Zameer kamannin yaransa suka ci-gaba da firgita shi cikin dare, ƙiri-ƙiri zai je da buƙatar shi wajan Hanne amma ta yi masa fur ta ce ba jaka bace ita da zai dinga shaƙe mata wuya kamar dabba, ta ci masa uwa ta tattara duka kayanta dana yaran ta bashi haka zai wanke, ya tuna sanda Ridayya ta tsohon ciki take masa wanki ya tuna sanda ya ƙona mata fuska saboda ta ƙona masa kaya, da sanda ta datse yatsa a garin yin faskare, bai bata ci ba ba suttura amma kodayaushe ya je da buƙatar shi haka zata saurare shi babu wata mace da zata iya haƙurin zama da shi sama da mai son shi Ridayya ya yi believing yana haɗa idanu da ita dukkan wata soyayyar shi data narke a zuciyarta zata dawo ta zama sabuwa fil.
A can ƙasar Japan kowa Ridayya ce zaune ta zubawa yaran nata idanu da suke bacci cike da nutsuwa cikin kyakkyawar tofa har sun zarta sati guda a duniya yanzu. Ta juya ta kalli MB USTAZ dake zaune saman kujera ya tattara hankalinsa guda akan laptop ɗin gabansa, wando ne trouser a jikinsa wanda ya kama shi fari tas da shi, jikinsa kuma babu riga gabaɗaya gargasa ce a saman farar fatarsa ta yi luff sai sheƙi take dalilin farin daya ƙara, ta ɗan kalli damtsen hannunsu da yake a ɗan murɗe kamar mai ɗaga ƙarfe a hankali ta mayar da kanta wajan sumar shi, tana mamakin yadda kullum sumar kansa ke ƙaruwa ta sakko harta zarta kafaɗa ya ɗaure da wani abu kamar ribbon, gash ta wani cuccure kamar indomie Saboda yawan saloon da yake mata, girarsa tamkar zasu haɗe da juna gasu baƙa ƙirin gabaɗaya ta rasa wa Abbiey ya ɗakko a kama? Da zai shiga cikin Larabawa babu shakka zai iya fin wani balaraben kyau da hasken fata, gashi a dire yake dogo da shi faffaɗa yana da jiki ba can ba ga kuma Brest ɗinsa da suka ƙara girma alamar lafiyayye ne shi gaba-da-baya. Ganin baya kallon ta saci kallon yaron dake tsakiya wanda ta yi masa alamar baƙin zare ta taɓa hancin yaron har zuciyarta take jinsa ba ƙaramin kima Abbiey ya ƙara a idanunta ba daya saka sunan Sadauki kulawa ta musamman take son bash da nuna masa soyayya tare da muhimmancin mai sunan.
"Ba sai kin yi haka ba za ki tantance Sadauki a ciki ba Mimi" ta zaro idanu ta yi saurin matsawa ya miƙe da laptop gabaɗaya ya ƙarasa inda take hannu ya miƙa mata ta ce "Me za zan baka" hannun data miƙa masa ya doke yana harararta speaking calmly ya ce "Wajan za ki bani"
Ya cafke yatsu biyar É—in hannunta ya É—ago ta bakiÉ—aya É—aya ya koma inda ta tashi ya zauna, ta saki baki tana kallonsa duk faÉ—in wajan nan sai nan ne ya yi masa?
"Zauna"
"Kafa tare mini waje Abbiey ina zan zauna" bai ce mata komai ba ya jawo ƙugunta da ya yi wani faɗi ya buɗe har rawa yake ya zaunar da ita a cinyarsa, ya ɗora laptop ɗin a cinyarta a hankali ya zuro da hannayensa ta ƙasan hammtarta ya ɗora tafukan hannayensa a saman nata, ya fara shafa keyboard ɗin jikin laptop ɗin yana yi yana shafa mata ƙwantaccen gemunsa mai laushi tare da manna mata laɓɓansa masu sanyi a ƙasan wuya ta runtse idanunta
"Abbiey.....,"
Ta ce da ƙyar saboda wani abu daya tsarga mata bai ce komai ba sai da ya sauke numfashi ya ce "Look!"
Can ƙasan maƙoshi manyan Haɗaɗɗun gidaje ne na kice raini har guda uku ta dinga kallon pictures ɗin gidajen kafin ta ce "Na mene wannan?"
"Wanne kike so mu zauna?"
"A ina?"
"Nigeria"
Cikin wani farinciki ta juya gabaÉ—aya itama ta zura hannunta kamar yadda ya yi mata tana kallon cikin idanunsa ta ce "Abbiey da gaske gida zamu koma? Kuma ba zamu sake dawowa nan ba?"
Ya dinga kallon laɓɓanta masu taushi da ɗan tudu yaƙi cewa komai sai idanu yake bin ta da shi ta ɓata fuska ta ce "Uhm'uhm"
"Kin gaji da ni?"
Ta waro manyan idanunta tare da É—ora hannunta akan wajan brest É—insa É—aya ta girgiza ta ce "Ka zama jinin dake yawo a jikina Abbiey, gajiya da kai har abada"
"Show me"
Ta yi shiru ya kama hannunta ya ƙara manna shi a wajan ƙirjin ya ce "Mimi"
"Abbiey"
"Hug me and kiss my lips"
Ta tura baki ta ce "To rufe idanunka"
"Barshi kawai.....," kafin ya ƙarasa ta yi saurin riƙe lips ɗinsa tare da bashi wani irin deep and hot kisses idanunta cikin nasa ya saki laptop ɗin ganin zata faɗi ya yi saurin manne Ridayya da ƙirjinsa ya riƙo laptop ɗin....... Ƙauna ce mai tsayawa a zuciya ta wanzu a lokacin cikin sauri ta matsa ta ce
"Yaranmu Abbiey"
Ya girgiza kai kawai yana kallon ta da wani irin yanayi mara misaltuwa a hankali underneath his breath ya ce “I love you Mimi"
"I love you Abbieyna"
Ya yi murmushi mai taushi ya ce "To zaɓi"
"Wannan farin yafi kyau Abbiey" Ya jinjina kai take ya yi order na furnitures na gabaɗaya gidan tare da biyan kuɗi ya kuma tura kalat decorations ɗin da yake buƙata.
"ÆŠaga ni to"
"Wallahi cinyarka laushi Abbiey" bai kula ta ba ya san tunda ta ce haka ba zata tashi ba, ya ɗauki Sadauki dake kuka ya ajjiye a cinyarta ya ce "Ki duba yatsunsa yana da cindo a gefen na dama, babu buƙatar tantance shi da zare Mimi, Baffa kuma yana da cindo a ƙafarsa na hago Baba ƙarami kuma duk ciki shi ne tawadar Allah a saman leɓen shi" "Abbiey ya akai ka gane?"
"Kece malamar yaranki ke ya kamata ki fara gane hakan Mimi, yanzu you're no longer a child na fita daga rainonki da tarbiyyarki dukda cewa tarbiyyar mace bata ƙarewa, ke yanzu uwa ce Mother of her childrens mother of 4 Childs Mimi, tun yaranki suna yara za ki kula da takun kowa muradan su, da abinda suke so hatta kukan su yana da kyau ki bambance su, ki tsaya a kan tarbiyyarsu da girmama junansu addininsu Mimi bana son rashin kula akan ibada kema ban ɗora ki haka ba, ina miki uzuri a baya amma idan kika nuna rashin kulawa da sake da tarbiyya za ki san wa kika aura"
"Duka na za ka yi?"
Ta faÉ—a a raza ne kuma da gaske har zuciyarta ya kame fuska sosai ya ce "Ai saboda haka na nemi dorina"
Nan da nan idanunta ta sauya ta ƙasa magana "Idan kika nuna bambanci a yaranki za kiga bambanci, ina tunanin wannan zai zama aya ma a gare ki, domin nuna Banbancin da Baffa ya yi akan ki tun kina ciki shi ne ya yi sanadiyar samuwar ƙaddarar data same mu duka, domin na azabtu sanda na tabbatar kin zama matar wani i cry Ridayya...."
"Abbiey please abinda ya faru ya faru"
Ya ɗage mata gira duka biyun alamar YES a fili ya ce "ƙila idan na faɗa zan mata"
Hawaye ne ya fara sakkowa daga cikin idanunta ta fara shassheƙar kuka ya ce "You broke me"