Sashe 71
Munafukin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya kashe system ɗin ya ture yana jingina da kujerar ya kalleta gabaɗaya ji ya yi hasken fuskarta yana shigar masa idanu ta masa dau da yawa ta saka wani jan jambaki ya ƙara haska fuskar baya son irin haka amma kalar nata halittar kenan.
"Kuma daga faÉ—a miki sai ta ce ki faÉ—a mini? Ko kin faÉ—a ne domin samun fada ko na ji zafinta? Look Mardiyya kar mu fara haka dake ok, kuma da ban yi accepting naki as my wife ba da kin jima a Kano na dai faÉ—a miki bani da lafiya ba zan iya amfanar ki da komai ba, na gode da soyayya i appreciate it"
Miƙewa ta yi zata durƙusa daidai nan Ridayya ta shigo hannunta riƙe da wayar Ustaz daya manta kuma a lokacin ta saka sabuwar abayar daya siya mata ta yi rolling ta yi kyau. Da sauri Mardiyya ta zauna saman cinyar Ustaz tana ɗora hannunta a ƙirjinsa dake buɗe.
Kalmar A ce ta maƙalewa Ridayya hannunta ya shiga rawa wani irin abu mai zafi ya shiga yawo a ƙirjinta numfashinta ya tsaya cak. Tuni idanunta ya cika da ƙwalla sai ta ji wani irin haushin Ustaz ya kamata daman tuni ta ji bata ƙaunar ganin Mardiyya, zata juya ya ce
"Ridha..."
Ta tsaya ta kasa juya ji take kamar zuciyarta ce zata fashe ganin Mardiyya zaune a cinyar Ustaz wacce rashin kunya ce wannan? "Ridayya Æ´armu kina ji Abbiey É—inki na kira?"
Ta juya Ustaz yaƙi kallonta ita kuma shi take kallo Mardiyya ta miƙe tana shafa sumar Ustaz tare da sumbatar gefen fuskarsa ta ce "Bari na baku waje Baby ƴarka kunyar ganin babanta take haka, idan kun gama na dawo na shafa maka mai nima bari naje na sake sabon wanka"
Ridayya bata san yaushe Mardiyya ta fita ba, to daman idan aka yi auren haka ake? Ya ita bata taɓa sani ba kuma ba haka Zameer ke mata ba. "Kawo mini wayar ki je, kin kuri matata"
Wayar ta ajjiye saman madubi ta juya tana sakin kuka ya girgiza kai ya ce "Rigimammiyya"
Tunda ta fita take kuka da ƙyar Sadauki ya rarrashe ta ya ce "Haba Shanshan kamar wacce a ka yi wa mutuwa?"
Ta share ta ce "Ka zo lafiya? Ya mother da hanya"
"Allahamdulillah hanya kuma kamar wanda ya yi tafiyar mota?" Ta yi murmushin yaƙe ya zuba mata Idanu ya ce
"Wani ya taɓa ce miki colour ɗinki me kyau ce?" Ta yi jim sai ya ce
"Kamar an taɓa faɗa na manta dai" Ya kashe mata Idanu ya ce
"Ko an faɗa bari na maimaita i love your skin colour Shanshan, na jima ina sha'awar kalarki kin san yanzu mata duk sun lalace da shafa mai su yi ta wari sai ka rasa baƙa kuma ka fara farar asali amma ke normal komai naki abin so ne natural halitta ba fake ba, i love You my fiance"
"Na gode"
"Meye wani kin gode, ku Hausawa kuna da matsalar you can't say you love me too?"
"Kunya nake ji"
"Ridayya" ta amsa ya ce
"Ban san yaushe ne ba amma san nasan kawai ina son ki ina buƙatar rayuwa dake har ƙarshen numfashina kar ki mini wasa da hankali domin dana rasaki gwara kowa ya rasaki, na rantse miki da Allah sai na mallake ki"
Gabanta ya faÉ—i ta ce "To mene abin rantsuwa kuma?"
"Ki faÉ—a mini kina so na, zaki aure ni? Zan turo Daddy wajan Abbiey É—inki"
"Kai ba naka bane" Ya yi shiru ta ce "Uhm"
"No karki mini wata fassara fa, nawa ne mana ai wajansa zani neman aurenki just tell me kina so na?"
Ta miƙe zata gudu saboda kunya ya yi saurin riƙo ta yana tashi tsaye hannunta duka biyun ya kama kamar za su haɗe daidai nan Ustaz ya fito da waya a hannunsa saboda Tajj da yake cewa suna bakin gate mai gadi ya hana su zuwa. Ustaz ya nemi iskar shaƙa ya rasa ya ja numfashi ya kasa wayar hannunsa ya suɓaci zuwa ƙasa idanunsa a kan hannayensu da suke riƙe da juna. Tari ya fara sosai yana riƙe ƙirjinsa yana ganin yana-yana a idanunsa hannunsa ya saka da niyyar rufe baki yaga jini ya ɗigo hannunsa tsoro da tunanin kar zuciyarsa ta buga ya saka ya yi ƙoƙarin nufar gate ɗin da ake ta horn babu adadi har lokacin kuma Ridayya bata ji tarin na Ustaz ba, ya nufi gate ɗin amma jiri ya kama shi tari yaci karfinsa ya riƙe ƙirjinsa da yake jin kamar wuta na tashi ƙoƙarin kiran sunan Ridayya yake yana ɗaga mata hannu amma ya kasa abu mai danshi ya biyo ta hancinsa sunan Allah kawai yake kira ji ya yi kawai yana buƙatar Ridayya kusa da shi ko mutuwa ce ya mutu a cinyarta ya samu damar faɗa mata abinda yake ransa tsayin shekaru amma ina ya gagara daidai sanda aka buɗe ƙaton gate ɗin ya yi daidai da sanya Ustaz ya sulale ya zube a ƙasa jini gabaɗaya ya ɓata farar shaddarsa a lokacin kuma Ridayya ta ji ƙirjinta ya buga da ƙarfin gaske komai nata ya tsaya....
*Soyayya gaskiya ce! Zurfin ciki halitta ne, ƙaddara zane ce. Kowanne bawa yana da marudai wanda yake son cimma, haka ko wacce zuciya da abinda take so, da kuma son kasancewa da shi. Ba komai kake nema kake samu ba a rayuwa, wani baya gane kuskuren da yake sai ya sake making mistake the same, wani rashin wanda zai fahimtar da shi abu shi ne matsalar shi. Rashin tarbiyyar uwa na taka muhimmiyar rawa wajan rugujewar yara, kuma ɗa baya taɓa girma a gaban iyayensa. Rayuwa da ƙaddara abokan juna ne, soyayya tafi talauci illa a zuciya rayuwa da wanda kake masa kallon uba mahaifi matsayin miji abu ne mai wahalar gaske*
Ku bi a hankali ba sauri muke ba komai a tsare yake waye zai zama RABAGARDAMA? A rayuwar RIDAYYA? Uba ko Sadauki ko kuma kome za ta yi gidan tsohon mijinta?
Share and share as so much as you can
*MUNAFUKIN MIJI 33*
Mikiya Writers Ass
Bright pens free batch
Nimcyluv
Koda ya je ƙasa bai bari ya sare ba, baya son ciwo Ustaz ya dinga ƙoƙarin tashi ya kasa jinin zai zuba yake ta hancinsa. Ridayya kam ji ta yi gabɓanta sun yi sanyi duk maganar da Sadaukin yake bata fahimta kamar almara ta kasa juyawa kuma.
Tajj tun shigowarsa harabar gidan idanunsa ya sauka a kan Ustaz da sauri ya fito ko kashe motar bai ba cikin wani irin tashin hankali ya kira sunan Ustaz.
"Bilal Innalillahi Bilal"
Kiran sunan ya saka Ridayya juyawa da wani irin firgitaccen yanayi ta kwace hannunta daga na Sadauki har tana bangaje shi ta nufi inda Ustaz yake wanda Tajj ke ƙoƙarin riƙe shi amma ya hana a dole shi zai miƙe.
Tuni hawaye sun wanke mata fuska kamar yadda jikinta ke rawa haka zuciyarta ke yi daga kusa da ita ta ce murya mai É—auke da tashin hankali ta ce "Abbiey"
Kallon da ya yi mata ya saka ta fahimci zuciyarta ce ta kira shi, raguwar halittar daya ya yi saura a cikinta shi ne ya kiranye shi.
"Kar ki zo mini nan kar ki taɓa ni" Ya furta da ƙyar yana numfashinsa na riƙewa zuciyarsa na tarwatse.
"Please Ustaz not here akwai Sadauki a wajan, ka bari mu je asibiti"
"Sadauki? Ka faÉ—a masa ya zo ya nemi aurenta waje na"
Yadda Ustaz ke maganar kamar baya nutsuwarsa kuma shi kansa bai san me yake cewa ba, taurin kai kuma ya hana shi ya kwanta yana miƙewa jiri kwasar shi. Ridayya kuka take ganin yadda Ustaz yake abu kamar zautacce
Tajj ya ƙarasa wajan Sadauki ya ce "Hamza jeka za mu yi magana"
"Where? Kana ji ya ce na zo na nemi aurenta a wajansa"
"Na ce ka je za mu yi magana ko Sadauki" idanun Sadauki ya yi jajur ya ce "Ba inda zani domin ba wajanka na zo ba, kai na nemi taimakonka ka share ni, bare ya fini...,"
Wani mari Tajj ya saukewa Sadauki a fuska ya ce "Ka shiga hankalinka kuma zanje wajan Daddy na ji da wanne irin abokai kake yawo"
"Babana babana ne ni ɗaya ka ce Prof zai fi daɗi a rai, daka ɗauke shi matsayin uba ba zaka wulaƙanta ni a kan wani ba, kuma ba zaka bari na rasa abinda nake so ba, so please stay away from me"
"Ok fine ka fita"
Sadauki ya nufi wajan Ridayya ta yi saurin yin baya idanunta a kan Ustaz da kansa ke ƙasa ya ƙarasa har gabanta idanunsa na zubar da wani rin hawaye mai zafi ya ce
"Zan tafi ba zan dawo ba sai da Daddy, i love You Ridayya don't ever ever trying to break my heart" Ya runtse idanunsa "Wallahi ina son ki, idan kika rabu dani abin ba zai mana daɗi ba ki saka a ranki bana yafiya saboda tsakani da Allah nake tsananin ƙaunarki duk abinda nake ina sane na san me nake yi, don Allah karki barni"
Sai kawai ya fashe da kuka abin har tsoro ya bawa Tajj don bai taɓa ganin Sadauki ya yi ko hawaye ba balle kuka, ko abu ne sai ya ce ya fi ƙarfin ya saka wannan ɗan abun a rai shi ya sa bai taɓa gwada yin soyayya ba.
"Ridayyerh i love You. Love isn't something you find. Love is something that finds you, ban san yaushe nake miki wannan son ban"
"Sadauki get out, ka rabu da ita ko?"
"Tajuddeen Baita shut up ok, ka rabu dani kai baka san komai ba tunda Maman Nadra auren zumunci ne haÉ—a ku akai, baka san ya mutum yake ji a zuciya ba idan hakan ya kasance"
Tajj ya jinjina kai ya ce "Ok" wayarsa ya danna magana biyu ya yi ya kashe sai ga wasu Æ´an'sanda sun shigo cikin gidan sukai kan Sadauki da mamaki Sadauki yake kallon É—an'uwan nasa ya juya ya kalli Ridayya wacce itama a ruÉ—e take gabaÉ—aya ta kasa fahimtar mene hakan?
"Ku je da shi"