Sashe 38
Munafukin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Bari na ji tsoran ki Fatima tunda ba zan ji tsoron Allah ba, auren ki gabaɗaya ƙaddara ce"
Ammi ta ce "Haba Baffa me kake cewa haka bana son irin wannan ya dinga faruwa wallahi"
"Kyale ni Maryam ni na san kalar baƙin cikin da nake shaƙa da ita, ladabin babu kwalliyar babu idan muna gado jina nake kamar a gidan biredi babu komai a fafake take wallahi tamkar ruwan rijiya" Da sauri Mami ta ce "Zainura out" Zainura ta fita tana kuka. Wani irin kuka Mami ta fashe da shi sosai ta ce "A kan idanuna a kan idanun ƴata kake ci mini mutunci? Me na yi maka Baffa me na yi maka?" Ya kaɗa Babbar riga ya ce "Ohho ai gaskiya ce na faɗa banda kurje ni ba abinda kike kamar murhu don azaba" Ammi ta juya tana yin dariya kamar ta taka rawa don farin ciki
"Akwai Allah" Mami ta ce tana komawa zuciyarta babu daɗi ta ga ji da gunsar baƙin cikin Alhji Manur Rano. Ta yi ladamar auren shi bata taɓa tunanin hakan zata faru a yadda suka gudanar da soyayyarsu har zuwa aure ba, tun haihuwar Ridayya komai ya sauya. "Bani kuɗin"
Ammi ta ce tana hararar Baffa dubu hamsin É—in ya bata ya ce "Ki bawa Burhan ya siyi takalmi"
Burhan nata takaici yadda Ridayya ta suɓu ce masa ya gama kwaɗaituwa da surarta kuma no matter what happens sai ya same ta wallahi wannan al'ƙawarin zuciyarsa ne. Ammi ta shigo ta ce "Ya plan ɗin mu ya wargatse Burhan?" Yana cije baki ya ce "Yarinyar ce ta kwafsa, amma Maryam yarinyar akwai ehhhh kaya". "Sai nawa zan ce ka daina ce mini Maryam yayarka ce fa ni"
"Ki dake kawai, yanzu mene abin yi ko na duƙo cikin dare ne?" Ammi ta ce "Ka rusa mini plan so na yi ka riba ce ta, ka yi mata fyaɗe Burhan a yau ɗin nan, mene matsalarka ga gado na nan ka ɗaki na nan ga kuma banɗaki, baka da lafiya ne?" Ya ce "Dake kwana biyu na ɗan kwanta dama ne sai a hankali baya going, amma yarinyar nan na zam da ita wallahi kin san albakar baƙar mace kenan" Ta ce "Mtwsss zan baka magani, ita kuma zan aike ta gidan Biba sai ka bita daga nan zan faɗawa Biba komai sai ka rutsa ta a can, idan ta samu ciki dole zan saka a yi muku aure ne ko ta ki ko ta so, ni kuma zan saka Baffa ya mallakawa Ridayya dukiyarsa kaga shikenan komai ya dawo wajan mu" Burhan ya ce "Ƙirittt kenan kema dai jar wuya ce Maryam kina kawo wuta daman ƴan matan duk sun gu je ni bani da ko sisi yanzu ciki nawa zan mata idan ta je gidan Biba?"
"Wallahi Shaye-shaye ya fara haukatar da kai Burhan bari na duba idan ba kowa sai ka zo ka fita, Junaid daman baya gari su Khaliperh na wajan aiki duka, zan kira ka ga wannan" Ta É—auki tablet É—in da take bawa Baffa ta bawa Burhan. Daga nan ya bar gidan.
Tunda ta shigo yake kallonta ganin sauyin da ta samu yanayin bugun zuciyarsa da yadda take fusga daga ƙirjinsa zuwa gare ta ya tabbatar Ustaza tana cikin matsala. "Ina yini Abbiey" Ta faɗa kan ta a ƙasa ganin ba haka suka saba gaisuwa ba ya zungure ta da ƙafa ta ɗago kan ta bayan ta share hawayen, hannu ya miƙa mata itama ta miƙa ɗan ƙaramin hannunta da yatsun suke zara-zara farare tas musabaha sukai ya ce "Kin yi sallar zhur ne?" Ta girgiza kai tana yin ƙasa da kan ta zuciyarta tsananta bugu take idan ta kalli Abbiey wani abu na yi mata kwance a zuciyar a hankali yana sakin hannun ya ce "Kar ki yi"
"Me ya sa?" Ta faÉ—a da mamaki tana mai kallon gefen idanunsa don bata iya ganin cikinsu, da gaske ko da wasa hakan ya haramta wani kalar abu take ji idan idanunsa suka nutsa cikin nasa.
"Kin fara Al'ada Ustaza dubi kayan ki, ok." da sauri ta duba rigarta jini ta gani kunya ta kama ta ta yi saurin sunkuyar da kanta. Ya girgiza kai yana riƙo haɓarta ya ce
"Kunya Ustaza?" Ya girgiza kai ya ce "Shi ne abinda ba zan ɗauka ba, kina da wanda ya fini ne?" Ya sake ta yana miƙewa ya ce "Zo"
Bayansa ta bi har zuwa wasu kayan data gani cikin wata sabuwar akwati ya buɗe ya dinga fito da kaya har ya ɗakko pant da pad fari ne wandon sai ladycare ya ɓare ya saita a saman wandon ya bata ya ce "Shiga toilet ki wanke jikinki sai ki using wannan ok" hanyar fita zuwa bedroom ɗinta ta nufa ya damƙo hannunta ya tura ta cikin toilet ɗinsa yana tsaye ta fito sai raɓe raɓe take.
"I have been waiting for this day Ustaz ki kula, kina sauya kayan jikinki a kan lokaci, banda ƙazan ta ai kin san komai?"
"E, Abbiey" Cike da kunya dukda ba wani nauyin shi ta ke ji sosai ganinsa take babanta kuma babarta kuma abokinta kuma ƙawarta kuma Bestfriend ɗinta. "Lecture ɗin ki gobe ne zai fara, ki kwanta yamma zan nuna miki wani waje" Ta yi sauri ta batsa kusa da shi ya mata tsayi sosai ta kama hannunsa ta ce "Na gode sosai Abbiey uba na gari farin cikina, Allah ya saka da alheri ya ƙara buɗi" Kallon ta yi sai ya jinjina kan shi. Da sauri kuma ya ce
"Ki mini alfarma Ustazana kin zama babba ki nisanta kan ki daga maza please" Ta ce "In sha Allah, Abbiey me ya sa baka saka shadda kai ka saka bluetooth da irin kayan nan na Æ´an gayu? Kullum hirami i doesn't like it" Ya haÉ—e fuska nan da nan ta shiga hankalinta bayan ya nuna mata sabbin kayan sallar da ya yi mata rabi duk abayas ne masu mugun tsada shoes backs atamfa lace kamar bashi da matsala haka ya zage ya yi mata siyaya daÉ—i ya ishe Ridayya ta faÉ—a jikinsa tana kuka "Thank You! Thank you!"
Washegari da kansa ya kaita makarantar a sabuwar motarsa ta zamani, tun shigowar su Moo ya daki kafaɗar Meer ya ce "Hee look" Meer ya juya iya motar kawai ta ja hankalin Meer lallai wannan mai kuɗi ne. Nasiha sosai Ustaz ya yi mata kana ya ɗauki sabuwar waya da sim ya bata saboda karatu ta fita ya juya yabar makarantar. A hankali take tafiya saboda hijab ɗin da Ustaz ya ce ta saka jakarta a hannu sai yatsuna fuska take kan ta a ƙasa, yadda take tafiya zaka ɗauka yanga take da ƙibar ta da tsayin ta daidai wadaida. Kamar an ce ta ɗago kan ta idanunta ya nutsa cikin na shi yana tsaye yana kallonta hannunsa zube cikin aljihu, wata harɗaɗɗiyar shadda ce ya saka a jikinsa Amy color iya haɗuwa ya haɗu sai kashe mata ido yake yana ɗan rausayar da kansa gefe hakan ya ƙara masa kyau a idanun Ridayya ita kam kwalliyarsa na matuƙar burgeta. Jin numfashinta sai tsaya ya saka ta yi saurin sunkuya wa zata ɗauki jakarta data faɗi ƙasa gabaɗaya jikinta rawa yake kokawa take da zuciyarta wajan ganin bata sake kallon shi ba. Ta ɗauki jakar ɗaguwar da za ta yi ta ganshi tsaye a gabanta......
Na'ima Sulaiman Sarauta
Nimcyluv
Share
Comment🌚🧚ðŸ»â€â™€ï¸
*✿ MUNAFUKIN MIJI 20 ✿*
Mikiya Writers Ass...
BRIGHT PENS🤙🼠free batch
Nimcyluv
Saurin ka baya ta yi jin numfashi da ƙamshin shi na sauka a fuskarta, ta kakkaɓe jakar tana juya idanunta, zuciyarta sai dokawa take saboda tsaiwar shi a wajan.
"Most beautiful lady in the world, what pretty!"
Da sauri Ridayya ta ɗago idanunta ba tare data shirya ba, jin kalaman da suka daki zuciyarta, wanda ba a taɓa danganta ta da su ba, ita da ake ce mata Zoo ko Kangaroo? _Most beautiful lady in the world?_ ta maimaita a zuciyarta
Yana sakin murmushi mai taushi idanunsa a ciki ya ce "Yes you're, please ko sau ɗaya ki fito takara ta Miss Nigeria" Ya ƙare maganar yana kashe mata Idanu ɗaya, tare da gyara tsaiwar shi da kyau fuskarsa ɗauke da yalwataccen murmushi wanda ya ƙirƙira bisa dole ya aza mata. Ridayya kasa magana ta yi domin ba ɗabi'arta ba ce musamman yadda rikicewar al'amarin da afkuwar shi ya wanzar da wani irin sabo abu daya gitta tare ɗar suwa a jaririyar zuciyar da bata san komai ba sai Abbiey.
Haɗuwar wasu ƴan sakanni na shirin shafe alaƙar shekaru masu yawa da sanya almakashi ta ƙarfin tsiya wajan yanke alaƙa da zumunta mai cike da shaƙuwa soyayya da kulawa haɗi da al'ƙawarin zuciya kuma halastacciya.
"Kar ki saka na dinga mafarkin waÉ—annan sexcy eyes É—in, pretty" Meer a ransa ya ce "Kutumar uba, ji yarinya kamar irin gumakan Indian nan sai masifar girman kai" bai gama tunani ba ya tsinkayi muryarta cike da sangarta kamar mai shirin kuka ta ce.
"Thank you"
A ranta tana jinjina sabon kalaman cin mutumcin data ruska yau, tare da sanya ƙafa ta shure su nan take, babu inda ta ɗarsa zancen balle ya kwaɗaita mana wani abun. Gabaɗaya ta mayar da maganganun nasa amshin shata, tamkar kuma busar sarewar Audu haka muryarsa ke mata amo a kunne. Meer ya girgiza yana ɗaga shoulder ya ce
"Wow! Gaskiya muryarki akwai daÉ—i ma sha Allah, new student?"
"E, haka" Ta faɗa tana ƙoƙarin barin wajan domin da ƙyar take fusgar numfashi, ita kam hundred percent mutumin nan ya gama burgeta, his voice, his dress, the way he's talking, komai nasa daban ɗan gayu sosai da shi. Ya yi saurin shan gabanta ya ce
"Uhm kuma za ki bar ni bayan ban ga ji da kallon wannan black beauty ɗin nan fa" Sai a lokacin ya ɗan kalli idanunsa a ranta tana mamakin yadda bata iya nutsa ganinta a ƙwayar idanun Abbiey amma yanzu kai tsaye take kallon cikin idanun Meer. Kamar za ta yi kuka tana rausayar da kai ta ce.