Sashe 44
Munafukin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali ya turo ƙofar domin ya kasa jurewa idan wani zai faɗa masa zai iya yin kwana biyu a gidan bai ga Ustaza ba zai ce ƙarya ne, sai gashi ya shafe sati bai nutsa ta a idanunsa ba. Yadda ta rufe jikinta ya tabbatar masa akwai matsala a ƙarasa a nutse hannunsa a bayansa, kansa ko hirami babu duk ya hargitse gashi da yalwar suma kamar ita. Ya zauna gefen gadon ya jima kafin ya saka hannu ya janye bargon zuwa ƙasa ƴar body short ce a jikinta wacce ta sauya da ƙyar ya ɗan zame idanunsa daga kan cinyoyinta ya watsa saman fuskarta ta yi saurin rufe haka kurum kunyar Abbiey ɗin ya kamata sosai...
"Tashi zaune" Nan da nan idanunta ya kawo ruwa ta ce "Abbiey ba zan iya ba" Ya yi jim sai kawai ya saka hannu ya ɗago ta zuwa jikin gadon ya kalleta idanunta a rufe yana damƙe hannayenta cikin nasa ya ce
"Kalle ni Ustaza, kalli cikin Idanuna"
"Ba zan iya ba, Abbiey wasu abu ne a cikin idanunka ina kalla sai tsigar jikina ya tashi na ji wani abu daban" Ta faÉ—a da iyakar gaskiyarta ya girgiza kai maganar ma azaba ce a tattare da shi ya yi miskilin murmushi bisa tilas a nutse ya ce
"Kallon idanuna su ne zai ba ki damar mallakar wanda kike da buƙata a rayuwarki Ustaza, just look at into my eyes"
Ta É—ago a hankali ta kalli idanunsa kamar yadda yake kallonta, kallon kallo ake tsakanin Ustaz da Ustaza, abubuwa da yawa yake ganowa cikin maganganun da idanunta suke, yayinda ita kuma ta kasa me nasa Idanun yake faÉ—a jikinta ne dai ya fara rawa bata ankara ba ta ji fuskarta cikin tafukan hannunsa ya ce "Ki tabbatar mini mafarki nake a yanzu Shalale"
"Ba mafarki bane ba Abbiey ka taimaka ka yi mini abinda nake so idan kana so da gaske, ka faɗawa su Abba Zameer nake buƙata, Abbiey kalli sumar kan ka ba haka ta Zameer take ba, Abbiey kalli jallabiyyar jikinka shi kullum shadda yake sawa, yadi voyel masu kyau, nikam ka yi haƙuri"
"Idan na amince shikenan?" Ta jinjina kai ya saki fuskarta yana yin baya idanunsa rufe tana ganin yadda ƙirjinsa ke ɗagawa jijiyar kansa duk a bayyane. "Na Amince Ustaza Allah ya sanya albarka ya ba ki farincikin da kike nema a can"
"Na gode sosai na gode Abbiey best father in the world, i love You"
Cikin kulawa ya ce "Ban san yaushe ne har kika zama haka ba, shigar ki University ko kafin nan? Babu tabbaci. Allahamdulillah farin ciki na ɗaya iya yina na ba ki tarbiyar da ya dace a bawa ɗiya mace kuma na yi alfahari da mutuncinki za ki shiga gidan miji, babu wani abun aibu da miji zai goranta miki Ustaza dukda cewa soyayyar gaskiya bata da wani dalili, nutsuwar hankali da samun sauƙin zuciyata yadda kika kula da darajar ki na mace, za ki gidan miji da budurcinki Ustaza na yi ma Ubangiji godiya. Kema na gode da riƙe kan ki da kikai" Ya miƙe ya nufi waje sai kuma ya tsaya cak
"Ki sha magani, zan turo miki Zainura ta ba ki"
"Abbiey baka taɓa mini haka ba, kai kake bani magani fa? Kake tsefe mini kai ka yanke mini farce ka wanke mini sumata. Abbiey kai ne kake zaɓa mini kayan sawa kake mini magana a hankali me ya sa yanzu Zainura?"
"Ke kika zaɓa mana haka Ustaza"
"I am sorry Abbiey" Ya juya tare da ficewa.
Ustaz ya fahimtar da Baba ƙarami muhimmacin auren da Ridayya ke so, tunda ya fara magana kawai yake kallonsa kafin ya ce "Ok daman ba son ta kake ba?"
"Abba Allah ya yafe maka akan wannan maganar, ni mahaifi ne" Wani kallon baka da hankali Baba ƙarami ya yi masa kafin ya ce "Ya yafe maka dai a kan ƙaryar da ka yi wacce baka taɓa yi ba, Ubangiji ka yafewa Muhammad-Bilal Tahir Rano" Ustaz ya yi shiru fuskar Baba ƙarami babu walwala a ciki ya ce
"Babu laifi, na ji na kuma yarda baka son Ridayya a je a haka. Daman na zuba maka idanu ne da tunanin kana kiwo da kuma rainon matarka ne ashe wani kake wa, well is allowed ba zan zuba maka idanu haka ba shekara ɗaya ɗaya har shekaru arba'in kana gabana, yanzu ina buƙatar sarari da space ina son ganin jikoki burjik tunda kai ɗaya Allah ya bani, ka gaggautar fitar da matar aure Muhammad-Bilal tun muna mu biyu"
"Gori Abba, haba babu kyau gori fa ina buƙatarka sosai a yanzu Abba ka ɗan tsahirta mini da maganar aure" Baba ƙarami ya zame kan Ustaz a kafaɗar shi ya ce "Ba wasa nake maka ba, idan baka fitar ma a lokacin zan nuna maka ni na haifeka kuma kana amsa sunan Muhammad-Bilal Tahir"
"Allah ya bani iko" Ustaz ya ce yana kwanciya cinyar Baba ƙarami ya rufe idanunsa a yanzu iyayensa kawai yake buƙata hakan zai sanya ya ji sauƙin dake ransa. Ya tuna al'ƙawarin zuciyarsa duk macen data kalli tsaraicin shi babu shakka matarsa ce yanzu ya zai yi da Ustaza?
Hankali tashe Ammi ta isa wajan bokanta ta tarar ya yi mushe ba wanda ya sani gabanta ya faɗi domin ya faɗa mata watanni bayan mutuwarsa ko shekara duk wani abu da ya yi mata zai zama tarihi. Ta je wajan Biba ta nema mata wani malamin aiki cikin gaggawa amma Biba bata ƙasar tana can saurarawa abinta. Wani abin mamaki kamar an rufe bakin jama'ar babu wanda ya tsaya bincike a kan Zameer da sanin waye shi, asalinsa dama iyayensa.
Duk suna tsaye suna kallon Vedion Moo ya girgiza kai ya ce "Amma mene amfanin yin vedion please?" "evidence na amsar budurcin wacce ake ganin ba zan iya soyayya da ita ba"
Moo ya girgiza kai ya ce "Gaskiya ban ji daɗi ba, kuma har ka zo cikinmu kana nunawa? Yanzu tamkar tsirara haka muke ganinta innocent gril irin Ridayya ka wulaƙanta haka saboda kaga tana son ka? Ina da tabbacin itama bata san mene soyayyar ba tunda burinta kawai ka aureta"
"Ai matsalar ta fara cewa tana son namiji kenan, ya yi amfani da rauninta sosai. You see that madly in love situation is actually a mental health condition wallahi tallahi, birkita Æ´an mata yake sosai, Balle kuma idan ya ketara obsession it comes with anxiety,depression, delusion. When God wants to test you, he makes you fall madly in love with an emotionally unavailable GAYE, your own don finish. Wallahi tallahi ina tausayin mace a zamanin yanzu wajan yi soyayya zuciyar mace mai rauni ce, ko yanzu da rauninta ka amfani wajan cimma burinka"
Zameer ya cije laɓɓansa ya ce "To Babana Shaba" Shaba ya ce "Idan na haifi ɗa irinka na tabbatar ban aikata abu mai kyau ba wallahi, Allah ya yi mini tsari Daddynka na Switzerland" Duk suka saki dariya Khalil ya ce "Muga vedion ko?" Zameer ya miƙa masa Khalil ya dinga danne danne a wayar ya shiga WhatsApp ya tura vedion ta number shi yana gama shiga ya saka delete for me yana murmushi ya ce "Oh" Ya miƙa masa wayar kana ya nufi bayan motarsa ya ɗakko ƙatuwar jaka a gabansu ya buɗe kuɗi masu jikin Zameer ya dinga ɓari ganin yawan kuɗaɗen kamar a mafarki ko sanda yake Nahutun Batsari ai bai taɓa ganin kuɗi haka ba, har su yi noma a girbe albarkar noman Khalil ya ce "Ga kuɗinka" Zameer ya amsa Khalil sai cije laɓɓansa yake suna tsaye kuma aka kira Zameer a kan an bashi auren Ridayya ya ture iyaye.
"Auren ta za ka yi bayan ka gama nuna mana tsaraicin ta?" In ji Moo "E zan aure ta In sha Allah"
Zameer tunda ya fahimci Ridayya nada wata kalar baiwa ta musamman wacce ba ko wacce ƴa mace Allah ke bawa ita ba, ya sanya a ransa zai aure ta, kuma zai yanke karatunta baya buƙata domin idan ta yi zurfi a karatu ilimin zai bashi matsala. Tunda Ustaz ya siyi komai da sunan Ridayya sannu a hankali zai dawo wajanta, kuma duk sanda iyayenta suka mutu Ridayya nada kaso mai girma daga ɓangaren babanta zuwa babarta, zata zama jarinsa ƙwarai da gaske. A cikin kuɗin ya cira aka kai kuɗin na gani ina so hadda sadaki, da Mijin Mama gidan iyayen gidansa da wasu mutane sune suka kai kuɗin Zameer bayan sun yi shiga ta alfarma wacce Zameer ya basu. Ba a tsaya lissafi da tambayar su waye su aka amshi kayan aka saka aure sati huɗu masu zuwa. A cikin sati aka kawo lefe na gani na faɗa masu a zabar kyau, Mami kallon komai take kuma ta ƙasa faɗawa ƴan'uwanta.
Cikin satin bikin Ridayya ta samu Mami a É—aki ta ce "Mami zan yi aure lokaci É—aya ki saka mini albarka a rayuwarta ba ki ce komai dan gane da auren ba, mijin ya yi ko bai yi ba ki faÉ—a mini komai ba"
"Allah ya sanya albarka" Shi ne abinda Mami ta ce tana É—auke kai.
"Contractions Yaya Ridayya" Zainura ta faɗa tana murmushi jinjina kai kawai Ridayya ta yi ta miƙe ta nufi bedroom inda Mardiyya take. Ita dai ta san banda darajar Abbiey da bata auri Zameer ba tabbas shi ne ya sama mata wannan farin cikin. "Amarsu ta ango su Ridayya za a san kan duniya, dole Zameer ya yi farin ciki da tarbiyar Abbiey ya kare masa mutuncin matar daya aura"
"Uhm" Kawai Ridayya ta ce har yanzu ta kasa faɗawa kowa abinda ya faru Mardiyya ta miƙe ta ce "Bari naje tunda ba wani event sai ɗaurin aure ko? Allah ya sa albarka" Tana fita suka kusa cin karo da Ustaz wanda ya fito riƙe da trolley ta yi saurin ja baya ganin hannunta ya shafi nasa ya haɗe fuska sosai yana yarfe hannu ta ce "Ka yi haƙuri Abbiey ban gani ba" Bai kula ta ba ta ce
"Tafiya za ka yi? Ba zaka tsaya É—aurin auren Ridayya É—in ba?" Bai kulata ba ta ce "Bari na faÉ—a mata za ka tafi"