Sashe 63
Munafukin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ai ni dole ya zame mini na yi maka biyayya babban yaya duk yadda ka ce haka za a yi amma nasu ka bari ba yanzu ba ko zuwa next week ne"
"Tajuddeen ina buƙatar hakan da ganin gilmawarta, ita ɗin wasiyya ce so a yi hakan"
"Ba zaka barta ta ƙara satin guda ɗin ba?"
Wani irin kallo Ustaz ya yi wa Tajj irin ai ko kwana guda ban ƙara barin Ustaza ta yi a Kano.
"Akwai aikin da zan gabatar na kwana uku zuwa huÉ—u haka. Zan jira bisa dole na gode da É—awainiyya Allah ya yi maka Albarka"
Tajj ya yi dariyar dole ya ce "Amin Babana Abbiey"
Tsit ya yi kamar ruwa ya cinye shi bai san ta fito ba sautin da ƙirjinta ke bayarwa ya alamta masa hakan. Ya miƙa hannu ya kashe hasken ɓangaren shi tare da yin baya ya kwanta jikin kujerar idanunsa zube a kanta ganin yadda take tafiya kamar bata so Tajj ma ya bita da Idanu da kalar nasa tunanin ba jimawa ta fito ɗauke ta kofin shayi mai madara sosai ta nufi cikin bedroom ɗin da ƙyar ta ƙarasa domin ta kusa kifawa a jikinta ta ji kallonta ake.
Sun jima dukda tun tafiyar Ridayya ko tari Ustaz bai kuma yi ba. 12 daidai ya miƙe hannunsa riƙe da babbar rigarsa da key ɗin mota hular ma a hannunsa ya riƙe sumar kansa nata lilo a gefen fuska da wuyansa.
"Ba a nan zaka kwana ba dama? An gyara É—aya part É—in"
Ustaz ya yi kicin-kicin da fuska yana ƙanƙance idanunsa a hankali ya ce
"Ubangiji ga Tajuddeen ka yafe masa da tunanin Muhammad-Bilal zai kwana gidan mutane"
"Ya yafe maka dai Babban yaya kuma babbanmu"
Ustaz bai kula shi ba ya nufi bedroom ɗin da Ridayya ke ciki bakinsa ɗauke da sallama can ciki yasan abu ne mai wahala ba ta yi bacci ba, bata kaiwa haka ido biyu. Haske ya gauraye ɗakin tana tsakiyar gadon ta rungume Little ya ƙarasa jikinsa na yin sanyi bai kalli fuskarta ita ɗin dai yake kallo ya kalli shayin data ajjiye ya ɗauka ya kurɓa da ƙyar ya haɗiye yana runtse Idanu
"Iyayi dai Ustaza iyayi ne hakan da gaske suger ya miki yawa"
Ya dinga bin ɗakin ko wacce kusurwa da addu'a bayan ya gama ya saka hannu ya rage mata sanyin ɗakin yana jinjina wawtar Ridayya da bata san illar sanyi ba ya ja mata fargo a hankali ya durƙusa dab da fuskarta sai kuma ya janye jikinta yana kashe hasken ɗakin.
Washegari kiran Sadauki ne ya fara shigowa wayarta ta ɗauka da ƙyar kafin ta yi magana ya ce
"Subhi ce Shanshan kina ta bacci abinki"
"Abbiey" ta furta domin shi ne ya zo bakinta saboda ƙamshin shi ta ji
"Mijinki ne wannan ba Abbiey oyya wake up sweetheart"
"Oh bari na yi sallah"
"I'll call you later ki yi mana addu'a Allah subhanahu wata'ala ya ji tausayin Sadauki ya mallaka miki ke matsayin mata" Murmushi kawai ta yi ta kashe wayar.
Manyan mutane ne a cikin haÉ—aÉ—É—en parlourn duk wanda ka gani kasan sunansa ya yi amo ko wani shi a jihar. Zama suke na musamman wanda ya shafi yaran jam'iyya da shugaban jam'iyyar gabaÉ—aya.
Ya gyara zama cikin nusa iko da jin daÉ—in abinda yake faruwa ya ce
"Mu hakan ya yi mana kyau, su yi ta gwara kansu ya su ya su, za mu yi amfani da wannan damar wajan cimma manufarmu"
Hon. Mubarak Nas ya numfasa ya ce "Mene manufar ta mu madugu? Kaga kawo yanzu sun fi mu ƙarfin jam'iyya tun da ba mu jima da sauya wannan jam'iyyar ba"
"Na gode Allah da ka ce ƙarfin jam'iyya suka fi mu ba masoya da magoya baya ba, za mu yi musu kwantar ɓauna mu fid da ƴan'takarkaru kama da ga Gwamana mataimaki ɗan'majilissa na jiha dana tarayya, ƙasar ai ta mu ce ƴan'uba muka samu dole kuma zata dawo hannunmu"
Hon Iyantama ya ce
"Wannan haka yake kuma za a samu ƴan'anti fati kawai mu tsayar da kyakkawar manufa kar mu yi lako lakon da za a yi mana irin ta shekarun baya a ƙwace mana mulki mu shiga court a banza tunda kaga har koton ƙoli mun shiga amma result ɗin ɗaya ne, Shitu Bala shi ne Gwamna talakawa an saka musu tsoron fitowa sake bin wani layi domin kaɗa kuri'a"
Madugu ya ce "Wannan tsoron za mu cire musu mu tabbata sun tsaya akan a ƙidarsu da kwatar ƴan'ci ba wani dalili da zai zo a watsa musu hatsi kamar kaji su bi su tsince"
Hon. Mubarak Nas da Hon Iyantama duk sukai ma'ana da maganar uban jam'iyya madugu.
"Prof ana ta magana ka yi shiru?" Prof Hamdan Hamish ya ce "Gare ni komai yana going well"
"Prof ai shi ne ɗan'takararmu na ɗan majalisar Jiha ina fatan baka da wani abu a ɓoye wanda zai kawowa kujerarka tsaiko yana da kyau mu kawo ko wacce kujera"
Prof ya yi shiru sai kuma ya ce "Ba wata matsala, yanzu waye zai zama É—an'takarar Gwamna a jam'iyya T.D.A?"
Madugu ya miƙe tsaye yana ɗan takawa cike da ƙarfin qiwwa kafin ya ce "Wanda za mu bawa kujerar Gwamna ba lallai ya amince ba, amma dole mu sanya masa ƙaunar hakan a zuciyarsa yana da farin jinin al'umma kuma bashi da wani tsaiko ko mugun halin da zai kawo barazana a kujerar da jam'iyya bakiɗaya ganinsa zan binka ai yana gari dole ya dawo mahaifarsa ya ceceta"
Da haka taron ya watse Prof na hanyar zuwa gida saboda kiran da Sadauki ya yi masa secretary ya tura saƙo kamar yadda yake nuna musu namiji da sauri ya juya kan motar zuwa hotel ɗin da suka saba haɗuwa.
Hajiya ta tashi Mai ran ƙarfe shi da wani mutumin nemawa Ustaz auren Mardiyya bayan sun je kawun Mardiyya ya yi mamakin jin Ustaz na son Mardiyya ya yi farin ciki da hakan domin ya san waye Ustaz girmama mutane sadaƙa da tausayi da ƙare hakƙin addini. Ya ce su je za su yi bincike kuma su zauna da yarinyar domin jin ta bakinta. Haka aka yi nan take Mardiyya ta ce tana son Ustaz kamar rai kuma ta amince. Suka ce za su kawo kuɗin na gani ina so da sadaki da lefe lokaci guda kuma a baki sun saka aure sati uku kacal as soon as Ustaz ya dawo Legas zai zo gaishe su kuma za a haɗu da komai na biki kawai yarinya ta zama cikin shiri ta faɗi duk mai take buƙata shi Ustaz na can Kano bai san meke faruwa ba.
Kwana huɗu Ridayya bata kuma saka Ustaz a idanunta ba tama manta da hakan tun abinda ya faru shima Ustaz tun daren bai ƙara zuwa ba abubuwa sun ɗan sha masa kai ƙoƙarin ajjiye matsayin Md yake a fidelity bank ɗin.
Yana zaune wani baƙin yadin kaftani ne a jikinsa mai kyau da laushi ya kwanta a jikinsa sosai ya ƙara haska farar fatar da har wani yellow take saboda haske. Babu babbar riga yau hannun rigar ma half ne saboda ciwon da kansa yake masa ya saka ya ajjiye zanna bukar ɗin a gefe sama-sama yake jin maganar Tajj suna zaune har a ka yi sallama.
"Sadauki wai yaushe gidan Mahmah ya zama gidan zuwanka?"
Sadauki yana kaÉ—a É—an'mukullin motarsa brown É—in wagambari ne a jikinsa É—inkin 3 fisis na maza an jera masa bottles a tsakiya ya É—ora jaddara a kansa ya yi miskilin murmushi ya ce
"Uhm Commissioner kenan"
"Kira ni da sunan Hamza ai kaÉ—an daga cikin aikinka"
Sadauki ya girgiza kai ya ce "Ni yau ba faÉ—a na zo yi ba, unguwa za a rakani"
"Ikon Allah Mahmah É—in ce zata rakaka unguwa ko Nadra?"
Sadauki ya gyatsina fuska ya ce "Me zan É—auka da wannan Æ´ar'taka mai surutun tsiya, kuma ai ba su kaÉ—ai bane Ridayya na zo ta rakani"
Cak Ustaz ya tsaya da danna wayar da yake yana nanata sunan wacce yaron ya kira yaushe Ustaza ta zama haka? Har take wa maza rakiya? A zahiri ba zaka taɓa cewa Ustaz ya san me suke cewa ba.
Tajj ya kasa cewa komai. Sadauki ya É—auki waya ya kira numberta tana É—akko ya sauke ajjiyar zuciya ya ce "Shanshan ina parlour ina jiranki, magana za mu yi very important a hanya, na nemi izinin Commissioner karki ji tsoron wannan bogin bindigar tasa, waiting for you"
Kashe wayar ya yi babu jimawa sai ga Ridayya ta fito cikin wata pink ɗin abaya mai kyau ta yi rolling kanta da vail ta yi ƙiba amma kana ganinta kasan bata cikin nutsuwa.
Tajj na jin lokacin da Sadauki ya sauke numfashi ya ce
"Rest of my life, i so much love you my ride or die"
Kanta a ƙasa ta ƙarasa tana ta wasa da yatsun hannunta "shall we?" Sadauki ya faɗa
"Abban Nadra zan raka S....."
Tajj ya yi murmushi a ransa yana cewa wannan faÉ—an da umarnin ba nawa bane.
Ridayya kowa maganar ce ta tsaya mata lokacin da idanunta ya sauka a kan Ustaz so da gaske shi É—inne? Ta dinga kallonsa jikinta na rawa Sadauki ya ja mata masifa gashi ko inda take Ustaz bai kalla ba kuma tasan sarai ya ji muryarta.
"Mu je mana?" Cewar Sadauki ya faɗa yana miƙewa tare da kallonta
Ta kasa motsawa kanta a ƙasa a ɗan hargitse Sadauki ya ce "What are you afraid of.......,?"
Jin Sadauki na neman fasa masa kai ya saka Ustaz ajjiye wayar tare da É—aga fararen idanunsa yana shigar da su ciki ya kalli Ridayya sosai da kyau sai ya É—auke ganinsa
"Koma ciki"
Ya faÉ—a cikin nuna umarni da sauri ta juya Sadauki takaici kamar ya fashe waye wannan É—in da zai nuna masa iko da Ridayya?.
Ustaz ya miƙe yana ajjiye wayarsa ya nufi ɗakin Ridayya ya murɗa ya shiga tare da saka key ya zare ya cillar saman wardrobe. Jikin Ridayya sai rawa yake da ɓari bakinta na karkarwa
"Abbiey da gaske kai ne? Ko mafarki nake yi Abbiey nane?"